← Book details Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 152

Sashe 58

Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dr. Laura ta bashi amsa da cewa “After the three-day injection course is completed, we will be able to discharge them, Shima Ɗayan Yaron mai fama da ciwon zuciya Zamu Iya sallamar shi idan har aka Kiyaye sharuɗɗan da zamu rubuta na bashi kulawa ta musamman, “ ta ƙara da cewa”zasu Iya zama a asibitin namu har zuwa lokacin da shi chief ɗin zai Amsa mana buƙatar mu”

Commender yace”dole ne mu sama masu wadda zata Iya kula da su tamkar ƴa’ƴanta kamar yarda kika bada shawara, wadda zata Iya tarairayarsu ta basu kulawar da zasu Saki Jiki sosai,” Yai maganar yana kallon fuskar dr laura
Major yace”why not bazamu damƙa amanar kula da yaran a hannun UMMIN AMERICA ba? Tun da itama Ƴar Asalin ƙasar Nigeria ce, hatta yaren da naji Yaran suna magana da shi itama tana jin shi sosai” Jin Major Ya ambaci sunan Ummin america yasa Dr Mark da dr brown Kallon Juna ga dukkan alamu sun girgiza da jin an ambaci sunanta, Dr laura ta zaro ido tana faɗin” The Baddest mistress? There’s no way we can leave the children in her care, She’s a dangerous woman. How could she possibly know how to take care of them?” hankalinta bai kwanta da zancen miƙa yaran ga Ummin america ba saboda sanin wacece Ita.

Bayan ta ƙare magana Major yace”Ai ba yau tafara Yi mana aiki ba, tana taimaka mana sosai akan irin case ɗin nan, Ina da tabbacin zata Iya! Fiye da yadda baki tsammani”Kwa6e fuska Dr laura Tayi don ita har aranta Fargabar Ummin americe take ji, Kowa yasanta sananna ce a 6angare Iya karuwanci tantiriyar ƴar bariki ce, tayi ƙaurin suna america shiyasa su ke yi mata laƙabi da Ummin america, tsabar Iya shaiɗancinta har award ake bata akan Iya Karuwanci.

“Mu zatayi ma aiki, bai shafi sana’arta ba, Kawai munaso Yaran su kace a hannunta amatsayin guardian ɗinsu, Kafin Mu damƙa mata su zamu yi yarjejeniya da ita idan har ta amince to lafiyalou ba zamu samu matsala da ita ba” ta6e baki dr Laura tayi”amma dai ba’a asibitin mu za’a gayyato mana ita ba, Don ina jin fargabar ta rikitar mana da ma’aikatan mu da surar jikinta”

Gaba ɗaya suka sanya dariya jin abunda tace, ta faɗi hakanne don tasan Ummin America kamar maganaɗisu take awurin Iya jan hankalin mutun da surar Jikinta, Dirine da ita na bala’e’
Sunjima suna tattaunawa a tsakaninsu kafin daga bisani Commender yace

“Dr mun gode sosai da shawarar ki, Zamu koma bakin aiki Yanzu, Idan har Chief din isod Ya amince da buƙatar mu zamu tuntube ku”

Daga haka Sojojin sukayi Ma Dr laura sallama, Har bakin parking space na asibitin ta rakosu, Bayan tafiyar sojojin suka dawo Cikin asibitin.

*Boss Bature✍️ Mu haɗu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ƙaddara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuɗin*

First bank

3196407426,

*Bature Hafsat Muhammad, za’a tura evidence of payment ta phone number ɗina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_

_*KURKUKUN ƘADDARA*_

~Middle step~

_The Prisoners E18🔥💫_

*Daga alƙalamin Boss Bature*

*DAULAR OBIE ESTATE*

A katafaren ɗakin Hajjaty head maids ta gidan obinna, tsabar haɗuwarsa tamakar bana ƴar aiki ba.

fitowar kenan daga bathroom, ga dukkan alamu wanka tayi, ta ɗaure ƙirjinta da towel fari, iya gwiwar ƙafafuwanta ya tsaya mata, fatarta da lemar ruwan wankan da ta yo, a gaban mirror ta tsaya tana kallon kyakkyawan fuskarta har yanzu akwai sauran make-up ɗin jiya da ta yi jan bakin bai goge ba, don ita bata rabo da kwalliya a fuskarta.

Har ta miƙa hannu zata ɗauki man shafawarta cikin jerin mayukanta, ba zato ba tsammani muryarshi ta ratsa kunnanta”My heart beat” ras taji gabanta ya faɗi, sam bata ji shigowarshi ba, A hargitse ta yi saurin wurga idonta kan fuskarshi

Yana daga kishingiɗe saman gadonta, farar singlet ce a jikinsa da short.

Hankalinta ba ƙaramin tashi yai ba, muryata na rawa ta furta sunan shi”PRAVIN”!

Dafe kai tayi da hannu ɗaya, tsananin fargaba ne ya kamata.

“Nashiga uku, why Pravin meyasa zaka yi min haka! Kana so ne kaja min bala’e? Yanzu idan wani ya faɗo ɗakin nan me kake tunanin zai biyo baya”? A ruɗe ta ke yi mashi magana tana faman zazzare dara daran idanuwanta,

“Haba pravin baka min adalci ka riga da kasan ko’ina na kusurwar gidan nan cctv ne za’a iya ganin duk motsin ka”

Tun da ta fara magana, Pravin ya tsareta da manyan idanuwanshi, har sai da takai Aya, tukunna Ya sauko daga saman gadon ya nufe ta kamar wani zaki, dab da ita Ya tsaya ƙamshin turaren jikinsa ba ƙaramin Illa Ya ke yi mata ba tuni ta fara shiga yanayi.

“My honey, ni ban zo donna 6ata maki rai ba, haƙƙina nake so, Nakasa jurewa ina buƙatarki, kinsan bani da haƙuri in dai akan buƙatar kaina ce, sannan ki kwantar da hankalin ki, babu wanda yasan na shigo ɗakin ki, daga ni sai ke”

Ya ƙare maganar yana faman sakar mata shu’umin murmushin nan nashi, Idanuwanshi akan ƙirjinta da suka tsone mashi ido.

Jikinta sai kerma yake yi kamar wadda sanyi ya kama, tana matuƙar jin tsoron wani ya faɗo masu a ɗakin, ita kanta a buƙace ta ke da shi tana son kasancewa da shi sai dai tana tsoron wani ya gansu.

Still sautin muryarta adabarbarce take furta”Pravin ni ina fargaban wani ya gan....” bata kai ga ƙarasa maganar ba, yai saurin zura harshen shi acikin ƙaramin bakinta, hannayenshi biyu ya ɗaura saman manyan mazannanta ya ci gaba da murzasu, nan take numfashinsu ya fara hauhawa yana fita da sauri sauri alamun sun fara hawa kan network, ko’ina na jikinta ya ke bi yana matsawa da hannunsa, Sosai yake kissing ɗin ta tamkar zai cire mata la66anta, Zame tongue ɗinsa yai daga bakinta, tun daga kan wuyanta ya fara manna mata hot kiss har izuwa ƙirjinta, ya warware towel ɗin da tayi ɗaurin gaba dashi gefe ɗaya ya jefar da shi, gaba ɗaya ya ɗauketa ya jefar saman gado, doguwar sumar kanta tuni ta tarwatse saman mattress, Ya sanya hannu ya zame Singlet ɗin jikin shi Ya haye saman gadon Yaja bargo Ya ƙudundune su, To jama’a nidai bansan me sukeyi a cikin bargon ba, na dai ji sautin gurnaninsu tamkar namun nawa na fafatawa. Bargon da suka lullu6a dashi sai yamutsewa yake yi yana motsi kamar ana dambe a cikinsa, ba yau bane karo na farko da ya fara biyan buƙatarshi da ita ba, sam basa gajiya da juna pravin da divya wato hajjaty, Babu wanda yasan suna harƙalla atsakaninsu.

(To fa, akwai gwarama yasin Ana wani abu agidan Obinna, Ko ina hajiya saratu taje? Ana nan za’a 6ata mata tarbiyar Miji🤣)

A hankali danƙareriyar Motar Hajiya saratu ta kunna kai Cikin Villa dinsu adai dai parking space security ɗin da ke driving nata yai parking na motar, Da sauri Ya fito daga driver seat Ya zagaya Ya buɗe mata ƙofa, ta zura ƙafarta dake sanye cikin High hills, dawowarta kenan daga meeting da suka yi a ministry of Health tare da manyan ministocin Kiwon lafiya da suka kawo masu ziyara daga Who (world health organization) don inganta Lafiya.

Tsadadden leshi ne fari a jikinta, riga da zani daga sama ta ɗaura lap coat, fararen idanuwanta na amanne da glass fari matar fa akwai Iya ɗaukar wanka, ta ko’ina Jikinta ƙamshi yake fitarwa.

Saukowa ta yi daga Cikin motar, da sauri ta nufi cikin gidan hannunta ruƙe da hand bag ɗinta, duk inda ta gifta masu aiki ne ke safa da marwa, cikin girmamawa su ke gaishe da ita, idan ta gama dama ta amsa idan bata ga dama ba sharesu take yi.

A katafaren Main palour na gidan ta shigo, Tafkeken gaske A ƙalla Yana ɗauke da Royal sofas two set saboda faɗinsa.

“Sannu da dawowa Hajiya” muryar Safa ce ta dakatar da ita daga Yin tafiyar, Fuskarta babu annuri a ɗaure take tamau kamar wadda aka 6ata ma rai”Pravin Ya dawo ne”? Tambayar da ta jefa mata kenan.

“Bani da masaniya, da ya ke mu na yin aiki a kitchen ne bansan ko ya dawo ba”

Gyaɗa kai Hajiya saratu ta yi”Okey, zan shiga ɗakin baba, kafin in dawo ki tabbatar kin kai min lunch ɗina a ɗaki, bana son 6ata lokaci” amsa mata tayi da toh hajiya.

Da sauri safa ta nufi kitchen don ta shirya mata abincin.

Kaitsaye hajiya saratu ta nufi sashen obinna.

Tana gab da zata shiga ɗakin Dr jazz ya fito Yana sanye da suit black colour. Ko da suka haɗa ido da ita gabansa ba ƙaramin faɗuwa yai ba.

Muryarshi asanyaye ya furta”ina wuni mommy” harara ta wurga mashi

“Kai bana ce kar na kuskura na ƙara ganinka acikin gidan nan ba? wannan wata irin mayuntaka ce? Meye haɗinka da babanmu”? Tafa Hannu ta yi haɗi da ruƙe ha6a.

Muryarshi adabarbarce ya furta”ai ba anan nake zaune ba tun lokacin da ki ka ce bakison ganina, na koma gidan daddy da zama...” daƙyar ya ida maganar ganin irin ƙasƙantaccen kallon da take wurga mashi.

“Uban waye daddyn naka? In banda yaudarar kai yaushe Yaya mubarak ya zama uban ka? Kai fa ba ɗan kowa bane a family ɗin nan, ka daina ɗaukar kanka wani shege, ai tun ranar da aka faɗamin cewa hada kai ake tsegumin ƴa’ƴana, naji na ƙara tsanar ka matsiyacin banza, in banda zaƙewa da shisshigi da kutsu da samun wuri irin na ɗan talaka ina kai ina haɗa kafaɗa da masu asali a dangi eyeh? A faɗace take yi mashi magana tamkar zata rufe shi da bugu, Bawan Allah dr jazz tuni hawaye sun cicciko idon shi.

Ta6e baki tayi”dallah jibarka, sai uban tsawo kamar fal waya ba ƙiba, duk irin arziƙin da ku ke ci a ƙarƙashin inuwar mu har yau baka ƙara komai ba, Sai Iya gulma da munafunci shashasha kawai, dallah ni bani wuri in wuce kar na ham6are ka” jiki na rawa ya matsa mata hanya, ta shiga ɗakin obinna.
Chapter 58 · 0% Book details