Sashe 64
Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda ta fara lissafa kalar namijin da takeso, dr shureim ya dakata da cin abincinsa, Ya natsu yana kallon pink lips ɗinta, taƙi tsayar da idonta wuri ɗaya Sai faman ƙeƙƙeftasu takeyi kamar babie.
“Yaya shureim kai fa watakalar mata ka ke son Aure” baisan sa’adda Ya furta”ra’yinmu ɗaya” zare mashi ido tayi
“What”? Girgiza mashi kai tayi”amma yaya shurem idan ra’ayinmu ɗaya kenan bakason mace me surutu? Mara natsuwa mai rawar kai haka”? Murmushi ya sakar mata har dimples dinsa suka lotsa.
“Nidai nace Ra’ayinmu ɗaya” ya sake nanata mata maganarsa, murmushin gefen fuska tasakar masa”indai dagaske Ra’ayinmu ɗaya da kai, Toni inason Namiji mai surutu mara natsuwa mai rawar kai, kaga kenan Kaima kana son mace irin haka”
dariya ce ta kubce mashi, Harya shaƙe da abinci Da sauri ta miƙa mashi lemu Ya kar6a Yana kur6a, Gwanin ban sha’awa haka suka cigaba da cin abinci tana Janshi da surutu.
*DAULAR OBIE ESTATE*
A ɗakin Hajjaty, Kwance suke asaman gadon sun mannewa juna, Babu sutura a jikinsu zufa duk ta wanke jikinsu tamkar A.cn ɗakin Bata aiki, tsawon awanni da suka gama sharholiyarsu baccine Ya ɗauke su, Faɗaɗan tafukan hannayenshi ya cikasu da boobs ɗinta, ƙafarshi ɗaya tana a tsakankanin cinyoyinta sosai Ya shigeta, Ahaka bacci yai awon gaban dasu.
Sautin ringing ɗin wayarshi ne Yai silar farkawarshi, Idanuwanshi sunyi jawur dasu, kasala duk Ta baibaye shi, daƙyar Ya Iya zame jikinsa daga nata, wani irin mayataccen kallo yake binta dashi, ji yake kamar ya ƙara second round don Baya gajiya da ita, matsawa yai saitin face dinta, ya kama lips dinta yai sucking dinsu, kafin A hankali Ya zame tongue ɗin ya mayar saman nipples dinta sosai yai sucking dinsu kamar zai karar dasu.
wayarshi sai ringing ta ke Yi yaƙi mayar da hankali kanta.
Jin Zafin abun da Yake yi mata ne Yai silar farkawarta, idanuwanta sunYi mata nauyi muryarta a disashe ta furta sunansa”Pravin pls ya isa haka, Yakamata Ka tafi, marece har Yayi, Nasan Hajiya saratu zata neme ka,”
ɗagowa yai da idonshi Ya kalli face dinta
“Kin gaji dani ne”? Girgiza mashi kai tayi”kaima ka sani bani gajiya da kai pravin, da ace zan gaji da kai da tuni na rabu da kai” daƙyar take yin magana idanuwanta na lumshewa har yanzu mayen shi ta ke Yi.
“Pls ka tafi pravin na roƙe ka”
Da kasalalliyar muryarshi yake yi mata magana”zanyi kewarki nasan idan Owais ya dawo gidan nan ba ƙaramin takura zan yi ba, amma duk da hakan zanyi ƙoƙari ina satar hanya ba tare da kowa ya sani ba zan dinga zuwa ɗakin ki kina rage min zafi’ harara hajjaty ta ɗan jefa masa”matarka fa? har mamaki nakeyi irin yarda kake liƙe min bayan matarka tafi ni komai”
Ta6e lips dinsa yai’kada ki ce haka, arziƙi kawai zata nuna maki bayan haka bana tunanin akwai wani abu da zata Iya finki dashi, sai dai ma ki fita.
“Amma kafi sonta akaina? Saboda Ta haifa maka ƴa’ƴa”
“Waya faɗa maki? Kema ai na samu ƙaruwa dake, sai dai Allah bai nufa zai yi tsawaicin kwana ba, Ya rasu amma zamu sake haifar wasu idan kina so”
Tamkar ya fama mata raunin dake acikin zuciyarta, kifa kanta tayi saman pillow, Hannu ɗaya ya ɗaura saman sumar kanta yaci gaba da shafa lallausan gashin kanta.
“Its ok, kada Ki yi min kuka kinsan banaso My honey, “
Cikin shessheƙar Kuka take faɗin”Pravin na gaji da irin rayuwar nan, bana jin daɗin kasancewata a matsayin ƴar aiki agidan nan saboda matarka saratu, ta tsane ni bata sona, har Gori ta ke Yi min tana kirana da sunan karuwa, wai ina shisshigema babansu wai ni pravin...’ sautin kukanta ba ƙaramin ta6a mashi zuciya yai ba
Lallashinta ya soma Yi”am sorry nasan ba daɗi but ki yi haƙuri, in sha Allah zan nema maki mafita, idan bakya son zama gidan zan siya maki wani ki koma ki zauna can Hakan Yayi maki”?
Ya yi tambayar yana leƙen fuskarta
Ba tare da ta ɗago da kanta daga saman pillow ba tace”A’a, ai ni bana son inyi nesa da kai, Idan ka siya min gida na koma zaka Yi min wuyar gani, amma idan anan ne zan dinga ganinka akai akai, koda ba za mu yi magana ba idan ka gifta ina jin sanyi araina.
Lumshe ido yai, muryarta na ƙara jefa shi cikin Yanayi na jin shauƙinta.
“Shiyasa nake ƙara sonki My heart beat, kin fiye min kowace mace a duniya divya, kinyi haƙuri dani da daɗi da ba daɗi kin zauna dani, Inason ki sosai, kema kin sani, saratu bata fiye min ke ba, zan Iya rabuwa da ita amma ke bazan Iya rabuwa dake ba saboda ke Jinina Ce kuma amanace ke agare ni.
Kalaman pravin sun sanyaya mata zuciyarta sosai, bata ta6a kokwanto akan abunda yake faɗa mata ba.
Idanuwanta jawur take duban fuskarshi
“I love u so much, My life partner,” murmushi ya sakar mata.
“Idan akwai abunda kike buƙata Ki sanar dani zanyi maki shi”
Girgiza mashi kai tayi”a’a ai ni ka gama min komai pravin, ka haɗani da mutanen kirki waɗanda har yau ina alfaharin kasancewa ta acikin su, sun ɗauki nauyin komai na rayuwata ci na shana da suturar sanyawata, kaine sila pravin, bayan Albashi da nake samu awurinsu kaima kana turamin kuɗi duk ƙarshen wata masu yawan gaske, bansan ina zan kaisu ba, Tun da bani da buƙatarsu da ace Yaronmu yana araye kaga sai mu dinga siya mashi abubuwan wasan Yara, da sutura masu kyau .....”da rawar murya takai ƙarshen maganar, sosai ta sanya mashi kuka.
Cikin shessheƙar Kuka tace”Pravin bazan 6oye maka ba, Inason na haihu ko dan na samu madadin shi”
“Ki kwantar da hankalinki, Zanyi shawara akan hakan” jinjina mashi kai Tayi
Yunƙurawa yai tare da miƙewa Ya sanya hannu Biyu ya cuccu6eta duk girman jikinta baya jin nauyin ɗaukarta, Saukowa yai daga saman gadon Ya nufi toilet da ita, wayarshi da ya bari acikin aljihun short dinsa dake yashe ƙasa sai ringing take Yi, da zarar kiran ya katse wani ke shigowa.
****************❤
A ƙalla ta shafe sama da mintuna 30 tana zarya A cikin ɗakinta, Hannunta ruƙe da I phone dinta, Yayin da idanuwanta ke kallon Haɗaɗɗiyar agogan bangon ɗakinta Ƙarfe 6 na marece, Lamarin Ya ɗaure mata kai, damuwa ce ƙarara akan fuskarta, Tun ɗazu da ta kammala Yin waya da Gimbiya mujeedat, Hankalinta ya dawo kan Mijinta, Ganin time ɗin dawowarshi daga aiki har Ya zarce babu shi babu alamar shi, saboda damuwar rashinsa ta manta da zancen Kiran Zahra, Hatta P.A dinsa Ta kira awaya ta tambaye shi ina pravin? Yace mata ai shi tun wuraren ƙarfe sha Biyu na safe rabon shi da pravin, Hankalinta ba ƙaramin tashi yai ba, hakan na nufin ko aiki baiyi a office ba, to ina Ya shiga? Tun ɗazu take kiran layin shi ba’a picking, abun duniya ya isheta, saboda ta damu da pravin tayi kewarshi sosai, bata tunanin ko abincin zata Iya ci idan bai dawo ba.
Guntun tsoki taja A fili ta furta”ya Salam, Ya Allah ga bawanka nan, Ka tsare min shi a duk Inda Yake, “ ta ambaci hakan tare da jefa wayarta saman Gado, da sauri ta nufi tafkeken closet na kayansu ta buɗe ta ɗauki Mayafi ta Yafa a kafaɗa, tsabar sauri takalman da ta zura a ƙafarta daban daban, adai dai baƙin ƙofar fita daga ɗakin Suka yi kicibus da Twins Bakunansu ɗauke da sallama, Wankan suit ne a jikinsu, sun bi shape ɗinsu, Masha Allah, wrist watch dinsu mai Kyan gaske, Wani irin daddaɗan ƙamshi ke fita daga Jikinsu.
Hankalinsu ba ƙaramin tashi yai ba ganin mommyn nasu fuskarta babu walwala.
Har suna haɗa baki wurin furta”Mom Lafiya? Meke damunki ne” girgiza kai Tayi”inafa lafiya, daddynku tun ƙarfe shabiyu yabar office, har yanzu bai dawo ba, Na kira Layin shi wayar tana ringing ba’a ɗayawa.
Atare suka kalli juna, babu alamun damuwa akan fuskokinsu.
Kwantar mata da hankali suka soma Yi”mommy ki kwantar da hankalinki, daddy fa ba wani ƙaramin yaro bane da zaki tashi hankali akanshi, Yasan inda Yaje kuma zai dawo ne in sha Allah”
Fuskarta babu walwala take dubansu”pls ku bani Hanya in wuce inaso Naje na faɗa ma baba” har suna haɗa baki wurin furta sunan baba
“Haba Mommy, Akan wani dalili zaki je ki faɗa mashi? So kike ki tashi hankalin shi, Gaskiya a’a ki koma ki zauna, zamuje mu nemo daddy duk In da ya shiga”
Ruƙo Hannunta Zayn yai, Suka koma Cikin ɗakin, Gefen gado ya zaunar da ita,
“Zayn pls, Ku duba daddynku, Ni damuwata kada ace wani abunne ya same shi dama jiya ya faɗamin baya jin daɗin jikinshi” muryarta tamkar zata fashe da kuka ta yi masu maganar.
Zaid Yace”in sha Allah ba abunda ya same shi mommy, yanzu zamuje mu nemo shi” ya ambaci hakan Tare da ruƙo hannun ɗan uwansa suka fuce daga ɗakin.
Ransu ya 6aci matuƙa, daga gaban ƙofar ɗakin suka tsaya suna kallon juna
“Mutumin nan ɗan rainin wayau ne, wlh Zaid zan tona mashi asiri awurin mommy, Ta ya ya zai bar mahaifiyarmu cikin damuwa, Yana can Yana sharholiyar shi, dama zuba mashi ido nakeyi ina tara shi....” duk yadda zaid yaso ya dakatar da Zayn Akan Yai shiru yaƙi rufe baki saida Yakai ƙarshen Aya
“Ka daina ɗaga murya bro, Ni bawai ina goyan bayan abunda yake yi ba ne, just ka yi tunani mana, muddin ka tona ma daddy asiri wlh mu zaka ja ma bala’e, Kana ganin irin gorin da ake yi mana a family, akan mahaifinmu yana zama gidan surukansu Yanzu idan ka faɗama Mommy cewa daddy Yana bin matan banza me kake tunanin zai Biyo baya”?
Sassauta fushin fuskarshi Yai”Hakane Zaid amma abun Yana ƙona min rai, why ya ke son ja mana baƙin jini? Dame mommy ta rage shi da har yagaza kama mutuncin kansa, wai shi so yake dole saiya 6ata mana suna” tuni idanuwanshi sun cicciko tab da ƙwalla