Sashe 83
Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin harshen turanci take yi masu magana “Duk inda na kalla kyawawan ƴan mata ne da samari nake gani, kunyi kyau sosai, Kamar in sace ku” gaba ɗaya suka sanya dariya, Miƙa ma Haris hannu tayi”zonan My baby boy, Ya jikin naka”? Zuwa yai gabanta ta sanya hannu biyu ta rungume shi a ƙirjinta kamar yaron cikinta
“Allah ya ƙara maka lafiya Haris, zamu yi kewarku sosai, Ku kula mana da kanku, zamu dinga kira akai akai don mu gaisa da ku” cikin karyayyar murya ta ƙare maganar, tare da raba shi daga jikinta, idanuwansu duk sun ciko da ƙwalla.
Voice dinshi na rawa ya furta”mun gode sosai da kulawarku agare mu, Kune mutune na farko da kuka fara jan mu a jiki kuka bamu kulawa ta musamman, akanku muka fara yarda cewa akwai mutanan kirki a duniya ba duka aka taru aka zama ɗaya ba” murmushi tasakar mashi tare da kai hannu ta shafa sumar kanshi”nayi magana da Angel, Nasan zata baka kulawar daya dace, duk wani abu da kakeso kayi mata magana” amsa mata yai da toh.
Angel da su jemimah duk suna a tsaye da sauran nurses da doctors dake kallonsu.
Miƙa ma Su hannu tayi”ku zonan my twins, Inason jin ɗuminku a jikina, gaskiya zanyi kewarku” da sauri jemimah da Azeeza suka isa gareta hannu biyu ta sanya ta rungume su tighly.
Bayan ta raba jikinta daga nasu ta kalli parveen da zolaya tace “Oh, Ji ra kike saina ce kizo ki rungumeni? Ko dan baki ga abinci a hannu na ba”?
Tuntsirewa su ka yi da dariya gaba ɗayansu da gudu parveen ta ƙarasa ta rungumeta, shafa kanta dr laura tayi’ki kula mun da kanki, a duk lokacin da kika ji yunwa, kiyi ma Angel magana zata baki abinci, kada ki zauna da yunwa” lumshe ido parveen tayi ji take kamar karsu rabu da juna, don ba ƙaramun so suke Yima matar ba.
“Pure heart, my beautiful daughter zo ki rungume mommynki” ta faɗa tana kallon Batul, da ɗan sauri ta je gabanta ta faɗa saman chest dinta sosai ta rungumeta.
“Ki kula mun da kanki, Allah ya tsare mun ku, zanyi kewarku” Batul tace”muma zamuyi kewarku, idan muka samu dama zamu dinga zuwa muna ganin ku,”dr laura tace”kada ki damu basai kunzo ba, muma zamu Iya zuwa dubaku har ƙasar taku” Batul taji dadin kalamanta, ɗaya bayan ɗaya sai da tabisu ta rungumesu tana mai ƙara jaddada masu akan su kula dakan su.
Lokacin da tazo kan Angel, Har ta miƙa hannu zata rungumota, Ba zato ba tsammani Garkuwa Ya fito daga room dinsa, adai dai lokacin Jami’an Isod sun shigo ward din, Cikin shiga ta black suits, Hannayensu da ƙafafuwansu sanye cikin baƙaƙen safuna, takalman ƙafarsu leather shoes ne fuskokinsu duk sun sanya face mask, ƙirar su bata da banbanci data jami’an kurkukun ƙaddara, Giants ne wani irin faffaɗan kirjine dasu, na ban mamaki, suna tafiya cikin taku na ƙasaita, kai daga ganinsu zaka shaida ƙarfin da suke dashi damtsen hannunsu tamkar zai fasa rigar jikinsu a murmurɗe suke, azafafe suke yin takunsu tamkar zakuna, Suna tafiya tsokokin jikinsu na motsawa da ƙaƙƙarfan kuzari na majiya ƙarfi.
Lokaci ɗaya ward din Yai tsit tamkar mutuwa ta gifta, bakomai ne Ya jawo hakan ba face fitowar Danish daga room dinsa, tare da dr brown da dr. Mark jackson, Tabarakallahu ahsanul khalikin, ko a mafarki basu ta6a yin tozali da mutumin da sutura ta raina kanta a jikinsa ba irin Danish !
Wankan daya ɗauka na slim fit suit dinsa sunyi bala’en yi mashi kyau, ya fito a garkuwarsa, Garzon namiji mai jini ajika, sannan kuma mai ji da kyau da ƙarfi, haɗaɗdar sumar kanshi dark brown curly sun gyara mashi ita, sunyi cutting dinta sun ɗaure mashi ita, ta sauko saman dogon wuyan shi, takalman ƙafarsa leather shoe ne launin black suit dinsa.
Fuskarshi tamkar anyi mashi make up tsabar haɗuwa, ga wani irin zazzafan ƙamshin turare dake kurɗaɗowa saƙo da lungu na jikinsa kamar wanda aka tsamo daga cikin kogon turare, Agogon hannunsa silver ce sai ɗaukar ido take Yi, wani abu da zai baka mamaki duk irin haɗuwar da yai acikin kayan babu annuri akan fuskarshi ko misƙala zarratin Ya haɗe rai kamar wanda aka ɗaura ma aure da mutuwa, Yana tafiya a bubbuɗe kamar wanda zai Yi dambe, Kyawun surar danish yayi matuƙar tafiya da Imanin Nurses din dake a kewaye da wurin da likitoci, all eyes on him ba matan ba mazan ba, kowa kallonshi yake yi kamar zasu haɗiye shi, kai hatta Jami’an isod sai da gabansu ya faɗi sunyi matuƙar girgiza da ganin shi, har dai wani daga cikin su ya gaza jurewa muryarshi ƙasa ƙasa cikin harshen turanci Ya furta”Nayi tsammanin daga Chief din mu angama halittar Namiji mai kyan fuska da sura, ashe ba haka bane nayi kuskure, a yau naci karo da namijin duniya kamar garzonmu OWAIS, wannan Yaron Bai da mararraba da shi, banbancinsu Launin fata”
*💋ABBAN SOJOJI💋*
*💋KURKUKUN ƘADDARA💋*
*Assalamu alaikum, fatan mun wuni lpy, ga masu son abban sojoji complete 400 da kuma kurkukun ƙaddara wanda nake cikin rubutawa, ga number da zasuyi mini magana da ita, new number ce wadda nake da ita me 08103884440 whatsapp din ya samu matsala, ga wadda za’a same ni da ita (08134387050) ayi mini magana ta whatsapp, message from Boss Bature*
*✍️ Mu haɗu Gobe In sha Allah Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya, Game son cigaban littafin kurkukun ƙaddara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuɗin*
First bank
3196407426,
*Bature Hafsat Muhammad, za’a tura evidence of payment ta phone number ɗina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*
_~*BossLadiesWriters*~_
_*💋KURKUKUN ƘADDARA💋*_
~Middle step~
سجن القدر❤🤍❤
_THE PRISONERS E25🔥💫_
*Daga alƙalamin Boss Bature*
Confusion of the heart💫
Jami’in dake gefen wanda yai maganar ne ya daura da cewa”Ni kaina na girgiza da ganin matashin saurayin nan, Gaba ɗaya ma na rikice, na tabbata ko shi Boss Owais din Yai arba da wannan Yaron sai yayi mamakin shi.
Amenity Ward Ya ruɗe da sambatun mutane akan kyawun Garkuwa, shi ko Dan tahalikin Duk yabi ya rikice A rayuwarshi ya tsani kallo saboda Yana affecting din natsuwarsa, Yana Hayaƙa shi, idanuwanshi sun makance neman Angel Yake yi, Gata akusa dashi amma ya kasa ganewa, sai ƴan waige waige yake yi a ƙoƙarinsa naya gano ta, An rasa me Iya buɗe baki yayi mashi magana acikin ƴan uwan nashi, baisan cewa shine ya ruɗe su ba, Ya canza masu sosai cikin sabuwar shigarshi.
Sai da Haris Ya ɗaga murya Ya furta”Danish gamu anan” tukunna ya wurga reddish eye balls dinsa akan fuskokinsu, cikin takun sauri Ya nufe su yana ƙarasawa ba yi ƙasa a gwiwa ba Ya rungume Angel a saman broad chest dinsa, Ya cusa fuskarshi saman kafaɗarta Yana faman sauke ajiyar zuciya, lumshe idanuwanta tayi lokacin da ƙamshin turarensa Ya daki hancinta, gaba ɗaya taji ta a wata duniya tacan sama jannati, in a throaty voice ya furta mata”bana son kallo, Ki faɗa masu su daina kallo na, suna cutar dani”
Sam takasa yin magana, saboda yayi tighting dinta a kirjinshi, ya zagayo da arms dinsa saman bayanta, mutanan dake awurin sai faman sakin murmushi suke yi kamar zautattu, bakomai ne ya burgesu ba face hugging din da Danish yai ma Angel, sunyi tamkar ma’aurata, kayan jikinsu sun yi fitting dinsu black and red, kamar furanni.
Gyaran Murya ɗaya daga cikin Jami’an isod Yai masu, muryarshi a bubbuɗe ya furta”Zamu Iya tafiya, amma kafin nan Shi wannan Yaron Ina face mask dinsa Yake”? Ya yi tambayar Yana nuna Danish da indext finger.
Da sauri Dr Mark, ya tura hannu cikin front pocket din coat dinsa, Ya zaro face mask, Ya nufi Danish, yana fadin
“Handsome man, namanta ban sanya maka mask dinka ba, Kar6i ka sanya” kamar yayi magana da gunki, Ko motsi Baiyi ba, tunda ya ƙanƙame Angel dinsa yayi shiru kamar maiyin bacci.
Numfasawa dr laura tayi sai lokacin ta samu damar buɗe baki tace”Danish yana yi maka magana, kaga sauran ƴan uwanka duk sun sanya nasu face mask din, Kaima ya kamata ka kar6a ka sanya, jami’an isod suna jiran ku zasu ɗauke ku zuwa Airport ne”
Lamarin Ya ɗaure masu kai, Babu alamun zai motsa, Ga Angel tana so ta raba jikinta daga nashi don ta lallashe shi, yaƙi bari tayi hakan saboda matsetan da yayi a chest dinsa, hatta numfashinta daƙyar take Iya fitar dashi”
Cikin ƙagara Haris Yace”dan Allah Danish ka sake ta, Ka kar6i abun fuskar kai ma ka sanya ko mun samu mu tafi”
Magiya suka dinga yi mashi akan ya saki Angel Amma Yaƙiya ko kallo basu ishe shi ba”
Ɗaya daga Cikin Jami’an Isod Ne yai nazari akan Yaron, kasancewar suna da kaifin basira, nan take Ya fahimci wani abu dangane da shi, ɗaya bayan ɗaya ya kalli nurses din dake a ward din da likitocin da suka tsaya suna kallon su, Muryarshi a kausashe Ya furta”Idan ba damuwa kowa Ya koma bakin aikinsa”!
Jin hakan yasa kowan nan su Juyawa suna tafiya suna waiwayon prisoners, Mutun Biyar ne suka rage, dr laura da mark da brown sai nurse jessica da nurse rebecca.
Tun kafin Jami’in Ya tambayi lafiya su basu tafi ba? Dr laura tace”Muna so muyi masu rakiya har zuwa airport, nasan suma Yaran zasu so hakan”
Jinjina kai yai tare da ɗaura eye balls dinsa kan Bayan Danish.
“Danish, likitocin da suka duba lafiyar ku ne su ka rage sai kuma mu jam’an da muka zo domin tafiya da ku, babu kowa bayan mu, muna jiranka please kada ka 6ata mana lokaci”! Cikin kwantar da murya yai mashi magana.
Sai da Ya ambaci hakan tukunna daƙyar Ya raba jikinshi daga na Angel, numfashinta da sauri sauri Yake fita, hada tarinta saboda mugun shaƙar da tayima turarensa ya sarƙeta.
Dr mark ne Ya sanya mashi mask din saman fuskarshi, da zolaya jami’in yace”ka tabbatar ka rufe mashi hada idonshi, don wannan idan mutane suna kallon shi tsab zai haɗa mana traffic jam a saman titi”