Sashe 107
Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara ta jefa mashi haɗi da murguɗa mashi soft pink lips dinta, muryarta da shagwa6a tace”kallon ya isa haka, bani jakar nagode” ta faɗa tana ƙoƙarin ruƙo hannun backpack din, da sauri ya ƙanƙameta a wide chest dinshi, alamar bazai bata ba, ɗaure mashi fuska tai”wai meye haka? Baka ga dare yayi ba, yakamata kaje ka kwanta, ni bansan ma ya akai boss man ya baka back pack din ba, ai daya sani shiya kawo min da kanshi” bada wata manufa ta furta maganar ba, amma da yake jarabar kishi ce dashi, sai yaji kamar tana nufin tafi son ganin boss man akanshi shiyasa tace haka, aikuwa nan take Ya haɗe rai, babu annuri ko misƙala zarratin, ganin ya fusata yasa tace”meye faru my man”? Wurgar mata da jakar Yai ƙasa, da sauri Ya juya Ya nufi ƙofar fita kamar zaiyi tuntu6e, Jiki na rawa tabi bayanshi tana ambaton sunanshi”My man! Dan Allah ka tsaya muyi magana, Ni ce na bata maka rai ko? Pls am sorry bazan ƙara ba, Ka yafe ni pls, bazan Iya bacci kana fushi dani ba”
Har ya kusa fucewa daga ɗakin, Can kuma sai ya dakata kamar mai tunanin wani abu, Ba zato ba tsammani taga ya juyo a sukwane, ƙiris Ya rage ta hade kirjinta da nashi, gadan gadan Ya tunkarota hakan da yai ba ƙaramin tsoro yaso ya bata ba, Juya tayi da niyar ta faɗa toilet, ta 6oye sai dai kafin ta kai ga shiga taji Ya damƙi waist dinta da ƙarfi Ya ɗaga ta sama kamar ɗiyar roba, tadinga ihu tana fadin Am sorry my man dan Allah kada ka 6alla ni”
Batul dake a kwance tana sharar bacci, koke koken Angel ya fara takura mata sai faman mutsu mutsu take Yi alamar zata farka.
ya tsareta da reddish eyes dinsa da launinsu Ya ciza tamar zallar red, da kakkausar murya ya furta”meyasa kike son 6ata min rai”? Ya fada batare daya sauke ta ƙasa ba,
Jikinta na kerma tana faman wutsil Wutsil da ƴan ƙafafuwanta tace”danish dan Allah ka ƙyaleni, kaga Batul dake bacci tafara takura da surutunmu, kuma ni bansan laifin me nayi maka ba, amma ina baka haƙuri ka tafi ɗaki ka kwanta”
Ta6e la66ansa Yai alamar bai damu ba, kafin ya sassauto da Voice dinsa”Kin hana zuciyata sakat, tunda safe da kika rungume ƙaton nan Hankalina ba akwance yake ba, nakasa samun sukuni, ni kaɗai nasan irin raɗaɗin da nake ji, ke ko ajikinki, baki leƙo dakina kin duba halin da nake aciki ba,saboda ke banci dinner dina ba, baki damu dani ba, ko nema na bakiyi ba, saboda kin samu wanda yafi ni ko”
Runtse idanuwanta taɗanyi, hadi da dafe kai da hannu ɗaya, dama saida ranta ya bata bazai ƙyaleta ba, saboda jarabar kishinshi, shiyasa yau ta hana shi ganinta, duk dan ta tsira daga fushin shi.
Shirun da tayi mashine Ya ƙara 6ata mashi rai, Baisan sa’adda Yai zazzafan taku Ya nufi Saman shimfidedan gadonsu, Ya jefar da ita Ta faɗa saman lallusar mattress din, da sauri ta juyar da jikinta tai kwanciyar rubda ciki, gudun kada Gyaran gashin da akayi mata ya tarwatse, Cikin shessheƙar kukan ƙarya Take Fadin”Nifa bada son raina ya rungume ni ba, Hijab din jikina ce ta taɗiyoni na tafi zan kife ƙasa shine Ya tarbeni na faɗa chest dinsa, kaima ka sani bani marmarin kasancewa da wani ɗa namiji idan bakai ba, dan Allah kadaina tayar da hankalinka akaina, saboda Ni taka ce kai kaɗai, shi mutumin ma da kake Yin kishi akanshi babbane ba matashi ba, Ya isa ya haifemu nida kai”
Tun da ta fara yin magana, Ya rasa sukunin shi, Gyaran gashinta Yai matuƙar jan hankalin shi, kamar princess, twisting din da akayi mata guda biyu saman gashin ya ƙara mata kyau, sam bata ji motsinshi ba, ta dage sai haƙuri Take bashi, jin hucin numfashinsa a jikinta Yasa tai wuff Ta juyo Tana fuskantar shi, har saida gabanta Yaɗan fadi ganin Yadda yai mata rumfa, tuni tasha jinin jikinta, muryarta na rawa ta furta”meye haka”
Lumshe mata ido yai tare da waresu saman fuskarta, abun ya ɗaure mata kai, Yana neman ya rikitar da ita.
Ganin dagaske kamar wani abu yake so yai matane yasa ta fara canza mashi fuska, zuwa ainihin true colour dinta, runtse ido tai da masifa tace”danish ka tashi ka tafi ɗaki, wallahi kada ka bari na buɗe ido na ganka ranka zai Iya 6aci” saida ta gama zazzaga mashi faɗan ta buɗe ido a hankali don taga idan ya tafi, ko gizau baiyi ba yana nan yadda yake, Cikin zafin nama ta daddage ta ɗaura hannayenta saman ƙirjinshi da niyar ta ingije shi, sai dai takasa yin hakan sakamakon wani abu daya tayar mata hankali, a ruɗe take kallon shi ayayin da take kokarin mikewa zaune ta jingina bayanta jikin headboard na gadon, Cikin sanyin murya ta furta sunanshi”My man”
Idanuwanshi tuni sun fara canza launi, numfashinshi na fita da huci hucin zafi.
“Faɗamin meke damunka? Baka da lafiyane? Meyasa naji zafi ajikinka”?
Da wata irin kasala Ya kwantar da kanshi saman mattress dinsu, kasancewar Gadon Yana da fadi Batul tana daga can 6angare guda.
“Kayi shiru baka bani amsa ba, kasan bana so Ina magana kana shareni,”
Daƙyar Ya iya buɗe baki Ya furta”am sorry idan na 6ata maki rai, yanzu zan tafi na kwanta” ya ambaci hakan tare da miƙewa ya sauko daga saman gadon, da sauri ta biyo bayanshi tana ƙwala mashi kira, sai dai kafin ta isa gare shi, tuni Ya fuce daga ɗakin, ƙofar tayi locking, kwantar da kanta tayi saman glass door Din, Jikinta yai mugun yin sanyi, hankalinta Ya tashi ssai, ta girgiza da jin zafin jikinshi tamkar hucin garwashin huta, taya zata iya runtsawa bayan bata da masaniya akan halin da yake aciki? Gashi ya faɗa mata baici dinner ba duk don saboda da ita! Ruwan hawaye ne suka taru acikin idonta, da sauri ta juya tana duban hadaddiyar wall clock din dakin ƙarfe 10 na dare, badan taso ba ta haƙura da bin bayanshi amma taci alwashin da asuba zata je ta dubashi, kamar yadda taga rana haka taga dare, bacci ya ƙaurace ma idanuwanta, sai faman juyi take Yi saman gadonsu, duk ta takura kanta ta hana zuciyarta sakat.
*FRIDAY MORNING🥳💃💃💃*
Bayan tasowa daga sallar asuba, dattijon arziƙi Ya nufi Sashen da bedroom dinsa Yake hannun shi ruƙe da sanda, Farar Jallabiyace a jikinshi, lokacin daya ƙarasa bedroom dinshi, da sandar hannun shi Ya tura ƙofar shigar shi keda Wuya kafin ƙyaftawar ido Hasken ɗakin Ya ɗauke, duhu Ya mamaye idanuwanshi, Abunka ga tsoho duk Yabi ya ruɗe, muryarshi Adabarbace yake fadin”subhanallah, Waye ya kashe min hasken ɗaki? jazz bana son shaƙiyanci nasan kai kaɗaine zaka Iya min haka? Wai jazz baka ji Ina magana” ya fada Yana cigaba da yin tafiya cikin duhu, Ya daura hannu ɗaya jikin bango Yana laluban Switch don Ya kunna hasken dakin, Cikin 6acin rai Yake Fadin”Jazz wallahi kada ka bari in kunna hasken ɗakin nan, ranka zai 6acine, wato raini Ya fara shiga tsakanina dakai shiyasa har kake Yi min shegantaka ko”?
Daƙyar Ya samu Ya shafo switch din, a harzuƙe Ya danna button din, A hankali Hasken ɗakin Ya soma gauraye ko’ina, tamkar da rana, Juyawar da zaiyi unexpected Yaga abunda Ya bashi mamaki da al’ajabi, wato gaba ɗaya furannine launin ja da yellow tun daga saman head boad har izuwa saman zanin gadonshi, An ƙawatasu masu kyan gaske har ƙyalli suke Yi, tamkar a mafarki Yake kallon ikon Allah, A hankali yake dogara sandarshi Yana tunkarar gadon tamkar maijin tsoronshi, saida Ya matso kusa Ya ƙura ido Yana so ya gane rubutun me akayi da furannin, karantawa yai
*”HAPPY 80TH BIRTHDAY TO OUR BACKBONE”*
Lokaci daya ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya, Farin ciki mara misaltuwa ya lullu6e shi, Sai faman sakin murmushi yake yi kamar wani zautacce, daga end bed din Ya zauna, Yana ƙarewa furannin kallo, ranshi yana bashi cewar ƴa’ƴanshine suka shirya mashi furannin, tabbas sune, Yayi mamaki babu wanda ya sanar dashi zasuyi mashi hakan, Kuma atare dasu ya dawo daga masallaci, tun a babban falon gidan suka rabu da juna kowa ya kama hanyar part dinsa.
Yayin da yake bin adon furannin da kallo, cikin sa’a idanuwanshi suka yi mashi tozali da birthday cards birjik aka ajiye mashi don Ya karanta, kusan guda bakwai daga saman kowani card an ɗaura fure, hayewa yai saman gadon har zuwa gaban cards din Ya ɗago dasu a hannunshi kowanne yana da tittle dinsa da kuma sunan mamallakinsa, Card din farko Sunan senate lateef ne, buɗewa yai ya soma karantawa kamar haka.
_”To my dear father, thank you for always being there for me, guiding me, and making me the person I am today. Your support, love, and encouragement have made me who I am, and I’m so grateful for that”_
tuni idanuwanshi sun cicciko da ƙwallar farin ciki, Ajiye card din lateef yai, ya buɗe card na biyu mallakin Sir mubarak Yana duban sakon cikin shi
_”From the bottom of my heart, I want to wish you a very happy birthday, Dad! Your wisdom, kindness, and sense of humor have always brightened my days” annurin fuskarshi sai ƙara nunkuwa yake Yi, haƙiƙa sunyi matuƙar faranta mashi da daɗaɗan kalamansu, Yana matuƙar ƙaunar ƴa’ƴanshi.
Ajiye card din sir mubarak Yai, ya buɗe Na Sharafuddeen calmly ya ke reading dinsa
“Happy birthday, Dad! You are the best father in the world and we are so lucky to have you. May your day be filled with happiness and love.” hawayen da suka taru acikin idanuwanshi tuni sun jiƙa fuskarshi, sumbatar card din Yai, kafin Ya daura shi saman wadanda ya karanta, Ya duba sakon Prime minister
_”I’m so glad to have a father like you, who has been a rock of support through the ups and downs of life. You’ve always encouraged me to be the best I can be, and that means the world to me. On this special day, I just want to say thank you for everything you’ve done for me. Happy birthday Baba tsoho much love”_