← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 173

Sashe 99

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _bismillahirrahmanirahim._ -Villain 2 Sadat Wani cize labbasan sa yayi zuciyar sa cike da fargaba yana kallon abun wuyar tsafin sa a hannun ta.. yayi tunanin,..ko ya danne ta ya kwace ne?.. .bahi yau ta bashi mamaki...wani tunani yayi yace ok..challenge acepted..zanyi komai yadda kike so bazan taba kowa ba..but u most return adaidai wannan lokacin...keep my necklace safe.. ....Yaga Ko kula shi bata yi ba,Yayi kwafa cikin salon mugun ta ya juya ya kama hanyar motar shi ya barta da necklace din kamar bai damu ba, bayan yasan wannan abun wuyar shine gatan sa shine sa'ar sa arayuwa.. Amma gani yake kamar bahi baxata iya komai ba..firgicin dake taso masa yayi kokarin kaucarwa ya kama hanyar zuwa kano. Bahiyya Dukawa kasa tayi tana Kuka Tana tunanin rayuwar ta tin daga farko kamar wacce akace mata mutuwa zatayi agoben Muddin komai ya faru yadda sadat ya fada,its fine by her,atake ta aje kanta ajerin mata marasa saa a duniya Tasan idan ta tafi komai zai iya dai daita cikin sauki. Jahan da alhj hamood baxasu rasa rayukan yayan su ba and With time Khal zai iya mantawa da ita ya auro junnut dinsa And she dont have to compete for anything in life Aranta take kokarin amincewa akan wannan shine babban sadaukarwan da zatayi musu dukkan su dan ta gyara rayuwar su.. ..gani take kamar koda tabi sadat din ma mutuwa zatayi da bakin cikin shi soon. Da kyar ta tattara kanta ta kama hanyar gida,tun a mota take kiran dija amma shiru baya shiga.. Abun wuyar nashi ta soka a cikin purse din ta ta adana shi da kyau. Tana shiga gidan ta fada wanka..hjy indirah da murja sunje lagos on one day visit so evrywher was queit. Haka junnut taxo ta cika mata kirji da nata magiyan akan kaamil,duk dama bahin taki sam tace komai amma gaba daya zuciyan ta sai ya cunkushe Daga sallah sai sallah Sam ta kasa cin abinci ko zama idan tagaji da kwanciya sai dai tayi ta zaga site din tana neman taimakon ubangiji trou tasbihi , .ga yamma ya doso sosai duk sai taji duniyan ya mata daci Ana shirin kiran magrib Ta fito zata shiga dakin khal sai ga tex din sadat ya shigo wayarta. . cewa yake ya isa kano,kuma subaya ta damka masa sauran dukiyar ta.. Wani irin faduwar gaba taji ya taso mata..ahalin yanzu bata masan me zatayi tunani akai ba...kawai sai ta tura kofar dakin ta shiga ta maida makullin ta rufe. Data kare ma dakin kallo wani karayar xuciya da gabobin jiki su suka mamaye ta .. Kuka ta fashe da shi mai sauti kaman wacce ake dukan ta.. A hankali ta sulale kasa ta dafe kirjin ta har tana jan shessheka,bata ma san ya zatayi ta rabu da su din ba.. Familyn Jahan Aarah,subaya junnut kaaamil and khal dukan su farincikin su ayanzu yana hannun ta ne What if she is gone?will thy be happy!...a tunanin ta tana ganin ita ce matsalar rayuwar su a baki daya. Kai dole ne ma tabi shi yakaita duk inda zai kaita ya kashe ta ma ayanzu ji take kamar bata damu ba Wannan shine da sadukarwan da har ta mutu bazata manta da shi ba. Kuka taci sosai kamar wanda take ganin mutuwar ta har sanda aka kira ishai kafin ta tsagaita ..,jiki ba kwari ta mike ta dauro alwala tayi ishai..few minutes tana kwance akan gadon shi fuskansa ne yake mata gizo'...ita har yau bata san meya sa take mutuwar son sa'ood ba..tun daga ranan da suka fara haduwa ta fara tunowa har ila yau tana hawaye...gaba daya pillow case din data lafe ya jike da tears zuciyan ta na mata wani irin zafi but dan tayi saurin dawo wa cikin hankalin ta sai ta dan ja drawer sa,batare d tasan dalilin yin haka ba ...babu komi aciki sai hard cover joter mai kyau bold and calm handwriting dinshi ne akai an rubuta the devil dog... She stare at it for a while,cahn ta mike ta zauna da shi a hannu tana budewa saiga wani hoto ya fado a ciki da sauri ta daga.,murmushin bazata ne ya kufce mata data ga hoton ta ne na tun lokacin da sukaje programe din shahrul ya yaga fuskan sauran ya aje nata ita kadai. Bude diaryn tayi taga babu komai aciki...biron dake jiki ta zare with much insanity ta rubuta masa summaryn duk abunda ke faruwa da itaTare da yadda take matukar kaunar shi aranta,..knocking yasa ta aje book din a gurguje bata rufe shi ba ma ta fice ta amsa door din maid ce a bakin door ta kawo mata sakon cewa ana neman ta a waya achan side din hjy indira.. Batayi kasa a gwuwa ba ta dauko mayafin ta ta isa,fitar ta ke dawuya kaamil ya shigo dakin after 20minutes baigan ta ba sai ya dauki joter ya bude ya shiga karantawa cikin nitsuwa.. dama junnut ta gaya mashi sunyi magana da bahiyya,so yazo ne ya sake gwadawa da niyyar idan bazata fada mashi waye mijin ta ba zai mata sallama a goben zai tafi bazai sake dawowa nigeria ba har abada... Sai dai abun da yake gani ayanzu ya zaca masa kwakwalwa ya ruda masa tunani Bahiyya and his sa'ood?Sadat and bahiyya? Ji yayi kamar wani iirin labarin tatsuniya yake karantawa musamman ma na wasan yara...yanzu abu daya kawai yake so yaji ya tabbatar da zancen Shin dagaske ne khaldun ya aure ta kamar yadda yagano a rubuce tana refering dinsa da husband?.. Shin meyasata ki fada masa?wai har saood zaiyi aure bai sani ba? ..Sannan wannan sirrin subayan daya gani bayajin zai iya yin shiru akai mikewa tsaye yayi da joter a hannu yana mai sauke ajiyan zuciya Tuni ya mance da hrtbreak dinsa ya shiga jigila yana nazari.. .. shikam dama basu ko ga maciji da sadat jinin su sam bai hadu ba.... Yana cikin haka sai ga budewar door din, data ganshi sanda ta tsorata bude baki tayi kamar zatayi magana data ga joter ahannun sa sai da taji gaban ta yayi mumunan faduwa Turus tayi abakin door tana rau rau da idanun ta Zata shigo ne kamar ba zata shigo ba,duka suka tsaya kallon juna,tana isowa zata karbi joter ya fincikota ya dawo da ita gabansa.. Cupcake Waye mijin ki?Meye sunan shi . Adan rude Tace pls babu ruwan ka,and u have to go now meyasa zaka shigo kana taba ma mutane abubuwan su nibana so pls..nika fita min ...dan Allah Jikin ta da muryan ta na shking kaamil yana ta kallon ta..yace Infita?..this is my brothers room..Kuma joter sa nadauka! Tayi shiru ta kau dakanta..kallon ta shima yake cikin sanyin murya yace Bahiyya why r u lyng to me?..kinki ki fadamin hadin ki da khal..Ke kikayi rubutun nan?..i knw, wannan ba handwriting dinsa ba ne. ..Ayanzu ma kinsan nagani to meye amfanin boye min.. Wani rudadden kuka ne ya kufce mata tace Nidai kafita min... Abunda ka gani ai ba gaskiya bane..its just a scary bedtime story anan na same shi Ure lying...ya fada adan zafafe bai damu da kukan da ta kara fashewa da shi ba Saood ya aure ki? When....? comon tell me ya daga mata muryan shi azafafe ko dan ya firgita ta,daga yanayin yadda ta sunkuyar da kai tana kukan ya gane cewa amsar ta eh ne.. Now he know,ba wani gaskiya face wannan,saura abunda ya gani game da sadat da subaya.. Bude baki yayi da shirin mata tambaya akai sai ga sautin takun kafa a kusa da room din dan bata wani rufe door din ba, both of them sunsan saood ke haurowa saman step , . He is back"Pls go out..pls go... ni bana son yazo ya same mu anan tare.. you have to go ..a mugun tsorace take turashi tana goge hawayen ta. Kaamil ya kasa dena jin mamakin ta sai yaki ya motsa,he took advantage of rudewar ta yace kunyi auren kenan? ..ta dan kalle idanun shi...batace uffan ba ta hade rai yace idan baki gaya min ba bazan fita ba har har sai yaxo ya same mu ahakan And i wll tell him im in love with u kuma kin amince...kinga joter nan? yanzu zan karanta mashi yaji sirrin subaya dakike boye mashi,kinga saiki mana bayani ni dashi muji...a mugun rude tace...kaamil dan Allah ka bari..wannan ba abun wasa bane...kayi hakuri ka tafi kaji?cikin magiya ta marairace tana hawaye ...yace tell me now...yaushe ya aure ki..ta dan yi shiru tana duban bakin door a tsorace chan tace ok fine..eh shine...shiiii ne mijina amma karka fada ma kowa its a secret ...pls go out wallhy bana so yao yagan ka anan..i promise to tell u evrything ai gashi ma ka karance min joter na ko?. Kaamil bai dena kallon ta ba yace har abunda nagani akan subayan ma gaskiya ne?..jin kamar an taba door yasa ta gyada mashi kai da sauri ta hade hannun ta biyu alaman roko tana labgwasa mai wuya cikin magiyan kar ya yace ma kowa komai har sai ta masa bayanin komai.. Anan Tausayin ta sosai ya kamashi dan bai taba ganin ta tana kuka hakan ba. Anan Daya tabbata khaldun din ne zai shigo sai ya tafi da joter ahannun shi da sauri ya shiga paloun dake room din ya boye kanshi ajikin pillar. nan Ya barta tsakiyar dakin tana faman goge hawayen ta but her eyes is red duk sun ciciko gwfwn gado ta koma ta zauna ...Khal har ya shigo dakin bata sani ba,neman ta kimtsa fuskan ta take sai ta juya kanta gefe kadan tana goge hawayen ta sosai sai famar sauke ajiyan zuciya take tana jan silent shessheka. Kallon ta ya tsaya yi cikin yanayin tausayawa yana tuno da duk abubuwan da suka faru tsakanin ta dashi,wani uban Karayar zuci ne ke damun sa,he wish he knew that befor it happend"ji yayi sam bai mata adalci ba..ya dade yana scolding kanshi akan rashin gane al'amarin dayayi tun farko ba...but da nasani keyace Sautin takun shi kusa ya fargan da ita ta mike a tsaaye tana neman saita kanta dan bata ma san tayi nisa a duniyar tunanin har haka ba Jin yayi shiru,ya
Chapter 99 · 0% Book details