Sashe 126
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
su har na gogan na juna,yace baby kin yi hakurin.? Ta dauke ido zata sauke kai kasa yace twinkle comn..i know i have alot to ask for forgivness about. Amma zanso ki fada min ra'ayinki ayanzu..will u happily accept me as ur man and ur life ur patner ? Wani yarrr ke bin jikin ta tsaban yadda ya ke daf da daf da ita ga wasu irin piercing looks dayake bin ta dashi,a slow ta gyada mashi kai..can kasan makoshi ta furta yess... i do. .taji wajen ya dauke chak,khal yayi shuru har ta dauka baiji ba ne tana dago idon ta tsam taci karo da nashi,tsayawa kallon shi tayi dan bata taba ganin irin murmushin dake kwance akan fuskan sa ayanzu ba Kan tace zata yi wani abu,taji an dauke ta chak.. Ya manna mata kiss,a ko ina akan fuskan ta yace thank you mrs sa'ood hammod..its me and u till eternity nayi maki alkawari babu abunda xai kwace min ke .yayi murmushi cikin son fidda sauran abunda ke ranshi Yace"...you die i die...kece numfashi na bahiyyah... ure my whole world. This words means alot to her,sun dasa mata kwanciyar hankaln data rabu dashi tsawon lokaci Ta dago fararen idanun ta ta wani kalle shi kamar zatayi kuka,tace are u sure"?r u promising? ..ya gyada mata kai yana aje ta akan gado..minti biyu ya masa yawa sake dulmuye duniyar kissing din ta fa wasu zafafan kalamai. Bata hana sa ba kuwa don kansa ya kyaleta ya mike daga jikin ta ya shige bayi, sai a sanann ta Bude idonta a hankli ta gan ta kan tsakiyar gadon daga ita sai ita ko suman kanta ma a barbaje yake mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikintan,wani tsantsan tsumayin son shi ne ya dake kwakwalrta,da sauri ta jawo duvet ta rufe jikin. SURAYYAHMS I love u all masu yin coments,kadauka koda bangani ba ina darajawa....Te quiero mucho, surayhms fans.....SHARE ok? AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_