Sashe 165
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yauki take tana yatsine. dauke take da duk wani trolyn ta harda na kayan honey moon datake siya tana tarawa na auren su. Kallo daya tayi ma tvn dake kunne on blue screen,yadda taga sunyi jungum jungum ya bata mamaki gashi taga bakomai ake kallo ba kukurkur ta turo akwatin tana saukowa khal yaga kamar ba sauri xatayi masa ba ya tashi ya taya ta da wasu,Agefe ya aje kafin ya mata nuni da space yace mata Sit down...ta xauna kusa da shi daff a inda ya mata nunib dukan su suka fara kallon tvn bahi ne kawai take kuka bata dago ba. Khal ya dauki remote zai kunna Junnut tace "Me...me xamuyi anan..kallon me xakayi....ya juyo with one last smile yace mata shussh lets watch first ....muna gama kallo xamu tafi ko?.. Hankalin ta bai wani kwanta ba dai amma Tace ok Wani shiru wajen ya dauka...Sai difff khal ya kunna tv,wul wul na farko ba anuna komai ba na biyu kawai junnut taga kanta acikin tv boro boro Da wani irin mumunan bugu kirjin ta ya amsa A firgice tace what is this? Khal ya mugun hade rai yaki ya kulata Tiryan tiryan suka fara kallo,All her secrets tun xuwar su america da duk wasu wayoyin da takeyi akanshi da akan bahiyya . Hakan ya sa junnut ta mike tsaye tana xufa tana dafe kai bahiyya ma ta mike tsaye ta kafe tvn da ido kamar xararriya. So khal knew all this?but how? Tuni ta gabobin jikin ta suka gwabe ,Duk jikin ta rawa ya farayi daga ta kalle shi ta kalle tv,wani gaf gaf kanta ke bugawa da karfi... Taga abubuwan dayawa masu ban kunya da daga hankli Chan Tafara i..i..na.tana nune nune...tana cewa aina kasamu wannan abun?a....a..a.. Ah ....a bani bace bani bace i.. I....can explain Wallhy sharii akai min....,jin ta fara rantsuwa akan karyan yasa baima jira ankai karshe ba ya kashe... Yana mikewa tsaye taxo abirkice xata dafa shi hannun ta is seriously shaking Tace khal pls,ya ja da baya a rude ta dada matsowa kusa da shi "Dont u fucking touch me. wani irin turo ta yayi kasa Yabi ta da birkitaccen tsawa Rudadden Kuka junnut ta fashe dashi ta dora hannu aka tace WAYYO Allah..na shiga uku Wani kuka ta fashe da shi Ta ma rasa me xatace ta ce chan ta soma kame "Wllhy sharrin akayiin wannan makiyana ne Ga ta nan..gata nan..ta shiga nuna bahiyya.. ..dan ana so araba ni da kai...karya akemin ni bani nyi hakan ba..gata nan dai ka tambaye ta bahiyya kin yarda xan iya miki haka? A tana cikin firgicin ma take kashe mata ido tana tsinnewa akan ta rufa mata asiri tace ah'a..kawai ta rufa mata asiri. Bahiyya hawaye kawai takeyi tayi shiru...tana jiran taji meye khal yake nifi da yin hakan "Dan Allah Dan Allah...kar ka yarda da hakan,wallhy sharin makiyan mu ne..taga bai kula ba sai ta dawo kan bahi..bahi kece kika hada ni da shi ko? Why r u queit,say somthing..Wato nufin ki akaina kenan ko ,bahiyya kin cuce ni..kinci amana na. "Just shut up.." A rude ta yanke kukan chak...zata sake magana yace Shut..uppp Cikin daka mata tsawan da yasa ta ririikee kanta a birkice tana sintiri tamkar wacce kurwan ta ya kusan fita daga gangan jikin ta "Asirin ki ne ya tonu" A gigice ta zube kasa ta rike kirjin ta ko inan ta na rawa tana kuka mai sauti. Yace...game over durling...now u listen i will talk .. Kika yi magana anan sai na kashe ki.. nan ya kamo hannun bahiyya wacce rikitaccen yanayin yasa ta fashe masa da sabon kuka.. har gaban junnut ya kawo ta ya tsayar da ita.. bai sake hannun ta ba agaban junnut din yay tsugune a tskiyar su duka Daf da bahi ya sa giwar sa akasa ya kalle sunkuyayyn kanta cikin murya mai sauki yace "Am sorry Wife,i dont mean to hurt u"..I love you. Dan shiru yu sabida yadda voice dinshi ya tokare. Dada sauke kai bahiyya tayi tana jin shi Yace I planed this whole thing with her badon bansan girman alkwarin mahaifin ki ba sai dan na saki ki ga wacece kawarkin da kika yarda da ita sosai dakan ki... "I knw ure hurt But blv me...nima ina jin xafin nan araina fiye da yarda kike tunanin kinajin shi kowani rana.. I just wanted u to understand her. nace kirabu da itan ai nasan baxaiyi kirabu da ita ba sabida ke bakisan wacece itaba.. U only knew her when she has a heart amma ni tunda ta saba alkwari dan ta bata maki suna..kuma tayi yinkurin kashe min ke da abunda ke cikin ki da sihiri nagane cewa muguwa ce Baby,kinsan kuwa bayan ta baki maganin ina taje?dan kadan ya shiga bata labarin abunda junnut tayi da duk abubuwan daya faru wajen dinner harda tactics din dayayi da suke yawan fada akai... Gaba daya jikin bahiyya sai yayi sanyi,tana ta kallon shi tana share tears din ta Ana ma duk Ya fada mata inda yaje ajiyan,da duk abunda ya samo musu na waraka ta dalilin wasa da hankalin junnut dayayi Dan mikewa yyi ya tallafo fuskan ta yana mata wani irin kallo,"Yace I did this for u baby na,u know,sai dai inbana duniyar nan ne wani xai taba ki nabarshi lpya..nasan zan iya magance ta saukake amma kece,ur heart is too pure baki gane makiyin ki da wuri . ..ke kin dauke ta da muhimmanci bayan ita a matsayin object of use take ganin ki,She have been decieving you since day 1..babu wani amanar ki da bata ta ciba. ..i hop ure conviced jow that wannan yarinyar ba mutum bace..ba kawar ki bace..she is evil..shedaniyace she is very selfish.. baby inda na barta din wallhy xata iya kashe min ke har lahira.. Ya dada shaafo fuskan ta ta lumshe ido tana hawayen "im sory bahiyya,i play hard on u ko? i just cant bear it ne..i need to hurt u just to protect u and our baby... Da mugun maki ta ware idanun ta bakin ta na rawa ta kasa ce masa komai..yace . .baby kin fahimce ni kuwa..? Anan Bahi ta dago Ta kalle idanun shi da jajayen idanun ta Tace Wani ciki? hannun shi ya dora akan cikin ta yace "ours my love,dama ni nace ma doc ya biye maki,amma akwai babyn namu ba abunda ya same shi Jin ta kawai yay ajikin shi ta knkameshi dan Bata san ya akayi wani suden farin ciki ya over powering rikitaccen yanayin datake ciki ba,sanda tadawo hayyacin ta ta ze ta tsaya hannun ta ya dada rikowa Sai ya dan marairace yana som ya dada tabbatar mata yace.. 'i swear am not a bad dady..kina bacci nakan duba ki sosai ai doc din ma ya gaya min duk yadda xanyi..hannun shi ya sa yana share mata hawayen cike da kulawa wannan Tayi kadan ta raba ni dake bahiyya.. ,i neva loved any woman in my life sai ke ..i neva loved her..kece ke kadai. If u want Alkwarin auren ma sai na warwere shi koda yau ance wanda taga dacewar sa tana raye inkika ce bakiso wallhy baxan aure mace muguwa kamar wannan ba. "She lost you" tayi asaran kawa. Ni dai Ke kadai nake so bahiyya..ke kadai xanso kuma har in mutu kece kadai matata.. Lips dinta yy brushing da nashi ya dada isowa gaban ta ya tallafo fuskn ta da da kyau yana kallon ta,kin hade ido dashi tayi,ta dada sauke kanta kasa ahnkl tana kuka.. Da wani irin shauki ya jawo ta jikin sa ya rungume ta tsam kamar xai maidata cikin sa har yana wani maida ajiyan zuciyan. Yace I love u... Tayi shiru kamar baxata amsa ba wani abun ta tuno a hankli tace masa i love u more Ya dago fuskan ta yana kallon ta calmy,slowly ya daga habarta ya hade bkin su waje guda yayi kissing din ta..ya dada maida ta jikin shi. Wani Kar kar kar jikin junnut ke rawa numfashin ta na sama sama tana kwaco sa kamar mai ciwon asthma.. Ita kuwa bahiyya Jin sautin sincerityn Dake tafe da shaukin rungumar sa yasa ba acikin hayyacin ta ba itama ta kankame sa Junnut ta shiga girgiza kai axare kamar wacce ake kashe mata uwa..."No no pls ..karya ne .this is not happening to me. khal ya dada rungumo bahiyyar sa tsigar rarrashi yana shafa gadon bayan ta..duk dama yasan har yanzu shock din jin komai bai sake ta ba but he knows she is ok now Bahi ta riga tayi xuciya sosai da junnut shiyasa take ganin kamar baxata iya cewa komai ba.....but she is soo happy da taji cikin shi na jikin ta har yanzu. Not din kan junnut ne ke kuncewa intana tino da komai,sukam sun shagala khal yana ta jira ne yaji bahi tace wani abu Aikuwa Wani ihu ta tsala masa kunne ,sanda ya sake ta da sauri yana juyowa kuwa yaga ashe junnut ne ta dauko apple knife tana sanda ta baya xatayi attacking din su Yayi sauri ya maida matarsa baya,dan shikan junnut bata ko bashi mamki ba Bahi ta rikke rigar sa ta baya ta lafe agadon bayan sa Tayi shiru Tana jin maganganun junnut Dake fita out of deep frustration and shock "tace mayaudari kawai,ka cuce ni. Kema in kika yarda da shi sai na kashe ki..ta kara fashewa da matsanancin kuka Khal Ya bata ransa yace drop it now.. tace nooo Kai din wa?akace maka tsoron ka nakeji,kodan kaga nata binka?wallh I neva liked u..arziki da sunan ka da kuma BURi na nake bautawa..har ka isa k wulkantani? I will kill u now if i want...mugu kawai. Tana nuna su da wukar amma duk t susuce majina har na diga ga fuskn ta yy ka jajir tsabn ta firgita,..Axxalumai...Wallhy kun dace Allah sai ya tsine maku...tanayi ne duk jikin ta na rawa Ga wani uban karkawa da hannun ta keyi alaman cewa kafarta ma ya kasa daukar ta wukar ma da hannu bibiyu ta rike tsaban ta birkice Khal yayi yar dariyan mugun ta Ya mata hannu akan ta bashi.. Ta dauka ko wukar yake bukata tace noo..baxan bayar ba. Abaxata ya cakomo ta a mugun xafafe kamar yar tsana...ihu