← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 173

Sashe 146

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

dan kuwa bakaramin soyayya mai tsafta shahrul da iyayen sa suke nuna mata. Most time in tana tuni rayuwar ta da sadat da duk abunda ya faru sai ta kara gode ma Allah daya jefe ta cikin wancan hali ya kuma cire ta tare da sauya mata da mafi Alkhairin sa... "Da yamma wajen yayi liff,.masu aiki na kaikawo.. Wasu kerarrun motoci aka jera convoy dinsu sunkai guda shida ready to leave the mansion Wajajen karfe 4 jahan khatun ta fito ashirye dakayr da farar alkyabba cikin tafiyar ta na kasaita amma agagauce junnut ce ke biye da ita,. duk fuskan su ba sauki alaman da damuwa sosai. Sarauniya Dilshad ce ba lpya. "Da kyar jahan khatun ta iya runtsawa jiya cikin dare ga shi khal tunda ya fita meeting dinshi sai ya wuce kano wajen mum dinshi ya kwana bai dawo ba har yanzu. Yau da safen aka sake kira ta akan cewa har ankai dilshad royale emegerncy conditon din dilshad khatun iya binciken likitoci ya nuna ba abunda ke damun ta amma bata ko iya motsi. 'Jahan khatun Tace na junnut ki kula da komai,duk abunda ake ciki ki sanar dani kafin khal ya dawo junnut tace yess ma Sallama sukayi da jahan aka kaita airpot tabi jirgin masarautar laurestan ita kuma junnut ta dawo cikin gida. Yanzu daga ita sai bahiyya,toh tin jiya bahi take ta kasala tana bacci mai nauyi ko tarin karar calls dake shigowa wayarta bata jin ko kadan,yamma ya rufe sosai Junnut tasan bahi takanyi girki ma khal amma tsaban mugun hali ta kyale ta tayi ta baccin har lokaci ya kure ssai bahi ko wanka da sallah batayi ba.. Wanka junnut ta tsala tasa sexy satin gown, tana xagaya site din tana murmushin mugun ta,dan dama ta tsani wannan tarairayar da bada girma da bahi ke ma khal agaban ta," taje ta leka taga bahi har yanzu na baccin this is almost 4hrs tyi murmushi Ta zauna ta dan tattaba ta ko xataji alaman ta tashi amma bahi bata farka ba saima juyi takeyi". Fitowa tayi tana hade haden abun da zatayi "as she expected ana fitowa daga sallah isha'i saiga cars alaman khal ya dawo.., Coments more share it if u enjoy my story.. AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 146 · 0% Book details