Sashe 43
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Bismillahirrahmanirrahim._ *Masoyan book dinnan god bless u kawai -my real girl? Bangaren junnut kuwa tun lokacin da kaamil ya sanar da cewa khaldun sa'ood zai dawo apartment dinsa na America hankalin ta ya fita ajikin ta a kullum bata da aikin yi sai na jiran tsammani. Gashi Dama jahan khatun ta bata umarni cewa yana dawowa maza tana zuwa wajen sa akai akai dan su saba da shi sosai Dan haka ba tare da bata lokaci ba ta fara karkata hankalin ta wannan hanyar, Bayan ya dawo da kwana biyu kaamil ne ya fara zuwa mashi. So itama ranar da suka shirya kai masa ziyara ita da kawar ta hilda Kaamil din ne ya bata adress dib gidan Babban flat din khaldun is quiet far from asalin main cityn america dan kuwa acahn baya yake kusa da wani sharbaben wood island One feet floor sleek apartment mai glass coverings ta ko ina komai na gidan is All white banda yelwataccen shukoki da flowers. Tuki suke suna kare ma enviroment din kallo irin na ya kece raini Cikin wata kerarriyar mota kirar dodge fara sol a harabar gidan su kayi parking Banda military watch men da chefs Babu wani tarin mutane a cikin gidan dan haka koda suka shiga ciki sai da suka yi tsayuwar minti 30 a falon sa suna aike aiken a sanar masa isowar su.. kowa haka zaije ya dawo yace musu yayi knocking amma oga baida izinin shiga room dinsa da kyar mutum daya yace musu ya isar da sakon nasu yace sujira yana zuwa.. Dukan su riga da wando bakake suka sa suna zuba qamshin turaren lacoste amo desigenr su kuma jimmy choo ce up and down kansu ya sha gyaran long and curl platinum hair dress kowacce da hair style dinta. Bisa tsarin wayayyu kuma haddadun yan mata suka zauna akan white cushin kowacce ta wurga kafa daya akan daya sun kura ma kyakkwar tsarin falon ido.. Shikuwa khal dama bacci yakeyi dan kaamil ya sanar da shi zuwan nasu amma sai ya manta Da aikan sun ya iso ya riske shi sai ya farka,anan ma sai da ya shiga gym yayi 10minutes warm up ya dawo ya shiga wanka yayi sallah ya shirya kansa cikin kannan kaya sannan ya fara tunanin saukowa. Hilda tayi tsaki har ta fara fifita sabida babu abunda yafi cin mata rai kamar aja mata lokaci Sun fi awa guda suna jira a falon Amma da iska ya buso wani uban qamshin turare wanda ya zo ya doki hancin su ya kuma canzawa atmospher wajen gaba dayan tsari,sai da suka juyo bazata suna kallon takun san babu shiri... Slightly Quick and majestic kwarjinin sa ya fito kamar zarrah. Ko da ya matso kusa yana dan duban inda suke "Wani karin kaimin son shi Junnut ke ji aranta zuciyan ta cike da zumudi kamar zata tsinke. Ita kuwa hilda ta riga ta sume ma haduwar sa,sai yau ta dada yarda da surutan junnut akan sa,he is extremely hot aganin ta..ko da ace shi ba soja bane aganin ta ya cika ta duk inda namiji zai kai. Shikuwa bai wani bata lokacin sa wajen sake musu kallo na biyu ba Bayan ya musu takaitaccen sallama Akan kujeran dayafi nesa da su ya zauna inda Su biyun suke fuskantar sa. Hilda ta dauka ko junnut zata iya tuhumar sa akan aje su dayayi suna ta jiran sa for hrs amma sai taga kamar ma junnut bata samu fuskan ba He remain queit kuma bai ce akowa musu komai ba Junnut ce ta dan yi gyaran murya tace Mashi ga kawarta hilda bla bla bla...little introduction amma "ok"nice" good" sune iya abunda yake iya furtawa. Zaman su a falon sun kodi azaban jan aji mulki da kasaita daga wajen sa amma dolaye kamar wanda kare ya lashe zuciyar su haka suka yi ta nace mashi da surutai wasu ma baiya amsawa. Tsaban nuna bai ma san sunayi ba after 40 minutes ya mike ya haura sama. Shi bai ce musu yana zuwa ba, bai ce musu kuma sai anjima ba Haka sukayi ta zama, da Hilda taga bazata iya ba tace ma junnut pls ki haura kije ki same shi,am sick of all this waitings.. Junnut sai da ta mike sannan ta dab dafa kafadun hilda alaman bada hakuri,cos looking at yadda ta ke yatsine tan tsaki kasan sam bata saba da wulakanci ba daurewa kawai takeyi Toh ta hauran ma amma bata san wani daki yake ba. Four rooms ne ajere side by side biyu na kallon biyu Dukan rooms din Irin kofofin nan ne masu noise proof activator so she is not sure ko in tayi knocking ma za'a jita. She stood there for a while,dan ko masu aiki basu da ikon wulgawa ta nan saida babban dalili. Karshe dai Dakan su suka gaji suka tafi. Bayan kwana biyu toh dama in sunje shakatawa sukan yi hiran khaldun da hilda,. ITace ta shiga zugata akan,duk rashin sabo ne,amma in tana zuwa gidan akai akai zasu saba ita kuwa junnut tuni ta hau kan wannan maganan ta zauna. To kusan kowanni wekend ta kanje gidan taci zama Tana hidimonin ta kusan ita kadai dan bai taba kulata ba..... Atleast ta sa kanta sabawa da doors,kitchen etc din gidan so tasan inda zata bude ta same ruwan sha ko abin tabawa Daki biyu spare bedrooms ne na ukun ne nashi daya kuma empty ne amma da joint cushions aciki Gashi Masu aikin Ba'su bari ana shigan dakin baccin sa amma junnut saida tasan inda dakin yake kuma har closet dinsa tana marking. Shidai bai taba ce mata baiya son komai daga gare ta ba,kuma bai fito ya mata wani direct wulakanci ba Amma aranta ta yarda cewa kamar har yanzu bata samu waje aransa bane, dan aganin ta babu namijin da zai na ganin kyakkwar mace mai yawan kwalliya da aji irin ta Yace baiji ya fara sauke mata kansa ba. Toh ranar data zo da safe ne unxpected laundry man yana shirya kayan sa zai kai masa closet da kinibin ta sai ta tsayar da shi ta amshe kayan ta shiga dakin nasa daya hana shiga wai tana gyara wa. Dama Waya yake amsawa ta bayan saman bene dawowar sa kenan daya hange abun data keyi Abun ya bashi haushi matuka. A fusace ya juya dan bata masan ya shigo har ya fita ba, Loundry man din ya kwalla wa kira yana tahowa kuwa baima san sanda ya zage ya balbale shi da da masifan kar ya sake bata kayan sa ba Yace infact akira masa duka ma'aikatan gidan duk zai kora su Kowa yayi tsuru tsuru,sunyi jungum ana bada hakuri Wani uban warning ya kashe musu cewar sa Kar su sake bari wani ya shigo min gidana batare da cikakken izinin na ba And as for his room directly ya ce kar a sake bada wata ya mace dama ta shigar masa har abada. Junnut Ta gama jera kayan kenan as She was about coming ta tsaya cikin bacin rai da mamakin guts dinsa Tana jin duk abunda yake fada Tsaki kawai tayi,dan kuwa abun nasa bawai baya damun ta ba, kawai tasan ta zabi ta rufe idon ta akan son sa ne Har nice zai kafa dokan kar abani daman shiga dakin sa? Arent we supose to be fiances naga dai bayi da wata matar zama saini? Haushi da takaicin sa ya sa ta fice agidan bata sake dawo ba shima kuma bai neme ta har tsawon wata guda. Chan data huce ta cigaba da zuwa this time normal gaisawa suke yi amma kuma sai ya samu saran tana zuwa shikuma zai barta agidan ya fice bazai dawo ba sai ta gama zaman ta ta tafi Abun na mugun mata daci Intayi korafin ta gaji to jahan khatun ne agaban wajen bata labarin cewa ai haka nan halayen sa suke kawai ta daure su saba. Abun ya dade ya na bata mamaki aganin ta ashe babu wacce zata iya zama da shi. he is soo mean and stern tunda aka hada su har yau Ko sau daya bai taba yin abunda ya nuna damuwar sa akan abunda ke tsakanin ta da shi ba Haka dai suka cigaba within the months,ranar ma tasha wankan kece raini ta tazo wajen shi sun kuma hade ido tub daga sama tasan yagan ta sarai amma data aika sai yace ace mata baya jin zai iya saukowa. Abun ya ishe ta tana fita agidan straight sai ta kai karan sa wajen kaamil Magana take yi azafefe har tana bari,she was soo bitter Cikin furucin ta har take cewa Ai bani nace ina son shi ba da zai dinga wulakantani Ga maza nan iri iri?idan yasan ba aure na zaiyi ba sai yaje ya gaya ma grand ma dilshad asan nayi cos am very sick of him and his super egoistic attitudes.. Wato yaga ina bin shi ko...hmmmm cikin bacin rai take kada kafafu tana kukkuni Abun gaba daya ya dame kaamil dan bai masan tana yawan zuwa wajen sa'ood din ba Yace toh kinsan ya za'ayi?let me call him right now sai muji mai zaice Ta ce to nidai kasa a handsfree dan kaima ba gaskiya kake fada min Kallon ta yakeyu don Abun nata kamar zai bashi dariya amma kuma fuskanta bai yi kaman haka ba dan haka ya dailling call number khaldun Bugu daya kuwa sai gashi an dauka. Khaldun din ne ya fara magana cikin murya mai alaman bacci Yace kaamil, Brother... Wani nitsetsan murmushi kaamil yayi cikin kamiya yace bacci kakeyi? Toh let me call you leta kenan ko!.... A lokacin wani mugun harara junnuta ta banka masa,tunn kafin ya daga idon sa Sai gashi khaldun din yace nooo ba bacci nake yi ba..wannan da naga kiran ka da tsakar ranan nan Any prblem? Dan gyaran murya kaamil yayi yace not realy,dama dai ina so muyi wata magana ne,kai tsaye yace masa its about junnut... Wani 2min silence khal yayi dan zai iya yuwa ma bai wani rike sunan ta akansa amma dai ya gane meya ke nufi Bai daice komai yace r u coming now? Gaskiya bazan iya magana