← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 173

Sashe 159

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *wannan shafi na Maman gidado ne ita kadai DEMO Daga wannan rana Bahiyya gaba daya ta kasa gane kansa,dagan gan yake gujewa ma shimfidar ta da duk wani abun da suka sabayi a tare. Yauma Tana xaunen ta a baxata ya shigo ya sata ta tattara shirgin ta sukaje airpot akan zasu dawo nigeria.. Sai ya sata a jirgi yayi tafiyar sa bahiyya taci xama khal baizo ba har sai washe garin ranar bayan ta dawo ita kadai Gaba daya sai taji ta kasa hakuri,Dasafe taje ta same shi yana zaune a gaban tv,zama tayi gefen sa taci surutun ta tana tuhumar shi,yana shiru baici eh ba baice a'ah ba haka abun zaici mata ran sosai har taje daki tana ta hawaye Da shike khal da doc sun ruda su gaba daya,bahiyy tana laulayin amma bata gane shi bane Gashi ta dada yin haske tayi dau shikan sa khal bakaramin wahala yake sha inyana ywan ganin ta ba Yawancin Da yamma lis takan fito musamn inta tuna ko abinci bata ci ba,a dik tunanin ta yanzu yakoma ga yadda xata dawo da hnklin mijin ta ne har yy hkuri su dawo dai dai.. Adaren jiya dataga ya juya mata baya mai gaba daya akan gado yy baccin sa.. ,.Tayi ta tunanin kiran gida koma dija dan sosai kanta ya kulle gashi har yau junnut bata bata wani kakwaran shawara ba Wayar ta da ta aje akan table taci nema bata samu ba,alokacin khal ya fita masjid bai dawo ba dataga ta duba ko ina bata gani ba daga baya kawai sai ta hada harda da dakin shi tana kkrin bincikawa. A drawer sa taga wayar,ta tuno ashe dama shiya siya dakansa gata nan tana nan kamar sabuwa kat,gani tayi an j e shi a kashe,ta dauka tana jujjuyawa tana danna on buttun ko xai kawo amms taji shuru gashi nan dai kamar fanko, sanda ta gaji ta duba taga ashe ya cire sims din tane ya maida wani wayar san,gashi harda kwalin waya a emptyn shi ya aje.. Cike da mmaki tce Meyake nufi,Kenan baxanyi waya da kowa ba?whts going on with hubby? abun ya mugun bata fargaba Sai Tayi tsaye da wayar ahannun ta har yay sallama ya shigo,"ta gaishe sa bay wani fuska ba. "Waya ta nake nema dama xan kira gida.. Yace kin dena amfani da shi sabida banso. Atake taji hanklin ta yashi,aynzu datake jin kmr she serious need somone to talk to bata so suyi nisa da shi a irin wnnan yanayi,dan bata jin xata iya daurewa Ta shiga tuhumar sa har tayi fushi Shima masifa yayi mata kafin yace karta sake ya aje abu awaje tana daukawa. Kwana biyu tana fushi da shi har Bata iya daurewa ba ta sauko ta fara bashi hakuri tana hawaye,.. Bahiyya ta iya kalamai masu dadi da kamala in tana gaya masa yadda take valueing dinshi har wani sanyi da tausayin ta yake karaji aransa amma sai ya fuske kamar baijin komai. dan ya kular da itama yace shi yagaji da rashin jin ta'... yace dan kin ga ina baki fuska sai ki raina ni?kullum zanyi magana baxaki ji nawa ba ..in ma akan sex life dinmu ne ni na hakura ke ki nemo mafita niba ruwana. Daga wannan statement bai sake kulata ba Bahiyya tabi ta damu sosai,Hade da kuruciya ga uban son dake tsakanin su a lokaci guda bahiyya tasa damuwar komai aranta.. Tana dai iya bakin kokarin ta dan ganin ko xata magance matsalan da kanta,amma komai ya kulle mata kai. Khal xaiyi tafiya baxai gaya mata ba Most time sai ya dawo xataji kishin kishin cewa suna tare da junnut a Us A Bangaren junnut kuwa yanzu khal har mamaki yake bata Shidai bai ce mata komai game da auren sa ba amma yadda yake shiga jikin ta da salo kala kala yasa suka dawo close friends. Ahakan Khal Bakaramin uban ta yake ci dawayo ba. Intaxo gidan sa baiya son hira sosai Moping,wanke bayan gida abinci da gyaran gado Har erands da masu aiki ne suka fiye yi yakan lallabata taje. Junnut duk ta dauka ko khal yana kokarin sake mata ragamar kulawa da rayuwar sa ne idon ta ta rufe sosai akan dan samun hanklin sa datayi,duk girman kai da ji da kanta ta aje shi agefe ta shiga hidimar bauta masa,like her life depend on him. axahirin gaskiya ynzu khal ko cup na kusa da shine baya dagawa sai yakira junnut ta mika masa aika da aikin da take sha wajen shi na axaban rainin wayo Ko bahiyya datayi aikin mtsayin maid dinsa bata yi irinsa ba. His house become a permanent and new eating deen ma abokan sa sojoji,he wll cal them and she wll cook varieties of food 247 duk sai tayi laushi Bayace mata sannu sai ma yayi challengin dinta yana cewa ta kara kkri,shidakan sa dai baiya kushe ta,daga yace abokin sa yace abu kaxa baiyi dadi ba sai yace abokin abokin sa yace ko bata iya abu kaxa ba . Tana kokari but She neva gets a medal,a kullum tunanin yadda xata burge sa takeyi. Hak xata cigaba da kwakwal kwakle wani bin xata koma gidan ta jikin ta duk yy tsami kaya ma bata iya sauyawa xata fada gado ta fara bacci agjye,to d safe kuma tun bata huta baxata ga kiran shi ko sakon text,mai dauke da kalaman sa na yaudara, yakan ce"the whole house is missin u,ko ma yace yau abu kaxa yake sha'awar ci,and the ingrdient ar waiting for her,tayi ta shan mamakin sa kenan yana dan yaba ta yana yaba girkin ta da har yau bata taba sanin baiya ciba,daga tayi serving most time wayarsa xai fara kara,bata sanin cewa ba kirar sa ake ba fake call timer ne,sai yace musu yana zuwa to daga nan sama zai haura ko yyi waje Abokansa suyi ta ci tana tsaye kamar baiwa daga ya dawo Shikenan ya sauya kan hirar kenan. Takan ji da kanta tayi ta washe baki atunanin ta ko yana nuna ta ne ma mutanen sa But Tana tafiya xai nuna musu cewa kanwar sa ce,kanwar ma yakan rfering din ta da cousin irin taxo karatun nan Most time idan yana so yaji ra'yin ta akan bahiyya Sai ya inviting dinta shan ice cream A Tanan ma sosai ya gane cewa babu wani AMANAN kawance aranta game da bahiyya,. junnut KANTA kawai ta sani Ga son dora BURI dan shi buri jigo ne na munanan hali ko akasin sa,in baka dace ba wata rana sai kaga har kisa zai iya sakaka batare d kasani ba A kullum yakan nuna mata kamar wani abu na damun shi game da bahin amma baxai iya fadan sa afili ba A Yanzu baiya hantarar junnut kuma akan abu kadan xai iya bata hakuri har yau yakasace junnut kwata kwata bata ganin duk wani shirin sa na wulakanci da kaskanci dayake ayyanawa da rayuwan ta,ko karatun data keyi bai damu da shi ba Wuce tunani Ya maida ta baiwa akan soyayyar sa kuma tana sane amma ita kanta tasan bata da bakin magana abun yakan dame ta but a duk da bata son tsawaita naxari amma saida khal ya sa taji aranta cewa ita kasakntacciya ce and she have to work for his love and attention. She lost the chance to be treated like a queen awajen shi kullum kafa kafa take da shi tana tsoron kar ya sauya. Tana Allah Allah khal ya waiwaye ta da maganan,Takan so ta tambaye shi meya ke damun shin amma da shike tasan shi sarai most times sai bata iyawa Akwanan su na Ashirin da biyar suka dawo nigeria Anan ne jahan khatun ta shiga kira tana zuga junnut sosai akan maganan ta kwace khal mai gaba daya ahannun bahiyya ga bahiyyar Ta nuna damuwar ta akan sauyawar sa wa junnut din a fili..har Abinci mai kyau bata iya ci bare bacci Junnut xata nuna ta damu amma da taje site din ta dariya ma abun yake sata "She was like nice xan taimake ki akan namijin dana ke so ? Jahan k Ta fi bada karfin cewa khal ya gaji ne yana so ya rab ta wani waje tunda bahiyyar bata da amfanin komai awajen sa yanzu. Daga nan Son zuciya sosai ya dada kama ran junnut,izgili da fizga suka dawo rawanin ta Batayi kasa a gwiwa ba ta shiga mashi shishhigi akan problem dinsa da bahiyya A farko ya ce mata A'ah bahaka bane.. "Tace mashi ai bahiyya kawarta ne kar ya boye mata komai dan tasan komai. Yace mene ta sani din? Bata iya tantacewa kusan duk abunda bahi ta fada mata shi take maimaitawa. Ahaka har taci nasara khal yaga dacewar ya mata maganan da batayi tsamamanin xai fito Abakin shi. Wato sirrin auren shi da suke so ya bayyana musu dan su fara nasu wasan Yace"ai likita yace bahiyya abu tasha ta zubda mai da ciki kuna tundaga nan ya shiga wani hali gashi kuma ayanzu bata iya kwantar mai da hankali..shikuma gaskiya yana da bukata sosai. Sosai ya zurma junnut arami,ya nuna mata cewa bahiyya ta sauya hali har tana neman fita masa akai... Shidai bai nuna mata alaman yana neman shawara ko taimakon ta ba... Amma yadda ya shiryan magana it becomes too obvious Ita kuwa junnut abun nema ne ya samu"a farko ta fara mashi da Ayya Ayyah ai sai hakuri daga baya kuma kusan kullum sai ta xo wajen shi lallashi Kuma a kowani lokaci sai ya zurma ta har sanda ya lura da junnut ta yarda da shi sosai tana jin kalaman sa kamar na Allahn ta.. Ranar da safe sun farka waje yy sanyi,da sannun shi ya je ma bahiyya da barbara a duk da suna samun tsabanin sanda ya kimkime ta sukayi kan gadon sa suka zube romancing dinta yy sosai ya rage zafin daya taro ajikin sa njusan kwanaki,sai dai har yanzu basu samin qamsuwar jima'i, in tana masa kukan akan hakan ji yake kamar ya hadiye ranshi ya mutu,amma haka dai ya ke daurewa ya nuna bai san me take ciki ba,to Dan ma ya dada zafafa game dinshi sai yaki
Chapter 159 · 0% Book details