Sashe 97
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
there is alot of bad and scary stories behind it. Ayanzu ji yake Da ace khal yayi handling dinsa gwara ya gwamaci mutuwar sa,dan haka ya zube kasa jikin shi na rawa kuka har da majina yana rokon shi gafara tun kafin ma yaji laifin shi Khal baima ji shi ba...tambaya daya ya masa nacewa ko ya san waye sadat adeel?..jin haka ya dada sa doc ya rude yana inda inda...to khal baima barshi ya amsa ba, ya matso bakin sa da hannayen shi ya karya masa yatsu ya tsoma su a tafasashen ruwan zafi ...tsaban zafin azaba da kanshi ya rasa setin brain dinsa yana kuka yana bari ya shiga gaya masa duka duka sirrin sa..harda yadda suke boye ma duniya cewa su basu da iyaye bayan suna dashi ashe ubansun ma gagurumin cocaine seller na yana chan prison a rufe a russia am masa daurin rai da rai... Khal yace masa ina Alluran daya ke cewa xai yi masa yaje yanzu ya dauko ya masa....he was scared to the core amma haka aka kwashe shi aka kaishi lab a ragwabe ya dauko alluran mugun tan nashi da hannun shi ....khal yana zaune yasa shi agaba akan cewa maza ya hada ruwa Alluran batarr daya rage ko one drop ba which is over dose. ...doc adeel dake fama da radadi yanayi jikin shi na rawa,ga khal agefe ya na dada birkita shi da tsawa akan yayi sauri... yau sai ya mashi allurar.. ga shi duka ya sa shi ya ja ruwan syringe ya cika fam har yana fetsuwa ..duk da tsawan da khal ke masa ana tsoro ya hanashi iya matsawa.. Haka yana ji yana gani khal ya karbe allurar ya tsiyaya masa gaba daya a hanyar jinin sa baiji dandanin tausayin shi ba Doctor dayaga mutuwar sa kiri da kiri birkicewa yayi Yana cikin radadin zafin mutuwa da axaba khal ya bata rai yake gaya masa laifukan sa na asali Sanadiyar wannan ruwan allura daya hada yake mugun ta da shi Binciken su ya nuna cewa other high rank leutanants da manyan sojojin da suka mutu ba asan couse din mutuwar su sun duba sun gani ashe wannan alurar ne ya kashe su..and that means shi ya musu tunda allura nashi ne shiyake hadawa bawani ba.. Then maganan daya fada ma bahi na cewa zai ma khaldun shiknsa allurar ya fito a camera hade da personal issuren sa akan sadat Khal yace masa yayi kuskure da haukar sa ya shiga ryuwar matar sa,he told him dat duk wanda ya taba mashi bahiyya henceforth baxai rayu a duniyar ba..last word din da doc barak ya ji kenan Allah ya karbe ranshi Imidietly khal yasa aka saka gawar sa a motan da xaibi da shi airpot kafin kace kobo gaba daya gawar ta sauya hallitar zuwa wani irin mummunan abu babu kyan gani.. Akwana biyun da suka wuce Subaya bata samun shi awaya,gashi damuwar ya nuna boro boro a fuskan ta,boye kanta ma take dan tasan jahan tana ganin ta shikenan dole asiri ya tonu A wani fannin zuciyar ta har tsoro take dan tasan jahan Aarah kam bazata dauki maganan da sauki ba Ta nemi yasmine awaya bata same ta ba...amma da dija ta dawo da shike tana da nunber ta sai ta kasa hakuri ta kira ta sukayi dogon video call Anan itama ta ji duk sauran bala'in da suka fuskan ta wanda bata sani ba Dija fadar maganan takeyi kamar wanda dama ta dade tana jiran ta sauke nauyi,anan subaya taji cewa khal da bahiyya suna son juna, sannan khal yakanje london domin yaga bahiyar sa.. Abun ya dame ta sosai, Kenan ta raba yardan dake cikin soyayyar wayannan masoya? Daga nan wani silent zazzabi ya shige ta. ,tafiya take acikin gida kamar mace amma ita kadai tasan ba a dai dai take ba. To kafin nan a gidan su bahi tun ranar da tagaya mashi tana da aure,kaamil ya ki ya fito daga room dinshi har na kwana biyun sai abun ya fara daga masu jahan khatun hankali Anyi anyi ya bude kofar dakin yaki,rabun su da su kagan shi awani hali irin haka tun lokacin da khal yaje prison a ta dalilin shi.. Jahan khatun tuni ta daga hankalin ta sosai dn tasan babu lpya acikin lamarin Nan aka shiga bincikawa har dai junnut ta ce ko akan bahiyya ne? She tot ko dan basu samu daidaituwa bane, but taga bahiyya lpyar ta lau bata masan wai kaamil ya kulle kanshi a daki yaki fitowa ba Junnut tayi iya kokarin ta dan taji daga bakin shi amma yaki,she has no choice than ta gaya musu cewa ita tana ganin cewa akan bahiyya ne ya kulle kanshi ..tunda ita last maganan datayi da shi kenan Toh Aranar da safe bahiyya ta farka da mugun bakin cikin rashin sanin ina mijin ta yaje kwana biyu,tana fitowa daga room din shin suka yi ido biyu da jahan khatun Tace good mrning maam tana dan rusunawa aladabce..jahan khatun ko amsawa batayi ba cikin wani irin wulakantaccen yanayi ta jawo ta ...tace mata biyoni. .Nan suka iso har sashen kaamil,suna kaiwa tasa ta agaba tace sai kice mashi ya fito tunda ke ce munafukar Bahi cikin mamaki ta dube jahan anma batayi musu ba,ta shiga knocking kofar tana rokon shi ....hilda da jahan khatun din kamar zasu mutu....dan su kam basu ga abin so ajikin bahiyyar ba Jahan din ma jira take kaamil ya fitoo tayi masa kaca kace ta tura shi us ayau din nan.. Da bahiyya ta dage na magiya sai gashi kaamil ya fito...gaba daya ya galabaita idanun shi yayi ja. Ita kanta bahi sanda taji kanta ya sara data dube yanayin shi ...ran mahaifiyar shi ne ya dada harzuka data ganshi Ahakan...ta daure fuskan ta sosai batace masa uffan ba Bahi ne take masa tambayoyi cikin nuna kulawar ta tace ko baka da lpya ne?..to lokacin yanaji da radadin zafin rasata...baiji kunyar su ba ya fara tambayar ta meyasa tace bata son shi again? ...shidai yanzu ji yake yi kamar yaki yarda da maganan auren nata..gashi bata so ta furta agaban kowa cewa khaldun ne ya aure ta.. Jahan is already murmumring..su junnut kuma sun sa ido suna kallon su kowa da abunda yake rayawa aranshi,hawayene akan fuskan kaaamil wanda ya sako shi ma bahi yana ta famar marairaice mata.. Kunya da fargaba duk sai ya hanata sakat Dan Jan shi gefe tayi ta daure tayi masa maganganu masu sanyi ...cike da nuna mashi gaskiyan lamarin ta sake xayyana masa cewa wallhy da auren wani akanta so babu batun soyayyar su... Yace wanene mijin? Tace a gaskiya sirrin ta ne kuma in har yana son ta dagskiya to ya shirya rike mata sirrin ta ..wani hawayen ya sauke mata,zaiyi magana sai ga jahan ta iso kan su sai ya share hawayen sa yayi shiru ...tace ke wacece haka da zaki zo gidana ki shiga rayuwar dana? Tambadaddiya..yar iska irin ki?..toh ta Allah bata ki ba..inma aiko ki akayi kiyi seducing dinsa ki cuna masa bakin ciki dana naji haushi..to wallhy nafi karfin ku..da na yafi karfin ki.. Bahi ta dagi kamar zatace wani uban..cikin hatsala tace will u get out of my sight? ..a tsorace bahi ta zame .. jiki ba kwari ta barsu anan.. Jahan bata tsaya lura da condition din dayake ciki ba ta dinga zuba masa masifa da xagi ta inda ta shiga bata nan take fita ba. Ta jaddada masa cewa ko bata duniyan nan badai ya auro mata wannan yarinya ba Saidai in zai sake wata uwa ba ita ba.. Junnut ta matukar tausaya ma kaaamil ...da sauri ta bi bayan bahi dan taji kan maganan Hilda kuwa dama abunda take so kenan tuni ta shiga sa ma jahan khatun baki suna scolding kaamil Ita kuwa bahi ko dakin nata ma bata isa ba taga sakon sadat mai dauke da mummunan baraxana kamar yadda yasaba.. Wani siririn hawaye ya kufce akan idanun ta,ajiyan zuciya tayi tana karantawa wai Ya bata 2hrs cewa idan bata same shi ayanzu ba zai sa ayi ma khal din ta allurar mutuwa ..gashi ta ga khal kwana biyu baya nan she just assumed that dagaske aikin yaje maybe yana hannun dan uwansa barak adeel.. "Mayafin ta kawai ta dago zuciyan ta cike sa tunani kala kala,kaamil na bata tausayi sosai,kuma bata son wani abu ya taba mata mijin ta...adai dai bakin door ta fito sai ga junnut.. Wani kallo suka maida ma juna tayi sauri ta karaso Tace bahi we need to talk...wai Meya faru tsakanin ki da kaamail ne..bahi mesa zakice baki son shi? Junnut look disturbed and serious Bahi tayi shiru..cos hawayen rudani duk sun rine mata idanu kuma bata so ta bude baki har zuciyan ta yasa ta furta ma junnut abubuwan da bata da niyya. Junnut ina sauri ne amma dana dawo zamuyi maganan Kafin junnut ta bude baki bahi har ta xame ta bar ta awajen ta,quickly ta shiga mota ta bar gidan ..bata wani iya tuki ba amma haka ta daddage Straight ta isa location din daya ce mata yana jiran ta taje Wajen babu mutane,hasali ma bayan gari ne sosai Babu mutane dayawa sai ajiyayun motocin fa ba amfani dasu Daga nesa Ta kare mashi kallo Ba shakka kuwa shi din ta gani zaune akan bakar motar shi ba laifi ya fada sosai... Yana ganin ta daga nesa sai ya shiga motar ya zauna dayaga ta iso kusa sai ya bude mata door din..bata rai tayi Tana kallon shi sai taja ta tsaya taki ta shiga...wani mugun dariya ya fashe da shi..he is happy to see her zuciyar shi sai harbawa yake dan sosai ya fahimci cewa son yarinyar ya shige jikin sa sosai.. Bahi ta hade ranta sosai batayi hawaye ba kuma batace uffan ba Da yaga dai ba shigan zatayi ba sai ya fito yana da wani irin miskallaen murmushi taki ta hade ido dashi ta kau dakan ta. Hannun sa ya miko kamar zai janyo ta jikin shi yana mata wani irin kallo,da wani irin muryan tsana da hantara cikin fushi tace masa What did u want? Ya sakar mata murmushi Yace ohw woah ..haba yan mata... hush down mana,bakiyi kewa ta ba?Taja tsaki mai sauti...dariya