Sashe 91
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
to.. Baiya ko motsa kasalallun idanum shin,ayanzu Duk ya dauka nauyin shi take ji da bata masa tmabaya akan auren sa ba bai sani ba Ashe lura take sosai akan hakan Ai aunt murja ta dade da gaya mata cewa ta lura cewa bahi da khal basu taba kwana a daki daya agidan ba,shine ta tabbatar. Dan haka washe gari da safe da khal ya fita gaishe da su dilshad,masifa ta yi ma bahin tana tsawatar mata akan cewa daga yau bata so taji maganan raba daki data keyi da mijin ta... Daga jiyan zuwa yau Gaba daya hjy indirah ta dan lura kamar bahi tana tsoron mijin nata ne Toh Batayi sanya ba,ta sa ta agaba yau akan dole zata komar da kwanan ta dakin shi... So imieditly yana gama dinner ya shige dakin sa ya kwanta dan ko su junnut ma basu wani gane kanshi ba **** Dogo kuma farin gucci write my paper sleeping pants ya saka Babu ko riga ajikin shi sai juyi yake shikadai a makeken bed dinshi Mikewa yayi jikin shi rabi acikin bargon ya wani nitsar dakanshi cikin pillow yana lumshe idanan sa yana neman tuno da yadda zai iya cire bahi a tunanin sa dan abun ya matse shi sosai da sosai.. Kullum dai itace..wajen aikin dayaje 2 days ba abinda suka gane gaba daya karfin gwiwar sa duk ya ragu a dalili na yawan tunanin ta.. Yaso ma ace ya yafe ta kawai,tinda aganin sa ya maallake ta yanzu But subaya na daga mashi hankali,aduk sanda sukayi waya sai ta masa kuka sosai,ita gani take kamar ta cuce shi data sa yayi aure acikin irin wannan yanayi ..takance makanta bata yi saar aure ba,gashi rashin saar ya jawo rashin kwanciyar rai ma dan uwanta gaba daya subaya taki aje maganan kuma taki sam ta kwantar da hankalin ta ...her frustration is actually frustrating him sosai take dama sa lissafi.. Jin a murda kofar dakin anshigo ya sa shi ya motsa dan yaga wani mahalukin ne ...juyowar sa ke da wuya yaga mutum ta shigo har tana maida kofar confidently.. Iskan Ac ne ya dada buso Wani Sanyin Qamshin jikin ta mai fitinanen dadi daya gauraye dakin,yayi wani luii da idanun shi a shnye yana wani sauke wasu irin boyayyen nishi... Tsaban yanayin daya debe shi wani jiri jiri abun yake sa shi Dakewa yayi batare da ya motsa idanun shi akanta ba,cikw da dauriya da nuna basarwa yace ehen?meya kawo ki? Tayi shiru,..fararen yatsun hannun ta da suka ji jajayen kunshi take murdawa Tana sauke kanta kasa tan dan turo baki...Gaba daya baya son cika ganin ta agaban sa bare ace tana masa irin wayannan silliness din dan shikadai yasan meyake ciki ayanzu.. Tasan kuma ba maimaita tambayar sa zaiyi,so dataga yana shirin tasowa tuni ta razana ta dada matsawa gefe ta daure fuskan ta kamar ba ita ba Har ya sako bata sake kallon shi ba Get out,...ya bude kofar bai kalle ta ba..kasar wuyar ta tace nifa bazan fita ba,..wajen sai ya dauki shiru...ai small mum tace anan zan kwana. ...she is not sure ko yaji ta amma daga yadda ya dada bata rai tasan ba sauki zata samu daga gare shi ba... To tasan kuma dole ta yi wani abun dan ita kadai tasan haduwar da zasuyi da hjy gobe muddin tasan cewa ba adakin ta kusa da mijin nata kwana ba Ata fannin ta Kuma ayanzu tasan wannan wata dama ce wanda ita kadai zaisa ta shawo kansa taji kan asalin matsalar ta dashi Ita kanta tasan khal ba haka yake mata ba....duk wani alaman da zai nuna mata ta masa laifi shi take hangowa a idanun shi Wani taurin kai shi ya debe ta cikin ranta tace ai bazan taba barin dakin nan ba sai na cimma burina..,tun kan ya juyo ta kanta tayi sauri ta zame cikin basarwa ta koma ta gefen gadon shi kamar wacce ta gana shirin ta zata haura...dont you dare ..ya fada a zafafe yana dawowa ta gefen ta da sauri bata hankara ba har gaban ta ya iso daff kamar zai mannu da ita. Duhun budadden kirjin sa,da manyan sexy arbs dinsa su suka rufe mata baki. Tuni ta rude ta hau hadiyan yawu da kyar take kau da kanta tana neman nitsuwa but still kamar mai shirin sake masa kuka.. Wai me kike shirin yi anan.. baki da daki ne dazaki dinga bin na mutane?..r u mad Bata barshi ya karasa ba tasa wani miskilalle kuma tsiririn sautin murya....hjya ce tace anan zan dinga kwana.... ni ai bance ina son shigowa dakin kowa ba... Sai ta tura masa bakin idanun ta cike suke da ruwa..kirjin ta na bugu Jeki kice mata bazaki kwana anan ba...just get lost...ya damke ta ya tura ta har bakin door... Danne firgicin ta tayi cikin taurin kai,tace sai kaje ka fada mata nidai bazan iyaba ...a bazata ta murguda masa baki Bata hankara ba taji ya jawo ta jikin sa kamar mai shirin sakar mata dukan ,wani kara ta sake dan tsoro tuni ta rirriko bare chest din shi,her hands as soft as pure cotton,wani laushin da yaji gaba daya jikin shi saida ya amsa da electric shock "Baima san me zanyi ba,yace Me hakan..sai ya ture ta da sauri yana dauke idanun sa akanta ..ni wallhy ba inda zanje... ai fada zatayi min ....kai kaje ka fada mata eh na yarda zan fice maka a dakin ka kuma bazan sake lekowa ba Tsaki mai sauti yaja maganan nata da baima jiisu duka ba,baice uffan ba ya koma kan gadon shi,shikansa ya san halin hjy indirah sarai,yasan idan ya takura zai iya shiga wani yanayin da bazai so ba...kuma baya bukatar akai auren sun wani level ayanzu da yake neman mafita ma zuciyan sa. Yana kallon ta tana ta share hawayen ta,tana kukkuni..he just wonder when bahi ta fara mashi wannan dabi ar.. Cikin ranshi yace fine,ba daki na kikazaba ba..is high time na koya maki banbancin tsakanin ni dake... Juya kanshi yay ya kwanta ya share ta,har sanda ta gaji da mutsu mutsun ta ta rufe door din ta dawo kan couch dinsa bata ma fa cire kayan ta ba ta yi kwanciyar ta. Wani shiru ne ya ratsa wajen for few hrs basu ko juyawa...dada runtse idanun ta ma tayi dataga ya rage wutar dakin..kirjin ta kamar zai fado tsaban bugu Zaka rantse bai sanda halitta kamarta a dakin ba amma Shima da ya runtse idanun sa fuskan ta kawai yake gani.. Yakai kusan awa biyu yana ta maimaita turo bakin nata a idanun shi ga uwa uba qamshin ta dake razana kwakwalsa har iyanzu,he really want the girl amma Kwata kwata baisan ta ina zai fara ba Saukar numfashin ta yasa shi Juyi,gani yayi ta takune gwanin tausayi ta rungume jikin ta da hannayen ta,tana bacci hankalin ta kwance.. Kallon ta ya shigayi daga nan yana jin wani irin yanayi aransa ...haka kawai yake jin kamar ya biye ma zuciyan shi ya yafe mata amma daya tuno halin da subaya ke ciki sai yaji bazai iya ba.. Har kusan asubahi bai runtsa ba,washe gari da safe tashi tayi ta tsinci kanta lullube akan gadon nashi,shikuma har yayi sallahn asubahi jikin shi sanye da dark brown jallabiya ya kwanta akan couch dinsa idanun sa a lumshe.. SURAYYAHMS COMENTS and SHARE WITH family AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_