← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 173

Sashe 35

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

bansan dashi ba nace masa meya keso,ya fada min zan kawo mashi daki Yamin alaman kar na damu"Scoof kawai yayi daya kare min kallo,sai ya wuce ya bude fridge ya fito da mixed red and black fruit juice ya aje akan couch,.bai saba da shiga kitchen ba Dan haka ya shiga dubawa ko zai ga cup din da zai zuba drink dinsa so i quiclky open one of the drawers na fito da clean glass cup na bashi.. Ina tsaye naga ya zuba yana sha a yangace har sau biyu,inda zaka ganmu a lokacin zaka dauka wani magana zamuyi amma aje min komai yayi anan ya fice abun sa. Wani dadi naji Kamar ankashe ni,sauran wanda yasha din ma dauka na nemi setin bakin sa nima inasha There ia no daubt that am crushing on him har cikin raina ba fara jin wani sabon bakon al'amrai game dashi. Shikuwa dakin sa ya nufa after like 30minutes ya fito a shirya tsaf cikin true blue mens suit na giorgio armani. Dai dai ina saukowa zan shigo kenan Wayyoh ubangiji na,dan dana gansa daga nesa shima yana saukowa sanda na koma da baya na rungume bango .. Wani Lumshe ido nayi tsamm ina sauke nunfashi kamar rai ne yaga rai He looks so gentle kamar ba shi din ba sai naji na fara raina ma kaina agaban sa haka kawai nayi sauri naje daki na. Wardrobe na bude na shiga neman kayan da zan saka mai dan armashi a gurguje don nasan wayar dayake yi ayadda ya saba zai iya daukar sa minti sha biyar. Naci sa'a kuwa har na gama yan shafe shafen na mammatso jiki na acikin wata pure royal blue fitted gown mai fallen neck na fito bai gama ba. Wato irin kyaun danayi Ni kaina sai da naji wani irin fargaba da nake saukowa ahakan don sosai kalar kayan ya dada haska farin fata na. Sai dai Kunya ya rike ni asaman step inaji big sis subaya tana cewa ai ban sauko ba ajirani aje airpot din tare dani Da naga alaman jahan zata iya shigowa wajen sai na sa tafin hannu na na rage karfin pwder dana bula kafin na taro kwarjini na fito sarari. wani irin kallon 2minute silence suka jefe ni dashi dukan su biyu sai na rage taku na ina sum sum ina kaucewa idanunan su Subaya tace wooow..what a beautiful angel. Ita kanta bata san matse arm din shi take faman yi dan ya kalle ni ba Kinga yadda kayan nan ya miki kyau kuwa? Sake shi tayi ta kamo ni tana cewa ai nafada maki sexy dreses is for sexy models like you. You look exctly like aishwariya rai Dawuri Khaldun ya tabe baki,dan saida ya kalle subaya kafin ya Wani karkace yabini da sanyin kallo Kwayar idanuwan shi ya kafe surar jiki na dashi har na iso daf ina amsa big sis shikam da alaman ma baisan kallo na yake ba haka kuwa baice min uffan ba har jahan ta zo ta same mu Muka fita rakashi nidai naji jahan tace khaldun zai tafi amma bansan ina zaije ba kuma bantambaya ba,firr yaki muje aiport din dan haka agida muka rabu, Da ni dashi Sai satan kallon juna mu keyi yana dai kau da kai Gashi kusan irin kalar kayansa nima nasa,da big sis ta nace akan mana pics dan dolen sa ya tsaya kusa dani kuma yayi murmushi Nidai Allah Allah nake wayar bigsis din ya shiga hannu na ko zan mallake hoton da ya shiga convoys dinsa One last look danayi ma tinted din sai da jiki na yabani cewa yana kallo na kuma yana min murmushi Dawowar mu ciki muka zauna a falo tare da jahan kowa yayi zugum tana dan saisata subaya da tuni ta fara daga hankali ta har jikin ta ya fara daukn dumi. Kowa acikin mu yanajin zafin tafiyar san,sai dai kowa da yadda yake fama da nashi azuciyansa Jahan karan kanta ma dauriya take yi,don bata wani sabawar da kowacce uwa takeyi da danta ba. Rabin girman sa ba hannun ta bane,godiayn Allah ma tasan danta khaldun yana matikar kaunar ta Sai subayan itama,nikam ba a magana don kuwa nawa harda boyayyen ciwon son shi araina wanda bai bayyana min kansa ba. Muna cikin jimamin rashin sa na kwana biyu saiga gen hamood ya kira, dama shikam yasan subaya sarai da son daga hankali sai ya sa aka bata wayar yana lalabarta da maganganu masu dadi Anan nima nake jin ashe ma jahan tana da kishiya awani kasar kuma nan khaldun zai fara zuwa Tun Ranar haka nakeyib bacci cikin tunanin sa da kyar rashin khaldub agidan yabi jikina Dan kafin na sauko watar da zan yi waec shirintan sadaat ya gama kure min hakuri na. Kullum sai nayi claiming rashin lpya suke kyale ni,wani bin har na kanji nakai karan sa wajen jahan amma kuma bazan iya ba dan bansan me zan ce ba. Toh ranar da zamu shiga watan fara exams a wajen cin abinci jahan ta bani wasu papers tace na sa hannu Bansan cewa takardun shedan zama bane akasar london. Dan har angama tsaramin karatu na da duk hidiman rayuwa ta achan ban sani ba Jahan tace min tunda khaldun baiya nan big sis da mijin ta saadat sune zasu kaini dan haka sune guardians dina ko da naje makaranta. #follow #SURAYYAHMS Share with others AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 35 · 0% Book details