← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 173

Sashe 162

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kawai bawai dan in munafurce ki akan komai ba Junnut baxan iya yin gaba dake ba cos ure my best friend,Abbu ya hanenu dayin wannan irin gaban da juna ko kinsan karshen wasiyyar sa kenan? Anan jikin junnut yay sanyi,but zuciyar ta yariga ya kafe sai batace komai ba Tabe baki bhiyya tayi tana goge hawayen ta cikin shesheka Tace Ko da shike yanzu kin kwarance wajen amfani da damar ki akan kowa...nikam gaskiya nagaji U have my husband now righ?ok i have given up junnut..ki cinye shi in xaki iya..kema ai mace ce,da ya aure ni aiba ahakan ya sameni ba. Inhar ya so ni ya zo kuma ya kini daga baya then kowa nakan hanyar ..dama ai Kunsha fada min bani da amfani arayuwar ku So Im going now Junnut ga miji ga gida ga kitchen abincin ma nabar maki. Idan ya dawo kya xaunar da shi ki fada mashi babu amfanin aure tsakanin shi da fanko wanda baxata iya gamsar da shi ba...so she left Happy married life friend. ...i hope xaki yafe ni tunda yau na yi miki abunda ya kike so ..kaiwa nan bahiyya ta fita amugun fusace ta koma dakin ta Kayan ta ta tattara kadan a troley ta fice gaba daya daga mansion din. wani hotel taje ta kama babu wanda ya sake jin duriyar ta har dare. Tunda bahi ta tafi Junnut tana ta xagaye da xafin magangnun ta aranta dan ko girkin bata yi ba gaba daya tama rasa meke mata dadi Wayar khaal har yanzu bai shiga ba Haka ma jahan khatun shiru Around 8pm na dare sai ga Kira daga masatautar khorshidi babban jakadiyar fadan ke sanar da junnut cewa dilshad khatun ta rasu kuma abubuwan ban mamaki sun bullo akan gawarta wanda ya tada hargitsi a masarautar Gadan gadan junnut ta shiga nemen khal again shiru Shikuwa yana can hanyar fitowa daga wata kauye gidan alamajirai inda aka ce mashi xai samu perfect malamin da xai warware asirin da akayi ma matar shi Anan Tun safe ake sauke qur'ani ana ta famar adduoi akayi xaman diris sosai akan lamarin Anan ma Wasu sirrin da baisani akan iyayen sa ba duk sanda ya ji harda badakalar tsafi da sirrin mallaka da yake kan mahaifin shi Tsince sihirin da yasa akayi daidai yake da bada ran kakar sa dilshad shiyasa sihirin na gama warwruwa dilshad khatun ta cika a wulakance Wari mai tsanani gawar ta yakeyi Har Akan tsananin wari a haka har aka rasa rayuwar mutane biyu dake dawainiya da fito da gawar ta a dakin ta na masarautar Duk wanda sihirin ta y shafa sanda suka girgixa aranar,jahan Aarah tayi ta aman ruwa mai wari,haka ma alhaj hamood yy ta ciwon kai yana zufa Na bahiyya is worst sabida anyishi ne kwanan nan dan haka xaxxabi ta rikayi sai bacci mai nauyi ya dauke ta Acikin baccin nata Sihirin yake saketa slowly tana cin kanta na mata juyayi Iyayen ta su biyun take gani cikin lumana suna mata murmushi suna kuma umartan ta da ta tashi koma gidan mijin ta. Wayyo fans nagaji Inka ga Ina jinjina to fans din ne na arxiki wanda sunsan ina grp din amma basu damu da sai na amsa su kafin suyi sharhi ba,gaisuwa na musamman ma coments din Matan gidan Zinne smart novel ure irreplaceble wajen xamn ku daban ne a hrt Zauren littafn hausa su mum bena Real smasher grp Zauren me dambu Muneerah novel so loyal Princess novel i adore u guys Pure mmnt of life fans grp(thanks for ur supot yestade) Taskar billy galadanci Zauren brilliant wtrs Sadnaf novel grp Taskar surayyahms(run away love Zauren Jameesha Mamugee fans grp Duka Ahumaggah grps wanda fans suka bude(i feeel u guys ko ban amsa ba knw tat i soo much love ur coments) Queen bee novels (hjy Ayusher dakan ta,husyy and all the mumies) Surayyahms novel Members u guys no words can expresss ma lov fr u all,su halima20 Medina,mman sadik,virgin maryamu..my mum hauwa..ameerah maman mubeena wher is ma friend maman bappa? Maman meenal, anhumy,mom z mum ibti,Hlly best princess,rahama,um alameen,brster fatima,annasaed,maltex and all other members bancire kowa ba ure my true pillar nd suports Ahumagga coment Grp my own peopl kunsan inza kira sunan ku xamu kure readmore,ure the real fans of surayyahms,my heart beat for u guys ko dan ku kadai xa'a rubuta Ahumaggah aji dadin shi..may Allah keep us tgthr. To All my ppl in oder grps da bana ciki,i love u so much jaaxakallhu khairan i feel ur love keep comenting keep sharing ur love to dos who need it AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 162 · 0% Book details