← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 173

Sashe 167

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ -Ectacy Tun Bayan tafiyar junnut jail khal bai dawo gidan ba.. Kasa xama bahiyya tayi taje nan tadawo tunanin duk abunda suka faru ya dagula mata kwakwala Daga ta xauna sai ta shiga tuno yadda suka taso tare da junnut lokacin tun suna kananan yara komin su cikin tsananin amana so da yardan juna sukayi ko a mafarki bata taba tsamanin wannan burin junnut din zai zo har ya shiga tsakanin su ba.. Bahiyya Ta so junnut arayuwan ta. Amma hmm yau duniya kenan. a kace komi nada sanadin shi Ashe kuma sanadin rabuwar amana so da kauna da Alkwari,dake cikin kawacen su da junnut Ahumaggah ne. Ta yarxa cewa BURIN junnut shine makashin halayen ta nagari,amma AHUMAGGAH sune sanadiyar fito da gaskiyar dake cikin tarayyar su. A yau Tasan Da badon Ahumga ba da ita da junnut baxa su dauki risk din rike sirri da alkawari mai girma ba. ba don Ahummagah ba,tasan da har duniya ya nade baxata taba sanin asalin abunda junnut xata iyayi akan cikar burin ta ba. Kaico!!! Dama baka sanin kana kaunar mutum sai yayi gamo da abunda yake so awajen ka. Ko yayi hakuri Allah ya maida mashi mafi alheri,ko ya tabe Allah ya masa talala.. Yau din ina junnut take?ina burikan nata suka kaita? A duniya asalin Mai son ka na gaskiya shine wanda xaiso maka Abun da ya so makan shi Lallai qaddarar su ta Ahumggah shine mafarin jigon labarin rayuwar su. Sanadiyar A humaggah Ta shigo duniyar mutanen da Allah ya qaddara sune madadin iyayen ta,da jin dadin ta arzikin ta da aurenta harda albarkan dake cikin auren. Lallai Tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai maiyi yadda ya so da rayuwar bawan sa.. Bahiyya Tunani take yi sosai,har takan share kwalla,sai chan kafin ta fada wanka tayi sallahn neman sauki duk sai taji duniyar ya mata na daban.. Ahaka Tana kwance akan gadon ta tana shafo kwantaccen cikin ta Wani bacci ne mai nauyi ya sace ta.. Acikin baccin nata Wani mummunan mafarki take yi ta rike bedsheets da hannayen ta sosai tana ta kuwwa ita kadai Ganin kant a tayi,agaban wani abu dayayi mata kama da gawar mijin ta Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka. "Sa'ood dan Allah ka bude idon ka na shiga uku,dan Allah karka mutu kaji bazan karaba.. A mafrkin tashi tayi da gudu ta nufi bakin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan abbun ta Amma shiru. dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle dawowa inda yake tayi tana wani irin kuka mai rauni "Im sorry hubby kayi hakuri ka farka baxan.. .baxan.. Sake ba ..i promise to alwys obey u i swear..ta cigaba da shessheka Chan ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kara sautim kukan sosai Dan dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai kamar wacce ta xare tace "dan Allah ka tashi wlhy bazan karaba to Wai sai taga ko motsi bayayi,arude tace dole ne tashhi hold on hubby...im coming" da sauri ta mike tsaye tayi wani daki chan saiga ta da wani cup ta debo ruwa tadawo dakin agurguje tsugunnawa tayi akanshi ta shiga watsa masa ruwan a fuska wani irin numfashi yaja yadan bude idansa ,da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi ta kara fashewa da kuka sosai,tace "kayi hkuri" hada ido sukayi a hankali yafara kukkule idonsa kamar zai kara mutuwan wani kara ta saki da sauri ta shiga tapping fuskar shi cikin kuka tace"no, no dan Allah,karka kulle idon,inka barni ya xanyi.. ta tsugunna akanshi, sake tapping face dinshi tayi tana kuka A hankali tace "i need you....pls wake up" sai taga wai da kyar ya iya bude bakin sa hakan yasa takai kunenta saitin bakinshin chan kasan makoshi yay magana ahankali yace "ure my life" da sauri ta tashi ta rungume shi tsam.. Chan ta ga ya cire ta yyi gefe yana kulle idon sa a mugun kasale da sauri ta tallafo fuskarta saitin nashi sosai ta inda karar hancinsu xai gogi juna... cikin kuka tace "dan Allah karka sake kulle idon ka kaji wlh am sooo scared...ban karawa kayi kuri,nasan nayi maka rashin ji. .pls am sorry"ka yafe ni...wani fashewa tayi da kuka tana masa sheshekan kukan a fuskan sa.. kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan kirjin shi,bufff bufff bufff da sauri taji yanda yake wani irin bugu ahankali ta daura dayan hanunta akai tana girgixa mai kai hawaye na fita daga idanunta tace "am really really sorry" Wani irin jawota yayi ya daurata akan jikinshi ya matseta sosai yana sauke ajiyan zuciya. Tsawon lokaci Ahankali taji bugun zuciyan nashi na daidai ta tun tana saurara tana sauke ajiyan zuciya har wani irin haske yayi firo da ita a mugun firgice ta farka daga baccin bakin ta dauke da salati zufan daya fetso kan goshin ta yarfaa tadaga ido Wuraren karfe biyu da rabi ta ganta akan gadon. Ta kare makan ta kallo Gashi nan har an lullube da duvet da sauri ta tashi zaune tana kalle kallen dakin sai taga babu kowa saukowa tayi daga kan gadon slow ta bude bayi ta leka taga babu kowa aciki da sauri tafito daga dakin ta nufo waje.. Juye juye take tana tuno mafarkin ta kirjin ta na bugu..kodai bai dawo ba har yanzu?to ina yake? Waige waige ta shiga yi tana bude doors one by one har ynzu bata ganshi ba hakan yasa ta sauka kasa da sauri nan ma taga baya main falon shi, babu ma kowa a shashin, wasu hawayen da bata san dasu ba suka ciko mata ido wani fashewa tayi da kuka ta dora hannun ta aka Ashagwabe tace "ina kake to?har bayan curtain sanda ta leka,ta lelleka kasan rugs gaba daya ta firgice ta damu kamar wani cinnika take nema da sauri tafita tayi dayan room dinshi bude kofa tayi ta shiga babu kowa a falon sai uban kamshi da tsananin sanyin ac Tv nata aiki shikadai, Wani bugu kirjin ta yake a rude tana hawayen ta nufi sashen inda gadon shi,bude kofa tayi ta shiga a turus ta tsaya a wurin tana kallonshi tana share hawayen ta cikin ajiyan zuciya Khal tagani yana daga zauna akan gadon sa yy shiru ya jingina kanshi da lallausan crown din gadon kana ganin shi kasan he is not too ok Waro idanun shi sakwa sakwa yyi yana kallonta itama shi take kallo kirjin ta na tsanan ta bugu kamar xata tashi sama... kasa jure kallon san tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri kuma ahankali cikin muryan shi me sassaita xuciya yace "twinkle"?zo mana.. dan juyo kai tayi ta kalle shi wasu sababbin hawayen na taruwa mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi He went extra mile for me again..shi kadai ne a duniya take ganin yana mata so irin wanda zatayi alfahari da shi A hankali khal ya bude mata arm shi ya gyada mata kai Alamun taxo tayi huging dinshi Aikuwa da gudu ta taho tafada jikinshi ta kara fashewa da kuka sosai tana boye fuska a kirjinshi tana shesheka Shima wani kankameta yayi sosai ya kasa ce mata komai sun dade A haka kafin ya cirota daga jikinshi san da ya goge mata tears din tsaf Ya dago fuskn ta cupping fuskar yay da duk palms dinsa murya chan kasa yace"bahiyya kiyafe ni dan Allah.. karki azabatar dani akan abubuwan danamiki I've not enjoyd every single act of mine. Baby!ina sonki dayawa,wlh bazan iya rayuwa babu keba,please kiyafeni kafeshi da ido tayi tana tuna duk Abubuwan daya matan Ahankali ta goge kwallan daya zubo mata tace kaga fa,ko bacci ban iyayi sai ya dauke ni dole, Tunda ka dena kula ni ka jefani a wani hali,snn kasan ina da cikin but u keep ignoring me,wallh nidai ta zalunceni sosai"..God knows baxan iya daurewa akan ba...i even left amma haka na dawo..i love u hubby U did soo much for me ..,but even now still i feel soo much pain da akan wasan naka dakayi ..it hurt me soo much... i tot i lost you...ta dan fashe mai da kuka at same time tana neman toshe wa hannun ta khal ya kama gam tareda lumshe idon sa wasu siraran hawaye ne suka gangaro kan kuncin shi masu mugun dumi. A hankali ya bude idanunshi dasukai jajir ya kalleta itama shitake kallo adan raxane ganin dgske hawaye yake mata hanunta ya daura akan fuskar shi yace "Bby kirama to inhar hakan zaisa kidena jin zafin shi aranki Nidai kiyafe min kidena min wannan kukan naki...slap or beat me up if u want please kimin duk abunda ki kaga dama inhar zaisa ki huce amma wlh wlh..."muryan shi yafara rawa da kyar yace "wlh,wlh bazan iya barin acutar min dake bam Lokacin da nagan ki ki agadon asibiti the thought of you leaving me alone in this world was ma shikadan sa was touturing me Yau kika barni Ahakan bazan ma iya yin bacci ba,wife i can't live without you,kawai ki hukun tani tako ina amma karki saki kin jin magana na har da xai sa ki nesanta kanki dani please twinkle karki rabu dani kinji?please baby, pleaseee" gabobin jikin ta duk sun mutu take kallon shi tana masa kallon kamar shi kanshi aynzu baisan wani irin so yake mata ba.. "She know is all her fault data ki jin shi akan maganan junnut...bayan nan ma akan abubuwa dayawa tasan ita tayi sakaci...to me yayi ma daxai bata hakurin har haka Ko dan ya wulakan tata na dan kwanaki?Is not genuine righ? mutuwar zaune tayi tana kallon yanda yake mata fuskna kyanwa yana kifi kofi da ido dan janye hannayenta tayi daga kan nashi tana girgixa mai kai tausayinshi dukya cika mata zuciya gashi yy lagwas kamar wanda baida lpy,A hankali ya daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta sosai yasake sakin wani ajiyan numfashi yace "please bbu kinyi hakuri?am sorry for everything, am sorryyy"yasakin mata wani nishi Ahankali ta daura kanta akan kanshi dake kirjinshi ta yi cuddling dinshi very tightly,cikin sanyin muryan tace "to kadena bada hkrin please kaga jikin ka ya fara zafi" make mata kafada yayi kamar karamin yaro batare daya dago ba lumshe ido
Chapter 167 · 0% Book details