← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 173

Sashe 116

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

risuna ta fara mata magana a nitse "Auren a kwana daya aka shirya shi akayi shi washe gari muka zo nan garin dashi kin manta ne,thats the same day we reunite. Junnut ban boye maki auren nan da wani nufi "Karya ne Ta harare ta azafafe ..stop lying baki da dalilin cewa hakan Bahiyya nina sanki kuma kema kinsan ni,In har akwai soyayyar da kikai min da da bazaki samu dalilin boye min komai ba Bahiyya ta sauke ajiyar zuciya 'Ok fine.. junnut na karbi laifin toh ki gaya maki kiyi hakuri..What wil i do to amend.. Junnut tayi shiru ta bata rai kamar dai tana jin nauyin furta kalamam ta.. Bahi ta dan riiiko hanun ta"junnut pls we cant go on a hakan wallhy bana jin dadi Wani kukan munafurci junnut ta fashe da shi tace wallhy Karya kike min bahiyya . "Bahi tace haba junnut..kiyii min adalci ki fahimce maganan nan "In fahimce magana?bayan kinsan auren saood buri na ne? ..he is first class brigadier general kinsan da haka? ,kwanan nan zai zama babban general mai stars sai muyi aure da shi ..yanzu gashi kinzo ki bata min rayuwa da karyan ki Ni ban yarda ba wani uzurin banza kenan?kodai kina so ki raba ni da abunda nake buri ...who else know that inada burin auren babban sojan in bake ba. Bahi tayi shiru idanun ta sun tara kwalla sai kallon bakin junnut take alaman Maganan ya bata mata rai sosai... Tayi hakuri dai ta danne zuciyar ta ta numfasa "Me kike so nayi miki dan ki yarda dani akan maganan nan Junnut ?. "Bahiyya Ki bar min shi... Junnut tayi saurin cewa Jin hakn yasa Bahi ta dago Atake tace in bar maki shi?akan me..whts the point Gaskiya i cant...aure ke tsakani na dashi bani da ikon yin hakan " Hilda ta kada kafa tace hmmmmm tabbbbb 'Junnut ta sha mamkin yadda bahi tayi maganan zafafe ta mike tsaye har tana tsuma,U cant?Ohho, ai dama na fada i will be wasting my time here Bahi ta daure ta sha gaban ta"Listen junnut.. ta riko hannayen ta jikin ta har na rawa.. "Nasan ban kyauta ba daban gaya maki auren ba,amma beliv me bani da niyyar cutar dake.. Righ now I cannot leave khaldun for anything,ko da kuwa kece. sabida shiya aure ni bani na aure shi ba..Shiya ke da ikon rabuwa dani a lokacin dayake so. Nidai So nake ki fahimce ni,tunda Ni dake mun san kan mu. Why not ki bar maganan burin kin nan kiyi auren ayanzu... I mean sai ahada preparation din auren mu mai gaba daya that way we have him both Noooo.. Junnut ta ce da wani gigitaccen murya tana wasu ruwan hawayen dacin rai azafefe We cant have him both.. Bani da burin zama da kishiya Not u not any girl,I want him alone. in zaki barmin shi ki barmin shi idan baxaji barmin shi kawai ki fito fili ki fada min dan nasan matsayi na awajen ki yanzu. Bahi dake jin kamar kirjin ta xai fashe saboda zafi cikin sautin maraitaccen kuka tace Junnut dan Allah ki bar wannan shirmen ...Hakan kawai shine mafita . Wallhy baxan takura maki ke da shi ba Ayi auren nan zaifi mana sauki. " baxa ayi ba,,Cike da gadara da zafin rai junnut ta hayyayko gaban fuskan ta 'Baxaki barmin shi din ba? Bahi ta dago cike da taro natsuwar ta ta goge tears din ta,..suna kallon juna Tayi ajiyan zuciya mai cike da sanyin jiki Tace "Junnut i cant. .kiyi hakuri..kije kiyi tunani akan abunda na fada maki Kema kinsani Zaki iya cigaba da studies dinki in anyi auren.. tunda ayanzu baxaki fahimce ni ba ayi ta takare kawai "Wani tasssss ta suke ma bahi a fuska ta wani hayyako cikin fusata kamar zata shakure ta Mani kike gaya wa haka bahi..kikace Nabar burin rayuwata nayi miki aure? Ahh i shud known ido na ya rufe da ban dago cewa tuntuni buri na kike son ruguza min ba Bahi ta dafe kuncin ta tana hawaye batace uffan ba Hilda tazo ta janye junnut dake kukan bacin rai tana maganganu ,atake suka fice a dakin fuuu kamar mahauka. SURAYYAHMS Share with ur friends keep sharing ur points AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 116 · 0% Book details