← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 136 OF 173

Sashe 136

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zata iya hanata shi na har abada. Abubuwa dayawa na damun junnut aynzu,.tana sane Ajiyan a can Bangaren sun jahan Khatun har anko suka yi na leshi ruwan kasa kawai dan kai kayan lefe. Manyan mata kawayen ta guda goma ne suka take mata baya ana biyo su da kayan lefe. Allah kadai yasan me suka sa acikin akwatunan dan security har biyu aka sa suna tsaye suna gadi Wajen 8.0pm dot aka shimfide set din Akwatunan kaya agban mata high standard designers tsaddadu masu armashi,ance a kirgen daddaya sun kai ninki ashirin da tara,da kananu. Da aka bubbude Kowa yayi tubarkallah da abubuwan da aka saka na kece raini aciki,.. Sanda aka bude fannin jeweries kowa ya bude baki ya marmatso ana hmmmm hmmm Wato Banda sauran tsaddaun gwalgwlan xamani na gwal,emirald da sauran su dake haskawa.. Abun wuya,da dan kunne,zobe da abun hannu na diamond guda uku ne akan kayan lefen.. Hakan ya dawo tamkar wani idon mikiya,shock of the moment kowa dai na tofa albarkacin bakin sa A zahiri Jahan khatun ta fiso tayi abun da zai sa kowa ya san ita din ba wasa bane..kuma kudi da shi aka haife ta.. Ba laifi mata sun jinjina mata sum mata kirari anyi guda..'ayyurririi... mai tada aljanun kishiya. Wanda suka san kan abun suke ta faman yin bayani "Triangular briliant cut na moussaiffe red diamond nauyinshi yakai 5.11carats kudin shi is over 7million us dollars,sai wani blue fancy vivid diamond da ake kira'the heart of eternity"..extrmly rare nauyinshi yakai 27.64carats ana fansan sa a 16million us dollars "Diamond na ukun ma yafi komai dara mata dan kowa so yake ya shafa Wata shegiyar siririyar abun wuyan diamond mai taken der blue Wittelbacher aka kera ma bahiyya.. Nauyin shi 35.36carats ana iya siyar dashi 16.4million us dollars..yana da kauri da nauyi dan ya kai 40mm in diameter. Aka rafka guda iya iya guda,albarka da adduon samun zaman lpya babu wanda ba'ayi ba Anan sanda kowa ya fidda ido..Aka fito da tukuici daha sashen su jahan Aarah ,ba cuta ba cutarwa suma su jahan sun bada mamaki sosai abun ya bala'in kayatarwa. Duk wacce ta zo karban kaya ko tayi rakiya to tabbas itama ta tafi da tsaraban ta mai armashi Tunda aka watse subaya suka ma bahhiyya fittings din ta nan ma ba sami mishkila ba kayan ya mata dass Khal ya so su hadu tun jiyan kodan yaga lpyar ya amma haka su jaham suka korashi kwata kwata daga site din Dan a irin qamshin dake fita ta ko ina jikin bahiyya zaiyi wuya su barshi da ita bai yi mata komi ba. Sa'ood a Chan wajen kakar shi ake shirya shi, shida su kamil da shahrul da two more military friend dinsa Daya navy adm daya kuma army leutenant. Nan da nan gida ya dauka da labarin bajintar da akayi a kayan lefen auren bahiyya dan haka bai bata lokaci ba ya musu godiya sosai Agidan har gari ya washe ana ta zunden maganan kayan,kowa na i wish i wish. Har da Junnut Wacce har ranta tasoo ace itace duk wannan abun ke faruwa da ita Amma sabida yadda ta tsara burin ta na rayuwa take jin komai bayanzu ba. Cike da nazarin yadda zata danne kishin ta a filin take wanka,lumui tayi cilkin kumfa ta nitsar da kanta ,maganan jahan khatun din ne ya cike mata kirji. Musamman cewar su da sukayo akan lallai taje yau din nan su shirya da bahiyya. Harga Allah Junnut tanajin son bahiyyar ta amma son taga ta cika duk wani burin ta na neman ya sa mata jin mummann jin haushin ta. 'By 10 am Komai an gama,gida y dau surutu ko wani lungu ka leke bazaka rasa depo ba Allah kadai yasan mai subaya da Shahrul suke tattaunawa dan ba a minti 10 cikakke ba agan su atare ba Dija ma ta zo tun safe amma hidiman jeka ka dawo,yasa ajiyan ma sai wajen bacci suka hadu da bahiyya.. Amarya a site din jahan din ta kwana yau,duba da lalurar ta yasa basu bari kowa yana shiga inda take. daga ita sai kawarta dija Hira suka sha sosai suna tonu abubuwa dan sun kira yasmine a wayar video call suna ta fafatawa. ..,chan da suka nitsu dija ta fara nasiha tana dada tunatarwa bahiyya irin baiwar da Allah ya mata a rayuwa wanda ya kamata ta dada gode mashi Ayanzu bahiyya tana cikin kwanciyar hanklin daya kamata ace tana murna sosai,amma abunda ke tsakanin su da junnut yana mugun damun ta. Kowa yayi zumudin hidimar amma deep within her bata jin dadi daya kasance mijin da ta aura shi zai rabata da aminiyar ta junnut. Ajiyan Har dija tayi bacci bahi bata dena wannan tunanin ba.. Da sasaafen aka musu knocking aka aika bahiyya taje,.. "..Hjy indirah already ta gama shirya mata komai dan haka anan dakin tayi sallah ta sake duma kanta da ruwan xafi,turaren herbs na tsari da adduo'i hjy ta shafe ta dashi. Ita daya aka sa mata fruits salad da slight pprish cuisines, Tana gama cin breakfast artist din da zasu gyara ta suka tafi da ita site din su. Kaamil yasa Army green armani coat ya hadu sosai Yau ma dakanshi ya shirya dan uwan sa... "Kowa agidan ya shirya an fito rasss amarya kawai ake jira.. Yana daya daga cikin dokan royal weding dinsu ba aganin amarya sai in anfito da ita na musamman a afili. A babban garden din gidan aka shirya komai,dilshad taci uwar kohinor diamond crown din ta mai tsada da dumbin daraja kujeran ta ne a tsakiya kafin sauran executive officials. .."Long table of royal hitches na sauran baki samari da yan mata duk an zake tamkar ana bikin real yar sarki. Masu decor da tsara kwalliya sun yi kokarin fitar da wajen ba karya.. banda table da ya dau brown colours duk sauran decors din fari ne. Khal da dama baiga matar san ta ishe shi a jiya ba,duk sai yaji ya kasa zama. Friends dinsa da su shahrul duk sun gano sa domin kuwa ba irin zumudin da bai nuna kan fuskn sa ba... In akwai ranar da ake ganin murmushin sa a araha to yau na daya daga ciki. Kaamil ma na ta masa gulman cewa subaya da shahrul da alaman old love story ne zau tashi amma baima kula ba. 2hrs,aka dauka ana shirya bahi daga ita sai artist,ba abar kowa ya ganta ba hakan ya dada sawa gaba daya hankalin ta ya koma kan junnut da maganan abbun ta. 'Neva let ur best friend become ur worst enemy" Karshen nasihan sa kenan gare ta a duniya. Hakan yasa take jin wani fargaba sosai She feel she is making a huge mistake da suke zaman hka da junnut... A Yau auren ta da khal zai zamto public and official.. Muddin hakan zai jawo rabuwan ta da junnut tasan bazata ji dadi ba Har artist suka gama suka sanar ma subayan awaya cewa bahiyya is ready,..amma bahiyya bata dena tunani ta farfado ba. Tana sane da tarin miscalls din khal ta basar,Wayarta ta dauka ta kira yssmine dan su tattauna aynzu gani take kamar dijah bata son junnut ne "Ba boye boye Ta fada ma yasmine fargaban ta akan junnut ko itama zata fahimce ta,abu daya kawai yasmine din itama tace mata which is" "Ki bata minti 20 daga yanzu idan bata zo ba kije kiyi abunda yake gaban ki.. Ta nuna son kanta amma sabida mahifinki kar ki bata rai da ita,giving her a chance to become ur rival shi zai kawo muku gaba. Bahi,..tace ok sukayi sallama..to ko sauke wayar a kunne batayi ba ga mutum durus abayan ta Zuciyar ta ya bata cewa junnut ne..,juyawarta keda wuya suka hade ido da ita.. Wani bugawa kirjin ta yayi da kyar ta murmusa,Junnut ta zuba mata ido kamar bata taba ganin ta ba dan azahirin gaskiya ankere fuskan ba bahiyya da wani irin nude spiking make up daya gama daukar kalar fatar ta ya fallasa sirrin kyaun ta fiye da na kullum. Flowing gold and caramel oriented weding dresss din ta daya zube kasa yana binta ta rike. An tattare suman an karkare shi da golden dye,trnsprnt long and flowing head wrap din ta dogo ne kuma sharara sosai,Ga wani tsadadden rock stud akafar ta,wanda da ace za'ayi videon sa asa a media ita kanta junnut tasan millions will tremble over it... Weding gwn din ba irin mai hannun nan bane dan haka ba sa masa wani abun wuya... Ta kare ma hannun ta kallo,wiston blue diamond bracelet din da take dreaming khal ya siya mata all her life yau babban shi ne a hannun bahiya Junnut ji tayi kamar wuta na bin jijiyan wuyar wani zafi kirjin ta ya shigayi kamar ana tsikara ta,.. Junnut Bata tashi sumewa da kishi ba sanda bahi ta yunkuro zata taho kusa da ita, an saka mata professional shapers ya fidda shape din ta uwa zana ta akayi da hannu,Wani salon kyau da haduwan da bahin tayi ya girgiza mata kwalwawa Bata san ta ina nishi mai zafi ya kufce mata ba, wutan kishin ke cin junnut Itama dai wani pure red asorted gown hannun shi buju buju,style din ya mugun mata kyau sabida baida ma shoulders hasken fatan ta ne tare dama ita kam hasken ta takan kara da surgeries. A duniyan ta duk tunanin ta ita kadai ce ta waye,dama yau ta karkare kwalliyar ta ne ta dauka ko intazo gaban bahiyya zata hasko fiye da ita sosai. bahi taji dadin ganin junnut ko yanayin a fuskan ta ya kasa boyewa,da kyar junnut ta hadiye abunda takeji da tayi marmaza ta tuno da maganganun jahan khatun. Da disashen murmushi tace u look beutiful besty. Hakan ya sa bahi ta sake dan karamin hawaye ta taho suka rungume juna Qamshin jikin bahi duk ya raxanata wani Haushin kishin gaba daya yasa ta rufe idon ta tafara zuba ma bahiyya karyan cewa ai taje tayi tunani tagane laifin ta. "tace im soryy bahi,i was just crried away inhar akan khal ne toh komai ya wuce awajena.. Kuma ta bata asurance cewa zata hakura ta jira due time dinta bazata aure shi ayau ba. Bahi bata so ba,har zuciyan
Chapter 136 · 0% Book details