← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 173

Sashe 79

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sama basu ma lura ba Da kuwa har sun zo zasu wuce inda kaamil yake tsaye dazun da ya hango ta,sake ganin ta awajen da yayi yasa ya dawo baya sai ya jawo junnut baya itama yace heyyy heyy Look at her,gata chan wallhy har yanzun bata bar wajen ba Da sauri junnut ta waigo,suka isa ta Jikin balcony stand suka kama dukan su suna lekowa kasa amma sai basu ga fuskan ta da kyau ba A lokacin bahiyyan itama ta juya tana magana da maid din da ta kai mata kaya ne akan ko zata kaita masaukin ta da khal maids din kuma ta turje akan doka ne basu shiga side din sau biyu saida cikakken izinin sa Bahi sai ta rasa me ma zata ce ma maid din ta saduda ta kaita,gashi ya hana tace ita matar sa ce sai kwana take mata sabida bata san ko ina ba Ganin haka yasa junnut ta dan ja tsaki tace nikam mu tafi kawai.... Look how She is just talking to a maid bana tunanin tana da aji u know i really miss him ni shi nake son gani ba wata babe ba.... Shikuwa kaamil ba yadda ya iya ne kawai amma haka kawai tunda yagan ta yaji zuciyansa yana ta zumudi yace ok ok muje mana junnut sai ta shiga gaba...Aikuwa suna juyawa wani karamin short gesture ya wuce walau ta idanun ta ya nuna mata kamar barin gefen fuskan bahiyya Wani dum dum taji a zuciyan ta atake taji tana neman tsayawa chak Kaamil da ke gaba sai zame sai yaga junnut ta dakata sai yace ke ya haka?mu tafi ba basauri kike ba? Ko kula shi batayi ba ta koma kan step din da gudu again tana dada kare ma bayan bahiyyar kallo,bata san me ya sata ba kawai sai taji bakin ta ya furta bahiiiii? "The feeling was so increasing...sai ta dada cewa Bahiyyyahhh...ita ma bahi tuni jikin ta ya bata kamar wani abu na daban zai faru amma sai ta basar aikuwa 2secnd bata kara ba ta juyo not looking up ita dama environment din tafiye kallo cos har yanzu bata lura da mutane achan saman ba Da junnut taga ita dince Wani electric shock ne taji ya bi jijiyan ta agigice ta ware idanun ta,..asif she was dreaming in a broad day ligh Atake jikin ta ya fara rawa dakan shi Tana wasu irin kakarin kukan murna mamaki ya sa kaamil ya dawo gaban ta yana ta binta ido Sosai ta kafe ido tana kare ma bahi kallo dan ta tabbatar ba mafarki takeyi ba. bahiyya tana juyi zata bi bayan maid din itama dan ta nemi mafita makanta A haukace Junnut ta wani daka tsalle in clean exctiment takarkrewa tayi ta kwala kira bahiyyyahhh...bahiii. Kamar wanda zata cire magwagoron ta Jin karar yasa bahi ta dakata Wani rassss kanta ya buga Tuni ta waigo a tsorace dan ba tantama ta gane muryan junnut din ta ne Da ta waigo bata ga kowa ba Sai ta yi saurin lumshe idanun ta ta rike kirjin ta dake faff gaff da sauri duk abunda take yi alokacin junnut na sama tana kallon ta Hawaye ne suka wanke fuskan junnut Wani birkicewa tayi cikin murmushin murna da ko kaaamil bai taba gani akan fuskn ta ba Sai ya riko hannun ta a slow. ...yace junnut dama kinsan ta ne,..batayi saurin amsawa ba sabda ta wani lumshe idanun ta data itama She saw how bahi is reacting righ now ta kuma gamsu cewa lallai bahiyya bata mance da amana ba. Kamar wance ta haukace ta xabura ta tsala ihun murna tana kuka at same time,after five years of silence and pain,tuni tabi ta kankame sa tana cewa kaamil bahiyya ta ce fa,..she is mine...what im i even waiting for... Jin sautin ihun da murnan junnut ya dan dada jan hankalin bahiyyar sai ta shiga zulumi tana dan dube dube har wani abun naso yace mata ta dube sama amma tana daga kai taga babu kowa nan ba dan Tun kan kaamil yayi gaining balance ya rike junnut ta ture sa ta arce aguje tana saukowa she dint even know when ta zubdar da takalman kafafun ta Bata tsaya ba sanda ta iso kasan ta ganta da kyau atsayen Lokacin ita kuwa Bahiyya har tagaji da dube dube ta dauka ko kunnen ta ne kawai yake neman haukatar ta sai ta juya zata fita One good step ta dora sai ta taji muryan kuma still a kusa da ita,. Cikin sanyi ake kiran ta Bahiii...bahiyya.. Duk da daukewa chak datayi bai hanata wani irin waawan juyowa Sai charaf suka hade idanun su su,wani irin shock ne ya debe su na mamakin ganin juna da kuma mamakin irin wajen da suka hade ayanzu Sunfi minti ashirin a haka har kaamil ya karaso wajen suna ta kalloin junan su Wasu rikitattun hawayen kewa mamaki da kauna duka ya wanke fuskan su Junnn....nut???..bahi ta fada da kyar muryan ta kamar zai rabu da jikin ta dan rawa Wani kasallalen murmushi junnut tayi tana dan kokarin share tears din tace yess yess nice bahiyya.... please come ....sai ta ware arms dinta duka biyu ta fashe da kuka... Da wani irin force of atraction suka taho jikin juna aguje suka kankame kansu cikin wani irin mugun shauki. Dada kankame juna sukeyi juyi juyi bakajin sautin komai sai na muryan su Kaamil yayi still ya nade hannun shi a gafe shikam yana kallon su in total confusion har sanda abun ya dan sake su A hankali bahiyy ta zare jikin ta dago junnut din tana kallon ta hawaye ne masu nauyi ke sauka akan maraitaccen fuskan ta ta dora hannun ta ta shafa fuskan junnut din gently...murya na rawa tace junnut ashe kece...ya ilaaahi.....dont tell me this a dream..sai tayi saurin sake ta ta juya mata baya tana lumshe idanun ta.. A hankali junnut ta karaso ta wani kwnto akan gadon bayn ta tarre da knkame ta ji kawai tayi ta zagaye jikin ta tsam da hannun ta cikin yanayin shauki ta rungumo ta baya.. Tace ba mafarki bane kawata nice ....junnut dinki ce.... I missss you soo much bahi,..banyi tsammani zan ganki anan ba. .nor now What are doing here Sai ta juyo da bahi suna kallon juna kowannen su na kokarin controling emotions dinsa.. Dan ajiyan zuciya bahyy ta sauke tace Nima yanzu nazo... Bansan nan wajen ba...i came with.. Junnut tace its ok,ko waye ya kawo ki yau dai bazan dena gode masa ba Cos he brough me back to bein who i am when i use to be with you Come,Meet my brother ...sai ta jawo hannun ta zuwa gaban kaaamil wanda ya dade yana ta kallon su kansa adaure. . Acikin nitsuwar da baisan junnut dashi ba tace Kay..wannan itace zuciya ta..bahiyya ta.. my best and childhood friend infact my blood sis... Sai Ya danyi smile a hankali yana binsu da kallo Yace yeah i can see that.,ure welcome zuciyar junnut ....ya mata murmushi itama ta mayar mashi...i love this ur bonds fa,. Like ouchhhh junnut kece?...ai saura kiris kusani kuka .. Yanayin yadda yayi maganan cikin shaukin kwaikwayo da unserious feeling sanda suka danyi masa dariya suna jin kunya Zo muje ciki...ta ja hannun bahiyyar suka fara fita gaba daya daga shashen Kaamil shima yana tahowa yana binsuu da ido yana wondering irin yanayin shakuwar su Bai taba sanin junnut zata dawo wata daban lokaci guda ba sanda yau yagan ta da wannan yarinyar! Those innocent tears,the bonding and pure respect,its get to him har brain dinshi yaji lamarin su Yace kai wannan yarinyar She must be very speacial one...junnut tana matikar kaunar ta...gata kyakkwa Uwa sarauniya Su kuwa tafiya suke rike da hannun juna junnuta tana cew Nan gidan mom dina ne kanwar mahaifiyata muma ai jiya muka dawo kasar nan,,yanzu dai bana so na cikaki da surutu kinga kakata na nan lets go and meet them first kafin naji lpyar ki ko? Murmushi bahiyya tayi suka wuce basu sake tsayawa ba sanda suka shiga wata albarkatcciyar waje mai mugun dauke hankali Thy are two colours that speak of royalty.. "purple and black" Ko ina ya dauki white wall with dark edges,daga gani ba tanbaya tasan nan kam ba arziki bane kawai harda mararin sarauta Bayi da maidens na ta kaikawo junnut na rike da hannun ta har suka kai gaban wata hamshakiyar mata dake kime akan wani jahilar royal puple chair mai haddaden golden grown crown head Ganin ta ma kawai ya isa gaban ka ya fadi sau dari,dan haka bahiyya ta zame hannun ta a slow ta dan ja da baya tana kallon yadda junnut da kaamil suka isa gaban ta. Ur majesty.. Grand ma ...matar cikin mulki da nuna isa mai sanyi tayi murmushi ta dan shafa kansu Junnut tayi nuni da bahiyyya,at same time tana gayyatar ta tayi gaisuwa...har kasa kuwa ta rusuna ta gaishe da dilshad . .wanda tsaban son ta san wacece wannan din ya sata dasa mata kasaitatun idanun ta Grand ma wannan itace bahiyya,kawata ce tun muna gida chan tare da ammah Tun kan Dilshad tace ohhh sai sukaji muryan jahan khatun akansu alaman ta shigo ne unxpected ,Aina kuma lika samo ta...ta fada da wani irin muryan da bai nuna saukin kai... A dan tsorace bahiyya ta juya ta kalle ta,sai taga suna mugun kama da junnut din,babu bata lokaci ta rusuna tayi gaisuwa Wani kallon sama da kasa tayi mata kallon raini da kaskanci kafin ma ta amsa cikin wuyar ta.. Haka kawai taji yarinyar bata mata ba musamman tasa idanun hasada da kallon baki isa ba.. Nan junnut ta shiga basu labarin ta sosai,she was so excited amma sukam abun bai wani dara su ba Kaaamil ne ma yace musu ai da khaldun tazo gidan sannan dilshad tadan wayance suka dena bata cold looks shi sai ya zame ya fita zuwa site din khaldun din dan kuwa yasan ko nan ma dukan su awajen jiran sa sukeyi Junnut kuwa tuni taja bahiyyya takai ta chan sama dakin ta,its a very big apartment on its own, kalar tsarin kaya duniyan da aka zuba mata ido bazai iya tantancewa ba A kan sharbaben tufted and heavy matress din ta
Chapter 79 · 0% Book details