← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 173

Sashe 152

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ya matso kusa tongue dinshi ya tura can cikin nata ya shiga sucking kamar zai hadiye ta.. Leave me..pls stop ta takale shi da tickle yana sake ta ta shige dakin aguje tana dariyar shi,san da tasa suka gana zagaye dakin sanan ta koma ta kwanta duk ta sake jikkn ta alaman tagaji .. Bata san daga ina ba kawai ji tayi mutum na shafa gadon bayan ta,ta lunshe ido tana jin sautin nisshi,.da kyar ta mike tana taya shi rage kayan jikin shi..Cikin zanyi da jin dadi yke gaya mata yadda yyi kewar ta a kwana biyu...kan tace zata maida martani ya jawo ta ya kwantar da ita fusknta yana fuskn tar ceiling, Icepack din ya dauko,ya shiga xame tun daga jannin niten yana bin ta da wasu irin kissess,duk tsigar jikin shi ya tashi,ya shafo boobs din ya murxa bakin. ice din ya dago ya jona mata akai hade ta tongue dinsa yafara wani irin zagayawa.. Mimmikwa ta shigayi tana riirike shi tana ashhh asssh,har ya gangaro bakin shi kasar cibiyar ta da ice din,wani ice din ya saka akai yana lailayawa sanda duk jikin ta ya dauka da tsuma kafin ya sake mashi nashi ya shiga yin yadda taso da shi,..khal sanda ya kusa mata kukan gaske dan gaba daya mancewa dakan ta take intana lailaya shi,har layin dayabi gadon bayan shi take gogawa da ice din tan wasa da shi..Wani erotic blowjob ta bashi,har sanda yy mata kuwwan dadi,.. Chan da suka samu nitsuwa suka kimtsa gaba daya ya tattaro ta ajikin shi ya rabata da kan katifar hannun shi zagaye da ita ya bata wani irin posessive cuddling mai shiga rai wanda yy kama da tamkar suna sex position ahaka hartayi bacci,ta dade da baccin amma idon sa garau bai ko runtsa ba,with each breath of hers yakan ji kamar kaunar ta ake dasa masa Sirrin shi,jin dadin shi,kwanciyar hnklin sa da rayuwar sa duk ajikin mutum daya. Jiyake kamar ya bude zuciyan shi taga meyake ji musnman idan tana biyan masa bukatun sa yadda yke so akan gadon sa, Ako yaushe yaga ta zage dan t farnta masa wani sabon kimantata da daraja ta yakeyi a xuciyr shi..har yau da suke kwance bata fasa ba . he enjoyed d ice pack romnce,atunanin shi dole ne mata sake mashi irin shi ko fiye but before then wyar sa ya dauka yayi ta danne danne kusan awa guda sannan ya aje ya dada rungume ta suka koma bacci. Washe gari dasafe Bayan sunyi sallah da akwai gajiya ajikin shi dan haka suka koma bacci Very late suka farka,dan har ana neman shigan lokacin axahar. Duk iya saurin ta da ta riga shi amma haka yajata Suka yi wanka tare tana ta kiciniya dan sosai ta tashi da muguwar kasala agabobun jikin ta duk dama bata gaya masa Simple Breakfast egg and coissants shidai a kowani lokaci yana jin ddin ta kusa da shi dan sosai ta sabar mai da saka riguna masu budaddun wuya wajen cin abinci kusan kowani kai idon sa nakan kirjin ta . Yaga har lokaci ya tafi yau junnut bata shigo ba abun ya basa mamaki sai ya fice yafita Bangaren junnut kuwa duk tagama zagaye cikin tunani ta dauka maganan auren ta d khal bahi zata mata,tun da taga emotional draman ta na daxu ya sauya mood dinta sai tafara sakaya shi aranta sosai take so ta daure bahi da jinin jikin ta Akan khal. Bahi tatattare kayan da sukayi break takai kitchen,tana kan wankewa taga tex dinshi akan tafito waje ta karba mashi aika wajen maids its urgent A gurguje ta wanke hannu ta fito,adai dai kan step junnut ta ganta har ta dauka ko wajen ta zata zo sai kuma taga ta share kwana zata fice waje.. Sadaf sadaf ta shiga binta abaya,bahi tana taba glass door kafin ta bude taci karo da smilling face dinshi kamar an cillo shi,tsaban bugun d xuciyar ta yy yasa ta dafe kai,with much regard kamar sarauniya ya bude door din sai ta fito,janyo ta jikin shi yyi tin kafin ta fara korafi,ya manna mata tsummamen kiss agefen wuyar ta kafin ya ciro blind fold daga aljihun shi ya daure shi idanun ta Yace bby come Tace Ina zaka kaini?ta sa wani muryan shagwaba har tana bubbuga kafa,wani mugun harde rai junnut tayi daga bakin door ta zuba musu ido.. "Suna isa gaban wani katon structure,ya lafe A gefen wuyan ta yace ready ta ce yes .hannun ta ya makale jikin wani igiya ta dan rike,sannan ya kunshe blindfols din,hankli tana bude idanun ta suka sauka akan wata kerarriyar latest mercedex maybech x4,dan tsaban tasan na musnman ne "queen bee"aka rubuta akan deck din motar stamp and personalised nata ne ita kadai dan tun daga companin mercdez dake dubai aka shipping dinsa last few days..Ajiyan ya iso cikin dare Wani uban tsalle bahi ta daka ta yi kan motar," ohh my god its mine..maybech? .im the queen bee,ta juyo soundin so excited tana kallon shi yayi murmishi ya gyada mata kai yana cewa she dersev more, da mugun gudu tazo ta rungume shi tana dariyan mrna tana cewa ta gode hade da kuma masa adduar samun budi. Hakan bai dame junnut kamar in akace diamond ya bata ba,but still tasan bakaramin kudi ya narka wajen personalising one of the most xpensive benxa a duniya san ya bada shi yauta ba..fuskan ta yayi ja alaman bakin ciki "...khal ya bada bahi keys din cikin rawar jiki ta je ta bude ta shiga ta kunna car din tafara tukawa ,"yana cewa ita xata je bata kula shiba zagaye filin gidan tayi da shi kadan sannan ta fito tazo da shi gaban sa,key din take shirin mika masa atake ta fara ganim wani duhu duhu sai ta dafe kai,ya dago ya dube ta da kyau yace bby yadai,"kaina kawai tace...ya kai hannun yana shirin karban keys din,baiyi aune ba yaji ta rgwaf ajikin sa ta sake hannu sumammiya. Bahiyya?...bahi..baia birkice ya tallafo ta jikin shi yana tattaba fuskn ta,dukan tara tara kirjin jnnuut yayi,kamar zata bar wajen amma sai ta fasa ta iso,duk ya birkice yana tapping face din ta da kyar ta bude idon ta a shnaye kamar wacce ake zuke ranta," junnut tace bahi eya faru ..."tace junnut ciki na Junnut tace ciki..? Khal yace da ina kuma?bata amsa ba ta sake lumshe ido tana wash wash dadagewa yyi ya rungume ta zaice hold on,kawai haji wani saukar gwalalan amai ajikin shi.. Kasa suka rusuna tare baisake ta ba Wani tunkudadden tari mai karfi ne ya biyo baya,junnut ta riko hannun ta khal yy saurin mikar da ita suka zube tare akasa,wani irin yunkurawa tayi ta dinga zubda amai kamar wacce xata kwaye hanjin cikin ta,"duk hanklin sa ya tashi,tun suna rirrikw ta har suka barta ta xuba gwiar ta duka akasa,amai takeyi tana kuka sosai duk jikin ta na bari,khal rasa inda zaisa kansa yayi aika kan aika akira mashi doctr. Da bahiyya ta zube kasa ba karfi tana nishi kamar zata sheka,junnut taga khal ya riikota tana masa kukan cikin cikin ta,alokacin bata san ya akayi tafara hawaye ba . Doc na zuwa akayi da ita asibiti,su biyu suna sintiri basu cewa juna uffan ba,doc na fitowa ya bashi daddan albishir n acewa bahiyyar na dauke da cikin shi har na tsawon wata biyu. [12/7, 10:02 AM] +234 906 853 0945: _* AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 152 · 0% Book details