← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 173

Sashe 161

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

audio cameran dake jikin wayar junnut ya kwanta ya lumshe ido ya kasa kunne Aikuwa kamar yadda yayi harsashe jahan khatun tana gamawa dashi din ta kira junnut suka fara xantika aikuwa tass yaji komai. Yau burin shi ya cika yaji bayani sosai daga bakin su akan sihirin harda sunan shi na lakani. Fuskar sa Da murmishi da hamdala ya mike yayi wanka ya shirya tsaf harda yin nafilan sa na neman taimakon Allah. Wani pack ya dauko daga drawer sa diamond ring ne mai shegen tsada da kyau ya kure sa da kallo sai Yayi wata munafukar murmushi ya bude wallet din shi. invisible video cameran mai kyau Ya jona akan ring din ya maida komai aljihun sa ya fito da shi. Yau ya hadu sosai,kwarjinin sa ta fito ta haska a Wata shegiyar girgio armani all black tux suit Yay mugun daukarsa yana ta zuba qamshi Abakin door suka hadu da bahiyyar ta mashi kallon kare dangi,son shi da kishin sa ne suke bude sabon fili aranta Gashi cikin yasa duk ta fara kumbura tana kiba har ta fuskan ta ya dan civciiko ,wani kallo suka bi juna da shi,ya matso dan lips din ta yana mugun tempting dinshi,da baya ta ja xata matsa daga jikin shi taji kamar tana xamewa zata fado yay saurin taro abunshi ya wani kankameta kamar cikin cikin sa xai maidata... ture shi tayi ta bata rai...Abun har yaso ya bashi dariya Ya dade yana kallon ta Tana masa shgwaban dole Yace "wai yaya ne?me xakimin adaki na.. Kai tsaye Tace ni bana jin dadi ne asibiti xanje ..ta bata rai Aranshi sai Yaja tsaki yana ta dariyar irin axaban kishin ta aransa,haka kawai yaga she is upset har wani kada kafa take tana yatsine. Bai ce mata uffan ba,itama sai ta dora dammaran hana shi wucewa akan yau kam sai ya bata izini ta fita. abubuwa dayawa sun shige nata kuma tana mugun neman taimako akai,tasan ai tunda asibiti tace halan xai barta, beside kusan kullum tanayin early morning trow ups ga tsinnanen ciwon mara da kunburin bakin nono Yace mata babu inda xata ce ta tafi ta bashi waje xau wuce Haka Tayi kyam tayi masa shiru Da yagane fitinan take so,Wayar sa ya ciro yy danne danne. In few minute saiga bude kofar junnut wani tsinaniyar nity silky red tasa sai mika take tana turo musu kirji gaba....' "Ganin bahiya yasa ta sa muryan kisisina tana masa made,"ashe kaine anan?Khal ya dan dauke ido yace eh, Dan Dariya ne ya cika mashi ciki dan yanayin yadda bahiyya take kallon junnut da tsananin kishi abun ya so ya sashi fashewa da sautin dariyar sa abayyane .. Gaba daya bahiiya ta kasa daurewa Tsaki tayi mai sauti itama junnut ta rama ta bita da harara... Xaiyi magana bahi ta tare numfashin sa da azaffe kamar wacce xata yi kuka,tace baka ce min komai ba.. Inje? Kasan makoshi Yace bace miki ah'a .ni bana son rashin jin nan fa kuka taso ta fashe masa da shi sai taji yace ma junnut " ya kike...ita kuwa ta amsa cikin kisisina tana wani gyare gyare nonowarta agaban sa.. Umm Xaka fita ne?mum ta kira ni wai ya kukayi ne?.. Yadan dafe kai Yace ohhh wait hold on,sai ya cusa hannun shi a aljihu idon bahi ne kan gaba har ya fiddo da diamond ring ya kamo hannun junnnut ya sakaya mata ..yace i want it to be a suprise ma mumy,kidena fada mata kinsan komai U wll marry me...and kar ki cire wannan ring din not ever . Da sauri bahiyya ta goge hawayen ta ta sunkuyar da kai jikin ta daknshi yafara dumama yana turirin zafi Saura kadan junnut ta narke tsaban murna,wani daka tsalla tayi khal ya matsa da sauri,sai ta kamo hannun bahiyya tana murna.. Bahi ta fauce hanneyen ta dan har wani bari takeyi hawaye sunki dena zirya afuskn ta junnuut ta kalle ta cikin dariya ta banka mata harata "To ai sai kiyi tayi," Tunda murnan ba baxaki tayani ba muguwa. Bahi batace uffan ba ta dawo kan khal sa hapy voice Thank you so much honey..ive been dreaming of this moment Ai da mum tace wai kace wasa kakeyi nasha mamaki,i know we need this marriage,haka kawai ina duniya ana wulankanta min kai? Ya tabe baki da wani miskilin murmushi a fuskan sa yana wani cizan labbansa yana mata wani irin kallon rainin hankali Yace ok babu lokacin magana ni zanfita sai na dawo ko!. Junnut din kawai yake kallo Bahi ta fusata amma kasa motsawa tayi ta yi shiru har ya bi gefen ta ya wuce abun su Wani irin hot flyng kiss junnut ke huro masa da ya juyo fuskan bahiyya yake kallo yana dariya,batantama yagani she is now furiously jelous and upset Dan dunkule hannun ta datayi kamar xatayi bursting ya dada bashi dariya har yayi nisa ana tuka shi a car dinsa baidena tuna ta ba. Junnut sai ihu take agidan tana mata xgaye akunne tana cakka mata magana da wayo wai tana murna Da bahi ta share hawayen ta a fusace xata bar wajen junnut ta wani finciko ta cike da izgili tace Wai Kukan me kikeyi,Sabida mijin ki zaiyi aure a lokacinda baki da amfanin komai agare shi ne koko dan ni zai aura? Wani tsaki mai ban haushi bahi taja ta fincike hannun ta "U know what bahiyya,ure not my friend,kin dade kina ban mammaki. Ure so selfish and self cenrtd ..wato kina so khal ya xamto naki ke daya dan kinga kina samun arxiki ajikin shi ko? to ta Allah bata ki ba...." Bahi xata kara gaba ta sha gaban ta da sauri tana leken fuskn ta "Ke ba taimakon ki xanyi ba in akayi hakan,kince we r friends right?and U alwys talk abt sharing right? Arigime ta wani yarfa suman kanta tace Ok Toh shikenan na amince we wll share him Kinga yai agaban ki dai yay proposing min ko?toh,gwara tun yanzu araba aikin,sai ke ki xauna kina mana girkin muna ci tunda dama ai baki so yaci nawa abincin ..and Me" Sai ta dakata ta fashe mata da wata baxaurar dariya Tace..."i wll take care of him on my bed..... Sexually...ta wani kashe ido kamar tshuwar karuwa ko ba haka bane Amarya bahiyya Hawaye masu daci suka dada zubowa fuskan ta tanayi tana jan zuciya ,nan junnut ta shiga cakalar ta da wasan banxa mai kularwa tana dariya mai kara " hey talk to me mana,where r all those times of lumewa adaki abarni ina sintiri Ohhh shhh ahhh ashh babby fuck me hard...harder moree. .moree. Ta bata rai ta tsaya ta watso mata mugayen harara.. "ke Kin dauka bana jin kune? Bahiyya kece dai wai dan kin same duniya kika wulakantani,to dai gashi Allah ya muna maki iyakar ki Ure the ghost wife now And im the real wife. Hawayen dake sauka a idanun bahi is uncntrolable,rasa me xatace ma junnut tayi ta juya bar wajen tana mai fashewa da kuka sosai Har ta isa daki tana jin sautin dirin dariyar junnut Fadawa tayi akan gado tayi kukan mai isarta chan bayan axahar ta fito akan xata sama makanta abun sawa abaki Tana kuwa bude kofar kitchen saiga junnut Din itama ta fito xata shiga. Duk fuskar bahi ya kumbura sai ta yi saurin dauke kanta,dan dariya junnut ta saki ta zo ta bangaje ta ta riga ta shiga Bahi tayi shiru agefe batace uffan ba kowa acikin su ya fara kokarin yin abunda ya kawo sa. As if is not enough,junnut ta kuma sake fara kananan maganan Ita kadai kamar xarariya "Cewa take Wai ta kira khal numbrshi baije ba,gashi bata so ya dawo bata yi girki ba..mene menen ta,ai gwara ma araba kitchen saboda bata son sharing sai ya zama dole Taga bahi ko kallon ta batayi ba,fasa kwai ma tayi ta soya,daga nan tea ta shiga hadawa. Ke Bahiyya am asking u?..Jin hannun junnut a kafadar ta yasa ta dago a mugun fusace,kwayar idanun ta sam bakyan gani. murmushin mugun ta junnut tayi mata Tayi twirking fingers a gaban idon ta "Ke,bakiji menace bane? I said yakama ta araba kitchen ko ke kinemi wani ko ki dena shigowa dan bana so ina girki ana samin ido.. Bahi batace uffan ba ta fauce jikin ta ahankli ta sauke hannun junnuut akafadanta ta bar mata harda abinci xata fice Junnut Tayi saurin shan gaban ta.. Idan kurmancewa kikayi hakan ma yayi dai dai kinga ba sama ba kasa.. dadi na kenan Nidai kixo ki dauki abincin ki,i need too much space to take care of my husband Bana son kaxanta Bahi ta juyo da kyau ta kalle ta sosai ,sirorin hawayen ta ta share tace junnut Akan meye ne muke fada akan namiji. Wani yatsinanen kallo Jnnut ta mata tace "kanki xaki tambaya"..akan me kike son kanki dayawa bahiyya bayan ma kinsan nice xababbiiyar matar sa,meyasa baki barmin shi ba tun farko danace,Yo ai gashi nan,yanzu kace baki da amfani Nice xan taimake ki na rika bada mijin ki abunda baki dashi A hnkli Bahi tace "Junnut pls stop! Nasan kin mance da sunan ki kuma kin mance da sunana. U knw what? I wont remind u of who we are anymore. Junnut Kinso na kashe aure na akan abunda bai xame mana haramun ba. Nasha gaya maki cewa Ina son sa'ood.. Kuma shima ya aure ni ne dan yana sona to ta ina ne nayi maki butulcin? Wallhy da wata ce na daban baxan taba mata tayin hada aure na da nata ba,yes i do want him to myself, ban son nayi sharing dinsa da kowa, but i still wanted the same for u,..tun ada chan na so ki fahimce hakan but u dint Nagaya maki sirrin aure na ne dan naga a duniya kece tawa danake alfahari da ita,i told u my problem dan ki taimaka min,but u use it againts me.. Junnuut har kece yau kike cemin fanko marar amfani? Wani matsanancin kuka ne y kufce mata da kyar ta danne shi ta dago suuka cigaba da kallon juna Ok,Am sorry for all that happen btwn us,out of anger maybe nagaya maki wani abu d bakiso ba,but kisani fa ni ina kishin miji nane
Chapter 161 · 0% Book details