Sashe 78
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _Bismillahirrahmanirrahim._ _*Thank you very much special fans,good friends,hajiyas, momys,and the very humble writers that sympathise with me on ma recent ill health condition,i feel blessed.*_ -friends reunite Acikin motar nasu ma a matse take,Banda jahan data matsa sai ta raka su babu abunda take daga ido tagani wanda zai sauya mata radadin datake ji azuciyan ta Khaldun baya ma kula su ba dan baima hade mota daya dasu ba shikadai ake jansa ana shi motar yana biyo su daga baya Da suka isa airpot taga lallai jahan tafiya zatayi ta barta dashi bata iya boye fargaban ta ba sai ta dai daure ta yi mata magana sosai akan subaya. Jahan dai ta saurarae tane amna ita kanta bata gane komai daga abunda tace ba gani take kamar bahiyyan tana cikin tension,aure babban al'amari ne and this whole thing is new for her ahakan dai ta barshi ta shiga lallabata da maganganu masu sauki Tace kar ki damu da subaya.. .she is very emotional, hala idan batayi hakan ba bazata iya rabuwa dake ba ne..i know how much she cherish you ni zan kula maki da ita and da ta sauko ita zata zo miki first visit a abuja! Ok? Hakan yasa taji dan dama dama jahan ta bata wani warm and cormfoting hugs...sannan ta damka ta hannun shi with her eyes directly odering him ta take care of her . A haka suka bar kano suka dauki jirgi zuwa garib abuja,kowa na harkan gaban sa bata kallon inda yake shima baima san da ita ba . Da suka isan ma Awani private lodge mai tarin sojojin navy na da kasa ya fara sauka sai ya aje ta a wani daki ita daya yayi gaba abunsa Anan tayi ta zama tana juye juye Babu abinci babu ruwan sha babu komai kuma Bata sake ganin sa har sai chan data gaji ta dan fito ta aika a aka kawo mata abu tasa abakin ta Anan take ganewa ashe ma meeting yake yi da chief security adviser un behalf of sub marine security operation na kasa Tabe baki kawai tayi ta koma ciki,snack din da aka kawo din tasa abaki taci sosai dan shi ya dan bata karfin giwa har tayi wanka tayi sallah sannan ta cire kayan jikin ta tasauya da wani simple material gown baki mai laushi, dan karamin roll dinshi ta yafa tayu zugum yanayin bakaramin daukar pale mood din ta yai ba Ta na zaune a hakan jin kadan sai ga wayar ta na kara,ganin jahan ne yasa ta dauka da wuri tana mai sauke ajiyan zuciya ... sunyi magana ba mai yawa ba,anan ma koda ta tambaye ta akan subaya jahan ce mata tayi ai subaya ta fita a gidan dan itama ta dawo bata same ta ba Haka dai suka kare wayar,cikin ranta cike da tunani kala kala,tunowa da cewa dija na abujan yasa tayi hanzari daukar wayar zata kira taji Just as she was about to call,sai ga budewar kofar shi Kashe wayar tayi da sauri ta dago sabida jin shin akanta datayi bazata ya dan buga mata zuciya,baice mata uffan ba itama haka Suna hade ido ta kau da nata sai taga har yanzun fushi yakeyi,and she just can stand his furious looks. Ko gama juya maganan batayi ba taji voice dinshi yana cewa "Inkin ga dama sai ki fito,..am leaving now... Ta dago kai kafin ta ansa shi har ya bar wajen,tabe baki kawai tayi ta mike kayan ta kawai ta daga ta fito dashi waje masu aiki suka karasa sawa a booth dinsa Duka a bayan seat suka zauna Tana daga gefen sa kanshi na kallon dayan side din ta waje She just wonder whats wrong with her own sa'ood amma haka kawai yanxun itama take kallon shi da abunda ya gaya mata jiya.. Cheap,i hate you Tayi siririn asirtaccen tsaki. A haka Har suka kai bakin wani katafaren gini irin ginin gidan jahan sak amma yadda aka tattale shi da uban kwalliya zaka san kwanan nan ma aka shige shi The house is full of law and oder . kowanni maid namiji da na mace suna sanye ne cikin wani yadin atamfa blue da dankwalayen su yadin fari kamar kuyangan gidan sarkin gabas wanda Dinkin ne kawai Yake banbata su da kuma matsayin su. Da haddadiyar GTR din su ya tsaya tun kafin su sauka akayi anoucing isowar su achan sashen jahan khatun ,her majesty dilshad khatun din ma tana cikin gidan,itama tazo zaman wucen gadi ne dan wannan karo ne na farko da suka taba banbanta gida da kasa tsakanin ita da yarta jahan khatun Dan haka babu tantama The atmostpher is filled with reams of oficiality and Royal sophiscation. Kowa na dar dar, juya kai ta glass bahiyya tayi tana kare ma ta wajen gidan kallo Dayaga ta bashi bayan alaman hankalin ta bai wajen sa wabi takurarren tsaki yaja bai bari ya sake juyowa ba yace mata Ke,sanda ta waigo a razane ta daga ido tana kallon daurarren fuskan sa Wani warning taji yana kashe mata yana cewa saura kije ki gaya ma wani cewa ke matar aure ne,sake maimaita kalman ure nothing but my maid din shi ya sake buga mata zuciya ta tsaya duban shi ranta a dan bace har ya sa kafar sa ya fita bata ko tanka masa ba Cikin ranta tace Kar nace ni matar ka ce?Akan me...inji dai ance nan ma gidan naku ne..to ai muddin auren nan ya auru i think yan uwan ka ma sun sani Ita tayi tunanin hakan ne amma Ko kadan bata san jahan ma tace kar khal da alhaj hamood su fadi auren yanzu da wuri ba Jahan tasan halayen su dilshad sarai,zasu iya daukar dumin da zaisa a cutar da su duka, sai ta yanje shawarar cewa to su bar komai a rufe har sai an hadu gaba daya awaje daya sai a warware maganan Kowa dai acikin su na dan fargaba Musamman akan alkwarin saood da junnut,duk dama sunsan dan saood ya aure bahi ba haramun bane Anma ko kadan basu so ace dilshad tana musu kallon kamar sun hade kaine sun ketare dokan ta Toh Da shike dukan su ayanzu kowa nada nashi uzurin kusa,alhaj hammod sai yace ajira khal yana dawowa daga mission din shi shima zaizo har kano ya taho da su jahan Aarah abuja sai ayi maganan Yanzu dai a matsayin Su yasu suka san abunsu Awajen subjgan aarah auren sirrin akayi ma khaldun saood da bahiyyah. khaldun tuni ya fita a motar ya barta ciki yana takawa security sukayi yuuu suna biyo bayan sa ana taka mashi baya,shika dai yasan abunda ke damunsa dan bai ko daga ido ya kalle kowa ba Cikin takun sa na kasaita da jan aji ya nufi wani part na daban wanda ma ba a asalin main house din bane Ita kuwa bahiyya Tun daya tafi ya barta a motan ta rasa mezatayi guda daya,dan Leken shi takeyi har ya bace ma ganin ta,kafin ta farga sanda taga yan mata biyu sanye da unirfom agaban ta suna mata fadan ci kamar zasu cinye ta Ure welcome ur highnesss... Wannan ya rike nan wannan ya ja nan A Tun bata son daga kai har suka fara bata takaici cikin ribibin gaisuwar nasu tuni aka Rabata da duk wani kayan ta aka kai side din khal da bata ma sani ba To da ta fito sarari babu wani bayi mata She was quiet confuse on where to go strght ahead,sai ta yanke hukuncin bin inda taga ya shige in dazu,kowani gyara mayafin doguwar gown din tan batayi ba ta rike sauran a hannu tana takawa ladaf ladaf cikin tsarin da bazakace wani abu yana damun ta ba Gaban katoton golden gate din ta isa bayan amsa gaisuwa batace da kowa uffan ba ta shiga daga ciki,kallo ta kare ma wajen aranta tana mamaki sai taga a ta Wajen ne dai kawai akwai security amma tana sa kafarta cikin farfajiyan gida taga shiru ne babu kowa sai lafiyayyar fili da home street layout masu tsananin fallasa tsafta Tana daga ido wani sharbeben kuma boyayyen mansion ne ya bayyana mata kansa,amma da alaman ya bata baya dan babu kofofin dayayi kama da na shiga Dan juyi take yi tana dan kifta idanun ta..."Wowww...zuciyan ta dake bugu slowly ya fada gashi wajen ya dada yankewa da tsitttt babu ko kuda sai tarin qamshin garden flowers da sanyin pure breeze Ta dan duba setin mansion din ko zata ga doors bata gani ba hakan yasa ta tabbatar nan ta baya ne ko maybe tayi missing hanya. Kaamil daga chan saman benen yana amsa waya shiya fara hangota tana tunani tana dan dube dube. Wani irin dakatawa yayi ya kare mata kallo sosai Maids sunce masa khaldun ya iso da wata yarinya dama shima sauri yake ya je site dinsan su gana...but seeing this angel rogjt now akasa yasa ya kashe wayan sa da sauri Ya sauko a guje ya bullo ta kofar main gate dake kasanr benen da bata lura dashi din ba har ya shiga asalin cikin gida "Jayyyyy...jaaay..junnuttttt..junnut..ya shiga kwalla mata kira yana cewa kizo kizo kizo Yadda ya zaburo yake kwala mata kiran tana chan sama ne amma Sanda taji ta tsorata A gurguje take kokarin saukowa tun kan ta karasa cewa menene! Ta ji ya cakumo hannun ta feeling so excited yana dan dariya Yace mata junnut ques what,? Batace komai ba Sai ta tsaya kallon shi tana turo baki " mutumin ki is around kuma yazo mana da wata kyakkwar angellllll. . Ke kinga kyauun ta? U know what!i just cant wait to meet her kema fa dole ne muje yanzun ki ganta Dan dariya junnut tayi tace what nonsense kay,yanzu akan wata yar mace kake kwalla min kira! Tace hmm ai nasan ruwa bata tsami a banza,. But Murnan jin ance khal dinta is arond ma kawai ya sa mata dadi da nishadi So ita Bata damu da yarinyar da yake magana akai ba amma danta biye ma shirmen nashi sai ta bashi hannu suka sauko tare har waje suka shigo ta dayan mansion din Suna surutu suna takowa daga matakalan dake cahn