← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 173

Sashe 142

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

tsoma ta aruwan sanyi Wani matsanancin kukan rudani ne ya kufce mata dan rasa me xatace masa tayi,wani kallon design din tayi tana tunowa,babu shakka abbu yasha nuna mata dream din mum dinta ne ta gina babban fashion empire so takan xana haddadun jewries harda kayan sawa ,bahiyya birkice masa Tayi da hawaye tama rasa kalma daya data gaya masa ya zamto dai dai.. Ko a mafarki akace mata khal yayi wayannan abubuwan akan ta dan kawai yana son ta bazata yarda ba.. Wani sabon Kima da daraja zuciyan ta ya bashi atake. Duk wanda yaga darajar iyayen ka a duniya ya kimanta su,ko da bai ga naka ba kadauka ya mutunta ka. Kukan take mashi kamar wacce aka dukn ta arude ta sulale gaban shi tasa knee din ta ta sunkuyar da kanta a sanyaye. Ji yayi hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirji ta ya rungumeta a hankali tace "thank you"tayi kissing dinshi muryan ta adishe ta kuma kankame shi ta sake cewa "thank you"ni banda abun da zan baka, Allah shikadai zai saka maka da alherin shi. Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta maida masa mumurshi duk idanun ta sun haura" ya talla fo ta ajikin shi yana murmushi yace its ok " Allah ya maki albarka baby...a kunyace tace Ameen sai kuma ta fada jikinshi tana mai sauke ajiyan xuciya mai nauyi Ahankali ya cirota daga jikinshin wani abu ya danna kalan wutan dakin ya koma sea blue. sama ta daga ido ta kalla tana kallon wutar a hankali ya daura hannunshi kan hannun rigar ta ya kwantar dasu kasa kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta bakinshi yakai saitin kunenta yana lashe kunen hannunshi na kokrin zame rigarta kasa a hankali ,duk dama tayi laushi ajiyan kuma ga yunwa ya fara damun ta bata yi yunkurin hanashi yin komai ba. shikuwa dayaga ta sake mashi jiki murya chan kasa yace" Bby ur breakfast wll soon be here zan fita saiki zanca kayan ko? Tayi ajiyan zuciya kiss din bazata mai kashe gabobin jiki ta masa agefen kuncin sa har ya fice yabar dakin yana murmushi. Bahi Ta dade tana kallon kofar dakin tana kuma murxa abun hannun daya batan tana tuno da abubuwan daya gaya mata yanzu da wanda ya gaya mata a Bathrum.. "He realy want to make me happpy..ta sake ajiyam zuviya feeling lucky to have him,Ji tayi duk wahalar data sha da son shi ashe ba abanza ba. Dan Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan azuciyar ta. Daga bakin kofar shiga site din ake daka tsawa da tsiwa ana cewa mai aikin site din "ure fired"..go pack ur bags and leave before i throw u out.. Maid namiji ne amma sai hakuri yake bada junnut kamar karamin yaro Taci uwar damammen jumpsuit Tayi tsegege akanshi tana masifa saiga jahan khatun ta fito Tace wai meke faruwa? Azafafe junnut tace mum kiji min rainin wayo nazo zan shiga nan site din yana cemin wai bazan shiga ba. Gidan na uban kane?Uban waye yake bada doka,this is my parent house in akwai mai bada doka to nice Runtse ido Jahan khatun tayi tace relax princesss.. wani banxan kallo ta watsa ma maid din tayi dismissing dinsa... tace kar ya sake yin hakan,rusuna kai yyi har ya fita ya barsu yana godiya. Junnut ta bata rai,mum akan me? U shud have fire him..nice xaice min Jahan tace hey girl, Sa ssaafen nan,Wai Ke din me zakiyi a site din sun..? Junnut Ta sunkuyar da kai tana turo baki.."Xakije wajen bahiyya ko?zata yi magana jahan ta tari nunfashin ta " junnut kiyi ahankl, ni kaina Nasan abun da zafi..akwai kishi mijin ka ya kebe da wata wawiyar wai matar shi,kardai ko bacci ma bakiyi jiyan ba..? Ba kunya junnut ta gyada kai.. Jahan tace To karkidamu,ki nitsu i want u to com out clean agame dinki basai sunsan me kike ciki ba,ai kinga shi khal ba kamar dad dinshi yake ba. Nasani sarai ba laifin maid bane. sa'ood gave oders wai kar ashigar mai site dinsa har na tsawon sati guda.. and we dont break his laws here, dan ta haka ne muke iya langwasa shi in namu buktar ya taso. Kema sai kiyi hakuri har yagama haukar zumudin nashi ai zai sauko, am sure Anjima ma zaizo duba ni.. Ki kyale su kar yaga an takura mashi yace zai bar gidan mu shiga uku Muje daki ki karasa assigment dinki. ko iya amsawa junnut batayi ba dan azaban zafin kishin dayaki yayi freeing dinta . da wani irin kallon barazana take bin closed door din kamar dama in tashiga wani abu zata iya musu Ahakan ma tsaki take ja tana huci sanda jahn ta ja hannun ta kafin suka bar wajen a saukake. SURAYYAHMS Count down Coments and share dan muyi chapters..akai akai AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 142 · 0% Book details