← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 173

Sashe 149

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ta dauka Ko da gaske junnut din matar sa ce She honestly want to propose a significant toast mashi da junnut.. Khal yana gama gaishe ta ya ja junnut din gefe ,idanun shi har sun kada sunyi dau amma ta danne tsoron, yace mata meya kawo ta nan take zubar mai da mutunci?sannan ina matar shi..? Muryan ta na rawa tace mashi ita kam bata sani ba... Just on time wayar sa ya shiga kara sai ya daga yaga ma daga gidan sane, Security shiya masa bayani,ashe wai suna xauna ne sukaji karar glss window. Bahiyya taci axaban taga xata mutu ta shiga neman mafita ta ko ta halin kaka shine ta rarumo shoe ta gwada ma windown yy kara koda wani xaizo Ga shaida nan kota ina agidan na cewa tayi ta ja da ciki tana neman wayar taduk jini ya kwalala ya bata gidan Gurd yace har ankai bahiyya emergency Kirjin shi sosai ya buga sai ya juyo yana kallon idanun junnut dake cike da guilty counsious Yace dama bata da lpya ne kika barta?and why dint u tell me...,tsawar daya daka mata yasa kowa ya juya yana kallon su,wani kar kr jikin ta ya hau rawa ta tsomare a take idon ta ya ciko da hawaye cikin rasa meke mata dadi. A hakan ya fuske,ya ce u bettrr get out of here,ya bangaje ta ya haura kan stage ya karbi mic,junnut tayi turus tana dan boye idon ta duk kunya ya oshe ta gashi kowa yasa idon sa tsam,wani kwalalan kunya bai tashi taso mata ba sanda taji muryan khal a mic yana basu hakurin bazai iya xama ba.. With utmost sincerity ya gaya musu matar sa ba lpya xaije asibiti.. Yan shishhige suka tambaye shi ko junnut dinne? wasuu har sun karaso sun dafa kafadar ta suna so suji ko itane.. Khl kuwa Abunda junnut tayi anan din ya bata masa rai dan karma ta sake tunanin maimaitawa kawai agaban ta yace musu shi baisan wannan ba,she is just a cheap girl tryng to catch some of his attention. Wace ya kaure da what what. ? Har ya tafi ya bar wajen matar turawan nan basu dena cakalar junnut suna mocking dinta ba.. Gashi Da bata iya defending kanta ba Kowa sai ya gane bata da gaskiya,kunya kamarr abude mata kasa ta shige ciki Karshe boye idon ta ta shigayi kafin nan hilda ta zo ta dauke ta suka bar wajen. Khal Tun da ya iso asibiti ya ishe su da tambayoyi Ganin y daga hankali lallai yana so yaga matar sa Yasa doc dakan shi ya fito ya bashi hakuri yace mashi in few hrs xasu gaya masa komai Wujiga wujiga khal ya tsaya abakin emrgency room. Ga Ac ga komai amma xufa yakeyi yana zarge neck tire yau ya nemi kaamil Awaya Ko dan ya kwantar mai da hankali amma baisame shiba Junnut kuwa Duk ta kwashe labarin abun da ya faru tagaya ma hilda ..hilda tace toh suje su gidan suce sunje duba bahin ne dan kar khal ya zarge ta da wuri akan wani abu,aikwa juya kan mota sukayi sukaje Anan suke ganin uban aika aikan da maganin yy sosai bhiyya ta xubda jini itakan ta junnut sanda ta raxana Sai tayi maxa tasa mai aiki tayi saurin Kimtsa wajen ta koma ce musu kar suce komai akai. Suka tafi akan tabar musu aika akan ace musu taxo. Sai wajajen 10.30 doc ya fito,khal is already nervous hannun shi sai bari yake ahankali dan ya rasa abunda ke masa dadi Doc din ya dada dura masa ruwa aciki,daya ki ce masa komai sanda har yakai shi office ya xaunar da shi ya aa shi shan ruwan sanyin dole sannan ya shiga masa bayani.. Doc yace Iya binciken su sun duba,sunga ciwon matar sa is with an Unknown cous Jini sukayi ta kara mata basu dan ina jinin yake xuwa ba da kyar Allah ya taimaka dai ta dawoo stable.. Yce ma khal She is ok now,very ok kuma abun cikin tan ma is ok... Khal sanda ya sauke ajiyan zuciya sau uku ajere kafin ya samu bakin gode ma Allah Dada matsowa yy Yana neman jin karin bayanin akan komai Doc ya tabbatar masa da cewa bhiyya xata bukaci kulawa sosai And then he wll refer him to a special spritualist physctric doc,sune aksashen turawa suke dealing Da supernatural cases dan su baxasu iya ba. Abun ya dame khal matuka bai iya cewa komai ma doc sai yesss yeas ok Me xai hada matar shi da spritual case?ko dai dagske ne akwai effect din Ahumaggan.. No no,ya kawar da wannan aranshi Har ya je jikin matar san dake bacci bao dena tunani ba,duk an sakaya mata drip A hannu tayi luf bakin ta ya bushe har abun tausayi Khal baiyi bacci ba yana kusa da ita a Cikin daren takan farka tana fixge fixge taana cewa junnut ta taimake ta,"trout the nite mafarke mafarke takeyi jikin ta sai yay xafi sosai. Khal yyi adduar har ya gaji. Ya zuba ido yana kallon ikon Allah Tun daga nan ya gane somethng is actually fishy ,tsayuwa yayi Yana jeka ka dawo cikin zurfin tunani Junnut kawai ke fadowa aranshi Da safe yyi sallah ya taimaka mata ta kimtsa kanta ajikin shi takoma wani bacci abun ya daga masa hankali dayaga kamar bata cikin hanklin ta har ynzu Bahiyya data farka gani take kamar cikin ta ne ya kwabe Tana so ya gaya mata me ake ciki amma yaki sam yace komai.. Junnut ma nacan ta kasa samun nitsuwa da safen bayan ya mata wanka ya dorata ajikin shi tana bacci sai ga junnut din ta shigo Im sorrry my dearies better late than neva right? [12/7, 9:04 AM] +225 51 53 53 22: _* AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 149 · 0% Book details