Sashe 88
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
kaya..nikam ko aure kike so ne..? Duka suka yu dariya...kaamil yace no its good like this nidai tayi min a hakan,chic nd beutiful... Junnut tace whaat tayi maka ahakan? Tabbb di..wallhy gwara ma ka cire "makan nan" she is mine...u have to pass trou me kafin ka isa gaban bahi Ita dai batace uffan ba,murmushin dake fuskan ta kaamil yake ta satan kallo suna musu da junnut akan ta,shi yana ta yabawa junnut kuma tana komarin gano asalin nufinshi akan bahiyya Har yace shi daga yanzu ma bazai iya kira sunan bahiyya ba cos he feel she is special...abun dai a wasa suka dauke shi. . Da kyar yasa su suka amsa akan zai kaisu shan ice cream sabida sudan zaga garin abuja su su sha iska Anan Sanda suka jira shi ya sauya dressing dinsa yayi kyau shima sosai.. Ba yadda junnut batayi da bahi akan ko jeans tasa ba amma taki sam Haka kawai take jin kamar in tasa ta fita mijin ta zai ganta da shi duk dama junnut ta gaya mata baya gari but she just cant...tasan ai baya son ganin ta hakan Su uku suka fito sunyi kyau kaamil yana tuja su a cikin wata katuwar bmw jeep formated. Junnut ce uwar surutu,kowa na ta fadan albarkacin bakin sa akan tsarin garin abuja har suka isa babban shoping mall,Inda kaamil da bahi suke zagawa suna hira jifa jifa Ita kuwa Junnut ta tsaya amsa wayar hilda ata bayan su. Bayan sun fito wajaje daban daban kamil yake ta yawo dasu suna zagawa suna nishadi ,selfies,swings..mad talks... Dan dariyar da tayi tayi Gaba daya sai ya sake jefa ta cikin wani halin tunanin khaldun Gashi ta fara ganewa Da alaman kaamil ya aje wani special request azuciyan shi game da ita duk dama bata yi saurin kawowa soyayya bane A fannin shi It seeems like tayi mashi sosai amma kamun kanta da banbancin ta dasauran matan daya saba gani yasa baida option din furtawa kai tsaye sai yake dai nuna mata a dan wasar da sukeyi Just for the fun...anma har ya fara kiran ta da suna"cupcake" . Junnut na dake dan lura takance dashi sai fa ka biya kudi sosai...wannan tsada gare ta. Su biyun sun gane so ne amma bahi bata dauki abun da tsanani ba... Toh Da sukaje amusement park ma abubuwan sun fi daga mata Hankalin ta Wani abun idan kaaamil yana mata Gaba daya tunanin khaldun shi yake dawo mata na tun ranar da yazo london ya cire ta acikin kuncin datake ciki na rana guda,wanda har yau takasa mancewa da shi. Har yanzu bata ga abu mai saurin yaye mata damuwar ta kamar shi ba.. "..Shikuwa kaamil in yaga ta bata shiru cikin tunanin tana kallon site dinshi yakan dauka ko ya burge ta ne sai yaji dadi aransa A haka har ta gaji da abubuwan dayake mata na neman burgeta,ta koma shiru ko tana yawan jan jan musu aji Basu sani ba ita yawon nasu a hakan tuno mata memories din khal kawai yake yi,she become all rosy acikin zuciyar ta har tanaji kamar babu abunda ya faru tsakanin ta dashi Wajen diving zasu ce,kuma shine last wasan da suka yi da khal lokacin dayazo london graduation din ta..! Takan tuno da yadda suka zauna daf da daf hannun shi akan nata with all the smiles on her face..sai taji kawai bazata iya sake maimaita hakan da kaaamil kowani namiji ba.. To daga cewa zata je washroom sai ta zame ta barsu..bata san ko ina garin abuja ba Da taimakon waya da adresss aka kaita har kofar gidan su dija Its a huge flat,a anguwa mai suna osokoro ba tantama tasan dija dama ba yar talakawa bace tun fil azal Dija ta nuna farin cikin ganin ta sosai sanda itama taji sabon nishadi ya mamaye ta,dan ma kar su junnut su neme ta sai ta sa wayar ta a silent Hira sukayi for 2hrs dan gidan babu kowa mahaifiyar dija busy woman ce yar kasuwa ce sosai Kuma mahaifin ta ya rasu da dadewa. Bayan sunci abinci sunyi dam, Da kamar zata gaya ma dija abunda suke ciki da kawar ta junnut but Ganin kirar su kaamil yayi yawa sai ta mike tace ma dija ni zan koma Dija tace ah'a kam..yaushe kika zo...ko oga ne yake ta kira naga kina ignoring calls dinki Tace ahh bashi bane..ai naji ance yayi tafiya ma..bata san ma hakan tace ba dija ta kure ta da ido tana jin mitar ta Sauke ajiyan zuciya dija tayi dan babu boye boye tasan bahiyya is not ok with her life har yanzu kuma agaskiya tana mugun son taga tana taimaka mata Tace ance maki baya nan kuma?ba auren kikeyi ba?dont tell me Har yanzu bakuyi setling issures dinku ba..? Sai tayi shiru... alaman ma ta rasa mema zatace Ma dijan Dija tace bahi?baki tambaye shi kinji laifin da kikayi masa ba ko? .. .kinsan dai haka kawai mutum bazai zanza maki ba..sooo wont u talk to him?ko kin masa shiru ne har yau kina ta famar wahalar dakan ki.. i know u enjoy doing that"mrs zurfin ciki...in zaki ji ni kiji ni, wata rana zaki kashe kanki am telling u Duk dama dija bata sa fushi ko fada akan maganan ba amma Wasu siraran hawaye taji suna neman taruwa cikin idanun ta,kuma gashi tasan bata da lokacin dogon magana shes sure duk inda su junnut suke ayanzu sun damu.. kawai sai ta mike tace dija, ni zan tafi kawai Idan ya dawo zan tambaye shi sai inzo miki we wll talk about it. Cike da nuna damuwa dija tace no way...babu wani jira a lamarin nan bahi Nidai kawai kice kin min alkawari zaki je yau din nan ko ta phone ne ki tambaye shi matsalar, if not bazan barki ki tafi ba sai kin gaya min komai.. Adan dame tace me zan gaya maki dija...ni wallhy bansan mena masa ba..he is angry at me..fada yake mun in na tambaye shi, and he said that wai gidan shi ne prison dina kuma saiya aure ta...wani hawaye ne suka sauko mata a bazata muryan ya har yana shaking Cike da mamaki Dija tace saiya aure ta?wacecce kenan Sai tayi shiru tana goge hawayen ta kamar dama bata so ta firta kalaman ta ba.. #SURAYYAHMS. This week episodes #tag sadats end acikin labarin sai dai bance ga sunan shafin ba anna acikin satin ne Ga dai filin akafta tsakanin wattpad da whatsap,zamuga wanda zai ci sadaukarwan babban shafin na baza idanu zan gani SHARE your coments Share post with friends AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_