Sashe 108
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
da yanayin sa wani kiss mai sanyi ta dora mashi asaman goshin sa tace ai dama nasan bazakayi haka ba..i know my son nasan zuciyar ka dana"my king...my hero... my pride .tana murmushi taja cheeks din sa amicably...kaamil ji yake kamar tana warware masa kundun farinciki ne da kwanciyar hankali ..u most alwys be hapy kaji?...ina nan koba yanzu ba ka tabbata kana fada min duk wani matsalar ka,i will give anything dan kaji dadin rayuwar ka..babu abunda yafi min farin cikin ku muhimmanci ..ok?..rungume ta yayi ya wani lumshe ido.. Subaya ta ce yes twinny..noor ai kanwar mu ce kayi duk yadda kake so she is our family ..abunda sadat ya mata baiyi dai dai ba,nasan dole kaji zafin abun,na fahimce ka Dan Nima hakan nakeji har yau.. ..murmushi mai sauti yayi musu duka ya dada aje kansa jikin jahan tana shafa shi calmy yana sake ajiyan zuciya mai nauyi..he know he have to let go of bahiyya ko da karfin bala'i ne ,tsakanin shi da bahi is a forbideen love story.... hira ya sake sukeyi musamman akan sabon auren da ake cewa zaayi agidan ma bahi da saood ..subaya tana ta zumudin irin karain da zasuyi..kaaamil yana dada bada shawaran yadda zasuyi abun ya kawatar sosai.. Bahiyya ta dade abakin door tana jin su amma ta kasa shigowa bisa mamakin daya dulmuye ta najin abubuwan da kaamil ya ke fada tun dazu... Bata taba ganin jan namiji irin kaaamil ba,sam bata san akwai masu kyakywar zuciya a duniya kamar nashi ba ..he is rough a yanayin tsarin rayuwar sa na bin mata,zuwa party da sauran su, a fili kwata kwata banda kyaun halittar sa sam he is not perfect amma yau ta gane cewa zuciyar sa mai tsada ce matuka.. Hawayen ta ta share ta koma gefe cikin wani dan karamin palo ta zauna ita kadai,tana tuno da abubuwa uku.. Na farko junut ne na biyu kaamil na uku khaldun saood ..kowa tana tunanin sa extensively cike da kula da nitsuwar zuci.. ajiyan zuciya kawai takeyi kamar alkalin gaskiya kowa da inda ta aje shi... Har su jahan suka bar shashen bata sani ba,chan data farga ta mike zata bar wajen tana fitowa suka yi ido hudu da khaldun yasha kananan kaya yayi kyau sosai.. Sanda ta Ta kare masa kallo hannun damar sa rike da door handle alaman har yafito daga wajen kaamil din shima..,rufe door din yake zai bar wajen Da suka hade ido tayi sauri ta sauke kan ta kasa bata sake fuskan ta ba.. Wani kallo mai sanyin yanayi yake bin hallitan ta dashi,..har ya matso kusa bata lura ba... Daga in kike?..ta dan turo baki kamar bata son magana da shi tace"daki" Dan kadan ya cije lips dinsa ya daga giran shi na dama yana ta satan kallon sunkuyyaen fuskanta He missed her alot,.. ,...yana ta so suyi magana a tsakanin su amma sai yaga har yanzu basu samu daman kebewa ba...Sai yace yanzu zakiyi naki gaisuwar?..ta yi masa shiru kamar bata ji ba...yayi ajiyan zuciya cikin daddadnan sanyin sautin murya yace I want to talk to u... Dazu na aika kizo baki zo ba ...sake door din yayi ya dada matsowa kusa da ita,with much nervousness a voice dinshi..yace ummmmm ummm bahiyya..,..can we pls go for a date?tonite ..achan sama yayi.. pointing childishly da yatsun sa bata ko kalle shi ba...Same time..? zan tura maki sako awayar ki saiki bani amsa Daga nan yayi shiru dan baima san meya ke cewa ba but yasan dai abunda ke ranshi kenan... duk nauyin fitar maganan abakinshi ya danne ya zuba mata ido kamar zuciyan sa ba bugawa yake yi da fargaba ba.. Taga bazata iya bata lokacin ta dashi ba a hankali ta furta ok.. looking cold and unhappy ta hade ranta ta wuce shi ta bude kofar dakin kaaamil din ta shiga ta rufe abun ta.. Yayi wani ajiyan zuciya Yace hmmmmm Kallo yabi door din dashi yayi kwafa .He is very sensitive about her hakan datayi ma ya taba shi,.sai dai baya so ya sake maimaita wa ni kuskure akan ta har abada,yasan tunda bahiyya tayi tunanin sadaukar da rayuwan ta akansa babu abunda zai saka mata dashi face ya bata dukkan yardan sa da dukkan kaunar sa ...,kuma yana so lallai yau ya nemi gafarar ta akan abubuwanda ya mata tun farkon haduwan su,a karshe yana so ya kuma bayyana mata sirrin dake ranshi,.. ..yanzu yaji kaamil yace za asake musu aure Yana so ne yayu amfani da wannan daman dan ya bata duk wani farincikin da zai iya goge mata duk wani ciwo azuciyar ta ...ayanzu ji yake babu abunda bazai iya bayarwa sabida farincikin ta ba ...damuwar sa ayanzu bai wuce su fahimci juna ba.. #SURAYYAHMS Follow @surayyahms VOTE AND SHARE STORY WITH UR FRIENDs.... AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_