← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 173

Sashe 71

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

bazata sake numfashi ba And as for soyayyar su da khal wannan yasan ya tarwatsa shi ayau A cikin ranakun duniya wannan rana yana daya daga cikin ranar da khal baxai manta ba... First time daya ji xafin da yasa shi yi hawaye masu zafi akan ya mace wanda ba jinin sa ba. Har yanzu bai wani yarda ba sai yayi tunanin kiran ta ya tuhemeta amma kuma yasan bazai iyaba ...he dosnt want to hurt her badly,a condition din da yake gani yake bazai iya suraron kowa ba in ya same ta da laifi He took a long drive And then sleep inside his car. Farkawan sa washe gari yayi yaga anyi ruwa wani sanyi ke ratsa ko ina.. Juyi yayi ya kunna motar sa Idanun sa sunyi jajir kamar ba daga bacci ya farka ba Masallacin wani filling station ya shiga yayi sallah ya dauki dogon mintuna yana neman sasauci daga ubangijin sa He just dont want to loss that girl,duk abunda yake ji aransa bai hana shi jin yana matukar kaunarta ba Kiran subaya ya fara shiga wayar sa sai ya dauka,yaji dadin sanin cewa tafarka amma kuma yanayin yadda ta sake kawo nasa maganan umya dada jefa shi cikin wani irin hali Da kyar ya kwantar mata da hankali ya na mai dada bata tabbacin cewa shi zai taimaka mata Kansa ya daure gaba daya baisan me xai yi ba kawai sai ya shga mota ya nufi gida burin sa ya same bahiyya ta gaya masa gaskiyan lamarin Ya shigo gidan Da maganan abakin shi sai ya samo sadat da bahiyya da jahan din suna tsaye suna magana cos doc ya gaya musu cewa subaya is stable now Tsaban kishi ya rufe masa idanu day gansu ataren baya ma jin abunda jahan take fada mashi sosai..idanun shi kawai ya zuba akansu su biyun He just cant belive that bahiyya zata ce tana son sadat Jahan cikin godiyan Allah tace ma khal in 3h hrs time tana so shi ya bada oder a dauko subayar daga asbiti Charaf sadaat yace hakan yayi,nan ya gaya mata cewa dama idan subayan ta dawo yana da muhimmin maganan da zai gaya musu baki dayan su ..anan ma yanayi ne yana satan kallon khal wanda Alokacin zuciyar sa ta tsinke kamar xata fado kassa Bahiyya kuma nata satan kallon sa amma bataga ya kulata ba hasalima Kirjin ta ne ke bugawa ta kuma rasa gane meya sa take ganin kamar khal din ta baya cikin hayacin shi a yau Anata fannin She is actually preparing for the dates wanda ya mata alkwari idan subaya ta farka Itama sosai take makale da abubuwan daata kejin yau zata iya gaya masa Saboda ayanzu bata da wani burin daya wuce taganshi a kusa da ita Khal dakin sa ya koma yana jeka ka dawo cikin tunani da rudani Wani abu ke tunzira shi akan yaje kawai yaji ta bakin bahiyya . Da kyar ya yanke hukunin cin yin hakan sai ya tura mata tex akan yana so su hadu da ita yanzu ya fito kenan yana sauri sai dai yayi rashin sa'a wrong timing Tafito zata wice ne sai ta hadu da sadat nan ya toshe ta yana razanata da maganagnun sa cewar sa ta sai ta furta tana son shi sau goma idan ba haka ba zai kashe mata subaya.. Gashi bai gaya mata komai game da abunda ke wakana ba he is just enjoying the trend a duk lokacin dayaga tana tsorata akan furucin sa wani dadi yake ji sosai Tana cikin hakan kuwa charaf sai a kunnen khal Bai yarda ba sanda ya koma ya labe daga saman yana kallon su tana tsaye agaban sadat tana furta mashi i love you Tsananin Kishi da nisan tsakanin su shi ya rufe masa ido har ya hanashi gane cewa da muryan kuka da azaban tsoro take furtawa He cudnt take it any longer Tun kafin su ganshi ya juya a fusace ya koma dakin sa Wani irin Ya fadawa gadon sa yayi ya lumshe idanun sa yana jan wata mahaukaciyar numfashi Alluran sojan daya dade baima kansa ba but Dan ya samo sukuni sanda ya ji makannsa ciwo da ita.. Anan yayi ta juyayi Har aka dawo da subaya gidan bai fito ba kuma bai bude kofar sa ba Bahiyya gaba daya ta damu,tazo tayi ta jiransa shiru ta kira wayar sa bai dagawa. ... gashi subaya taki ta sake mata fuska ko gaisuwan ta bata amsa ba banda wasu irin cold attidues ba abinda take nuna mata Sai chan dare An taru gaba daya a chan wajen zaman jahan Lokacin an gama dinner sadat na Allah Allah khal ya sauko dan ya wargaza taron da shirin sa amma sunyi ta aikawa sai sai shiru Gashi sai jadddawa yake ma jahan cewa magaman da zaiyi is important dole nema khal ya kasance anan,ita subaya a razane take matuka ,bahiyya kuma bata san komai ba ido kawai take binsu da shi tayi shiru Nufin sa idan ya fada maganan yanzu subaya ta birkice aka kuta asibiti bahiyya taga halin datake ciki anan zai samo daman janta gefe ya sa ta dan dole ta amsa qudirin sa for real dan in anje gaban su jahan sai ta furta tana son shi da bakin ta.. A brain dinshi Yana ta zumudin yadda abun zai kankama dan kuwa yaga haske a kowanni fanni musamman akan fuskn subaya She look so tensed and scared. Jim kadan wajen ya dauke wani irn shiru khaldun ne yake saukowa fiskan sa babu alaman rahma bare sauki. Wani irin mood din dayake zuwa da shi sanda kowa awajen ya razana dan kuwa ko makaho ne yagansa yasan ba adaidai yake ba Har ya nemi waje a center chair ya xauna babu wanda ya ya iya masa kallo sau biyu Wani murmushin this is the moment sadat yayi ko ajikin sa.. Toh tun kafib Jahan ta bashi daman ya fadi ta bakin sa Khaldun ya dakatar da su... Cikin nitsuwa da dakewa Yace mum kafin kufara maganan ina so nayi wata sanarwa mai muhimmanci Cikin tsaninin mamaki kowa daga cikin su ya dago kai ya kalle shi Wani boyayyen ajiyan zuciya ya sauke yana kallon jahan din har cikin idanun ta Yace mahh... Nayi magana da dad kuma ya Amince min fatan kema xaki sa min Albarka Dadin karin mamakin maganan yasa jahan ta kalle shi,with a very close look tace what is Aaban.. Aje kansa yayi waje guda with dull confidenc Yace maaa,Am happy to tell you that im finally getting married. Im getting married to her ..sai ya juya rinannun idanun shi direct ya zubasu akan na bahiyyah A lokacin Allah kadai yasan meyake ji aranshi amma haka ya daure ya karasa with a faint voice yace The weding is Tommorow, by 10.am prompt. #SURAYYAHMS Ciwon kai na damu na sosai naso yin post tun safe amma ban iyayin komai sai bacci musamman ma yau i have great dificulty typing so idan kun dan ji delay a next post u know whats up ko? Share your coments We move ahead AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 71 · 0% Book details