← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 173

Sashe 73

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

control of her patience,a duk sanda ta tuno kalamansa tayi ta maganganu masu zafi kenan cikin kukan take cewa ita wallhy ma bata son shi,kuma bata son auren. Umma adama da bata san komai ba sai bata ce komai ba dan tasan ayanzu tension ne ke dawainiya da ita da kyar ta lallabata tasa ta nitsu ta dena kukan Tana kwanciya sai ta fita,tana kuwa bada baya kiran dija ya shigo...bata cikin mood din daga kirar kowa amma da taga dijan ta matsa sai ta dauka.. Suka gaisa tana dan kaucewa dija tace mata ai,dama ta kira ta gaya mata ne sun dawo zama a abuja kuma anan itama zatayi aiki Hakan ya dan sata aje kukan da ke shirin kufce mata tayi mata congrats,10minutes dija bata gane mata ba har suka kashe waya Kan gadon ta koma still tana tuni da words dinsa...zan aureki ne sabida natsane ki,ure nothing but a fitlhy maid and u shud be imprison. How dare you habibi. .tafada tana wani lumshe ido cikin radadin azaban kuka...i love you soo much sa'ood...and i tot u love me too...wani zafi zuciyan ta yake da dayi bata san sanda duk jikin ta ya dauka da wani irin tsumayin heartbrek dake cin ta ba. Tana cikin haka saiga karar video call notification,yayi yayi har sau goma da kyar kafin ta share shawayen ta ta dauka....da taga dijan ne Wani shiru tayi ta sunkuyar da kanta kasa dan suna hade ido da dija,dijan tace Subhallhi bahiyya...ai dama nasan ba lpya kike ba naji duk wannan boye boyen a a muryan ki....meya faru?..bata amsa ba dan wani kukan ne ya kufce mata sai ta toshe bakin ta a slow tanacewa babu komai dija ba banjin dadi ne Dija ta danyi tsaki tace sadaat ne ko? Or u had fight with ur family?look bahi bawai nace zanyi interfering ba amma kisani baki da lpyar da zaki sake debar makanki wani damuwa. Is it sadat? Sai ta girgixa mata kai...dan shiru dija tayi..chan tayi kwafa cikin nitsuwa da lura da yanayin ta tace hmmm? Ur boyfriend ko? Jin haka ya sa ta lumshe batare da tasan tayi ba,har zata girgiza kai dija tace pls dont lie to me bahi... Meyafaru ne kunyi fada ne..abun nakan mata zafin da bazata iya rikewa ba nan kukan mai da sauti ya kufce mata cikin zafin rai tafara magana kamar wanda take fitar da bakin ciki aranta Dija can you imagine,Haka kawai yace wai zai aure ni,and when i aske him why He said he hated me..wai am cheap.. Sauran maganan nasa ma babu dadin ji Dija nasan ina son shi ,a yadda yake min shima i tot we care for each other Kawai yau bangane masa ba and we were just about to go for a date tonigh..Is like He is very furious at me,gaskiya ni bazan iya jurewa ko dan yaga na nuna ina son shi a cikin sauki ne? Why is he adding to my problems,kashe ni zasuyi ne?.i cant take it anymore ..im just done with all this .. Ita kanta dija bata iya motsi Tsaban yadda maganan ya zo daki kohon kirjin ta,hasbiyallahu wa neemal wakeeel ta fada tana sauraran sautin kukan bahiyyar. A hankali ta shiga bata hakuri da dukan kalaman da tasan zaiyi tasiri Ita kuwa bahiyya ana fadan ne tanajin yanzu ne take hawa dokin zuciya da situation din..gani take kawai laifin ta ne ya sa har namiji yake gaya mata irin haka. She become tensed and frustrated,na sadaat baigama warwarewa ba gani take bazata iya daukar na khal ba Iya kokari dija tayi dan ta langwasa ta amma sai cewa take itama gaskiya bazata iya biye musu ba..dan tagaji. A haka da kyar suka rabu,still shawarar dijan ta dauka tayi wanka Ta dauro alwala ta zo ta shiga jero 2 rakat of nafill,tana gamawa ta karance suratul duha,suratul yusuf da suratul rahman su suka bata nitsuwar da ya kaita kan gadon ta tayi luffff kamar bata numfashi ita kadai tasan meke gudana aranta. Haka kawai takejin tayi zuciya dashi,bata san azaban son shi yake saka mata jin hakan ba Around 11pm...waje ya dauke tsiit wani beam knock ne ya sata farga ta bude idanun ta. Bata motsa ba dai saita kunna wutar dakin Hakan ya bada wanda yake knock din damar shigowa ciki batare da bata lokaci ba Jahan ce dakanta sanye da wata kafurar simple night jallabiya yellow mai tsansi da duhu sosai ya fallasa asalin kyaun ta na manyan mata Tasha mamakin ganin ta cikin daren kuma har dakin ta,dan haka babu tantama ta mike zaune daga gadon,hiding her confused eyes ta gaishe ta Jahan bata ce uffan ba sanda ta zauna halfway abakin gadon daf da ita tana maida mata wani sasaanyar kallon tausayi mai fallasa tsananin damuwarta akan ta. Jahan Tanajin bahiyya aranta kamar jini,dan haka take fama da magagin yadda kaddara yasa zasu takura mata akan maganan auren Ita kanta jahan tayi ta naxarin Why the rush? Kuma meyasa alhaj zai nace ayi bikin haka is it becos o his son? Koko yyi hakan ne dan ya kwantar mata da hankali akan maganan akwarin auren junnut daya amince ayi ma saood batare da shawaran ta ba ko amincewar ta ba,iya bayani tayi musu akan aduba right din bahiyya amma sai taga duk sunfi karfin ta akai..a yanzun ma magana daya yasata ta tazo itama Hannun ta ta dora akan chin ta da dago fuskn ta suna kallon juna Wani sasaayn muryan ta sa tace Noor. .?...bakiyi bacci ba..did u wanna talk to mum about anything? Idanun bahiya take suka kawo ruwa ta dada kau da idon ta Wani irin ajiyan zuciya ta sauke zatayi magana,a slow taji an jawo ta jikin jahan din an rungume ta for some minute ...hakan ya sa ta yi shiru ta nitsu tana sake makallun tears din ta tana jin dan dama aranta Jahan tace...shuhssshhh kiyi hakuri..bana son kukan nan naki,ni nazo muyi magana danki fahince ni Look at me noori No one is gonna force you to do anything in har ina nunfashi. Ta dago cryng face din ta gently with clean assurance,tace ke fa yata ce,ure a doughter a of persian empire Am sure mahaifiyar ki ta asali ma sarauniya ce ..so u see princesses dont cry..goge hawayen nan naki ki gaya min damuwar ki yanzu Tun kan bahiyya ta motsa ta shiga taya ta goge hawayen ...shesheka mai zafi takeyi babu abunda take saukewa kamar nunfashin ta Meyasa zanyi auren..,mum I dont want it..ni gaskiya ina jin tsoron sa Dan karta sake sauke hawayen jahan tayi saurin taro ta jikin ta ta makale ta da hannayen ta kamar yar baby,..i know baby...nasani ai dole ma kiji tsoron komai....ni na fahince ki...amma kinsan wani abu? tana taro hawayen ta ta girgiza kai...a hankali jahan ta zaunar da ita ta fara bata labarin kanta da duk irin kalubalen da ta sha a rayuwan ta kafin ta samu mahaifin sa'ood...not too deep amma sanda tayi mata kuka aranta tanajin ashe ba ita kadai bane mace a duniyan nan datake fuskantar irin wannan cakwakiyar Yau ta dada jin son jahan ya shiga ranta,cos yadda take mata maganan cikin hikima da fikra Ya sa ta ji nitsuwan da batayi tsammanin samun sa a wannan lokaci ba A Yau Jahan ta fara nuna damuwar ta na maganan auren alkawari da dilshad zata ma sa'ood amma bata fito fili tafadan ba Sai ta mata shi in form of misali wanda ya nuna ma bahiyya alaman auren ta d khaldun kamar wani babban nasara ne arayuwar jahan Aarah But she still insist Tana cewa I dont want to sound selfish with u bahiyya ko dan bana son kiji cewa ni ba uwa bace awajen ki Ni Zanso ki aure sa'ood ne sabida ki share min hawaye na bahiyya.. Sa'ood is my only son,my treasure. And I trust you with him before,ni bani da matsalan sake barin ki a cikin rayuwar sa a duniya nasan ke ce kawai zaki rike min shi tsakanin ki da Allah babu cutarwa Indai kece matar sa har na mutu hankali na a akwance xai zamto Amma fa idan baki son auren da gaske,babu damuwa kuma zan tsaya maki har sai sun amince miki da abunda kike so.. We cant alwys have any thing we want right?samun ki ma acikin rayuwar mu is a big favour ..soo babu mai takurawa Na tafi na barki zakiyi tunani?ai Tuni bahiyyan ta dan rufe mata baki tana sauke wasu irin nakasaasun hawaye,dauke da sautin kuka tace nooo stay...dont say that maah wallhy na fahince ki sosai..Wani lokaci a rayuwa we must learn the hard way,we know yet we dont know, we see but he sees better Allah shikadai yasan dai dai Zan aure shi ko da yanzun kika ce kina so..sai ta sunkuyar da kai ta goge sauran tears din ta batasake cewa komai ba Anan Wani albarkataccen murmushi ne ya kufce ma Jahan sai tace good Allah zai miki albarka...her face looking so emotional,wani kallo tabi bahiyyar da shi acikin ranta Allah kawai ya iya sanin yadda take ganin kimar ta ayanzu...hannu ta dora kanta cikin kulawa...tace u look tired..ki kwanta gobe zamu karasa maganan... Ba musu bahiiya ta gyara kwanciyar ta Har zata kashe mata wuta,sai ta dawo tana duban yanayin ta,tace noor? A sanyaye tace yess mami.. Pls think about it...kar ki yarda ki sadaukar da farin cikin ki danki faranta ma wani rai ..Na baki dama daga yanzu zuwa 10 na washe gari koni karki daga ma kafa.. Mamakin kalaman ya sata bata iya amsawa ba ta dan gyada kai asanyaye Kiss jahan ta dora mata a goshi sannan ta fita. Subaya ma yau ko bacci bata iyayi ba,kirjin ta na kuna abubuwa dayawa sun sarkafe a kwalkwanta. Wani bangaren zuciyan ta cike yake da fargaban auren duk dama tana mugun son taga an daura an raba bahiyya da auren mata miji. Wani gurbin na tsananin tausayin dan uwanta she saw how he is feeling tasan ta takurashi sosai Babban abunda ke tada ta zaune shine bahiyya...ba tantama tana fushi da ita amma ta kasa fahimtar kan fushin nata. Koda tayi niyyar ta gaggaya mata magagnganu marar dadi akan abun,sai taji zuciyann ta ya hanata sai tanajin
Chapter 73 · 0% Book details