← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 173

Sashe 127

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ -Disturbia Har Khal ya fito daga bayin bata motsa ba,wani irin kallo yake binta da shi jikin shi very wet ya doso ta da towel dinsa fari daure a kugun shi,daf kamar zai shige jikin ta,idanuwanta ta runtse da wuri ta wani sauke asirtaccen ajiya ta kuma budewa.. "Still matsowa kusa da ita yake Kamar wanda aka sashi aljanna yana dada murmasawa Yana mai zuba mata narkakkun idanun sa anata"qamshin bath gel dinsa ya hanata sakat,kasa hade ido dashi tayi tana kau da kai gefe a hankli isowar shi daf ya dago kanta yana kallon kyakkwar fuskan,tayi saurin rufe idonta... murmushi yyi murya can kasa yace "Kin sha magani?"kunyar shi sosai take ji,dauke kanta tayi ta sauka akan gadon bata amsa shi ba yace"Wait"ta tsaya a wajen bata yi motsi ba, yace "promise me baxa ki sake kuka a kaina ba? shiru ta yi ba ta ce komai ba, ya sauko shima bata yi aune ba taji saukar jikakken kirjin sa abayan ta ya wani lafe agefen kunnen ta yayi lamo sanda taji wani yarrr nabin jikin ta, kamo hannunta cikin sanyin murya yayi yace "twinkle baki amsa ba"tayi sauri ta lunshe ido ta gyada masa kai kawai, yace "Noo, say it out,bana son silence and you know that"jin hakan yasa bata san lokcn da tayi murmushi ba a hankali tace "kk" ..yace "kkk kawai?". kamar bata son ya ji ta tace toh "I promise,...but u have to promise me that bazaka sake ciwon ba"and that u will trust me..kar kayi purnishing dina akan abunda baka sani ba...."daga nan maganan ya dauke mata chak ta kasa sake kara wani .. Khal yyi murmushi yace..i promise u, "yanzu kin yarda kece asalin cuta da magani na?" ta turo baki..yace uhum this girl...tace "girl?Ya dada sakankacewa agefen kafadan ta yana murmushi cikin wata kasalliyar voice yace mmmmm How old are you? wara idanuwan ta tayi siririyar murmushi ya kufce mata tace im 20.. ni dai bana son girl"..shagwaban data sakar masa cikin hakan sanda yasa shi ya kasa danne maitar sa.. Hips din ta ya riko yawani shafo ta...ta sake masa jiki cike da kasala kasan makoshi ta wani jingana kai tace ,"wayyo...yayi dariya yace,..kk my twinkle'..murya can kasa tace"better..." Juyo da ita yayi ta gabansa ya sauke mata kissess...bai taba sanin hankalin sa zai kwanta har haka ba dan wani mugun kaunar ta yake ji aransa Kissing din ta ya cigaba da yi Lips din ta yyi laushi har yana shirin kumbura a hnkli ta kwace anashi,suka zuba ma juna idanu..."i cant wait to be with u alwys....salon dayabi da muryan shi tabi itama tace me too... Ya sake ta yana murmushi,"yaushe ne auren?..i mean the married again party?wai dole ne Tayi rau da idanun tace ahh ..Ohh nima..ban sani ba Ya juyo ya harare ta,..zo nan." ya hade rai kamar da gaske..dariyar datayi yasa shi dariyar shima..cafko ta yyi yace wato bazaki gaya min ba ko?tace ai jibi ne...kuma basake zuwa nan zanyi ba Zaiyi korafin hakn sai tace ai mum ce tace hakan,Kaga an matso da shi,zaayi min bridal fittings da sauran su..yana ta bin ta da kallo tana bayani Ya bude baki tana gamawa yace..even in the night?..ta juya mai baya ta tura baki Cike da sautin shagwaba tace..Im serious bazan sme time ba "Ya tabe baki..Ok come and check me up once in while.. yau nidai ina son naji bedtime story..tace what"a hankli ya dago suka hade ido..ya jefa mata naughy smiles dinsa mai karya gabobin jiki yace "kintuna?ko na tuna maki?..ta girgixa kai tayi smiles..yace will u...?tace ok... Daga haka ya bude mata door din dinsa ta fito yana kallonta har ta shiga room din ta.. Wani shauki ne ya debe sa,..Wayyoo soyayya dadi,wani super yayi akan gadon sa yana nitsewa yana tuni da each smile,each caress each kiss and smooches of his wifes smooth skin Yanzu yake dada jin sabon shaukin bude rayuwar sa da abun kaunar sa dan ayanzu Shi kadai yasan abunda yake ji akanta.. Karfe biyun rana har waje ya washe mild alarm din ta ne yafara ringing da kyar ta mike tsaye ta bude ido tana dafe kai, bayi ta shiga ta kukkuro baki tafito sannan tayo sallah,aika da kiraye kirayen su jahan yasa bata tsaya yin wani dogon shiri ba ta nufi part din su Game da abunda ya faru jiya,bahi sai ta tsinci kanta da jan jiki tana sum sum ....'wani kunyar su take ji aranta sosai,...su jahan duk sun fahimce hakan amma sunki ta bata wannan daman,wani sabon salon janta ajiki sukeyi kamar wacce ake kafa kafa da ita Dan Ko su subaya ma abari sunji meya faru ajiyan ba Jibi za'ayi hidiman suma a washe garin hidiman suke shirin barin gidan mai Gaba daya wajen sosai ya kacame da kai kawo,na karban bakin su na kasashen waje da sauran su.. Hidiman tsara program na hannun su jahan khatun,ga fushin abunda ya faru jiyan dake damun su har yanzu,but tasan saood ba dab cikin ta bane..so ba har cikin ranta take ganin xamansa a hakan da cursed wife ya dara ta ba. But she want to take it personal,taso ace tana haunting dinsu jahan da gori ko bakar magana, amma sarauniya dilshad ta ce mata lallai ta bari ayi bikin acikin kwanciyar hankali Sabida ta gayyato manyan baki wanda bazata so ayi abun kunya ko tozartaci agaban su ba. "...junnut ta rasa meke damun ta makale take da jahan khatun dan tunda plan din ta na toxarta bahi yaki ci taji aranta duk ta fara karaya da komai. Awajen jahan khatin babu irin shawara da zugi da bata shaba daga jiya izuwa yau din.. " jahan khatun tace mata,ta danne zuciyar ta kawai... Muddin ita da uwarta sun iya da jahan Aarah..to matar saood ma bazata shige musu gaba Tace ma junnut ta kwantar da hankalin in da rai ai itace ma zatayi gadon ta, dan haka ta zama jajirtacciya,muddin bahiyya ta sake gwada mata taurin kai to tasa aranta zasu bude mata wani salon da zai sa bahiyya tayi dana sanin shigowa rayuwar saood mai gaba daya. Ana ta shirin biki kamar za'a dage gidan,amma ita da hilda suna kyam a dakin su... Hildan ne ma ta bada oder wasu mahaukatan kayan sawa masu shegen tsada da kyau wanda junnut take shirin sawa dan kawai aga wayewar ta d dacewar ta da sa'ood fiye da amaryan sa,.. Hilda ta fara tunanin junut is so desperate,Ita kam abun ya dame ta har ya dena damun ta ,..a duk dama bakin ciki ne aransu amma wani fannin suna so ace sune akan gaba a bikin nan sosai har fiye da amarya A Wajen tsara bikin ta fannin su jahan khatun din Sosai suka zubar da nera. Dalilin su Na daya shine dan su nuna ma duniya sune da gida ba jahan Aarah ba. A Dalilin su na biyu shine zasuyi hakan ne abikin bahiyya dan idan na junnut yazo in zasu yi almubazzarancin da kudi ba mai iya tsare su "A goben ake shirin kawo kayan lefen bahiyya daga site din sarauniya dilshad zuwa site din jahan Aarah,... hjy indirah kai yayi zafi suma kudin suka zuba suka hado kayan karban tukuicin lefen amarya na kece raini dan ko da wasa ne basu so jahan khatun ta sake kaskantar musu da yar su.. Ta wajen jahan Arah kuwa bisa ga abunda ya faru tsakanin jahan khatun da su yasa take so lallai ta nuna musu cewa noor din ta mace ce mai daraja ba tsinanniya ba. sai wajajen bayan la'asar khal ya fito,sarauniya dilshad na neman sa,amma baije ba sanda ya gama zaga kan iyayen nashi yayi gaisuwa sannan ya wuce site din su.. Dukan su sun sha mamakin yadda ya warware kamar bashi ba, Khal Yayi sallama cikin faloun sarauniy dilshad ,jahan khatun da dad dinsa da kaamil duk suna ciiki kuma ba wani abu ake discussing ba sai shirye ahiryen hidiman Shidai ido kawai yake binsu da shi, Tunda ya gaishe su suka ishe sa da ya jiki,sai ya tsime bai sake sake musu fuskn sa ba,game da shirin sa akan bikin bai ko damu ba dan yasan in har Kaamil na numfashi a duniya to kamar angama ne..yana kan wannan naxarin sai ga kaamil din ya matso kusa da shi yana masa bayanai,as expexted ya gama da kayan da zaisa ya kuma tuutra invite ma iya mutanen da yasan khal din dakanshi zai iya gayyatan su Khal Yaji dadi aransa sosai dayaji cewa abokin sa shahrul da faamilyn sa gaba daya suna tahowa Alhj hamood yadan musu nasiha su biyun agaban kakar su kamar yadda aka saba,bai wani jima ba ya musu sallama ya fita,a boye jahan khatun ta aika akan akira mata junnut, tasan kaamil ma yayi oder wasu abubuwan shima fita xaiyi ya basu wuri .. Yana fitan kuwa sarauniya dilshad ta fara tunatar da khal tsarin yadda ake royal weding a bisa tsarin al'adan su, Yayi shiru dan yasan bayi zaiyi ba Suna sane da cewa baiji zancen matar sa ba virgin bane,dan haka suka sakaya makircin su Cikin tarihi suna zayyana masa qualites din matan da suka dace dashi,da yadda ake bada daraja wa budurwa mace a filin hidiman auren ta. Dilshad tana kan bayani sai ga jnnuut ta shigo. Gaisuwar ta ma bata samu daman amsawa na Tayi sauri ta mata ido akan ta zauna kusa da shi,shikuwa ya dauke kansa bawai bai gan ta bane amma haka kawai yakejin tafi ta masa akansa sosai. Suka gaisa ba yabo ba fallasa tana masa ya jiki,yana amsawa ciki ciki..nan jahan khatun ta fara warware makarcin ta cikin hikima da dubara ,..idan sarauniya tace abu kaza zakayi ma amaryan ka agobe,sai jahan khatun ta maida maganan kan junnut wato tan mashi misali in future.. Shidai duk wannan sille sillen su bai dara shi ba,ya fahimce su kamar suna neman hanyar da zasu sa ya gane cewa junnut ce mace ba bahiyya ba,which he know is useless ma hearing dinshi. Jahan khatun tayi masa bayanin cewa ai junnut zata kara sa degree din ta a us ne a gurguje ta dawo,daga nan kuma suna so ya dawo da ita nigeria sabida
Chapter 127 · 0% Book details