← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 173

Sashe 124

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sallah a hankli ta maida door din ta rufe.. Ahaka ta dawo sau biyu bai idar ba ana ukun sai ta zo ta samu har ya kammala ya haura gadon shi ya fara bacci...kallon shi kawai tayi daga nesa Dan karma ta takura shi sai kawai ta koma dakin ta anan ta kwanta Fitar su junnut da jahan khatun daga site din jahan Aarah gaban sarauniya dilshad suka zube Wani bomaboman masifa da burga jahan khatun ta tayar,musamman akan mariin ta da hjy indirah tayi.. Sarauniya dilahad atake ta bada oder ma alhj hamood akan ya nar duk abunda yakeyi maxa ya iso gidan ya same ta Da asubahin fari bahiyya tana bacci Aka zo aka dago ta Wani zazzafan case mai daga hankali ne ya tashi afadar sarauniya dilshad jahan khatun ko zama batayi ba take sauke musu diri.. Ta taso junnut agaba tana sa ta tana sake zayyana labarin Toh Allah ya so jahan Aaran tayi kokari tun cikin dare ta same tattaunawa da Alhjn a waya itama ta fara gaya mashi duk abunda ya faru Ya dade baiga tayi kuka ba amma yau saida ta jaddada masa cewa muddin ya sa baki aka yi ma bahiya wani abu Toh zata bar mashi gidan sa tabi bahiyyar. Shima a nashi ra'ayin so yake yaki biye musu,ko dan Bisa ga dumbin sadaukwrn da bahiyya tayi arayuwar sa da na yayan sa, yace wani qaddara ko al'adan banza bai kai ya raba su da ita ba.. Dan haka da sarauniya tace araba aure a kore bahiyya sai bai bada goyon bayan shi akan maganan ba,yayi ma sarauniya halin yan boko,duk misalin sa cikin xuriar masarautar persia ya kankaro dan sugane cewa,ba wani sabon abu bane dan ance hakan akan bahiyya...yace ko ita badiatul jaamal da sister ta khatun da suka kafa daular zurian su thy life is full of imperfections bare su. Hjy indira anata fannin itama tabuga kasa tsefe idon ta Cikin son ta kular dasu take kawo musu ayoyin Allah Tare da bada fatawar cewa Aure tsakanin saood da bahiyya baxai taba rabuwa sabida wani labarin daya faru a qaddara ko tsinuwar aljanu ba... Jahan Aarah ma Tace ai aljani ba Allah bane kuma tunda bahiyya ta rabu da iyayen ta lpya su sun amince xasu hade zuriar su da ita.. Da kyar da fitina sarauniya dilshad ta saduda aka bar maganan tare da jaddada ma alhj cewa duk abunda ya faru daga baya toh yayi kuka da kansa. Hjy indirah tace ba abunda xai fari dakai sai alheri,albarka take xuba masa tana tuno masa da labarin kywawn halayen irin na asalin iyeyen sa.. Ta dalilin haka alhj shima yaji sauki aransa Aranar Saraunya dilshad da jahan khatun ji suke kamar zasu Mutu,junnut ma tuni jikin ta yayi sanyi.. Ta rasa meyey bahiyya tayi ma wayannan mutanen da suka amince da ita beyond oll odds Toh Bayan watsewar sun ne suka sa jnnut a gaba da muguwann shawara.. Ayanzu da komai ya kacame toh Lallai suna so su ne su daura ta a wuyan saood tunda sunga alaman cewa auren shi da bahiyya ba rabuwa xaiyi ba Jin dokokin da dilshad ta zayyano akan xata laka ma saood yasa junnut taji da dama aranta, ahakan ma jahan khatun ta ce mata lallai zata sanar da saood wacece bahiyya badon komai ba sai dan su rage mata kima da daraja a idanun shi Daga nan, site dinsa junnut din ta nufa dan duba lpyar jikin shi...ta shiga dakin babu kowa sai ta same shi yana bacci waje ta samu ta xauna tana kallon cute face dinshi tana dada jin azaban kishin bahiyya aranta Bangaren su jahan Aarah,wani nasihan suka ma bahyyar suma,hidiman auren yau saura kwana hudu,dan haka babu bata lokaci suka sallame ta suka cigaba da abubwan dake gaban su Ganin khal ba farkawa xaiyi ba yasa junnut ta hakura ta fito da niyyar washe gari zata dawo Bahiyya ma ta doso kenan A lokaci suka murda kofar dakin nashi,wani irin tokarren kallo mai cike da sarkakiya suka watsa ma juna Tsaki mai sauti bahiyya taja ta dan girgiza kai batace mata uffan ba ta rabe jikin ta zata wuce ta shiga .junnut din ta wani riko bahin ta fiddo ta waje tana kallon ta,sai dai ta kasa cewa uffan sai rawa da jikin su yake yi. .junnut bata da gaskiya kuma tasan bata kyauta ba sam bawai kuma abun baya cizon ta aranta bane kawai abunsa ke damunta tafi so ta same shi Akan burin tan nan zata iya yin komai ..ta wani dake ta basar, bahi ma ta fincike hannun ta ta tura ta,a dai dai bahi zata bude door junnut ta tabe baki cik da rashin kunya tace Wai Gaba kike yi dani ne? Anan Bahi ta waigo, ranta na tafarfasa irin kallon data ma junnuut sanda taji ta tazana. Junnut tace "Nidai in na bata maki rai kiyi hakuri Aike kika jawo..nace kibar min shi kinki..wai ke kin fiso ki shiga ki fita nima in shiga?..nidai gaskiya bazan iya ba kuma nafada maki...ina dai kinga abun da zan iya maki..toh be very careful with me Junnut bata karasa kalman ba taji saukar wasu tagwayen kuma lafiyayyun mari mai sauti akan fuskan ta sanda taji ta gigice da sauri ta dafa bango tana dafe da kuncin ta Ta dago a sanyaye tana kallon idanun bahiyya da suka sauya kala..hawaye dakan su suka sauko "Wani wutar fushi da bacin rai kawai take hangowa ayanayin bahiyya. ".This isnt a joke junnut,wllhy yau kin ban mamaki...ashe har wani son namiji zaisa ki tona mana asiri?the fact that u lied to them bai dame ni ba,junnut kinsaba alkwarin da muka dade da binne shi cikin zukatar mu Kim manta munce bazaamu fada ma kowa ba..Wai ina hankalin ki ne?are you happy now.. Kinji dadi aranki da kika tozarta ni ko? Junnut Zatayi magana bahiyyar ta tsare ta da sautin masifaffen kukan ta,tace ban taba fadawa kowa ba saii abbu,that was on his last minutes on earth,..kuma anan ma sanda ya yabe ki,ya saka m rayuwar ko albarka ya nemi gafarar ki,junut why did u betray his trust? Ko yanzu namiji ya fi miki duk zaman amanan da mu kayi,..? Wani sasaanyar hawaye junnut ta sauke bata daga murya ba ta dago tace ai kece bahiyya duk kinki kibarmin shi... ,bahi tace but i said we can share him junnut"...kinsan wuyan dana sha akan mijina kuwa junnut?i was his maid,kafin na dawo sister sa,now a wife..u see I dint chose sa'ood destiny did.. Baxan boye maki ba ina son shi sosai na gaya maki hakan ne bawai dan son kaima ba sai dan kinje kiyi tunani akai In zaki cigba da tona mana asiri Ki tuna fa junnut,Ke fa kinada rufin asirin ki,..nifa?im just am adopted child, babu jini anan gidan sai ke danake daukar ki komai a duniya ta..But today u wanna prove me wrong..a mafarki akace min xaki furta wannan zancen bazan yarda ba. Tsaban kishi Junnut ba ma jin ta take ba ta kara fashewa da kukan tace..bahiyya nidai kiyi hakuri kibar min shi, toh laifi nane?..kinsan ina son shi.. bahiyya pls...sai tayi sauri ta sulale kan kafar ta tana wani irin sacewa tana karkawa har abun tausayi,tace bahi wallhy bazan iya bane..i want khal alone,..ni bana son muyi sharing..kice ya sake ki kawai ni na miki alkawri zan karyata kaina agaban iyayen mu idan kika ce kin barmin shi din Daga nan duk abunda kike so a duniyan nan name it .. zanyi maki Dan Allah ki barmin shi bahiyya..pls am begging u... Wani hade rai bahiyya tayi,tana jin ta tana kakkame kafarta kamar yadda tayi mata roko akan sadaukarwan su na Ahummagah, ta riko hannun bahi tana jiran bahi ta dago ta daga kneeling din datayi ba bahi ta kime bata ko taba taba.. In akwai abunda ya girgixa son junnut aranta ayanzu bai wuce lamarin junnut na karya akan labarin AHUMAGGAH Ba Bahi Hawayen ta ta share tace junnut aikin banza kike yi sabida abunda ya faru ya riga ya faru..,nidai baxan bar maki saood ba,in na rabu dashi mutuwa zanyi,inkin yarda mu aure shin duka fine...i wll take it as another secrifice da nayi maki,anan wayanda basu ma san abbu na amma sun San darajar shi ..sannan dan na faranta musu rai dole nayi musu biyayya na kama darajar aure na.. Junnut magana daya ne fa, ni bana bukatr kudi ko wani abun hanun ki..ko ki amince ayi auren nan tare a jibin kokuma kiyi hakuri kibar ni,dan nidai bazan taba rabuwa da miji na ba. Junnut ta kasa cwa komai sai kallon bahi take ...cike da dauriya da rufe ido bahiyy ta ja jikin ta da sauri daga na junnut din ta murda kofar dakin ta shige ciki ta barta anan Jiki a matukar sanyaye Junnut ta mike da kyar tana share hawayen ta cike da dacin rai da zafin kishi..wani mugun kallo tabi kofar da shi tsawon mintuna talatin sannan ta wuce fuuu ta bar site din mai gaba daya Xuciyar Bahi sosai yake mata nauyi.. ,sam junnut ta sauya mata hali ji take kamar Ta dawo mata kamar wata na daban,Tun tana kin hakan aranta amma yau ji take kamar abun zaifi karfin ta tana shiga dakin taga dulum wajen yayi duhu sosai alaman ya kashe wutar ko ina ,gashi bata da waya ko abu mai haske agaban ta lalaume ta fara yi tana yi tana goge hawayen da suka deena kin sauko mata har sanda ta ci tuntube da bakin couch dinsa dake tsakiyar dakin,buge kafarta tayi da karfi ta sake sautin wasssshhh,bata gama fargawa ba taga ta rikota ta fado a kansa. Cikin baccin sa ba karamin tsora ta da bugu kirjinsa yayi ba,ya dago kanta yana kallonta da idanunsa da suka yi ja kamar wanda yayi kuka,..ji da yayi jikinta yayi zafi ysa shi bude idanun sa sosai don ko kadan bai lura da hakan ba suna dai kan couch din tare ya riko ta wani rufe fuskarta tayi a faffadan kirjinsa tana shesshekar kukan da batasan dalilin sa ba. sam bata son su hada ido dashi ayanzu ji take kamar shine dalilin dayasa take jin nauyin furucin ta Akan junnut..hakan yakan ruda ta ..mikewa yayi ya
Chapter 124 · 0% Book details