Sashe 59
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
mike tsaye..cikin shan jinin jikin ta tace uhmm,thanks...tun yanzu ne zamu tafi..? Yayi shiru bai amsa ba. Cike da shegen son abun duniya hilda tace kawai zamuje hutun mu hungaray... Yace hungaray.. yayi? tace ehh,Ba wani bata lokaci ya sa akayi aranging tafiyar 11 oclk morning flight. Wani shegiyar lodge din hutawa ya kama musu biya musu da kudin shi,.ya bata kudi tayi shoping amma sai taki karba wai ita jan aji....cikin kininbabben naci take cewa a maimakon haka why not ya biyo ta suje tare,.. Bata ishe shi kallo bama bare ya kulata ba,washe gari da zasu tafin kaamil yake gaya mata cewa hala khaldun zai yi tafiya ne so is better ma tayi hutun ta batare da ta dame sa ba. 11..am suka bar Us...same time jirgin sa ya tashi zuwa kasar london. Few hours da isowar sa ya iso school clinic din,.. Bazaka san hankalin sa atashe yake ba sanda yaga su jasmine sunyi jungun jungum sunyi tagumi doc na ciki yana ma bahiyyar oxygen induction. She nearly had a nervous breakdown. yanzu intayi tunanin numfshin ta ne yake neman toshewa.. Har ya wuce su basu san shi waye bane,sanda suka ga ya bude kofar room din nata ya shiga sai suka biyo bayan sa.. Wasu zafafan Hawaye take saukrwa bata ma lura da shi ba sanda dija ta sake door din doc dake famar bata baki shi ya dago sukayi ido hudu da khaldun a tsanake ya mika masa hannu suka gaisa.... Cike da damuwa aransa ya tambaye doc ..Whats wrong with her? Doc yace you must be her quadiarn?a hankali ya furta yes ..ya juya yana mata wani irin kallo mai saurin fallasa hali da zuciyar sa ke ciki ya gyada kansa..doc ya kara gaya masa cewa ai takai sati biyu akwance yace she is stressed..she is curently having a nervous breakdown ..amma da sauki.. Dauriya kawai yayi ya amsa docton ya sallame shi sai ya ya juya ta kalle su dija Good afternoon sir...suka fada adan takaice ya juya ya amsa..tausayi ma suka bashi.. Ita kuwa ji take kamar ta bace dan wani sabon firgicin ta shiga ciki gani take kamar sadat zai sake jin cewa ya zo wajen ta.. Take taji zuciyan ta na shirin bugawa Wani mugun jiri ne yayi shirin zubar da ita da wuri ya taro ta tafado a kan hannun sa suna dan kallon juna "sorry"....ya furta da face experssion dinsa kamar na karamin yaro mai shirin kuka ...wani siririn kukan damuwa ta fashe masa dashi batace uffan ba sai ya jawo ta jikin sa ya rike ta tsamm yana feeling sauyin yanayin ta mai mugun tada masa hankali.. Wani shiru wajen ya dauka Bayan kaman mintuna biyar ya sake ta, Akan gadon ya aje ta yana kan kallon confused structuren fuskan ta tamlar wanda zai hadiye ta. Slowly ya fara tambayer su dija,one by one har ya fahince cewa ai bama ita ce ta tura masa sakon ba. Da suka lura bata ji dadin hakan ba,sai suka wayance suka masa karyan cewa ai mistake sukayi,gashi dama bata so ta kira gida kuma sunga ciwon ya matsa mata anan ba ayi mata komai... Har da dan bashi hakuri...shikuwa ma baiga laifin su ba dan dama da niyyar daukan ta yazo yau Daga nan ya tattara ta su uku suka bar asibitin,yau har bakin hostel ya jira su suka gama warware tsabanin da suka samu game da zuwnsan Da kyar suka ganar da ita cewa ba wai sun kira shi bane dan su sata a matsala..thy feel like shine kawai zai iya warkan da ita akan lokaci .. Tayi ta kuka,tayi fushi da kyar suka fahince juna ta amince zata bisa din very few drsses da inners ta hada da teddyn ta daya kawo matan ta bi bayyansa suka bar london zuwa united state.. SHARE with you love on AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_