← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 157 OF 173

Sashe 157

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko? Junnut is not a bad one,she is not a bad person ko abbu yakan ce haka Our sex life I think ko dan zuban cikin ne..? Toh Yaushe ne xamuje asibiti aduba? Tuntuni jinta yake bai ko kfta ba ...yace hakan kike tunani?Kamar xatayi mai kuka tace eh,hmm kawai yace ya gyara zamansa yace okk Nayi kuskure kenan ko?ta dan girgiza kai tace Ah'a Yace olright in banyi ba kirabu da ita.. im asking u to do that. Tace no pls.... Toh In taxo me zance mata?ince kace mu rabu sabida kana suspecting dinta da case din spritual intervention a sex life din mu? Tace gaskiya a'ah ai we r not sure, nidai bana son wannan maganan ma yaje kunnen junnut, sabida baxata ji dadi ace mun zarge ta akan abunda ke faruwa da mu ba. Khal yy shiru yana bin ta da ido sanda ta karasa zancen nata ya sauke ajiyan zuciya kofa ya nufa ya bude mata door yace to zoki fita. Ta mike da sauri ta zo jikin shi bai bari ta taba shi ba yace "go out"..ta sakaya murya "baxaka fahimce ni ba?yace eh Nii ldai iya abun da nace kiyi kenan in baxa kiyi ba shikenan. Ya hade rai itama ta hade ranta tana mita kasa kasa Kusan minti goma ba wanda yace komai Aikuwa ta fitan ta barsa.. A duk shakuwar su ta dauka kwana biyu zai sauko kodan yaji dumin ta amma sai taga ya share ta. Abun na ta damun ta harta shiga kawo tunanin banxa tace,"ko dan yanzu bana iya sex sai bai damu da fushi na ba? ..ai da chan ko yaya ne baya kwana bai lalube ni ..Duk tayi wayannan tunanin amma bata faskara ba. Khal shikam tuni ya cigaba da naxarin sa shikadai,drama ya shirya aransa yasan kuma hakan ne xai iya saurin bude ma bahiyya ido akan junnut But Gani yake junnut bata kai wacce xai bata lokaci akanta ba,he was planing of dealing with her brutally basani basabo. wani abu dai yace yaje ya same junnut din ita ya gwada raxana ta da cewa yasan maganan zubda cikin bahi datayi atempting ko xai ji sauran gaskiyar al'amarin. aikuwa atake ya debi jiki ya wuce apartment dinta ko bahi bata san da fitar sa ba Apartment din junnut ya nufa Yana sa kafarsa abakin door din yajiyo sautin murya na tashi,dariya takeyi har tana kulewa lekowa kadan yy yagan ta da waya a kunne window ne abude tana sanye da riga da plain skirt tana ta maganganu cike da nishadi.. Muryan jahan khatun yaji sai ya matso yasa kunnen shi yyi shiru yanajin ta babu gargada Muryan ta dauke da nishadi tana jeka ka dawo da wayan akunne, "Mum karki ga yadda bahiyya ta dawo ta shiga kwaikwayon murya " junnut wai cikin ya zube..?yanayin yadda bahiyy take kuka itama ta maimata suka fashe da dariya Jahan khatun har tana hawaye. Mum daga xubewan cikii kawai ta susuce min Jahan khatun tace ai nasha mamakin da cikin ya xube,it was not part of the plan fa,amma tunda hakan ma ya faru shikenan,saura ki barta ta huta Kedai ki tabbata kin sha cikin ta kinji wancan abun yanayiwa tsakanin su kua? We have to take his Mind off her... Junnut tace wannan ba matsala gobe xanje gidan ai,nan ma ta shiga gaya ma jahan salon da xata bi taji kan maganan duk asirin su saida suka tona. Yanzu kam ya tabbatar cewa Sihiri sukayi ma bahiyya Khal Bai tsaya jin sauran xancen ba ma a sulale ya bar wajen. Daga nn Few mtrs drive yyy kafin ya kashe motar y tsaya,shafe fuskan sa da duka hannyen sa yayi yana mai sauke nannauyan ajiyan zuciya,a motar san ya xauna yy tsam yana ta sake sake by 2am in the nite ya dawo gidan yana shigowa palon ya zube akan doguwar kujera all he tot was bahiyya tayi bacci so baima lura da ita ba ya nemi waje zai kwanta.. yana yunkurawa ta dada kunna koyin wuta Wani lumshe ido yyi kafin ya dago ya kalle ta,what r u doing here? Bata amsa ba ta karaso kusa da shi Duk dama bata jin dadi amma bata tsaya maida masa tambayoyi a xafafe ba. ta nuna mashi kawai bataji dadi da xai fita ya dade har haka bai daga wayarsa ba Kuma bai kira ba Jin ta yake amma Hanklin shi baijikin shi sai Ya share ta chab yace mata gudnite,kamar ba dashi take ba ya nifi daki,kafin tagama hadiyar fushin ta biyosa ya kulle kofar sa yy bacci Dakin ta ta koma adame Bacci mai kyau batayi ba,washe gari yana bude door xaije masjid suka ci karo da ita tun daga nan suka fara"ta dauka har yanzu akan maganan junnut ne ita tafi so sumaida hankli wajen neman solution ma sex life din su Yace mata shi ba ruwan sa,in har xai gaya mata abu takiyi Sai kar ki takura shi.. All She tot was she is being realistic.. Gani take ya xatayi haka kawai ta rabu da junnut bata ma ta komai ba Ita bata fiye yarda da cewa sa musu hannu akayi akan sex life din ba,so take ma suje asibiti asake dubawa a tabbatar..tana ta bayani khal ko sake sauraran ta baiyi ba,haka ta kafe akan nata point din shima ya kafe anashi Ta dauka ko wasa ne sai taga sosai khal ya dau abun da xafi Da yamma lis Junnut taxo gidan ta aiwatar da exct abunda yaji tana fadan,labari ta harhado na karya iri daya sak da abunda ke damun bahiyya Tana ta xakewa tana nuna kamar abin ya bata mamaki aka ko ci saa bahiyya ma ta ga yamata cewa itama akwai matsala ta wannan fannin.. ..she tot tunda nan us ne kuma ita junnut tafita xama anan halan in tafada zata iya taimaka mata wajen neman taimakon gaggawa koda kuwa ita kadai xataje ita aduba ta.. A Duk hirar su sunayi ne khal yana daki yana kallo dan sosai ya ninka secrt cameras musamman akan kujeran da junnut tafiye xama Yagani kuma yaji komai he is now certain that,junnut da jahan khatun are all behind his misery Abun ya dame shi sosai,ya tashi ya dafe kansa yana huci...he miss his wife uwa uba yana son yaji dumin babyn shi ba da dadewa ba. Mikewa yy yana adduan neman taikamkon Allah aranshi Kwanaki kadan kawai ya deba makansa dan kawar da wannan matsalan mai gaba daya. Ya fito dai dai lokacin junnut zata koma gida.. Dukan su ya bi da kallo bahi ta dauke kanta, junnut ta gaishe shi. Yace Har xaki tafi? Ta amsa da cewa eh duk dama tambayar san ya bata mamaki Let me drop u off Junnut ta gwalo ido murya na rawa har xa tace ok... Bahi tayi saurin cewa noo,ai bamu gama ba,wani hararar ya watsa mata. tamau ya daure fuska..ya fice abunsa A Tunanin bahi idan khal ya fita da junnut xai gaya mata cewa yace su yanke kawance ita bata so aci ma junnut fuska Junnut kuwa duk jikin ta na rawa gashi taji labarin biyan bukatar su ya samu,ga khal yay offering din ta ride Kawai tace ma bahi Ah a nifa inaganin xantafi kawai, Sai gobe zan dawo mukarasa maganan karki damu.. Da fargaba a idon bahi ta kyale junnut ta shiga motar khal Shidai So yake yayi wani wasa da kwalkwarta,ya tsane ta ayanzun amma sai yaji kawai baida wani mafita face wannan. Suna sauka tafara lura har taga yadda ya susuta fuska ya yyi shiru yana dan sauke kai kasa tasan shi sarai dan hka ta dan kame kamar baxata tambaye shi ba. .daga bisani dai gulma ya ciyo ta tace mashi lpya kuwa? Kamar bai san yy hakn ba ya juyo da wuri Yace ah'a bakomai ,tayi murmushi Sukayi sallama lpya lpya ta shiga gida.. Tana bude door ko xama batayi ba taji knocking,tana budewa taganshi tsaye abun ya mugun daure mata kai Tace ka shigo ciki yace mata a'ah nb ma yyi Ta kuma tambayar shi ko lpya? Beyond all odd ya dauke fuskn sa na asali,afuska he look nervous but he is not yace about that dinner.. Sai ta sunkuyar da kai tana kauce idanun shi "Im sory"yana furta hakn junnut ta dago da mugun mamaki ta kalle shi R u serious? Yace yes,magana ya fara yi a nitse yan ce mata Baiso dayace mata cheap girl who i looking for his attention ba Ya har hado mata bayanan karya yana bata dalilai,itama sai tahau bashi hakuri Junnut yau Kamar a kashe ta adawo da ita dan dadi... Yau khal ne gaban ta haka suna tattaunawa akan matsalan su? Before she realised a kwana uku kacal yafara shiga jikin ta sosai Yanayi yana nuna mata kamar baison matar sa ta san suna magana sosai gashi awashe garin ranar xasu koma nigeria Koda junnut tagaya ma jahan khatun sabon cigaban da ta samo. Jahan khatun dada zugata tayi tace ai dama idan har bbu sex din dole ne yagaji da bahiyya. Tace ai dama maxa haka suke most of them basu san me suke so a tsakanin sex da macen da suka aura ba. Harda bawa junnut din shawara cikin sakaya magana tace kiyi ta kokari har y dawo naki,in ma ya nemeki ki ne karki damu kawai,ki xame mashi mace a koyaushe ai ba haramun bane Kinga Dukiyar daya bata ma a hankli xai karba ya damka maki wata rana.. i wll be happy ace dai kece kika haifu da shhi first ba ita ba Ai Ba sai da aure ake haihuwa ba besides kwanan zakuyo auren ma nidai banaso ne ayi sanya. Junnut tace yes maah Shin tana nufin junnut ta bada kai wa khaal kenan? Zumudi da burin duniya ya hana junnut tantacewa. *Maman mubeenah kema nagaishe ki* *Na roke ku da sunan Allah in har aganin ki littafin Ahumagga batsa ce bai kuma dace a sharing grps ba JUST stop making it an issure im not taht angel that wont alwys feel the pain,if am in ur grp and u dont like ahumahga then kindly remove me mana,idan bazaki iya ba kiyi banxa da shi ga books nan dayawa?...but i dont like when im been
Chapter 157 · 0% Book details