Sashe 119
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi akanka ..da haka kuma har zaka rasa ta. Nasan zaiyi maka wuya ka canza kanka ma wata, amma kayi tunani sosai shin son dakake mata yakai ka sauke mata kai kuyi rayuwar amana da amana,so, kauna da kwanciyar hankali? In yakai then u better act fast,ure intelligent basai an gaya maka me xakayi ba ..kar ka bari gobe yayi axo a akwace maka soyayyar ka akan abun da bai kai ya kawo ba... Bet me zaka fi shan wuya fiye da yarinyar ita ai yarinta ke damun ta...She just want to know if u love her.. Tana so ne tasan gaskiyar abunda yake zuciyar ka,sabida tasan kasan tana son ka. Ya bata shiru yana jin ta tana gaggaya masa zantuka irin hakan,..sai yake jin ba saukar da kai ba koma miye ne ayanzu km bazai fasa ba zai iya yi ma bahiyya Har tagama Baice mata komai ba sai ure right.. Tadan lallashe shi cike da nuna damuwar ta,har tana dada wyar masa da kai akan su fa ba dagaske suke yi akn magana bahiyya da kaaamil ba ko dan ya sake ransa . Ya raka ta har kofar site dinsu sukayi sallama ya dawo falourn ya nitse cikin lallausan cushion dinsa yana tunani anan har bacci ya debe sa sanyin asubahi ne ya daga shi sai ya fita agidan mai gaba daya ya wuce masallaci 1 hr ya dauke sa sallahn fajr da duk wani nafila da azhar din safiya da neman sasaucin abun daya keji aransa.. Wajajen 6.,bahi ta farka,har Allah Allah take ta iso bakin drapes din ta yaye kamar munafuka tana lekowa kadan ko zata gansa. Bata gansan ba kuwaa ya sa ranta bai mata dadi ba taja tsiririn tsaki ta bara wajen tana kukkuni ..she want to see him a cikin yanayin nadamar abubuwam dake faruwa tsakanin su Dan A duk sanda taga ya nuna abin ya dame shi hakan nasa ta jin sauki sosai aranta.. "..Bayi ta shiga bata yi wanka ba tayi Alwala ta fito ta kimtsa kanta tana murda door suka ci karo dashi,yana kallon ta ta dauke idanun ta..bai kulata ba ya tabe baki..da sauri ta rabe ta jikinsa bata ma bari sun hada ido ba ta sauka akan steps. Ya murda kofar dakin shi ya shiga har yanzu yanajin sautin saukar nata sai ya kada kansa yana murmushi.. Daga nan har rana ya rufa bai sake ganin ta ba,dan tunda ta isa sashin su jahan komai ya kacame game da shiryen da ake ta faman yi,.. Game da hidiman bikin Wani boyayyen kuma zazzafan fito na fito ake shinfidawa tsakanin su hjy indirah da su Jahan khatun da sarauniya dilshada Kowa yana so abikin nan ya kasance shine abun kallo,a ynzu haka da kyar aka raba musu wanda xai dauki nauyin hada kayan lefe na akwatin amarya da dama ba aayi shi ba.. Hjy indirah bata so ba da su jahan khatun suka fi karfin su a wannan fanniin da fannin tarbon baki da duk abunda zai shafe tsare tsare na hidimar Da haushin haka hjy indirah ta hana bahi sakat,yi wannan ki bar wannan a yau ko lokacin kanta bata samu mai kyau ba.. Subaya ce mai designing weding dresss,itama bata samun lokaci most time in ta tafi aikin bata dawowa sai dare,.. Bangaren bahiyya,bata minti goma bata tuno da abunda ya faru tsakanin su da junnut ba amma da shike takan tuno cewa dazu da suke cin abinci kaaamil ya dada bata karfin gwiwa akan abubda ta gaya ma junnut sai ta ji hankalin ta yadan kwanta Ayanzi jira take taga ko junnuut zata zo ta neme ta su warware magana,ga wani mummunan bugun zuciyat dake taso mata haka kawai batasaan dalilin sa ba 8.pm na dare tana site din ake mata gyaran,ita kadai ne a falon ta tana kwance dija ta kira ta suna Hirarkin su,..dija sam bata ji dadin marin da junnut tayi mata duk dama bahin ta nuna wannan bai dame ta ba,Tace ma bahi muddin ta dawo daga lagos insha Allah zata zo suyi maganan kayan da zata sa itama a hidimar bikin nata..dan tsokanan ta take yi suna dariya sai ga knock tayi saurin bada a ixini aka shigo, maid ne durkushe agaban ta tace mata, jahan Aarah na neman ta da gaggawa.. Ba bata lokaci ta katse wayar ta jawo mayafin ta ta nufi part din su,.. Tana shigowa falon tayo sallama da sanyin murya,jahan da hj indirah tagani sun zazzauna...tayi saurin isa gaban su a ladabce tace Ina wuni mumy.. Suka amsa ba yabo ba fallasa,jahn tace noor, kinga shirye shirye sai tafiya yake,ayanzu baifi kwana biyar ya rage ayi hidimar nan ba,kinga mu tafiya xamuyi"are u sure u ok with it..wani bugu kirjin t yayi atake taji ta kasa amsawa "to jeki maza ki kiramin Saood din.. ..Dama yau ne karshen daman da na baku,hurry up sai asan nayi..ga hjy nan ita zata saurare ku yau Wani fat fat kirjin ta yake bugawa,tsoron kar araba ta da mijin tan dagske shiya fara kokarin kama ranta yana neman saka ta nadaman fara wannan wasa. Mikewa tayi kamar wata mara laka tace toh,Sai ta fice,tafiya take tana jan kafa kamar bazatayi ba Tana bude kofar site din ta koma da baya adan razane Cupcake ..taji sautin murya daga saman ta sai ta dago da sauri,nan ta hango kaamil na kokarin fitowa daga site dinsun,ta karr masa kallo amma bata ga alaman yadda ta saba gani a yanayin shi ba,.ina kika shiga tun dazu ne?..ya fada da sautin damuwa Tace..waht?meyey ne kana nema ne?tun safe ina site din su mum ne yanzun ma ita tace ma zo na kirawo shi..nervouasly kaamil ya dan sauke ajiyan zuciya tana ta kallon shi yanayin sa na so ya bata mamaki.. " look bahi We need to talk..ya jawo hannun ta suka tsaya saga gefe ..meyafaru,naga kamar hanklin ka atashe..yace yes bahi,khaldun baiyi da lpya kinsan da haka?..wani kallon bazata tayi masa tayi rau da idanun ta tace,meya same shi... "i dont know... Amma Nidai abar wannan game din haka..bro is worried..abun na affecting dinshi.. cupcake kinsan ba iya rabuwa da shi din zakiyi ba lets stop here kar wani abu yaje y same shi,..bahiyya da taji kamar zuciyan ta yake sosawa..cikin sanyi ta dago ido tace wai dagaske kakeyi ne?..to meya same shi? Nifa tun safe rabo na da shi...kuma umma jira take muje taji shawarar da muka yanke .. Kaaamil ya shafa kansa,yace just tell them,yes,dan Allah Purnishment din ya isa cupcake..kije kiga yadda yake ..maybe u need to go and see him now..kije kawai..ya dan turata idanun sa duk sunyi wani iri alaman damuwa Wani mumunan tashin hamkali ke neman kada ma ta hanji tana tsaye kamill"...ya juya da sauri ya barta durus tana binsa da ido.. site din jahan ya nufa a gaggauce A hujajn ta juya Wani sauri take ta isa kofar dakinsan kamar zata fadi kasa,a hanzarce ta bude hannun ta tana rike da door knobs khaldun ne a tsakar dakin durkufe akan gwiwar sa..Da sauri Bahi ta koma kamar baya tana kallonsa kamar zata dauke numfashin ta har ya gama aman daya keyi sai taga ya rike kai, dawowa tayi gabansa ta dago kansa a hankli tana kallon fuskarsa, ya bude Idonsa da ya kada yayi jajir yana kallonta, samun kanta da yi masa sannu murya can ciki,bai amsa ba ya shiga kokarin mikewa tsaye sai yayi baya xai fadi ya rike kafadar ta da sauri, a hankli ya kuma durkushewa wajen,bahiyya da duk ta ma rasa abun yi ta matso kusa da shi ta shiga cire masa rigar jikinsa a hankli tana kallonsa har ya rage masa saura singlet .."mikewa taga ya kuma yi ita ma ta mike tana kallonsa da kyar ta iya bude baki tace "ina xa ka" gefen bed dinshi ta ga ya koma..knck abakin door din ya dan fargan da ita,shiko bai ko dago ba tana budewa su jahan da hjya ne suka shigo "Nan waje ya kacame da kalman meyasame ka?most time bahi takan sha mamakin yadda suke tarairayar su kamar kananan yara,..dama tun safe yau basu ganshi ba,dama an riga an sanar mata cewa yau yana da muhimimn meeting dan haka sunsan ba lallai sugan shi ba..hakan na daya daga cikin dalilin da yasa basu damu da zaman bahiyyar awajen su ba Amma ayanzu dayace ai tun safen yana dakin baije ko ina ba,hjy indirah bata jira ba ta fara masife si, Yanzu tun safe kake fama da jikin shine baza a samu wanda zai zo ya sanar mana ba?..ta yi ma bahi fada kadan,tace ke zaki xauna ki kula dashi zuwa gobe kafin aga likita..suna ta lailaiya shi batace uffan ba hakan yasa ta shiga gyara gun da yayi aman agagauce, har ta gama sanan ta hada masa ruwan dumi dai dai wanda zai yi wanka,kafin ta fito su jahan sun masa sallama akan gobe zasu dawo su duba shi,..bahi ta dawo cikin dakin ta samesa zaune gefen gado ya dafe kai kamar mai jin zafi durkusa wa tayi kusa da shi tana kallonsa tace "na sa maka ruwan wanka" dago kansa yayi yana kallonta bai ce komai ba, can ya mike da taimakonta ya shiga bathroom don yin wanka,kasa fita tayi daga dakin ta gyara masa gadonsa, tana tsaye ya fito daure da white towel a kugun sa duk tsikar jikin shi ya tashi,wani dauke kai tayi da sauri, ya karaso bakin gadon ya zauna ya kuma rike kansa, juyawa tayi tana kallonsa ta rasa takamaiman abinda zata yi, a hankli ta nufi inda ya ke ta durkusa gabansa murya can kasa tace "baka da lfya ne"ciikin sanyin jiki ya gyada mata kai kawai yana kallon fuskarta tace "to in kira maka doctor yanzu" girgixa mata kai yayi, hakan yasa ta mike ta nufi wardrobe dinsa ta ciro masa gogaggiyar pyjams da ta gani, da taimakon ta ya saka, sanan yyi kwanciyarsa kan gado nan da nan bacci ya daukesa, Bahi dai na xaune gefensa ta kafa masa ido tana kallonsa,bata taba ganin sa awannan mood din ba sai yau,"wani sabon salon tausayin sa ke nman shiga ranta,kanta shiga tunawa musamman lokacin da ya dauke ta daga london yaje yayi jinyar ta sosai agidan shi na US, Ta dade cikin