← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 173

Sashe 121

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

faruwa.. Ta dada fashewa da kuka tace Mum ta aure min shi kuma taki ta bar min.. jahan khatun tace haka dan adam dama yake shiyasa tun da nake kinki dawannan yarinyar.. Shiyasa arayuwa kisa aranki cewa babu wani abun da Yayan talakawa da yayan matsiyata zasu ayyana maki Sai tsiya Kece dama kika nace wai kawarki na yaranta,so what?wallhy baku ma dace ba..har yanzu bata ma lekoki ba ko? Junnut ta dago tana goge hawayen nata A xuciye Tace Eh mana, wallhy gaskiyar ki mum, yayan talakwa mugaye ne...ai nasan baza ma tazo ba.. Mum kiji wai nine zatace muyi sharing miji da ita?wai na bar karatu na na yi mata aure....duk abunda nayi mata ada chan bata gani ba i gave myself for her meye ne inta kashe auren ta ta barmin ta auri wani na daban Kuma fa Ko dacewa da khal basuyi ba ai nina dace dashi.. "Mum Bahiyya tabani mamaki,wai yau dan ina neman alfarma wajen ta xata tsaya tana gaya min magana. ..i cant believ it.. Jahan khatun tace Ya isa haka..junnut kidena mata kukan hakan.. Tace Mum bazaki gane bane.. Bahi is not meant for khal kinsan wacece ita kuwa?..she is cursed fa..Aljanun sarkin garin mu sun tsine mata, she is an outcast ..korin ta agarin mu ma akayi Jahan ta gwalo ido waje tace, what?me kike cewa outcast an kore ta metayi ..what cursed is that.. Junnut dataga jahan ta hayyako sai ta cigaba da cewa ..ai A kauyen mu ranan da baban ta baida lpya zai mutu nice atare da ita sai mukaje neman masa magani ajeji,toh a time din akwai samarin Ahumagga ajejin Irin premature gayun fulanin nan wanda ake musu ritual a jeji dan insun fito suyi aure.. Kuma dama ba azuwa jejin dan akwai doka mai tsanani akan hakan amma sanda muka nace muka je duk sabida amanan dake tsakanina da ita Toh..tohh.. Sai saii da muka sami maganin zamu dawo..m sai... sai sai...ahumaggah suka biyo mu muka gudu..ni nabi wani hanyar amma bahiyya bata sani ba,kawai nima gani nayi wai har sunyi raping din ta.. Jahan ta mike tsaye tace what?she was raped? Da mugun barin baki ta kalle junnut Duk alaman rashin gaskiya ya bayyana akan fuskan ta amma bata gani ba junnut ta gyada kai tace eh bahiyya ai ba virgin bace "Kuma Dama Dokar al'adan kenan sai ajefe ka ko akore ka agarin kwata kwata,aljanu ma sai suyi cursing dinka.. Nifa na rufa mata asiri ..har na mata alkwarin zan bata dukiya na dan tayi jinyar dad din ta ashe ma wai bayan tafiya na abbun nata ya mutu.. Toh Mum ki duba fa kigani,yanzu duk ta mance da wannan ..ni wallhy tsoro nakeji ... da tsinuwan aljanun ne zata kasance matar khaldun? nasan za'ace ina kishi amma Kwata kwata nidai aganina Basu dace ba,she is not even a virgin... A gaskiya abun nata yayi yawa..kawai araba auren kinji mum? SURAYYAHMS 10readmores yayi ma wekend din nan.i wl see u on monday inda rai AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 121 · 0% Book details