Sashe 75
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _Allah ya baki lpya mamahn mu._ *What shud i say maa masoyan wannan novel din?i just cant say i love you alone,dont u think i love u is a lil bit outdated?toh Allah ya so ku kamar yadda kuke so na* *Xinne smart novel* *Surayyhms novel* *Ahumagga coments gp* Hmnn ku na daban a raina aradu -i am that Wiseacre Wani shiru ne ya ratsa wajen kamar wanda ya dasa gumaka kallon sa sukeyi dukan su kamar wanda ya watsa musu ruwan kankara,tuni sadat ya ji notunan kansa na warware...what a smart move?ji yay bakin shi ta kasa buduwa Subayar itama shiru tayi tana binsa da ido,ita kuwa bahiyya tsaban rudani da bugun zuciya bata san sanda idanun ta suka cicciko da ruwa ba Wani irin kallon shock jahan tabishi da dashi muryan ta cike da mamaki ta kira asalin sunan shi...sa'ood? kace fa aure zakayi a gobe, nifa ban fahince kaba Shikuwa Sai da ya dada kwato nitsuwar sa ya kalle ta da kyau kafin Ya kuma cewa yes maaa im getting married to bahiyyah, Am serious about it...dad ya amince za'ayi auren gobe evrything is done kuma babu fashi...slow and dramatic ya da dan maida kallon sa kan sadat da wani irin mugun murmushi.. Wani boyayyen kallon tsana suka bada junan su kowa na caccakan kowa Sadat look defeated and furious ...subaya ma su take kallo Jahan sai ta maida kallon ta kan bahiyya da taga duk ta firgice itama tana binshi da ido Ganin kowa ya kasa magana sai yayi yunkurin mike wa Zai bar wajen Cike da rudani Jahan tace masa khaldun, yaba dago ido tace pls stop,sai ta mike tsaye cikin nazari da har zatayi wani magana amma sai ta kasa a dan rude tace masa pls come with me ta wuce gaba dakin ta sai yabiyo bayan ta Da wani irin tashin hankali da fushi sadat ya mike fuuuu ya bar wajen gaba daya aka bar bahiyya da subaya kowa na leken bayan su... Bahiyya na daga ido ta sauke ajiyan zuciya cikin sautin rudani my sanyi tace big sis dan Allah meke faruwa ne First time dataga subaya ta galla mata Wani kallon daya buga mata zuciya kuma taja mata tsaki one worrd bata tsaya taji daga gare ta ba ma ta bar ta zaune ita daya akan tabel din Looking confused and tensed tayi shiru dai gidan a take ya yanke tsit kamar anyi walkiya Daga dakin jahan kuwa suna shiga ta fara mashi surutu Kana hauka ne,Mekake cewa ne?yaushe kayi maganan aure da mahaifinkan da har za'ayi maka shi a gobe ..wato kaida bahiyyan ne kuka yanke wannan hukuncin ko? To Maza kira min mahaifin naka...ta dafe kai cikin damuwa tana cewa i dont just understand anything .. Bai ce komai ba Yana shiru,batare da bata lokaci ba yayi conecting dad dinshi a computer Alhj hamood sanda Yayi murmushi ganin su ahakan yasan maganan auren ne as he expected. .babu bata bata lokaci kuwa jahan ta fara tambayar shi kan maganan shine yake mayar mata duk yadda sukayi da dansa dazu Tasha mamakin jin yadda alhj hammod ya nace akan ra'ayin dansa na auren bahiyya A gobe goben... She just cant belive it,Duk yadda taso ta sa su daga maganan auren haka suka ki,har alhaj yake ce mata shi gaskiya bazaiyi wasa da abunda dansa yake so ba.. Still Feeling quilty about auren alkwarin d dilshaad ta tsara ma dansa shiyasa yakejin He wants his son to have his own choice Awajen shi In aure alkhairi ne bai kamata ajingirta shi ba . .gashi saood ya siya imanin shi da cewa zaiyi tafiya ne kuma lallai yana bukatar auren Duk dama baisan asalin nufin sa ba amma Yasan ba abu bane mai sauke awajen saood ya kira shi kai tsaye ya furta masa hakan Jahan kam ta damu sosai dan batasan ko da cikakken consent din bahiyya ake maganan ba Su biyun suka kalmashe da dadin baki cewar su ai rufin asirin su ne ma idan an hada auren,alhj hammod shi ya dada karfafa ma jahan gwiwa akan ta lallaba bahiyya dan ayi tuwo na maina sai kowa ma ya huta Ita kam Da kyar ta amince,gashi har ya sanar cewa gobe da misalin karfe 10 xaa daura auran dansa. Komai yazo kamar wani mafarki,jahan tana fita a dakin saiga subaya ta shigo,wani irin kallon tausayi ta bishi da shi dan ita kam tasan akanta ya yanke wannan hukun ci Jiki asanyaye Har gabansa ta taho ta tsuguna a riko hannayen sa,babu abunda take masa sai hawaye.. Tace Yanzu zaka sadaukar da rayuwan ka sabida farin ciki na? Dan Allah ka nemi wani hanyar,khal dont get married this way ni bani son kayi abunda zai zo ya dame ka...i cant bear it .. Baijin dadi amma ya riga ya aje duk bakin cikin shi a baya, haka ya sa hannu ya dago ta yana share mata hawayen cikin dauriya Yace subaya, lpyar ki da rayuwan ki yafi duk halin da zan shiga in nayi aure hakan its too late na dauki wani mataki U just have to keep ur mouth shut kar naji kin fada ma kowa abunda ke faruwa.. Dole na yanke duk wani hukuncin da zai kare rayuwar ki Wani rungume sa tayi tana kuka mai ban tausayi,da kyar ya bambare ta ajikin sa yace taje dakin ta ta nitsu shima dakin sa zaije Duk iya yadda take jin tausayin sa haka ta fita a dakin tana kuka sam zuciyan ta baiya mata dadi Ko da ta wucen ma ko ganin bahiyya dake labe daga wajen batayi ba.. Ita kuwa bahiyya ganin kowa ya gauraya cikin rudani tuni sai taji hankalin ta ya tashi,just as she was arguing on what happen sai taji kyat an bude kofar dake gaban ta da suka hade ido dashi ji yayi kamar ya sauke mata makallun hawayen dake taho masa da azaban zafin abunda yake ji aransa ayanzu Ganin taki ta dauke idanun ta akanshi yasa ya dauke kansa ya hade rai ya share ta yana jan kofar ya wuce Itama Biyo sa abaya ta shigayi,kirjin ta na dukan tarara yanzu kam tagane baya cikin hankalin sa but why marriage? meyasa zaice zai aure ta kuma a gobe goben.. Pls wait. .tayi saurin dakatar da shi daga bude kofar dakin shi dayake shirin yi Baiso ya tsaya ba amma zuciyansa ta kasa hakuri....data iso daff da shi taga inda yake huci sanda ta dauki mintuna kafin ta iya bude bakin ta.. Cikin sanyi da rawan murya tace mashi pls can i ask?sai ya juyo mata idanun sa ransa a bace...bata damu ba tace..kace zaka aure ni....pls meya sa zaka aureni? Kallon ta yake Kamar zai amsa sai kuma ya juya zai tafi, tayi saurin riko arms dinsa a hargitse tace Pls tell me whts going on..i meann.. Wani Tura ta yayi cikin fushi,sanda tayi tangal tangal ta kwala ihu zata fado saman step a hujajan ya farga ya sa hannun ya taro ta ta zube a jikin sa,his eyes furious and red...wani rikitaccen kallo suke ma juna wani zafin son ta na dada kona shi...wani irin juyi yayi da ita sanda ya dago ta ya dawo da ita dai dai sannan yasake ta da gangan ta fada kasa ta bugu da hannun ta Har ya juya zai bar wajen sai yaji ta sa masa sautin kuka Whats hapening? Meya faru....you need to tell me Ok, just shut up ya daka mata wani tsawan bazata... Kina son kisan meyasa zan aure ki? Tun kan ta gyada mashi kai ya yunkuro wani cakumo ta yayi a tsomare ya dasa mata mugayen idanun shi... Yace"..Zan aure kine sabida natsane ki,.. Ure nothing but a filthy maid and you shud be imprison like a real crazy woman Wani Chak ta dauke nunfashi tana kallon bakin shi Maganan yayi mata zafin da atake hawaye suka sauko mata zirrrr,a mugun fusace tace pls let go off me...ta shiga kakarin fincika Yana dawowa hankalin sa ya Sake ta yayi sauri ya juya mata baya sam baya son tagane halin daya ke ciki na azaban kaunar ta dayaki yayi freeing dinshi har yanzu Muryan ta na tsanan ta rawa cikin kuka tace Ka tsane ni?Meye nayi maka.. Bai kula ta ba A hankali ya furta leave this place. Wani kukan ta dada fashewa da shi tace ure lying.... I know am not ur maid anymore...cikin wani irin rudadden yanayi tace I tot u care about me. Nan Ya juyo a mugun fusace yace no,I dont...ure very cheap and i hate cheap things..just go away...yawani irin turata da karfin fushin sa sanda ta rikkie bango.. U better go get urself ready....zaki aure ni dan dolen ki Kinaso ko baki so damuwar ki ne. One minute bai kara ba ya shiga dakin shi yana mai buga kofar dakin shin da karfi sanda ta raxana ta boye fuskn ta Wani kukan ta dada fashewa da shi,take taji duniyan na neman juya mata...whats happenig to him zuciyan ta yake maimaitawa..yana kuma jin mugu zafin kallaman sa akanta. So He dosnt care abt me? Im cheap he hate me! Da kyar ta ja kanta zuwa dakin ta babu abunda take yi sai kuka Bangaren sadat kuwa baima iya zaman cikin gidan ba ...gudu yake a motar sa yana wani irin gurnanin bacin rai mai tsanani yaba cewa This is too close..yau saura kiriss buri na ya cika...damnnn it. ..ya buga kan stairing shi da karfi har sanda yaji makansa shi ciwo.. Ya mugun tsorata da wannan shirin,ko akundin tsafi ma baiga zuwan sa ba...bai taba sanin cewa khaldun zaiyi outsmarting dinsa ba So sa'ood is that wiseacre? Sai ya fara tunanin Kenan ya zaiyi ya hana auren kafin goben bayan yanzu baisan asalin abunda khaldun yake shiiryawa ba,kuma ta yaya zaiyi ya sani a cikin daren... Ya buga ya buga shiru,Tsaban tunani da tsoro ga haushi kansa har zafi ya dauka amma bai samu maslaha ba Da dare ya rufa Bahiyya na kwance a dakin ta babu abunda takeyi sai kananun kuka,umma adama ce dama taga wulgawar ta dazun ta kuma dade da ita tana rarashin ta,.. Tsaban zuciyan ta ya tafasa she lost