Sashe 94
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
musamman data gane cewa tana da 2months old boyayyen cikin sa wanda babu wanda ya sani sai ita da Allahn ta.. Sadat is madly in love with bahi,tunda akayi auren abu kamar wasa ya kasa samun bacci mai kyau arayuwar sa Gashi ya rasa me xaiyi ya kalmashe bakin game din sa dan har ga Allah sabon halaye subaya gaba daya ya gundure shi,yau har Us yaje na musanman ya nemi shawara wajen dan uwan sa doctor barak adeel,anan shikuma ya bashi shawarar yadda zaiyi da subaya...kuma ya shirya allura na musamman wanda yake gani zasu yi amfani su paralysing brain din khal dan ma kar ya kawo musu cikas irin na wancan karon...,plan din da suka hada is very perfect and simple,"..shi sadat yasan inda document din subaya yake na gidajen ta a saudi arabian dan haka daga wajen barak sai ya nufi saudi inda yaje ya kwaso komai nata batare da tsoron komai aransa ba.. He wanted to duplicate it kafin ya dawo sai ya aje mata fake din yayi tafiyar sa da originals din kamun komai dai ya kammala idan kuma burin shi ya cika cikin sauki akan bhaiyya yana shirin cewa zai sake subayan ya gudu da bahiyyar mai gaba daya kowa ma ya dena ganin shi Daga nan saudi Straight ya wuce switzaland inda gaguramn ajiyan subaya suke da kyar da wuya na ya samu fake licence din subaya yana neman izinin a bude mashi safe din ta dan ya wabce sauran abun da yake ganin zaima iya sacewa cos evrything there is higly confidential.. Unfurntely aranar daga nigeria jahan ta tambaye subaya wani document tin safe, ita kuma subaya ta neme shi acikin kayan ta anan din bata samu ba,so she called him many times baiyi picking ba,cos time din yana bank ana masa tambayoyi so bai ma ji shaukin dagawa ba..,har dai subaya ta gaji ta kira trusted employe din ta daga saudin sai tace suje dakin su duba mata files din.. Ta bsu codes an duba baga komai ba ..Ko ina ta sa an bincika bata samu ba,along with other file daya kwashe xaije ya duplicating sauran ba nata bane gashi bai dawo ba ...sosai hankalin subaya ya tashi data ji ance ma babu komai a secret safe din tan dan tasan bayan ita koshi sadat bata taba bashi secret code din ba...ita dai dai tasan ya san me take ajiyewa anan.. .yanzun ma data fada na employe tana shirin cewa aturo mata komin ta ne mai gaba daya taji su akusa da ita. To Tun kafin ma maganan batan document ya isa kunnen jahan a gaggauce tasa securityn gidan suka shiga dubawa.. Evrywher has been searched amma sunce mata ba aga komai ba...she was left with no oder option than to call Ss Security on them gaba daya ta sa aka tsare kowa aka shiga bincike mai tsanani dan document din na dukiya ne bana wasa ba,aciki har marrige certificate din jahan mai gaba daya yana cikin safe din.. Duk An yi searching an kwace wayoyin su an yi bicike amma baaga komai ba Ccctv fortage aka cicccire na kowani luungu da sako dake haska gidan har da boyayun cameras din da ko sadat din dakan shi ma bai sanda da shi ba. Its hard for subaya to allow that dan tasan za a iya ganin sirrin su wanda bai dace agani ba kawai tace ita a tura mata ita zata duba ta gani. But the case is critical sundai tura mata ne amma bayan securityn sunyo nasu dabaran har sunga cewa sadat ne ya dauka file din...thy have no option than to send the camera footages for her immidietly dan taga komai da idanun ta Sukansu sun san yadda take mugun son shin nan ta kuma yarda da shi ba lallai su gaya mata shi ya dauka kai tsaye ta kuma yarda ba. So tana zaune ita daya abakin gadon ta alert din 25 suspected streamed videos ya shigo standard apple sytem din ta Sanda ta sauke ajiyan zuciya mai nauyi sannan ta mike ta isa gaban system ta kunna a matse,bata bi kan tsoffin ba kawai ta bude na kusa kusa taga eh lallai sadat ne ya dauka.. Mamaki gaba daya sai ya rufe ta ..Wani irin shock ya hanata daga idanun ta,cos taga yadda yasa secret code din ta da confidence kamar sababben barawon daya saba sata... she was so terrified sai ta dafe kanta cikin bacin rai'...cikin ranta tana neman dalilin da zaisa shi ma ya daukar mata muhimman doc dinta batare daya gaya mata ba.... this is a highly personal matter... kiran sa ta shigayi ba kakkautawa shi kuwa yana can hannun sa yaki daukar verification banki sunce yaje ya dawo washe gari Anan ma Sosai ranshi ya baci duk dama baya wani tunanin komai,... To daya fito daga bankin yaga itane sai ya kashe wayar nasa mai gaba daya,..haushi abun ya bata...a jikin compter ta koma a hargitse ta kunna tracker da zai nuna mata curent location dinsa Sabida nisan tsakanin kasa da kasa so the Netwk is not responding quickly kasa hakuri tayi ta kunna sauran videos din ta shiga kallon su one by one tracker daga gefe yana reading.. Bangaren bahi kuwa d ta tabbata khal ya fita sai ta sake komawa dakin bathrum ta nufa ta tsaftace kanta ta fito kamar wanda bata jin komai.. Wani saibi take yi ita kadai tana famar kama kanta tana shiru shiru..to Da ta runtse idanu take jin wani rurin harshen sa da numfashin sa ajikin ta yana raxana ta,ta kasa sama ma zuciyar ta nitsuwa,ta kasa gane tsoron hakan takeji koko rudanin sabon yanayin nashi da ita yake damun ta..yau kam ma da kyar ta zauna tayi sit bath din da aka kawo mata na wani haddaden maganin mata ingantacce tunda katsina state...dan saura kiris yanzu ya rage mata ta gama da wannan fannin. Dama hjiya tace data gama zata daura ta akan special diet dan ta samu dai daituwa ph level din ta kar abubuwa suje suyi mata over. Khal sabida kunyar sake hade ido da ita sai ya fita shi da murja toh basuu dawo ba.. Ayaune kaamil ya gama shirya duk wata maganan dake ranshi akan zai aiwatar... dan haka sanda ya nemi izinin junnut kafin ya aika aka kira masa bahiyya... but inform of suprise Dakanshi yasa aka kawo masa ita har cikin ruwa akan wani tsadadden boat dayaji gyaran flowers teddys da ballon,..a cewar sa zai gaya mata wani sirriine ...amma sunfi awa guda yana tara confidence bai iya cewa komai ba,ita kuma tsoro take kar khal ya dawo ya gane tafita agidan gashi ba wani lullubin kirki tayi ma jikin ta ba Da junut ta fada ma hilda kaamil is in love with bahi Abun y dade yana bada hilda haushi. .she hate bahi to the mantle kishi haushi hassada duk suke damun ta.. Da kyar bahi ta sa kaaamil yayi magana sabida ta bata ranta ta nuna mashi lallai ita zata koma gida tana jin tsoro Toh Daya furta yana son tan bata wani ji mamakin data ji ba kamar zubewan dayayi kan kafarsa yana cewa ta aure shi ba... Sosai abun ya dame ta...Da dai shiru tayi ta juya masa baya ne tana mai tausaya mashi,daga baya sai ta daure ta juyo ta kalle shi like She had no choice Tace kaaamil, dan Allah kayi hakuri..we cant be...im sorryy . Ta juya zata tafi ya fixgota jikin sa looking very serious Taki sam amma haka ya gaya mata duk abunda yake ciki game da soyayyar ta ...yayi kokarin shi wajen nuna mata she is the only girl daya ji ta mashi har yanajin zai aure ta tunda aka haife sa.. Tace ita sam bazata yi soyayya ba kawai yayi hakuri,ita zata koma gida,yace bazaki yi soyayya ba ko baki so na? Bata so ta ci mar fuska amma data ga ya zafafa abun sai ta daure Tace mashi both ...kaaamil ji yayi kamar zai mutu dan wani dafe kanshi yayi idanun sa sunyi zajir ba shiri ya fara rokon ta.... Gaba daya sanda ya tsorata ta she tot ko abun bai kai hakan ba,data ga ya fara koke koke zai daga mata hankali tuni ta dage nauyin dake kan harshen ta tace mashi,kaaamil kayi hakuri...ni ba matar da zaki so bane..in already involved with someone dan ta kasa cewa khaldun direct sai tace mashi ni ba budurwace ba kamar yadda kake tunani..i know bazaka yarda ba amma wallhy wallahy da auren shi akaina.. Bangaren subaya kuwa,tunda ta fara bude videos din tana kallo sai jikin ta ya dau zafi,ga Ac amma ta share zufa yafi sau akirga... ko inan ta ya fara rawa tana wani irin sauke raxananun nunfashi .. Wasu videos intana kallon su har wani shock take shiga kamar mai ciwon hauka tanayi tana komawa baya slowly tana lumshe ido akan chair tana wishing dama ace mafarki takeyi zafafan hawayen kunci, razana da nadama duk su suka gauraye fuskan ta da kwalkwata Daurewa tayi ta kai su har karshe ...cike da dauriyar har tayi ta na kiran su daga chan saudi tana basu date suna tura mata sauran video din da basu cika ba..she was streaming them acording to date Ga murya ga komai unoticeable secret cameras din da ke gidan nata sune suke nuna mata videos da dama wanda ya nuna mata irin bakar Azaba da zuxgunawar da bahiyya ta deba a hannun sadat.. Wasu ma bai sani ba amma duk recoders din ya dauke shi babu abunda bata ji ba har lokacin daya ke zuba mata poison a drink duk ta gani.. Hankalin ta tuni ya fice ajikin ta,tana kuma jin ciwon zuciyar ta ya tashi da irin furucin daya yayi akanta. amma haka tayi dauriya ta danne shi With immidiete effect tasa aka yi aresting maikatr su da suke aiki tare dashi wanda tagani yanzu...,sannan tasa aka tsare maganan tare da bada tsatsauran oder akan cewa kar kowa ya bari sadat yasan halin da ake ciki har sai ya dawo daga inda yake din.. Securitys suna bada confirmation an gama komai kuwa sai gashi sadat din ya kira ta yana zubo mata karayen cewa ai yana wani case ne take damin shi