Sashe 129
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
agigice,dija da junnut duka sanda suka yi kanta.. kwasam sai taji ta fado ajikin mutum.. Wani lumshe ido tayi ayayin da ta shako qamshin sa.. Haka kawai ta fashe masa da kuka.. Ya dago ta har yanzu tana jikin sa,wani kakkkame rigar shi take yi tana lafewa alaman ta tsorata... " khal yana shafa gadon bayan bahiyya cikin sautin rarrashi yace Its ok ure safe... Wajen wani tsit ya dauka yana duban position din kowane daga cikin su,dija ce kawai take nan adaidai..bahi tana kuka ta fara ba da bahiyyar hakuri.. Dija Ranta ya baci sosai dan haka kawai sai ta tafi ta basu waje Khal Tuntuni yake jin hayaniyar sun ..duk abunda suka fada a kunnen shi kuma baiji dadi ba. Shi dama wajen junnut din zaije ya kashe mata warning akan wani sabin salon data ke shirin dauko masa,tunda taji sarauniya tace xai dauki nauyin ta, Tafara jin kanta da raini,a yau kudin shi take so lallai yau tayi almubazarancin ta da shi Sun fito ne dama zasu je saloon amma already ta sa anmasa bill din 15million wai ita da kawarta hilda zasuyi gyaran kai na bikin sa....shikuma yake jin bata isa ba gashi dama tun tuni shi haushi take bashi.. Ahakan sanda taji Ya kuntsa musu bakin ciki dan sakewaar dayayi Yana ta rarashin bahi dake manne ajikin sa Junnut tayi ma hilda ido,akan ta daure tace sorry ma bahin kawai su wuce karta mutu da bakin ciki. Hilda tabanka ma junnut harara alaman bazata yi ba da dan karfi tace hilda pls apologise we r runing late.. hilda tace,Allah ya sawwake.. Wani tsawa khal ya daka musu,..yana cewa sumai shiru. Suna ji suna gani ya musu masifan tada hayaniya acikin gidan,shidai bai fito direct ya bi bayan bahiyan ba,gwada musu yayi akan cewa yanzu suna da manyan baki idan ya sake jin hayaniya zaisa a kore su. Junnut a birjice take Tunda taga bahiyya har yanzu ta lafe ajikin sa,taga kuma khal bai sake ta ba take ta hatsala tafara kananun maganan cewa ba aisa a kora mata kawa ba. Abun yaci ma hilda rai sosai bare ita junnut din dake dirin kishi Khal ya ja hannun bahiyya kamar baby doll dinshi agaban su yaa haura sama sashin sa da ita bai kula su ba. Sanadiyar haka ak a fasa xuwa salon din..Tunda suka zauna adakin du junnut take kuka hilda ke zuga junnut tana cewa ai bahiyya muguwa ce ,ta rabu da ita kawai...da alaman ta kama khal da wani maganin sihiri Khal ya kai bahiyya har dakin ta ta zauna abakin gado,shi ya tsuguna gaban ta baice uffan ba wani kallo yake binta da shi yana tuno dacewa wai ance wasu katti sunyi raping dinta,. "Wani Ajiyan zuciya mai sarkafe da kishin hakan ya sauke,aranshi yana jin cewa bahiyyar sa is still priceless shi ba wannan ya dame shi ajikin ta ba. ...ta yi rau da ido cikin shgwabben murya tace "kayi hakuri in mun bata maka rai . Da sauri ya sa ytsan sa a lips din ta yana toshewa cikim salo "Shushhhh".. Iskan bakin shi daya huro yasa ta limshe ido ..hannun ta ya sakaya cikin nashi Yayi kissing da wani irin shauki,wani laushin daya ji yasa shi shakewa,hannun nata ya dora akan sajen fuskan sa yana murzawa yana sama da asa dashi jin wani irin dadi ya lumshe ido,itama tayi still har yagama wasan na shi bata motsa ba.. Zanje inyi sallah da Yaushe zaki zo?.. tace, anjima...yayi ajiyan zuciya Tare da mikewa Yace ok..sukayi sallama tana kallon shi har ya fice.. .wani sulalewa tayi akan gadon duk zuciyatta bai mata dadi Komai futa akan ta yake neman yi,bata taba tsammanin ita da junnut zasu tsaya jayayya akan haka ba She love khal so much amma ganin yadda kullum junnut take neman mayar da abun fada da gaba yasa takejin tsoron karya alkwarin abbun ta Bayan dogon nazari akan hakan,sai ta rubuta sakon text messge mai cike da kalaman nitsuwa Wanda take da yaqinin muddin junnut ta karance shi xata iya tunowa da asalin amanan dake tsakanin su,atleast she need to recall su waye ne daga ina kuma suna fito. A karshe ta sake zayyana mata cewa A shirye take suyi sharing khaldun, dan daga yau saura kwana biyu kenan a shaida auren nasu a gaban kowa. Ta rubuta ma junnut cewa baxata sake cacan baki da ita ba daga nan har ranan biki tana jiran amsar ta Lokacin da Junnut take karanta text din,hilda tana wanka... Junnut Sosai tayi hawaye musamman da bahiyya ta kawo mata maganan abbun da irin Albarkan daya sa mata kafin ya mutu Zuciyan junnut yayi sanyi sosai,amma ganin"i love him" acikin zancen ya bata mata komai. She wished bahi bata rubutu da zancen cewa tana son khal din ba. Wani shiru tayi ta rungume pillow tana tunanin mafita. Hilda har ta fito tana ta surutu bata san me take cewa ba Sauri take zata je kasa dan taji ance kaamil na son ganin ta a private part din shi ..kuma dama hilda has been crushing on kaamil a boye wani sauri sauri take,a duk dama shine namiji na farko da bai taba jin tayi masa ba. Tasa haddaden jumpsuit mai cross arm tasha qamshi ba laifi,da confidence din ta ta bude kofar sashin kaamil tana lekowa Bata yi sallama ba. Mutum ta gani axaune kanshi ma fuskntar blank tv screen,haka kawai taji kirjin ta ya wani buga.. Ta daure dai ta karaso inda zata ga fuskan sa,ba karamin tsora ta tayi dataga khal ba.. Ta tsime cikin basarwa...ya banka mata kallon kaskanci..kafin ta aje numfshin ta yayi nuni da chair..yace sit.. Ba musu ta zauna Ta kasa cewa komai sai fidgeting fingers takeyi she look nervous but sturbon,data san shine wallhy da bazata zo ba.. Khal ya basar da tashan ta,ya hade ransa sosai dan ya sa mata tsoro a zuciyar ta.. Da Ta dan motsa,sai ya kalle ta,chan ya tashi ya dauko 2cup ya juya drink mai yawa...ya taho da shi gaban ta ya ajiye,mamakin sa take ji kamar zata bude baki tayi magana,sai taga ya ciro wani magani daga aljihun wandon sa agaban ta ya juye maganin aciki... Ya dauke nashi ya koma da baya cikin wata dakakkiyar murya yace mata "ur drink.. SURAYYAHMS Pls manage AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_