← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 173

Sashe 95

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

da calls shiyasa bai daga ba... yana maganan ne and immidetly tracker ya karyata shi ya nuna mata location shi is switxeland...not saudi arabia Da kyar subaya take numfashi karshen dauriya da danne firgicin data san har ta mutu bazata iya yinshi ba yau shi ta ara tasa ma ranta Ai taji duk wani barazanar dayake yi ma bahiyyar akan yana da hannaye dayawa masu taimaka masa dan haka baya tsoron kowa....and She wanted to get to the buttom of the matter first,.. Tsaban yanayin da ta tsinci kanta na rudani da zafin kai jini ne yake saukaa a ramin hancin ta batare da ma ta san dashi a very kindheated subaya immidietly change to a devil at heart magana ta mashi a nitse kamar babu abunda yake faruwa ... She make sure she lured him with lies tunda yanzu tasan meya kawo shi rayuwar ta kuma tasan arzikin ta yake nema presntly. .tace masa honey kazo nigeria id posible agoben akwai files din da zan damka mashi kamin legal documentation,ai kuwa sadat ji yayi kamar an tsoma shi a ruwar sanyi...duk tunanin shi in ta bashi zai hada kenan gaba daya sai yayi faking dinsu ya mayar mata Suna katse wayar subaya ta ta zube akasa ta zuba wani uban kara dan ta jasa daurewa more dataji muryan sa Wani birgiman radadin kunci tayi tana tuno da yadda ta aje rayuwan ta akanshi ta bashi muhimanci fiye da komai ...ita kanta tasha mamakin da jahan ko wani acikin gidan baiji kuwwar ta ba Ayanxu ma Bahiyya kawai take kallo a idanun ta tana kuma tuno da abubuwan da taga ni a videos din She cant take it any longer gani take bakin ciki da rudani zai iya murkushe ta tun kafin safiya ..khal ya dawo yana sauri zaije site dinsa dan baiga bahiyyar awaje hjy ba yana murda kofar dakin baima shiga ba kirar subaya ya dakatar da shi Babu sallama ko sauran bata lokaci yana daukawa wani matsaanancin kuka mai zafi ya ji suna yawo a kunne sa.... farko sunan shi kawai take kira tana ce mashi yazo yanzu ita zata mutu.. Daga bisani ta shiga kiran sunan bahiyyar tana yi tana dauke numfashin ta cikin azaban kuka kamar wacce zata mutu.. Shikan sa khal bai san da ya fice agidan rude ba,nan ya nufi airport akayi da shi kano ba tare da bata lokaci ba. Da ya iso ..Thank god bai gamu da kowa ba ya nufi dakin ta akasa ya same ta tana ta kuka,ga tarin toilet paper agaban ta duk jinin dake bulbulawa ahancin ta ya jika shi. Tana ganin shi ta mike tana layi ta fada jikin shi,cikin radadin azaban kuka tace masa, wayyo Allah na brother..khal......wallhy na shiga uku... Yace menene...u need to calm down subaya..tace dont tel me to calm down Da Trembling hands din ta Tayi masa nuni da direction tana cewa ..Pls u neeed to see thos videos..ta masa nuni da system din ta wanda yake bude alaman tun dazu maimata kallon takeyi ...tace saood ni bazan taba iya fuskan tar bahiyya ba....na cuce ta ...na bakanta mata rayuwa.. Kokarin calming din ta yake yi sai ta sake jiki tana tura shi lallai yaje ya gani a rude ya sake ya haura kan Videos din.. Khal ya na danna play din toh Akan Dai dai video din da sadat yake matse ta yana hada ta da bango yana dauke ta mari a dakin na ta ya sauke idanun shi... ga full footage ga clear audio,babu abunda bai gani ba. #SURAYYAHMS I dey tird banyi editing ba *Is this page special?* *To na bada shi ma duka duka masu matukar kaunar book din nan one luv guys. Inga ruwan coments kamar readmore biyyar ..shafi shafi..lambo lambo.. tmao its friday zamuyo shafin karshen sati AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 95 · 0% Book details