Sashe 55
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _Bismillahirrahmanirrahim._ -Twilight Washe gari da safe da wani mugun zazzabi mai zafin gaske junnut ta farka babu kuma abunda take tsulawa sai hawaye hilda ce a agefen ta tana feeling tempureturen ta tana masifa amma sam junnut bata kula ta ba Ke tun bakiyi amfani da taimakon ba ma kinbi kin karaya,ure giving This guy too much chance,innice ma basai naje wajen malamai akansa ba Wallhy Ubansa kawai zanci.... Who is he,ba namiji bane?Ke kike bashi kanki ...duk laifin ki ne,wayace miki ana bin namiji? Gashi Tun jiya kike kuka sabida ance da wata aransa kuma bake ba tsohon nan ya baki taimako anma kinki sassautawa sabida ke zuciya kike so and den kinsan yace bazaki samu ba,if u can, u better kill yrself now ooo danni wallhy na gaji da wannan haukar naki. Cikin kukan junnut,ta dan mike tana kallon bakin ta tace hilda ashe bazaki gane abunda nake ji ba?wallhy im in deep pain And regrets. Zuciyar sa fa aka bani nikuma na yasar? Da nasani keya ce,badon haka ba da ko kashi aka ban akace na hadiye ranar dana hadiye dan na mallake khaldun. I love this guy so much kuma wallhy sai ya aure ni,kowacece shegiyar data ke ruda masa kai zata kyale min shi i wont share him koda uwata ce,and i wll storm on her life real bad intace zata kara dani..he is meant for me. Dan rau da ido hilda tayi tayi kak tana mata up and down looks irin kallon rainin wayon nan "ohh Just shut up jay...,ji yadda bakin ki ya ke bari... zazzabin nan is geting out of hand Let me just call the doc Kuka junnuta ta cigaba da yi a hankali ta share ta,hilda tayi tsaki ta mike rai dan bace ta dauko wayarta ta shiga dialing number medical help Doc sai yace akawo ta,da kyar hilda tasa ta shirya tayi wankan maganin da malamn ya bata na sha din ma duk ta sha,junnut din ta sa orange shaped mini skirt iya giwa da wata black top mai shegen kyau kitso ne akanta dan haka bata daura kwali ba Yadda take tafiya kawai kasan bata da wani gwarin gwiwa,sosai tasa abun aranta,tunanin mallakan shin ma yayai sanyi,yanzu zunzurutun kishi shike cinta. Suna bude get din futa saiga kaamil, Hilda ta dan ja madubin dake idanun ta tace kinga ur bro is here Tsaki mai sauti junnut tayi ta dada wani hade rai tace nidai mutafi Shikuwa kaamil da sauri ya sauko But Da shike basu da da'a suna ganin yayi daff tasa hildan ta kara wuta suka dau kan hanya suka bouncer shi ... Kwafa yayi yana kallon su don kuwa yasan fushi junnut take faman yi Bai bata lokaci ba ya shiga binsu su har ya gane cewa asibiti zasu shiga, Bai bi bayan su ya shiga asibitin ba duk dama sun ganshi shima ya gansu Cikin wani yanayin tunani ya dauki Wyar sa ya dialing a tsanake yayi ma khal bayanin yadda yake so yayi dan su shayo kan wannan issure Shikuwa khal,ba tantama zuciyar sa ya soma sanyi musamman da kaamil yake bashi karfin gwaiwan cewa koda akwai junnut zai iya samun bahiyyar sa. Can cikin ransa Baiso ma ace in zaiyi rayuwa da ita ya hada ta da wata ya mace ba amma tunda qaddarar taxo da haka he cant miss the chance Shirya kansa in pure white shirt da bakin wando apearing simple yau wata gentle versece sneakers ne ma a kafarsa Hilda tun a asibiti take famar masifa tana kan mata surutu akan nishi nishin da take yi,ko shi doc ya buga junnut ta sake ranta amma kishin yaki yayi freeing dinta har yanzu,her blood is actually boiling hot,duk dama akwai jinin gado amma da alaman kishin nata yana da tsanani.. ran hilda har ya fara baci sai kawai tace mata zata maida ta gidan ta taje can ta kashe kanta. Doc ya rubuta magani ya basu Suna fitowa kuwa suka ci karo da khal instead of kaamil din da suke expecting,yayi shiru ya jingina da car din su yana kallon bakin asibitin alaman yanzun nan ma yazo Da suka ganshi duka saida suka razana dan Wani mugun faduwa gaban junnut din ya shiga yi.. ...wani kallon kurel yabisu da shi na tsawon minti uku...He hates it inyaga mace tayi irin wannan dressing Musamman ace wai yar musulma mai ikirari da salloli biyar,but this girls hmm sai gyaran Allah...sai ya basar ya tsaya fuska ba yabo ba fallasa har suka iso daf da shi Bazaka gane cewa hilda tana daddane hannun junnut danta nitsu ba sanda yayi musu magana. A hakan ma Cewa yayi ta taho yana son magana da ita. Awajen hilda inda itace da shi gani ma take bazata ma saurare shi,amma sai ta ga junnut sadaf sadaf ta taka har inda motar sa yake babu kunya babu jan aji.. Shikadai yazo so tun daga dan bude mata gaban mota dayayi,ta fara jin zazzabin na saukowa har ya zago ya zauna bata dauke idanun ta akansa ba A Normal speed suke tafiya,..yana kallon ta da gefen ido,sai ya lura kamar tana so tayi masa magana amma fargaba ya hana ta bude baki wani sabon yanayin damuwa da kishi ke dada huruwa aranta data gansa so hot and sexy ayanzun ma.. So kawai takeyi ta mallake shi,sabida shikadai ya rage mata ta hada cika cikan burin ta anan gaba. Kyakywa,miskili maiji da kwarjini uwa uba babban soja na ajin farko. sa'ood tamkar mafarkin ta ne a reality Haka ta zurfafa kanta cikin tunanin fuskan yarinyar da akace akwaita azuciyar sa har wani kamanni ta bata tana faman caccakar ta,.tsaban dacin rai wani zafi da duhu tuni ya razana gangan jikin ta har ya isa apartment dintan bata lura ba sai da ya fito ya bude mata door. A hankali ta sauka ta fara tafiya cikin sauri bai kula ta ba saida ya rufe motan sa kafin ya biyo bayan ta Zama tayi a gefen gado ta rike kai tana nishi kasa kasa Wani iriin shirvering jikin ta yakeyi dadin karawa ganin san bakaramin rudata yayi ba,batayi tsammani ba kuma yaune rana na farko daya taka kafarsa zuwa wajen ta Dataga ya shiru baice komai ba Kwanciya kawai tai ta kife kanta tana boye wasu zafafen tears din rudanin yadda xata kame ta dawo mace mai iko agabansa ya mata dabaibaiyi kanta sai ya kulle. R u sick? Ya furta daga tsaye abakin door yana lura da yanayin ta Wani dauke nunfashi tayi sannan ta Dan kau da kai a hankali ta furta m good.. Dan kyabe baki yayi ya taho,kusa da ita batayi tsammani ba sai taji hannun shi akan goshin ta. Wani irin lumshe ido tayi kamar wacce ke mafarkin aljanna. Ure catching fever,ina maganin da aka baku?u need to take it Adan kasale Tace noo thanks,ni lpyata lau,cikin dauriya ta daure fuskan ta hade rai Sai ya nemi waje dan kusa da kujeran dake wajen ya zauna,yace ok..look im s oryy,nasan wai kina fushi ..but i dont owe you any explanation Tunda baki da lpya Zaki sha magani, Anjima kadan sai muyi magana Wani irin mikewa tayi Ta masa wani irin kallon what? Ba lallabi babu Allah kara hakuri sai bada oder,? Share tasar shi tayi ta hade rai,shikuwa gaba takaisa yana zaune ya shiga latsa wayar sa yana canje canjen tasha da remote...not less than 25minut saiga knocking wani doc ne ta shigo So he call a doc for me?Taji dadi aranta sosai,amma taki ta bada fuska ko doc din bata gaisar ba tayi shiru tana jin bayanin su. Bai sani ba ita yanzu babban matsalan ta shine kishin sa,koda yake danne danne a wayarsa babu irin sake saken da bata yi ba,all her tots was da mrs unknown yake magana Doc,ya sata zauna da kyau ba yabo ba fallasa ya duba ta, Sai yace Zai mata allura ,khal kuwa ya mike buut sai ya fita Wani kallon shi take yi har ya rufe musu kofar Ita Ba zafin alluran ya dame ta,taso ace yana wajen yana rirrike ta tana narkewa jikin shi yana lallabata Wani salon shagwaba ta bude tana zubda hawaye kamar ruwa dan yace mata sannu amma sai taga kamar ko kallo ma bata ishe shi ba,har doc yayi masa sallama ya fice! Da ya dago yagan ta hakan,sai ya dan basar 10 minute of silence da har zata hakura da kisisinin ta share hawaye chan sai gashi ya dawo gefen gadon datake din ya dan zauna Sorry, ya furta da kulawa a muryansa Shidai bai taba ta ba,amma iya kokari yayi wajen nuna mata kulawar sa She started thinking ko dai maganin ne? A takaice awa guda masu kyau yayi agidan nata kusa da ita Kafin chan yace mata shi zai tafi har abinci ya taimaka mata ya mata oder So Tuni taji ta warke, dan xafi xafin dake makale a ranta yana hassasa zaxxabin dakansa ya kau batare da ta sani ba.. Abu daya ne ke bata haushi dashi,in yana Maganan sa direct yake yi babu wani taushi ko sakayawa ,babu tunanin ko zata so ko bazata so ba,shiyasa ma tasan koyaya ne bazai bata hakurin tafiyar dayayi ba,he just vividly explain everything in one sentence "Im a very busy person,kuma bansaba da tambayar kowa akan abun da xanyi ba,so kar ki damu da takurawa kiyi karatun ki kawai. Daga nan Har bakin mota ta rako sa...yace Ban mance da cewa ke alkawari akaina bane ... so there is no need to be too possesive.. Shiru tayi cikin ranta tana magana ... Im Over posesive?what a blow.. Da wani ne ya gaya mata haka da saita nuna masa iyakar sa... Amma tunda shi yace she wll forgive atleast yau ya dan sauke wutar kishin dake kirjin ta just for once yasa taji wani sabon hope ya shiga rayuwar ta Sai dai baraza bai kau mata ba,gani take kamar dagaske wata ta riga ta kwace xuciyar shi kuma dole ta tashi a tsaye So bayan kwana biyu data warware kaamil ne ya dada fahimtar da ita abubuwan da khal yake nufi akanta. Tare da shawaran da hilda ta bata,sai ta ce zata