← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 173

Sashe 100

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kure ta da ido yasa ta dago rinannun idanun ta a tsorace tana duban inda kaamil yake amma bata ga alaman shi ba...wani hadiyan yawu tayi sannan ta furta Sannu da dawowa...ta daure kanta ta sauke kasa yayi saurin dago fuskan nata da hannun shi ya sauke mata kasalallun idanun shi..yana wani irin kare ma ta kallo"...shiru tayi bata motsa ba... ji yake kamar ya xuba gwiwar sa akasa ya fara bata hakuri... She look very weak,tausayin t tuni ya nakasa shi, zuciyan ta sosai ya gaji shima hakan yake ji ayanzu zuciyar san bata da wani karfi... R u cryng?..waya taba ki...ta dade bata ji sautin gentle voice dinshi ba sai yau...hannun ta ya rike tana ji yana dan murxawa cikin nashi cikin yanayin rarrashi ...."wani sassanyar yanayi ne ya debe ta ta shagwabe fuska tace..ni...b...a kuka nake yi ba..ta narke mashi cikin wani irin sanyin karayar gabobin jiki.. hawayen shagwaba tuni suka silalo mata... Wani irin kallon yake mata kamar zai hadiye ta,Jin ta kawai tayi ajikin shi ya jawo ta ahankali ya rungume ta tsammm kamar zai maida ta cikin sa.... sauke ajiyan zuciya ta shigayi tana sauke hawayen ta a kafadun shi sosai ta kankame shi hannun ta zagaye da wuyar shi tana shako qamshin dake fita agefen kunnen shi... ...menene twinkle? Fada min damuwar ki pls..wani lunshe idanun ta tayi Tace nima bansan shi ba..im not feeling good..wani abu na damu na sosai ...yayi shiru baice komi ba sai ya dada zafafa rungumar da maraitaccen murya yana sauke mata nunfashin sa... yace zaki fada min yanzu?..ta girgiza kai alaman a'ah..dada riko shi tayi tana shigewa jikin sa kamar she is lost shi ya gane cewa ayanzu damuwar ne ya mata yawan da har bata san bata cikin hayyacin ta ba.. For a while ba wanda ya ce uffan dumin cikin su ya gama gauraye su, aje kanshi yayi agefen wuyar ta yana sauke mata marayun numfashi wani yarrrr yake bin jikin ta dada runtse idanun ta tayi, Cikin salo take zame siraran hannayen ta a wuyan sa tana dan shafawa a slow shikansa baisan wani hali take shirin jefasa aciki ba,da karfi ya dada matso ta,dada riko shin tayi tana lafewa cikin kirjin sa kamar yaune karshen rayuwan ta dashi a duniya..Ahaka basu sake juna ba sanda ya tabbata ta dena hawaye tayi lumui tana sake ajiyan zuciya slow tana neman hankalin ta yadawo. ..da heavy hands dinsa ya tallafo ta ya hade kansu waje guda yana neman jona goshin su..kin hade ido da shi tayi ..nunfashin su na gogar na juna a bazata taji sanyin wet lips dinsa akan nata,...lalubo tongue din ta yayi cikin salo mai kashe jiki yana mai sake mata Wani irin deep and dirty kiss ita kanta bata san ta yaya ta fara biye masa ba.. Tamkar zai hadiye dukan karamin bakin ta Anashi yake juyawa, ...wani nishi suke sakarwa atare idanun su a lumshe ba wanda yasan meke faruwa azuciyar sa ayanzu Atake taji wani irin nitsuwa na shigo mata,jikin ta rawa yake ajikin shi,gaba daya sun dulmuye juna,ganin kamar hankalin su zai tashi Wuce sanin su yasa sai tayi saurin ture shi ta ja da baya bata sake kallon shi ba,kaamil is in the room bata so suyi abun kunya right in his presence...Why is she even talking to him?ta tambaye kanta. .Wai shin ba fushi yake dani ba Jinshi kawai tayi daf bayan ta,yana shirin juyowa da ita ta dan ja jikin ta,..meyake damunki?..ta daure bata kalle shi ba tace ni fa babu komai...wayar ta ne ya shiga kara khal yana ganin yadda ta waigo a tsorace sai yayi sauri ya daga wayar ya rike tun kafin ma ta miko hannun ta ...wani mugun bugun zuciya ne ya taso mata... Its not sadat. .jahan ne..but ta mance bata fita daga messg din daya turo mata just few hrs ago din ba.. Duk ta tsora ta dauka ko dan yaga kirar sadat ne shiyasa ya rike wayar a hannun shi bai ce komai ba Cike da dauriya..tace kaban wayan...plsss...ka bani..muryan ta yayi rawa..wani finciko ta yayi,yace ki fada min mana..har yaushe zaki cigaba da boye min damuwar ki?meye yake miki?...meye sadat yake miki tuntuni wanda bazaki fada ma kowa ba... A rude ta kalle shi Tace what?sss....sadat... Riko hannun ta yayi kamar wani mai jin tausayin magana da ita,..tell me. .pls talk to me now..zan saurare ki Cikin ranta tace ehmm...har yanzu batayi recovering daga shock din ba dan Tasha mamakin jin meyake cewa,wai yaushe khal yasan tana da alaka da sadat?...wani ii ii na voice din ta yake fitarwa.. Da har Zatayi wani kwana a maganan.. ,sai charaf kaaamil ya fito fili,shi sam bajin su yake ba ma dan ya dade yana bin rubutun ta yana dada gane kan labarin... Da kallon mamaki khal ya juya ya dube shi,sannan ya dawo da idanun sa kanta..har gaban su kaamil ya iso bai ko kalle khal ba shima ya kure ta da ido. Cup cake ...U need to speak..pls A hankali Ta dago kamar an kama barauniya...yace pls now bahi...dan shiru ne ya ratsa wajen Chan ta fashe musu da kuka tana yi tana controling ita kadai kallon ta suke...basu ce mata uffan ba.. "...Tun lokacin muna gida yake damu na...,big sis neva want to listen to me nasha gaya mata bana son hirar shi amma bata ji na..mukaje saudi sai yace waini yake so zai aureni.. Danace mashi bana son shi..then..kukan ne ya dada kufcee mata ...cikin sanyin murya khal yace ki daure pls say it out shima duk idanun sa sun cike da ruwa dan ya tsabi hawayen nata.. ..cike da dauriya ta basu labarin worsterst experinced of her life,harda barazanar da yayi mata akan abunda zaiyi gobe Ta nuna musu magic necklace din Kaaamil tsaban baiji dadin al'amarin ba sanda ya sauke boyayyen hawaye Da shike Khal yanzu yasan duk abunda take fada din,neman waje yayi ya zauna ya dafe kansa... Yadda tayi bayanin tasan Dukan su biyun sun kasa mata fada ne akan kin gaya da wuri datayi..instead ma khaldun gan in kokarin ta yake yi axuciar shi..abu an hada da tsafi da cin mutunci...he just wonder what will hapen to his family in batayi hakan ba... Kaamil ya jawo hannun ta ya kaita bathrum ya kunna mata tap dan ta wanke fuskan ta shi sai ya dawo yasame khal abakin gadon Har ya tsuguna agaban sa bai dago ba,wani irin kallon shi yakeyi,kamar marar laka ya ce bro?...xan iya tambayar ka wani abu...khal ya dago ya kalle kaaamil shima alokacin yana so ya tambaye shi yaji meya kawo shi dakin nasa? ...kaamil kuwa ya shagala da kallon tsillin tears daya makale agefen idanun bro dinsa. .a duk binciken dayayi bai ji case din ya masa zafi aranshi kamar yanzu da bahiyyar ta fada da bakin ta ba.. Yaushe kayi aure? Da yaren su kaamil ya masa tambayar khal ya fahimci sirri yake so suyi. .so bai bata lokaci ba ya gaya ma kaaamil duk wani gaskiyar abunda ya faru tsakanin sa da subaya d sadat da bahiyya har akayi auren bai ragar masa komai ba ..clearly kaamil yaga tashin hankali da nadama a idanun dan uwansa Kaamil Bai taba sanin su junnut ma suna daya daga cikin abunda yasa ake boye auren ba ..bahiyya ta fito tuntuni..amma bata gane komai daga maganan su sai ...twinkle ..twinkle.. Kaamil ya mugun tausaya musu. aranshi sai yaji nadaman cewa dayayi yana son bahiyya bawai don bahakan yake ji ba,gani yake kamar rayuwa sam bata musu adalci ba..and its all bcos of sadat. Ayanzu Kaamil gaba daya yakasa furta masa cewa yace yana son bahiyyar ma. Da yaren yace ma khal shima dole ne ya shiga jerin wayanda zasu ci uban sadat idan ba haka ba hankalin sa ba zai kwanta ba. Khal Yace masa toh amma yanaso,ya tafi da bahiyya kano daren nan sabida basu fada ma jahan abunda ake ciki ba. Kaamil yace ina gobe zaku dawo?.. Zan shirya mana komai ni na san adress din inda yace mata taje ta same shi,.. Da haka suka kalmashe maganan,...mayafin ta kawai ta yafa khal yaja hannun ta Suka bar abuja acikin daren.. Daga nan bata sake magana da shi ba,cikin dare sosai ya kawo ta but dan kar sadat yasan ya kawo ta gidan sai bai bari kowa ya ganta ba.. Sadat yana baccin jiran gobe zaije abuja, early as 6'oclk subaya ta sabule ta wuce site din su..daga jin wanda ke knocking yasan itace dan haka ya fito ya bude mata kofar .. .bahiyyar ce akan sallaya duk ta dawo queit kamar bata da lpya...ganin subayan yasa ta mike tsaye suna kallon juna duka idanun su ya bayyana halin da suke ciki..bahi bata san ya akayi suka san zancen ba...wani irin rungumota subaya tayi ta fashe da kuka...itama bahiyyar bata san sanda hawaye suka sauko mata ba "..Im soryy..bahiyya kiyafe min...nasan naci amanar ki,im not a good sister..dan Allah kiyafe min...koda bazaki sake gani na kamar yar uwankin ba... bahi batace komai ba ta lafe jikin ta kamar yar da tayi shekaru goma bata ga mahaifiyar ta ba...babu abunda ya dawo mata da sanyi a zuciyar ta kamar yanzu dataga subaya ta dawo mata normal bata damu tasan akan maganan sadat ne ko ba akai ba....tace big sis i missesd you sooo much ...kika ki kixo waje na..nayi ta kiran ki baki daukawa..big sis nayi maki laifi ne? ..subaya ji take kamar zata mutu da nadamar abunda tayi ma bahiyya khaldun fita yayi ya barsu anan tare ...da kyar ta riko hannun ta suka zauna ta shiga share mata hawaye ....irin hakurin da subaya ta bata sanda ta bata tausayi sosai...anan bahi taji labarin yadda komai yake tafiya,ashe anata drama bata sani ba...abun ya bata mamaki. Wani sabon tarairaya da kauna subaya ke sassakowa aranta game da bahiyya... Babu abunda bata gaya mata na rarrashi da hakuri ba Bahiyya bata mayi fushin ba bare tace bazata yafe ba dan bata mancewa da halaccin da subaya ta mata tun bata da komai ..,all she want is her big sis..kuma gashi yau big sis din nata ta dawo mata fiye da dai dai.. Isan khal sashen jahan,baiyi kasa aguiwa ba ya zauna ya fede mata kan labari....da duk
Chapter 100 · 0% Book details