← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 173

Sashe 117

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *kowa nada ra'ayin sa i actually enjoy it that way,Jiya kam nasha karatun nan nima most of the coment are very long,argumentative and very intresting bravo to All my followers whtsp da wattpad so much luv my ppl forgive me rike sunaye yana man wuya sosai shiyasa baxan iya rubutawa a shafi ba nakan zaba ne bisa tsarin point din dakake bayarwa,sannan akwai grps da kuma writers na musamman wanda suka ci shafi su kadai muna kan hanya zaku ganshi nidai nafi kama masu fidda points din nan ana fafatawa ana ehhh ana A'ah This page is for Mum ibtisam Maman meenal Meerahcuty(mariya. Khadija bauchi. Ameerah dan tata Annasaeed. Ummyanhumy Hassana hasan Maman sadeek Ummu ashraf Khadeey pinky Fatima mustapha Ekgleymat Baby da Dukan members na SURAYYAHMS novel And my very excutive real original Ahumaggah coments grp I just dont what i wll do witout u guys -Malevolence Bayan fitan su junnut,bahi ta tsaya durus tana bin door din da kallo.Wani irin Tsumayin kuka mai shiga jiki ya sulalar da ita,mirginawa tayi akan gadon ta tana tuno maganganun junnut din. This is purely misunderstandings Har junnut ne zatayi tunanin zan aure wani namiji a duniya dan na ruguza mata burin ta? Wani xafin hakan takeji aranta She feel she just cant lose her junnut akan dan wannan maganan Amana mai karfi tsakanin su,sam bataga dalilin da zaisa namiji ya shiga tsakanin su ba.. Numfasawa take cikin tunani mai rikitarwa,ita dai tasan abu mai matukar wuya ne ta rabu da mijin ta dan tasan ba iya rayuwa babu shi zatayi ba. "Amma idan ta tuno da yaranta r su da junnut a take Wani zuciyar ke ce mata taje kawai tace ta hakuran kawai kodan junnut ta dawo mata normal cikin yanayin su na yarda da juna da amana. A hakan Har ta mike tsaye zata dauko maayafi amma ko daga kafa bata iya ba Wani voice akanta yace mata a'ah bahiyya...ai bakomi ka tsara A rayuwa zaka same shi ba.. Tunda qaddara ya riga fata kece matr sa..junnut sai ta karbi uzurin ki. "....Sai Ta koma ta zauna ta kife kanta a slow cikin zullumi,duk iya juye juyen datayi Hakan ta rike gam aranta ta na kokarin danne so da tausayin junnut din dake neman nakasa ta,thers no going back,aim din ta ayanzu shine junnut ta yarda ayi auren nasu tare. Tunanin hakan ya dauke mata hankali sosai fiye da wa bata motsa ba,can ta mike ta shiga bathrum ta wanke fuskan ta,sam bata so tayi bacci junnut tana fushi da ita har haka.. Ta fito tana goge fuskan ta Agogon dake manne ta leka ta ga kusan karfe 9 saura ne,agurguje ta zura kafarta cikin wata siriryar flat shoes hula kawai ta makale ma gashin kanta ta nufi part din junnut din Tana barin site din,Gamowar kicibis sukayi da kaamil ya debo fresh yorght a glss cup daga fridge xai haura saman bene. Dan tura junan da sukayi sai drink din ya subuce ya zube masa ajiki..tayi sauri ta rike rigar nashi Ta shiga gogewa da palm dinta Tana ce dashi am sorry.. Yayi shiru yana ta kallon ta baice uffan ba Gaba daya bata cikin hayyacin ta sosai ta rasa mene ne yasata saurin, Garin zata karbe cup din ta sake debo mashi sabon yugut din sai tsantsin tile din ya kwashe ta ta dawo da baya.. "Khal ya kutso kai kenan xai wuce sai gata ta fado dam a hannun kaamil da sauri ya waigo ya kalle su zuciyanshi na tsanan ta bugu..,am sorry..kaamil ya fada yana wani irin kallon ta gaba daya ta bi ta tsorata..batace komai ba ta dan ja jikin ta tana kwacewa.. to takalmin ta ya debi tsantsin yugut din,sai ta dafe rigar kaamil kadan tana neman tsayuwa da kafarta amma sai taji ta ksa yin hakan Tsokana juna suka farayi kaamil yana dan tallafa mata dan ta koma gefe ..surutu suka shigayi har sautin muryan ta yafi na kaamil din dagowa Suna tsaka da haka kirjin ta ya wani buga sai ta waigo a tsanake,Jikin ta ne ya fara bata khaldun is already here looking at her ganin shi akansun ya sa ta hade ranta da sauri.. Kallon su yake da gefen idon shi idanun sa sunyi luff alaman kishin ta na damun sa matuka har ji yake kamar zai shakure ta. Duka su biyun Suka share sa,Bayan ta cire shoes din mai gaba daya Kaamil sai ya sake ta yana yake yace Gudnite cup...c..ake Wani harara khal ya banka masa to bai jira jin amsa ba yayi sauri ya bar wajen Itama sai ta yunkura Zata bishi a aggauce khal ya fizgota yana cigaba da mata mugun kallo..,ya bude baki zaiyi mata magana tayi sauri ta riga shi. Site din su zanje "Nifa sauri nakeyi.." Kallon ta kawai yayi yama rasa me xaice mata,"move"..ya bata rai ya tura ta hanyar site din su Gefe ta koma Ta ja ta tsaya cike fa taurin kai tana cewa "nifa wajen shi zanje.. Wani miskilyar kallo ya mata yace Kina wasa da nine? Ta dauke kanta kammar bada ita yake ba,ihu ta tsala jin ya cafko hannun ta d karfi yana jan ta zasu bar wajen. Ta dadage tana fincika,."Let me go,ana dole ne?..ni bana son zama dakai,ai mum tace maka sake ni,ni shi nake so.. ai ba dole bane naje bacci dakai yanzu,nidai ka kyale ni..banayi Tsaban hanjin cikin ta ya kada Ita kanta bata san metake cewa ba muryan ta sai shaking yake yana ta fixge hannun ta anashi duk a aikin banza Har suka isa room dinshi Khal bai ce mata komai ba,ya turata jikin bango a fusace ya juya mata baya yana calming kanshi "har wani karkarwan sanyi ta shiga yi don tsoro amma ko kadan hakan bai nuna a fuskarta ba. Drawar dayake aje guns ya nufa taji kamar ta tsala ihu sai da Ta jira ya fito sannan ta dauke idanun ta akansa. Da Bata ga komai a hannun shi ba sai ta ja karamar tsuka ta shiga jan kafarta da kyar tana bin sa a baya. ,. "oh ko wani irin hukunci kuma xai mata yau,kin shiga falon san tayi ta tsaya daga bayan shi, Khal ya dau wayar sa bai kulata ba ya fice,wajajen 10pm ya dawo kwance ya sameta kan 3sitter ta juya baya a falon nasa kamar wacce ta dade tana minshari, ya karasa kusa da ita a hankali ya duka yana lekan fuskarta don duk a tunanin sa bacci take, ido hudu suka yi ya koma baya da sauri ta mike xaune fuskarta a daure ahankali tace "meye kake wani lekana" dauke kai yayi ya nufi kofar falon ya bude yana nuna mata waje yace "zo ki fita"..mikewa tayi kamar zata fice daga dakin tana tafiya kamar xata tashi sama ya bita da kallo har zata karasa sannan ya jawo ta ta fado jikin shi Ta make muryan kamar mai shirin yin kuka "Ai kai Kace na fita maka adakin ...ta hade rai "Yace ashe baki da hankali?..wai meke damunki kike jin kanki hakan,ohh an daure miki gindi ko?..toh bakomai,.bari kiji.. Ki gama dik haukar ki ki bari zaman auren nan sai kinyi shi ,a kina so ko baki so.. Tana dagowa ta banka masa harara Ta fashe da kuka mai sanyi,"haka kawai taji ranta ya baci dayace ko tana so ko bata so din nan.. Azafafe ta fincike jikin ta anashi tace 'Ni matar ka?Allah ya sawwake I will neva be ur wife..i neva want to..cikin wani matsancin sautin kuka ta karashe tana sunkuyar da kanta kasa "..kawai dan bani da gata?to ni ba haka nake son nayi rayuwa ta ba,i want someone that care for me,someone that trust me,ni bazan yi zaman auren dole ba. "hakan datace ya kashe masa jiki da sauri ya sake ta ya juya mata bayan shi amma bata fasa ba " wani sabon masifa ma takw mashi cike da rawan murya da tsoro What makes u think U can force me,i migh have been ur maid before amma yanzu ni ba baiwar ka bace.. "I understand,ka aure ni dan cikar burin ka ne...but have u eva imagine what i want in my own life?ka taba tunanin ko ina son auren ko bana so?I was just tryng to protec us,now i want my freedoom.. " baijin dadin inta nacewa hakan sai ya juyo da razannun idanunsa yace "U want ur fredoom to be with my brother?? Tace Yes,what difernce does it make to u ..ina ruwanka da hakan..its my life In kaamil na zaba so be it "shut up,wata tokarriyar muryansa ta dakatar da ita Toh da aurena akanki... sai ki jira freedom din kigani ko zan baki shi Tace Fine ... kar ka banin i will give my self. Ta juya a mugun fusace zata fice ya finnciko ta ya hada ta da bango..wani raxannaen kuka ta fashe da shi ganin ya mugun daga hankalin sa har jikin sa na rawa kamar wanda zai mare ta Yana kallon ta hakan sai yaji ya kasa komai "He is lost..wani mugun bugun zuciya ke taso masa mai tsanantawa,Yasan akwai kuskure sosai a al'amarin kuma duk laifin shi ne mafi akasari. Yana son yarinyar sosai amma yana jin kamar he lack the potential to make it up for her. Damuwar baifi Taya xai sa ta gane cewa shi baisan zafin soyayya ba sai akanta ,..Idanun shi a take suka kada sukayi ja Yarasa meyey xaiyi gwara daya dazai sa ta yafe mashi ko ta fahimce shi Bahiyya Kuka mai sauti take yi tana kare kanta da fuskan ta da taffin hannun ta a tsorace tana cewa "Dont touch me pls..."Im not ur wife.. Duk saita birkice masa Sai yaji duk tausayin ta ya kama shi,ganin yadda t takure tana kuka sai yaji Wani turirin hawaye na neman taruwa a idanun sa shima,musamman in yanajin tana ce masa ita ba matar san bane.. Hannun shi har rawa yake ya dunkule yana huci,aransa sosai yake jin haushin kansa,Ya buga wall din datake manne da shi in a slow and defeating manner kamar wanda ke cikin tsananin rudanin,wani rufe ido tayi Ta kwala ihu arazane..jin ba ma ita ya
Chapter 117 · 0% Book details