← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 173

Sashe 163

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *for ZINNEE TAH* MIRAGE Kuncewar sihirin yasa bahiyya bata fahimci kanta sosai ba, juyi take tana dan nunfasawa dan kadan kadan tana jiyo tasowar ciwon mara. Akasale ta mike ta shiga bayi ta sako ruwa mai dumi majikin ta ta hado da alwala,Mafarkin datayi seem so real to her dan haka tana idar da sallahn asubahi ta shirya tsaf fita a hotel din. ..Ta dade a bakin hanya tana kokwanto,takoma gidan tane koko ta dakata anan har khal sai yazo yasan ta bar mashi gidan shi. Kishin sa na damun ta sosai,kuma ayadda taga junnut tana behaving tasan abune mai wuya xaman lpya ya kullo a tsakanin su... Daga nan gidan su deejah ta nufa da niyyar xata jira taga ko zai neme ta din duk abunda ke faruwa ita dai har ynz bata cire rai khal yana son ta ba"tayi sallama da sanyin murya tana gunguro akwatin ta,daga dijan har maman ta da ba acika samun ta agidan ba sunsha mamakin ganin ta.." Bahiyya ce agidan namu da sassafe haka? Tayi murmushi suka gaisa lpya amma maman dija sai bata ji ajikin ta da kmar da lpya ba Dan ganin bahi a odd time irin wannn ga akwati yasa sam taji hanklin ta bai kwanta ba A farko ta barsu suna hira,daga bisani ta kira dijan agefe ta tambaye ta ko lpya, dija ta dada tambayar bahu in har akwai matsala ne. Bahi dai batace musu komai ba,sanda maman dija a takura da yu mata wa'axi kafin ta tagaya musu akn auren ne ta fito,bahi tace ita tagaji ne ta bar mashi gidan sabida Tagane Junnut har yau bata fahimce ta. dija ma a yar kallo ta tsaya yau dan kuwa mahaifiyarta ne ta shiga bada bahiyya shawarwari tace a duniyar nan da kowa kansa ya sani me ya kaiki tunanin wanda take shirin hada miji dake xata fahimce ki?yata ashe haka nan baki da wayo"...?wai wayace maki ana gudun gidan miji dan kishiya?,aiba kawar ki ba ko blood ce her opinion of how u live ur life doesnt matter. In har kinsan mijin ki bai baki izinin fita ba gwara ma ki koma dakin ki,what a man need most is respect yin hakan da kikayi xaki ragar ma kanki kima da daraja a idanun shi. Wani iri bahiyya ta ji aranta..mahaifiyar dija ta cigaba "Nasan akwai kishi,its hurts..but ki aje shi agefe haka..kisan fa ke macece kuma babban mutum kika aura Mai dukiya kima da matsayi, kuma Mace da tunani basira,da uwa uba hakuri aka fiye sanin ta ba ragwanci ba . Kinganni nan?ko da miji na wulakantani agaban kishiya ne sam bana mata hawaye bare kuma nabar mata gida...alwys find a mature way to fight back. Tace yata In baki da goals din zaman aure baxa kiyi zauno ba har abad a,wato kun dauka auren wasa ne ko? Daga kun fada jirgin soyy saiku mance komai ko? Toh karma ki rude kanki Ai ba xama ake yi ba,U have to work for it,in har kina son gidan ki ya xamto naki ki roke Allah kina aduo'i ki kuma sa hakuri sosai.. ...ur man..ur kids..ur inlaws..evrything ke xaki tarbiyan tar da xamantakewar su arayunwan ki. Macen data amshi sunan ta mace itace mai xama akan matsalan auren ta duk rintsi duk wuya she wll fight it to the end bama sai anji ba,..koda kuwa a karshe bataci nasara ba idan xa'a kira ta da sunan mace dole ne a banbanta tada sauran mata. Mace itace jigon rayuwar auren ta.. Duk yadda matsalan auren ki ya kasance kason laifin ki da za'a gani shine mafi girma mace Dole ne ya xame mata ta dawo mai juriya. Tace"shedan ne ya futo dake adakin ki ba junnut ba,..i wud love to have given u breakfast but no,maxa ki daura niyya ki koma gidanki karma ki bari yasan kin fito ya raina ki...kinji mena gaya maki ki? A hankli bahiyya ta dago da sanyin jiki tace eh mumy. Matar tace kiyi maxa..."tashi" Cike da ladabi da nitsuwa bhiyya ta soma yunkurin mikewa,Albarka mahifiyar dija ta ke sa mata tana yaba ta tace kije kiyi facing matsalar ki tare da sawa aranki cewa duk wani tsanani yana tare da sauki.. Har bakin gate dija da mum din ta suka kawo ta drivern gidan aka sa ya dawo da ita gida Bangaren Khal kuwa tun jiyan sai bai samu fitowa gari akan lokaci ba sabida irin Abubuwan da sukayi ta gani shida driver sa akan hanyar su na ma dawo masu ban tsoro.. Haka kawai dabbobi iri iri ke sha musu gaba,wani bin da drver daya doka burki baya sake ganin komai ba ...karshe dan dolen shi ya hakura suka kwana a motar sa Da asubah kirar mahaifin shi da ya farkan da shi Alhj ne ya sanar dashi abunda ke faruwa na mutuwar dilshad Yace yanzu haka ya na hanyar sa na zuwa persia agagguce sabida magadan mulki sun bi sun daga hankalin tun ba akai gawar dilshad makwanci ba suna neman tada hargitsin cewa ai dama maulkin ta da bokanci aka kafa shi,bayan kowa yasan iran babban daula ne na musulunci. Kasancewar Jahan khatun babban ya kuma mace yasa abubuwan sukayi mata yawa tunda dilshad ta mutu bata samu kwanciyr hnkli ba Bokayen ta gaba daya ta kira, ta haukace ta birkice ga kukan mutuwa da jimamin yanayin da gawan dilshad din yake wari Bata fasa masifa ba sanda ta riko sandan karagar mulkin acewar ta ita xata daura dokoki daga inda uwarta ta tsaya . Khal yay jimamin mutuar dilshad awannan yanayin sosai,duk dama yasn ta cancan ci hakn,amma koba komai ta so shi kuma ita ta raine mahaifin shi,fasa bada dad dinshi labarin abunde ke faruwa yyi yace masa xaizo persian shima. Junnut nata sintiri dan ko bacci bata yi ba,ga labarin mutuwa,ga rashin dawowar khal da samun shi awaya ga wani uban nauyi da xuciyarta yake yi akan tafiyar bahiyya D ta same Jahan khatun awaya itama sai ta matsa mata akan maza ta taho persian itama.. Mutuwar dilshad ya bata tsoro sosai,tafiso junnut taxo su san nayi akan rayuwar su nan gaba dan itakam har ta fara tsara musu komai.. Ko junnut ma Allah Allah take khal ya dawo sai su tafi chan persian tare da niyyar bazasu dawo ba sai an daura auren su mai gaba daya. wanka ta fada tayi tsam tana sake sake aranta sai taji alaman bude door kamar ana shigowa part din,kirjin ta ne ya buga ta dauka ko khal din ne ya dawo so bata ma tsaya dauraye jiki ba ta dauro towel ta fito Agurguje,bata ma karasa rufe kofar b tayi durus san Wani gullutun mamaki ne ya taso mata na ganin bahiyya na gurguro trolleyn ta tana haurowa Taji sanyi aranta data ganta lpya amma kuma bata san dalilin dayasa bahiyyan xata dawo ba..ita da take shirin fara sabuwar rayuwa da khal?.. wani bacin rai haka kawai taji ya tirnuke ta,to me bahiyya take nufi? Kenan ta gwammaci su zauna Ahakan tayi ta shiga tsakanin su Tayi nisa cikin wannan tunani kafin isowar bahiyya ...kamewa tayi kamar uwar mata ta dora hannu a kwankwaso ta bata rai. "Ke Meya dawo dake..? A dakile ta fada.. shiru bahi tayi dan sosai ta sa aranta saita nuna ma junnut kuskuren ta. Im talking u...ta sha gaban ta...bahi taki ta dago kai..ta sake matsawa..hakan ya harxuka junnut, sai ta riko rigar bahiyyar da karfi.. "ke munafuka ina miki magana ki amsani..Waike watta irin mayyace bakin ce kin hakura dashi kin tafi ba? ko dama duk draman karya kike yi dan kikaga ko zan biyo ki in baki hkuri" tirr ....Allah ya sawwake min tsawon lokaci buri na ne ki barmin sa'ood,wai meyasa xaki dawo min gida ne?..u just want to add to our prblems ko?ance miki baki da amfanin komai Ure empty..we dont even need a maid like u. Bahi ta kalle ta tace Nasani!!!ra'ayi nane na tafi kuma raayi nane na dawo So pls excus me Junnut tace iyye...ki dawo ina?..with whose permission? toh Baki da daki anan gidan maxa ki koma inda kika fito ..bahi taja tsaki batace uffan zata dauke akwatin ta. Junnut ta fincike tayi firo da shi," "junnut ni ba neman magana naxo yi dake ba let me enter my room pls.. "Nace baxaki shiga ba ko,..kefa munafukace bahiya, i knew it baxaki taba iya barin min khaldun ba bayan ni har daraja ta na rasa akan ubanki. 'Enough...bhi ta dakatar da ita da hannu muryan ta har na rawa...ya isa haka junnut,...dont talk abt secrifices dukan mu munyi sadaukarwa ma juna," ko kin mance?i was trown out of my home as cursed and raped, nayi yawon neman na kaina abayan gari,junnut nasha wahala sosai sabida girman rufe sirrin ki. Wani harar junnut ta banka mata tace and So what? Hadiyar bacin rai bahi tayi tace' this time arnd am here to figh for ma marriage kuma babu mai iya hanani Junnut tace Or really?figher of the universe, ai da chan naga daga anfara magana sai kice wasiyar abbun ki ne. "never let ur best friend bcome ur worst enermy" Amma saiga shi yau kina nemen hakan bahiyya,kin ban haushi da kika dawo wallhy baxan kyale ki ba..jaka kawai.. Kasar wuya Bahi tace i dont care Junnut kwata kwata bata so hakan ba tuni sai ta xafafa tace"..here we are againts oll odds yau xaki yi fada dani akan auren ki...ko da shike tunda kika ci amana na akan namiji dankinci amanan ubanki bakomai bane. Bahi ta dauke kai"...Nidai ba fada nazo nayi dake ba,kuma banci amanar ki akan kowa ba, sannan kidena kawo abbu na acikin maganan haukar taki ya isa haka. A mugun hargitse junnut tace hauka? Kece dai mahaukaciya tunda gindin ki bai aiki miji yanuna baison ki kin ishe shi ya wlkntaki kin tafi amma wai kin dawo,shin Abbun kin shi sarki ne?ke Ankawo shi cikin magana shidin banxa?ke Allah ya kara nauyin kasa,i regret givin my self out sabida ku.. gashi comn namiji kin kasa barin min Butula kawai me kika tabamin?dan kin karbi laifin da bana ki ba akaina sai me?ni fyade aka min kuma sabida kece akayi min
Chapter 163 · 0% Book details