← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 173

Sashe 39

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _Bismillahirrahmanirrahim_ -east meet west Sanye take da plain red material irin dinkin nan na jahannama ga fasinja yana da shape sosai ga zara zaran eagle wings hands an tsaga tsakiyar sa kusa da dunduniyar elbown ta ya bi jikin ta ya mata das. Zararrun idanun ta ta sauke akan maid din dake biye da ita kafin ta iso jikin entrance din ita kadai ajikin kofar shiga ta labe tana jin duk wani maganganun su batare da kowa ya lura ba Ahankali Cikin yatsina fuska tace Aure? Wani garas maganan ya zo ya doki zuciyar ta daya kuma nanata mata aure?a gaskiya ita kanta tasan babu maganan aure aranta yanzu duk dama tana da tsananin burin zama da dream guy wato khaldun sa'ood din ta. A yanzu kam rayuwa dadi yake mata ta so ace sai ta gama duk wani karatun da zatayi kafin ta aure sa.. Tunani take tana cewa kanta to whats the rush? Wani sauke ajiyayyen nunfashi tayi ta gyara tsayuwar ta cikin yanayi na zurfin tunani,chan dai ta dago da wani irin takun kasaita sannan ta yi sallama a falon ta shigo Kamar walkiya bayin dake fifita ma dilshad suka watse aka barsu su ukun, inda junnut ta ru suna tayi gaisuwa. Jahan khatun ne ta dan kalle ta sai ta shafo fuskanta ta tana mata kallon nitsuwa mai cike da buri. "Junnut tace Jahan ina fata lpya dai ko?....da murmushi jahan Tace lpya lau yar gata,har kin fito?. Gyara zama junnut tayi kusa da kakan ta dilshad tace eh., Batare da bata lokaci ba mikewa Jahan khatun tayi ta fara mata bayani babu wani boye boye Tace junnuta kina sane da cewa my son,ina nufin khaldun sa'ood zai zo kwanan nan,so u most be ready to welcome him kinsan ranar ne zaku fara ganin juna ko? A nitse Junnut tace yes..jahan...amma me kuke so nayi in yazo din..cikin son ta saya imanin su ta dan sadda kai cikin ladabi: "Tell me any thing and i shall do it. "..dan Dafa kafadun ta dilshad khatun tayi tana wani sake uban murmushi,sai da ma tasa mata Albarka kafin tace ma jahan khatun kin gani ko?yarinya yar albarka thats my girl,"her majesty princess of persia...! Murmushi Jahan khatun tayi dilshad sai ta cigaba da magana "Ai Babu abunda zakiyi illah ki nuna masa ke jinin dilshad ce zuriar Albarkatacciya dawlat khatun. Sai ta dada riko hannun junnut cikin idon suke kallon juna ta furta mata ...ina son sa'ood ya aure ki,but u most control the game. Ina so ki dawo zuciyar sa, tunanin sa, da dukan shaukin sa. Jahan khatun itana ta marmatso tace Yes!! And He is also a prince in this kingdom kamar yadda kike karki ce zaki shagala da wani soyayya, arayuwa komi da lissafin sa akeyi Zaki ga ma yafi soyuwa a raina fiye da dan ciki na kaamil,sa'ood yaro ne mai jinin mulki da kasaita uwa uba kwarjini ga baiwae ilimi kuma Shi daban yake acikin maza.. ..Shiyasa muke so kiyi da gaske sosai a kansa.. Dilshad ta dan gyada kai,ta dafa ta junnut kisani Indai mune,toh zamu iya aurar da shi A ko ya amince ko bai amince ba Amma kuma ba ta hakan muke so ke kiyi rayuwar ki ba Khaldun sa'ood shine matakin nasarar da zanso ace nice zan kafa alkalamin tarihin rayuwar sa ba uwar sa ba. Dan Uwar san muguwa ce. Dan Mikewa tsaye junnut tayi cikin nazarin kalaman su,cikin wannan yanayi sai da tayi taku dayan biyu har kusa da jahan khatun sannan ta tsaya. Tace nifa Ban fahimce ku duka ba! Khaldun sa'od din yace zai aure ni ne in yazo? Dan murmushi su kayi dukan su Jahan khatun tace Ai ba sai kin fahimta ba,ke dai kisa aranki zaki aure sa kuma dole zaki mallake zuciyar sa ke kadai. Mirmishi Dilshad tayo confidently bata ce komai ba. Dan rusuna kai junnut tayi Alaman ta ansa ta kuma gamsu,sai ta dago tace yaushe ne auren! Jahan tace this month zaku hadu amma aure sai ya iso dakansa ya ganki,Ko ba ki shirya bane? Da mamakin su sai junnut ta gyada kai Toh menene shirin kuma? Dilshad tace tana binta da ido. Gaban dilshad din junnut tazo Cikin sanyin murya Tace ur highness my grand ma Allah ya taimake ki... your grand dougher is very scared ni gaskiya ina jin fargaba,Shin kina ganin ina da kasaitar da zanyi saurin mallake namiji wanda har ke kika yaba da kasaitar sa kuma har ayi aure cikin wannan lokacin? nasan dai kina hankalce da komai,nikuma domin in faranta muku rai zan yi muku komai sai dai akan shi ne Ni ina ganin aiki ne mai girma a kaina duba da shekaru na ga ambition dina ga kuma kula da miji Auren ne naga kamar yayi min sauri..amma in nayi ganganci A gafarce ni,sai ta ja gefe tayi tsuru tsuru. Sunyi shiru suna sauraran ta sai Dukan su sai suka kalle juna,jahan ne ta maida mata murmushi cikin yabawa tunanin ta sai tace ai bamuce zamu daura maki duk wannan nauyin ba,shekarunkin nawa ne ,sha shida ko?in A sha shida kike ai baki isa aure ba ma. Ke dai auren ne zamu tabbatar da tubalin sa tin yanzu kafin ki gama dawowa cikakkiyar mace Ai tsananin kyau kudi ilimi da wayewa shine kasaitar mace kuma duka kin mallake su Junnut tace toh Soyayyar sa fa!?sai ta sunkuyar da kai alaman kunya Wannan karon dilshad ce tayi mata bayani. Tace ai zuwan su India da akayi akan hakan ne domin kuwa shirin da aka mata a duk lokacin da ta hada ido da khaldun ko da bata masa ba bazai taba iya wulakantata ba. Sosai junnut taji dadin wannan zance duk dama akwai abunda aka bata ta hadiye acahn toh kyankyami yasa bata hadiye ba kuma sai tace ma jahan din ta hadiye. ita dama ta dade da fargaban samun karbuwan soyayyar ta a zuciyar shi,tasan dai tana son shi amma bata san ko zata iya nace ma namiji tana binshi ba barin ma da akace yana da shegen kasaita da mulki. Haka dai aka watse a falon junnut ta koma site din ta Ita dai dilshad azuciyar ta bata wani ji dadin meeting din ba dan kuwa taso ace khaldun yana zuwa a daura auren sa da junnut inyaso zata karasa karatun ta agabansa. Amma sai gashi tunda suka hada kai akan maganan da jahan khatun sai ta shiga kawo mata tsare tsare cewar ta "Zanso ace auren yayi yuwa da gaggawa amma kuma Babban kuskure ne mu bashi yarinya daga yanzu wanda ko sec schol bata mallaka shaidan sa ba Gashi ni dake duk mun tsara mata rayuwar ta duka,kuma muna so ta mallake zuciyar shi sai yadda tayi dashi Sa'ood fa ya girma Toh Idan junnut taje gabansa a yarinya me ta isa ta gaya masa yaji?mother tunda kin hada su a spirit world nasan ko shekara nawa junnut zatayi tana makaranta saood bazai kufce mata ba Toh Wayannan bayanan jahan ta bayar aka sauya tsarin maganan auren. Kuma a haka aka shiga tsara rayuwar junnut,da zimman cewa za ahada su amma tana gama karatun ta baki daya za daura aure babu fashi. Haka rayuwar ta tsaya har Bayan wata guda zuwa lokacin da khaldun saaod yayi alkwarin zaizo persia Washe garin da zaizo din tunda asubahi aka fara shirin tarbon sa yau kusan shekaran sa uku rabon sa da kingdom dan haka har site dinsa sai da aka kwashe komai aka sake cikewa da sabbi Jahan khatun da kanta take kula da komai uwa uba junnut da aka kawo masu kwalliya na musmman domin su gyara ta. Ita kam ma game take tayi da wayan ta Dan yanzun ji take babu abunda yasha mata gaba tunda dai ance azai taba wulakanta ba yanzu rayuwa Sai yadda ta so zata Washe gari Da misalin biyar na yamma mai shela ya sanar da lokacin isowar sa A filin da private jet din masarautar yake sauka aka jera motoci kirar mercedez benz farare kall Khaldun yana saukowa sai ga wani jirgin ya aje kaamil Khal Yasha mamakin ganin sa sosai duk dama yaji dadi aransa sosai Anan gida ma Babu wanda ya san da zuwan kaamil din sai junnut domin har iyayen nasu basu fada musu. Ita Tun jiya da take dan jin fargaba,sai kawai tayi amfani da shawaran zuciyan ta na ce cewa ta fada ma kaamil komai tunda shi yafi kowa sanin waye khaldun in yana kusa kuma zata iya cimma burin ta na kalmashe shi Dan haka ta sashi ya iso gida a gurguje batare da ya fada ma kowa ba Su kuwa da suka shigo palace din abu inda suka dosa sai babban fadan dilshad kakar su A tare jahan khatun ta gansu sun shigo khaldun rike da hannun dan uwansa sun rusuna agaban dilshad kamar yadda suka saba cikin tsananin nuna biyayya suna masu miko gaisuwa Hakan ya matukar sa jahan khatun farin ciki marar misaltuwa babu abunda take sanya musu sai albarka Sunyi sunyi kaamil ya fada musu reason dinsa na zuwa unanouced amma sam yaki. Khaldun kam kowa ya san shi dan tsari ne bayan gaisuwar ma baifi sau biyu ya sake magana ba don tunda ya samu wajen zama dilshad tana famar musu bayanin ta akan komai shi ko motsawa bai sake yi ba Hasali ma shi abun bai wanj dara shi,maganan mahaifin sa ne ke masa yawo a kwakwalwa Sun tashi sunga yana matukar biyayya ma dilshad khatun dan haka bai sa aransa zai bijire ma maganan auren nasu ba bayan 40 minutes suka nufi site din su inda kowa ya shiga kimtsawa Anan kingdom komai yi musu akeyi dan haka masu aiki suke faman jigila da dawainiyar abinci,aiki, da sauran su. A jerin masu aiki dama na khaldun saood daban suke,hatta uniform dinsu ma ba dai sai yake da sauran bayi ba Kwata kwata yan mata uku ne a site dinsa ka kowacce da irin aikin da takeyi Daga nan babu wanda ya sake neman su sai washe gari da safe,aikan dilshad ya iso kofar dakin khaldun cewa ya shirya zatayo introducing dinsa ma bride to be dinsa. Shidai bai
Chapter 39 · 0% Book details