Sashe 26
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
And My hair was going milk and egg sets both shampoos and conditioners ,wani handle din zakaga an shake su da zallan ogarnics wasu kuma irin su himalaya sets ne And little of revlon da oriflame. Kirji na daure da baby pink towel na fito na yi yan shafe shafe na Ban fara lura da jyaun na ba sabida tunanin khaldun sa'ood ya cike min kirji na. Simple mermaid Gown nasa sabo daga shoping stuff din da mukayi dazu Kalar ja da baki ne dan haka dana tufke pony tail dina sai na lullube shi da bakin turban cap At Around 5.45 pm na fito zan nufi site din khaldun Taku nake dayan biyu ina jin dadin jiki na kwasam sai nayi tuntube kamar zan fada naci da baki naji an riko ni a hanzarce Wani lumshe ido nayi Kirji na saida ya buga dana dago thinking and wishing ina bude ido zanga khaldun amma sai naga wani halittar daban Da uban sauri na kwace hannu na Shikuwa mutumin ya sakankance ya zuba min hadadden idanun shi akan surar jiki na baya ko kiftawa A kadaddafe na bude baki Nace sorrry, na juya zan haura bansake kallon sa ba... Da alaman ya sume dan kuwa sautin takalmi na ne ya fargan da shi Da Har zai yi magana sai Charaf big sis subaya ta shigo ta iske shi. Da saurin ta cikin fara'a ta rungume shi tana cewa baby is back,sai na juya kadan ,naga dai yana wani jajjan aji Suna gaisawa,basai an fada min ba na gane mijin ta ne Inaji yana ce mata who is this? Yana nuna ni. Subaya batayi kasa a gwiwa ba ta Kwalla min kira Dan dole na sake dawowa gaban su Wani shu'umin kallon kurel da gayen kemin yasa kaina ya daure Bai daga idanun sa ba har sanda subaya ta riko hannuna na zuwa gaban sa da kyau Tace this is bahiyyatul noor.. My new sister ka tuna?wanda na gaya maka a phone Uhhhhhh...yess yace adan dakile daga ji kasan bai ma saurare ta da kyau lokacin datake gaya masan bane Ita kuwa sai da ta sake ware masa bayanai akain a har sanda ya gamsu Sai yamin murmushi Yace ure welcome to the family..nace thanks ..ya fada min sunanan sa barister sadaat adeel Ba yabo ba fallasa nayi murmushi. I was not comfotable dai na yi excusing dinsu na nufi part din khaldun Dinner na shiga hada mashi,still thinking of yadda mijin big sis yayi ta kallo na dazu Toh shikuma haka yake!l? Kaina na bi da kallo "Ko dai laifi nane dana sa shaped gown, kowa dai yasan mermaid gown na nuna shape din mace sosai So I started regreting Da nasan dressing din baiyi dace da na wanda za'ayi ma kallon mutunci ba da bazan sa ba. A wanni fannin kuma i was kind of happy hala tunda yau nasa kayan da wannan kyakwar mijin big sis din ya rude maybe i will get to catch khaldun's attention Bansan meyasa ba har cikin raina nake jin tsananin bukatar sanin matsayi na a zuciyar khaldun sa'ood. #follow #SURAYYAHMS SHARE SHARE WITH OTHERS [10/7, 9:34 PM] 0mer Farouk: _* AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_