← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 153 OF 173

Sashe 153

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *Bana aje single page na novel ko yin document ma book,so dont ask me for previous pages pls..once i type,editing dinshi agrp nakeyi that is inda xanyi first post,from there I COPY AND PASTE to others shikenan.* -wild coruption "Cike da mamaki Khal ya waro idanushi,with low and matured tone yace ciki?u mean my wife is pregnant?doc yyi murmushi kawai ya mika masa shaidar kwaji,khal yy marmaxa ya bude ya shiga karantawa Wani irin farin cikin da bai sanda shi ba yake cicicciyo shi tun kafin ya daga hannu sama yayi godiya ya dubi gabar ya zuba sujudu shukr yace Ya ilahi..im blessed. cikin tsananin jin dadi ya taso yana dada gode ma doc din kamar shi ya bashi kyautar cikin...kasa shiga dakin ya yi y tsaya da wayarshi awaje yana danne danne junnut ce ta riga shi dan gaba daya kirjin ta harbawa yake kanta na mata wani irin hargowan ciwo A Jikin kofar ta lafe ta mannu kamar wata kaxa mai fama da ciwon sanyi gani tayi bahi na kwance lumui kamar ba abunda ke damun ta tayi mashak da jikii kwayar idanun ta sun nana sauyar warsu daga aman datayi . A hankali ta iso ta xauna kussa da ita cikin ranta tana cewa " ciki?..bahi why..why must u steal my dream. Nice yakata ma haifa mashi dansa na farko a duniya ba wata ba...fuskn ta kamar marar lapya ta danne bakincikin ta riko hannun ta bahi tayi ta damke ta sosai kamar mai tuno da wani abu,lumshe ido tayi tana maida numfashi cike da muryan tsoro..."Tace junnut wai meke damuna?ciki na..yayi min ciwo sosai..ko mutuwa xanyi ne?..,junnut tayi tsam dan har yanzu bata san ko murna xatayi ko bakin cikiba Wani bin Tausayin bahiyyya takeji aranta amma takasa gane kan komai musanman akan irin wanda take so arayuwar ta. Khal yana ta sintiri da farinciki gashi Har yanzu dilshad bata farfado ba,hajy indirah khal ya fara kira yy breaking news din dan yasan ta hakan ne kawai xancen zaije kunnen mum dinshi da su subaya,Bai damu da jahan khatun ba dan yasan junnut zata gaya mata komai. bahiyya tana ta juyayi mai ban tausayi sabida sosai aman ya jijjiga ta,dan dole junnut ta aje mugun nufin ta ta fara kwantar mata da hankli.. "Bahi ciki kike dashi,u have to calm down" Bata iya kara wani kalma face wannan After 2hrs khal ya xo y dauke su suka koma gida,dukan su suna tare junnut ta daure tana dan bata karfin gwia sai dai Da labari ya zaga kan family tuni suka hargitsa mata xiciya. Kowa da salon xumudin shi,na Subaya yafi bada junnut haushi,dan murnan datayi bana kadan bane. Hiran minti goma basu cikewa sai kaji wayar bahiyya ya fara kara,, Kumbura fuska junnut tayi kawai tana shiru ta xuba ido,aranta Tayi ma khal uzurin rawan jikin dayake yi atleast firta time of bcming a dad,duk dama taga bahiyyar tana masa shagwaba sosai tana dan basar da shi Abinci ma ta kasa sawa bakin ta dan tulun tarin kiraye kiraye da zumudin kare dangi da taga ana aikowa abun sosai ya tokare ta a kirji. Yana xaune jahan khatun ta kira shi akan maganan cikin tace mashi dad dinshi ne ya gaya mata an samu karuwa. Bayabo ba fallasa tasa albarka yana gamawa ya shigo inda suke junnut tana ta kallon shi amma hnkli sam baya nan "bby?...ya taba fuskan bahi dake bacci knta akan cinyar junnut ganin baxata farka ba yasa hannu sharp sharp ya ciccibo ta "junnut taji haushi sosai da khal ya dauke bahin haka ajikin ta ba sannu ba madalla yayi gaba da ita..gani taje tayi kokri in har ba agani to kuwa lallai cikin nan zai iya jawo mata wani sabon fitina Abu kamar da wasa taga komi ya sauya musamman fannin khal ya maida ita kamar ba ita ba daga shi har iyayen sa duk kowa hnklin sa ya koma kan bahiyya. yau ana cikin satin da xaa akara ma khal girma a united state asatin kuma tasan kusan kowa daga familyn su zaizo wajen.. Wajejn karfe 6 na safiyan washe gari Jahan khatun ta tura da sakon akan l marmaxa taje persia,dan haka junnut bata tsaya duba su ta wuce airpot har gidan kakannin ta," ta shiga ta duba jikin dilshad babu kyan gani...ahakan fada sosai jahan k ta rufe ta dashi "bacci kikeyi d xaki barta ta dauki ciki.? Mekike jira da baki zubar ba? Awajen ta tunda akace bahi tanada ciki taji kwanciyar hankali ya kau sosai axuciyar ta. Ta jadadda ma junnut labarin yadda suka so suyi da rayuwar jahan Aarah akan haihuwa... Tace shekaran ta biyar agidan nan bata haifi ko guda ba...kuma munan muka hanata haifowa.. dan haka ta sata agaba tace karta sakke ta bar wannan cikin ,babban kuskure ne ta bar bahiyya yar baiwar su ta haife jikan sarki bayan itace asalin jinin sarauta . "Anan kuma Wajajen karfe shida na yamma khal ya taho us da matarsa tun da ya aje ta ya fita bai sake dawo ba sai dare,lokacin junnut tazo gidan ta makale ma bahiyya shi baima sani ba Wuraren goma da rabi ya shigo part din da suke sanye da 3quater skyblue sai white short sleeve mai kamar beach-shirt bai wani kulle boturan ba ya bar sauran kirjinshi abude.. wani uban kamshi yake watsawa mai tafiya da zuciya daga ganin sa kasan yana tafe da jin dadi aransa. ganin bakowa a falon yasa yayi sama chan dakin ya bude ya shiga dayar gajeren sallaman sa Adaidai lokacin bhiyya na goge jiki tafito kenan daga bayi daure da towel daya tsaya mata iya cinya. hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta fashe da kukan karya tana dukan kirjin shi a mugun shagwabe.. Where hv u been "Kuma Ina kaje?... Wani kannadeta ajikin shi ya shigayi,yana shuntuna ta,ta dada laccar sa tanaa xamewa"ni ka fada min"..yace babu ko ina,ta harare shi kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta idon sa tsam akan ta yana mata murmushi yace ok ban karawa...am sorry baby.."ohhhh maman bby.. Wani make mai kafada tayi ta janye gaba daya ajikin shi tana turomai baki sai ta juya tai kan gado tadau rigar baccin da junnut ta aje mata akan gadon tana warwarewa.. ....shima da saurin shi ya biyota kwantowa yayi ta bayan wuyan ta ya daura duka hannayen shi akan cikin ta yana shafowa ahankl".. Wani shiru ne ya ratsa wajen. A hankali ya lumshe ido yana shakan kamshi turaren wankan na musamman da mahaifiyar sa ta hada mata,dan shi tayi using a ruwan datai wanka yanzu abu yana mugun fizgar shi sosai murya chan kasan makoshi yace "twinkle hau baya na muje mana".. Tace ina?..bai amsa ba kwace rigar kawai yayi y kwabe towel din ya ijiye agefe tunkan ta juyo y hade bakin shi da nata,kusan minti biyar yana bata locklip kisses masu xafi,a hankali yazo ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon cikakun kirjinta idon shi tarr akansu kamar xai hadiye su Dan leko fuskar shi tayi tana murmushi shima murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan nonon ta kamar yana noticing wani abu,nan ya shiga murxawa kadan,A hankali ya sake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan ya sakamasa damuwa aranshi sosai sundade ahaka tana kankameshi dashu yana wasanni da ita tun tana nishi haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi kamar wacce tayi gudu.. ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 5min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama taruwa ya shiga murxawa da nashi yakurama fair din soft skin din boobs din ta ido nakusan mintoti, Bed cover yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon ya na mai gyara xaman rigar sa,ahankali Ta kalle shi sai yadage mata gira alaman yay turo mai bakin tayi ta masa nuni d rigar baccin ta,baiyi musu ba a dauko akasa inda suka jefar,ya dawo ya xauna y ciccibo ta jikin shi ya sanya mata shi tsaf "I missed u...ta fada hannun ta tana gyara kwalar rigar shi..."habar sa ta dago ta jona bakin ta anashi ta kwakwle nan ta juya shi nan shikan shi ya sha mamakin irin kaxamin kiss din data sauke mai... bude kofa da akayi yasa shima ya bude idonsa A hankali batare daya saketa ba, hada ido bahiyya sukayi da junnut dake rike da mug cup mai dauke fa ruwan zafi Cikin kunnen shi tce "bye".. Ya bude idon shi,junnut sai kakkau dakai take tana dan ja baya A kunyace ya sake bahi yay wajen junnut din ya karbi mug din yace "toh sannu da aiki" Ta dago t kalle shi sai kuma ta ji wani bakin Ciki ya rufe ta fita kawai tayi ya bar musu dakin. Shikuwa kamar hanya ya samu ba,tana kammala shan ruwan ya xafin hayawa kan ta yyi,ya cigaba da cakuda ta son ranshi har Allah ya sa suka samu nitsuwa.. In tana baccin Kallon ta yake yi kowani lokaci yana shafa flat tomyn ta with his mind going so wild about her.. He likes it when she plays dirty yaga tana turo mashi kirji tana mimikewa tana shafa jikin ta tana cizan lips din ta in a romntc way tana uhn ahh tana kyarma ta yadda xai dada xafafa shi, in tana tura harshe kunnen sa ji yake kamar marar sa zai fashe bare kuma ace tasa balls dinsa abaki tana wasa da su..ya dinga lumshe ido yana Ahhhhh Ahh kenan,He soo much love it,the more yana shigar sa the more yana squaxing ass din ta yana smooching din ta a matse kamar maijin kashi,data hauro kanshi da wasanni daban daban bakaramin kaunar ta yakeji aranshi ba.. ...Da suka tashi suka kimtsa wajen doc yau suka wuni sai da yamma lis junnut ta sake zuwa gidan dan lokcin duk angama rudata da maganganu ziciyarta ya kafe sosai akan maganan cikin nan. Ana gobe za'ayi karin girman,wani uban hidima ake hadawa za'a bashi stars din xamowa united state marine general mai star biyu,sannan da dare yau xa'ayi nite
Chapter 153 · 0% Book details