Sashe 51
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
bata sani ba.. Shikuwa bai aje ta ba Ya dade hannun sa na shafa suman kanta har zuwa fuskan ta with slow mesmerising moves yana tunani. Cikin nazari ya shiga gamsar dakansa cewa lallai bahiyya tana cikin maraicin iyayen ta ne Ko dai shine abunda ke damun ta tuntuni daya kasa ganewa? But she have everything,muhalli mai kyau, kudi ga kuma kulawar su subaya. Dan tabe baki yayi cikin ransa yace Ko da shike komin dadin iyayen wasu naka naka ne,shima Kanshi ya fara sawa a position din ta gaba daya sai yaji tausayin ta ya kashe masa jiki He just wonder in haka take bacci to waye xai tsaya mata har ya dinga calming dinta!.. Wani shaukin son ya cire ta a dukan damuwar ta a take ya ziyarce zuciyar shi Sai ya gudira aransa cewa muddin ya bincika ya ga cewa bata jin dadin london,batare da sanin kowa ba ma zai dauke ta zauna agabansa don ya cigaba da kula da ita achan america. Kwantar da ita yayi akan gadon ya rufe ta,idanun sa gaba daya nakan gajiyayen nunfashin ta dake sauka har tana bipping slowly She looks more alluring,kywun ta ne ya ke dada haske kwayar idanun shi musamman daya ke babu kwalliyar komai akan fuskan zallan halittar Da Allah ya albarkace ta dashi ne Yanayin yadda ya dan shafa gefen fuskan zaka san kyaun ta ya tafi dashi wani duniyar Koda ya koma ya kwanta tunani yake to meyasa wife to be dinsa bata da qualities masu saurin burgewa irin na bahiyyar sa? Baisan meyake ji ba amma a duninyan sa inda duka mata zasu dawo masa ita bazai damu ba Da safe Ita ta tashe shi sallahn asubahi dan Da kyar ya runtsa kowani motsi Tayi Idanun shi nakanta Ayayin da suke sallahn He was bit louder tan ajin daddan kira'ar sa,wanda ya kasance tamkar mafifici ma rudewar dake cin zuciyan ta Duk abunda yake yi na mata dadi matuka,sannan har yanzu bata ji da alaman wani abu ya ragu aranta game dashi ba suna idarwa,ya shiga tambyarta lpyar ta,sam bata so ta nuna mashi kamar tasan abunda ya faru jiyan sai tayi masa shiru komai yace zata amsa masa da alhndllhi ko da sauki He is atill feeling sleepy sai ya kyaleta ya kwanta akan cushion still,itama baccin yayi sugesting mata amma sai ya riga ta yi. Hakan ya bata daman yin wanka.. Sai Ta dan shanya rigar ta dan ta samu daman maida shi jikin ta kafin ya farka su tafi Da White towel daure akan kirjin ta tana jira har ta shigo a kasa inda yake bacci akan cushion din ta rakube daga gefe, ganin bai farka ba sai ta dada matsowa kusa da shi,tana ta kallon sa har bacci mai nauyi yatafi da ita itama. Almost 1 hour suna famar shakar nunfashin juna ,sai cahn daya motsa jikin shi yayi juyi kan fuskan ta ya fara sauke gajiyayyun idanunsa dake kwacewa suna rifewa suna bude kansu,..gashi yanzun mafarkin sa ya nuna masa kansa yana kissing dinta Da karfin balai ya kwace idanunsa ya dawo hankalin sa tukun Sai ya farka gata nan agabansa da towel gwanin sha'awa ya kuma gane shi take kallo har tayi bacci. Wani bakon yanayi yake ji nabin jinin jikin sa dan haka sai Bai bar kansa yayi ta kallon ta ba ya mike slowly ya sauka akan cushion din,inda bazata ma ji shi ba Wanka ya fada sharp sharp ya fito ya tsaftace kansa. Ya dube ta Har yanzu tana kan deban bacci,kallon 5 seconds mai cike da unsaid feelings ya bita da shi very galant lips din ta na mugun tempting dinshi...wani bin har yaji kamar zai tsuguna yayi kissing dinta,but wani abun yanace masa is not the right din to do So to avoid all that kawai sai ya dauki wayar ta ya sa phone numbersa yayi dialing ya goge. Akan story 7 ya rubuta mata "My flight is waiting on me, i hope u have a lovely day ahead_..sai ya zana round faced cryng emoji ya yayi crossing" alama ne na ce mata kar tayi kuka....ayi karatu lpya..! Sai ya kife book din akan gadon ya fita yaja mata door din bai tsaya ko ina ba sai united states. #SURAYYAHMS This page is for u maman mubeena wish u barakat at ur new home ...welcome to lag. SHARE with your friends AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_