Sashe 81
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
karfe daga kallon sa She was like,kai ka aika na zo amma ka kulle ni awaje "Wai meye nayi masa haka?cikin ranta ta furta kanta a mugun kulle...to ina zanje na kwanta gashi ko ina yayi shiru gashi batasan kowa ba Da ta tuno da junnut har ta kama hanya zata sauka chan tsoron haduwa da jahan khatun sai y dakatar ta da ita. Anan ta dawo ta nemi waje bakin pool din ta zauna cikin wani irin zurfin tunanin da vata san ya akayi yaci mata awowi ba.. ....sanyi da rairayi sune suka fara rtsata waje ya dada yayi tsit tun bata so har Ta dan jingina kanta ai kuwa batayi minti biyu ba wani bacci mai nauyin tsiya ya tafi da ita.. Da asubhain fari ta farka a firgice,dan kuwa tsaban sanyin daya ratsa ta ji take kamar hancin ta ya toshe don bata iya numfasshi da kyau Wajen ta dada karawa kallo wani irin tsoro na shiga ranta,da wuri ta mike ta koma jikin kofar still baija curtain din ba . Kamar zatayi kuka ta koma gefe ta tsaya,haka ta dinga jeka ka dawo tana leke ko zai ma ji ajikin shi,amma sai taga har gari ya waye bai waiwaye ta. She was sad and confused,dan haka tayi timing lokacin fitar sa sallah haka ta hakura ta zago yana fita ta shiga dakin Ta bincika ashe ma ba anan aka aje mata kayan ta ba To where is my room?...ko dama daya kawo nin banda daki ne... Lallabawa tayi cikin dabara irin na mata ta dauro alwala ta gabatar da sallahn safiya,bai shigo ba sai ta fice ta shiga duba kayan ta dakuna uku ne asite din da kyar ta samo wanda kayan nata ke ciki Ohh Ahamdullhi,ta fada tana zama agefen sharbeben bed din,aranta tana cewa ai da ta san haka ne da ko kadan bazata kusa da inda yake ba Nan tayi wanka ta saka normal material gown na wata lush material Mayafin shi tayi rolling akanta sannan ta samu damar fitowa Allah ya taimaka ta gane hanyar dakin junnut toh babu bata lokaci ta nufi wajen its 8.00am inthe mrning amma tayi knocking shiru Sai can anjima aka zo aka bude mata kofar,...junnut din ne atsaye sanye da wata figigjyar nity alaman ma bata ko tashi a baccin ta ba bare tayi sallah Da har ta dago da fuskan rashin mutunci but dataga bahiyar tane tuni ta ware ta jawo ta ciki Bayan Kare ma dakin kallo bahi tace "Kar kice min baki ma tashi? Kinsan karfe nawa ne kuwa yanzu Junnut tace Ohhh bahi,I know....nifa bana tashi sai 10 ....dokace... Dan ma kene wallhy Da sassafen nan mai takurani ai sai angan shi Haka suka tsaya musu,bahi is shock again dajin yadda junnut take nuna bata wani damu da sallan safiya ba,abun ya dan daga mata hankali Is this part of wayewar?koko wani abu ne daban ya juya mata kan junnut din ta. Anan dai suka karace zaman su,har junnut tayi wanka ta shirya suka ci first breakfast which is always a hot coffe Ko wani fresh prepared juice . Gamawar su keda wiya aka aiko da cewa su fito main parlour After like 30 minutes suka fito Tafiya sukeyi atare bahiyya nakan korafi akan kayan da junnut ta sa Wani cross fold half gown ne mai tsiririn hannu,daga wuya zuwa nonuwar ta gaba daya abude suke Infact wani sabon gyaran gashin dokin ta zuba shi ta baya platinum kamar wata lady gaga ,kafarta yaci ubar 5inches sandal ga make up bakin ya haska da red matte lipstick tsadadde Tace bahi Nidai ki kyale ni da wa'azin kin nan,babu abunda zaki fahimta Thank god Agidan mu kika sauka,we will definatley sort it Kema dole zaki dena wannan dresing din Bahi har kallon ta take Intana magana tana juya mata ido cikin kadadi,dan kuwa wani tsaban rigima junnut ta ke ji dashi A dai dai zasu shiga fadar wasu maids suka taho kowa na binsu da gaisuwa Mamakin yadda junnut take binsu da kallon wulakanci da kaskanci still yasa bahi mamaki most time sai Tace junnut why? Ita kuwa junnut Sai ta juyo tadan mata ido irin Shusssh dont say anything gaban wayannan kaxaman zasu raina ni. Haka ta ja ta suka shiga cikin palour Dilshad ne a babban kujeran ita daya sai jahan khatun gefen ta Kaamil da khaldun suma a kujera daya suka zauna duka sanye suke da suit din valentino garavani Wani kallon ya kare ma hannun junnut dake rike da na bahiyya ayayin da suka durkufa suna gaisuwa Sai yanzu ya amince da zancen kawancen nasu ya lura duk yadda su dilshd suke bada cold attitude ma bahi junnut bata gani dan kuwa da alaman yau a sama take jin kanra Ga khaldun ga bahiyya ga junnut Duk wani kwarewer kwaliyar junnut mashi tayi Anma Da shike kaamil ne a kusa da shi sai ta koma inda bahiyya take itama ta zauna babu avunda take sai kallon shi Baimaa kula ta ba bahi kam da bata son daga kai She remain queit for some moment Bata dago ba sanda taji jahan khatun tana tambayar sa directly akan ta Bai wani bata lokaci ba ya mata bayanin cewa adopted doter mum dinshi ne..duk da ma bai shiga deep ya mata bayanai ba bangaren bahiyya tasha mamakin sa So he is serious about this secret weding stuff? Wato bazai fada ma familishi ni matar sa bace ko?. Junnut ce tayi masa introducing bahi as kawarta good kawai yace kaamil na dan saka musu baki Cikin haka sai taji junnut din tana kawo masa hirarrki tana masa tambayoyi wanda bata gane gansu ba Baicika son amsa shirmen ta ba amma sabida ya zantar da abunda ke mind dinshi agame da bahi ya sa ya dan sake yana biye mata har su jhan khatun suka ji dadi aransu Toh Bayan sun fita falon zaaje cin abincin safiya To shi khal baya cin abinci da kowa kowa yasan da haka. Junnut kuwa ganin an ragu sai ta jawo shi ta kuma jawo bahiyyar har gabansa tace nasan kinsan shi ko?bahi tayi karamin yake tana kauce ma kallon dayake mata...duk dama bai sake fuskan sa ba Tace dama zan gaya maki tun jiya but no time...i just want to u to oficially meet my future husband tayi nuni dashi tace shine wannan....Ina gama schol Shi zan aura we are engaged Da Wani irin kallon bazata mai tafe da bugun zuciya bahi ta kalle ta tace you...rrr future husband?...bata san sanda muryan ta yayi rawan ba junnut tace eh tana gyada mata kai tana murmushi Wani zufa take taji na saukka mata ta ciki Da kyar ta iya furta mata congrats dan Wani mugun faduwan gaba da wani irin ciwon kai su suka taso mata idanun ta dakansu suna rufuwa ,da kyar ma ta bar zuciyan ta harya barta ta daure ta dago ido ta kalle shi dan taga reaction dinshi ko zataji yace wani abu Suna kuwa hade ido Ya dauke kansa ya zame ya bar wajen Junnut tace mata shall we? Ganin idon mutane akansu yasa ta danne firgicin dake idanun ta suka tafi kan dinning din Bata wani iya cin abincin ba,duk dama kaamil is tryn his best yaga ta sake Bayn sun kammala kaamil yayi excusing dinsu ya tafi wajen khal ita kuma junnut ta ja bahi sukaje daki Bata lura da yadda bahi ta sauya atake ta dawo shiru shiru jikin ta a sanyaye ba Zama tayi tana bata labarin engagement din ta da khal from the start tana gaya mata yadda ma tafara son shi tun bata gansa a reality ba Abu daya ne bata gaya mata sabida bayan hilda da kaamil bata so kowa yasan damuwar ta akan khal All she want now shine ta bayyana shi wa bahi ta sigar da zata san tayi dace da cikakken namiji So she lied alot akan yana matukar son ta,har zuwan ta gidan shi a us ta shafa mata Cahn dai data ga kamar bahi tayi sanyi sai Tace bahi kina tamin shiru,ko dai mijin nawa baiyi maki bane Bahi dake jin kanta kamar acikin wuta bata ma iya yin kwakwarn murmushin ba,da kyar tace mata yayi Junnut kuwa sai labari take tana dada gwada shi .....dan shiruuuu bahi tayi cikin rudanin zuci,ganin bazata iyaba tace junnut pls can you excuse me? Tun kan junnut ta bude baki ta tambaye ta ina zata je tayi sauri ta isa bakin door ta bar dakin site dinsun ta nufa cikin sauri tana shiga dakin ta ta zube akasa wani irin azaban kuka ne ya kufce mata mai dauke da radadin kishi da zafin soyayya. #SURAYYAHMS Kunce long page gashi amma akwai Typing errors. U see naji dadi matika da kulawar ku musamman furucin wasu,akwai wanda suke sa ma kaji kamar zazzabin zai fita ya barka dan dole cos they r very good comfoters thy said nice words to me sosai.. But wasun most espicially among whtsp privates chatters dana sassamu some i open and just ignored wai mutum baya jin kunyar yaso kansa dayawa ne?damuwar su a cigaba da basu labari some knew im sick but suna complaining wai ko an bata min rai ne alaman ma basu yarda ciwo bane kenan some texs ko sallama babu wai suna cemin zasu hakura da karantawa wai its two weeks now..can u imagine Hmmm...ba malaria ko typhoid ko bari nayi ba,i was food poisoned...serious fever,constipation aches,leg pains, loss blood, sometime i see mysefl on the verge of death...ko ciwon cikin nan danayi fama da shi na 1 second i bet da asa ma wata zata gwammaci she is no more ..nasha yin ciwo amma ban taba iriin wannan ba zafin ciwon nan yasa i even wish for death in my hrt kusan cewa naji jiki da shi.. this two weeks jiya da yau ne fa na tashi naji ni garau ...mind u bawai y sake ni bane dan very slowly yake fita ajiki na i still feel aches and pains i cant even move about unless is necesary..so pls arika bada juna uzuri asan kuma me za gaya ma mutum cos it hurts somehow..lets be patient ..Ahumagga is my story,i created it ni nace zanyi. I