← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 173

Sashe 13

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Kuwa babu maraban tsarin sa dana Indian actor john abraham.. Yau sati biyu kenan amma sau daya na taba jin muryan shi ranar dana ce muku na yana latsa Waya hakan ma Cemin Yayi "leave" Muryan nashi ko akwai dadi,Its husky,deep yet very appealing domin kuwa har yau ban mance sautin shi A kunne na ba. One fateful friday morning na taho da safe domin aje mishi shayin Sa as usual nayi komai daki daki sai dai Ina juyawa zan fita naji tsadadden sautin muryan shi cikin dakewa da gadara Ya furta stop!!!? Wai wacece ke Kike shigo min daki na? #Follow #SURAYYAHMS *Share share atura saura su suma su samu much luv [9/29, 2:43 PM] 0mer Farouk: _* AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 13 · 0% Book details