← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 173

Sashe 106

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *A kullum zan karanta coments din ta mai dauke da readmores,toh Shafin naki ne mum benazeer ta zauren littafan hausa bravo Alaiki _Monday/11/019_ -Tort Bayan angama case a kotu atare suka dawo gidan gaba dayan su da sharadin bazasu bude maganan ma kowa. Jikin kaaamil nee ya tsanan ta,da alaman high fever ke damun shi dan babu abunda yake yi sai surutai yana kiraye kirayen sunan bahiyya. Fannin jahan khatun kuwa Banda bacin ran halin da kaamil yake ciki ji take kamar zatayi hauka jin ance jahan Aarah ta iso gidan.. Sukam da suka iso gidan a site din su hjy indirah suka yada da zango,. Khaldun dake jin kanshi daban yau duk sai ya rasa ta inda zai fara gyaro ta da bahiyyar sa,hira kadan yayi da su ya fice baima san meke faruwa a fannin su kaamil ba.. bayan fitar sa,jahan Aarah tace ma subaya kuje ku huta,nima zanzo namu shashin daga baya...ba laifi suka bar wajen su ukun bahiyya ta mata jagora har zuwa site din ta ant murja na biye da su suna ta hirar su abun sha'awa.. Acikin sirri jahan Aarah ta gaya ma hjy indirah duk abunda ake ciki,jiman tawa take yi sosai tana jin mamakin halin kirki irin na bahiyya sai ga alhaj hamood ya shigo..yayi musu sallama yace Aara,ashe kaamil ba lpya..yakamata muje ku duba shi .. dama ita kam bataje ta gaishe da dilshad ba,jin ance kaamil na kwance yasa suka debe jiki ita da hjy indiran suka nufi wajen san atake.. Sarauniya Dilshad da ahalin ta duka suna cikin dakin.. Daga yin sallamar su jahan Aarah tuni iskan wajen ya sauya tsari,Wani kallon banza aka watsa ma juna kasan ido jahan Khatun ke duban su daya bayan daya acikin wuya take ansa gaisuwar jahan Aarah.. Jahn Aarah tayi kamar bata san ma tanayi ba ta haishe da sarauniya dilshad bayabo ba fallasa ta amsa tana mata sannu da zuwa.. "Kaaamil?...Ya jikin ka...Very soft nd calm take shafa kanshi tana duban shi da kulawa..,har cikin ranta take kaunar sa as much as yadda take son danta saood,jikin sa yayi zafi sosai har jira ake yadan sassauta kafin doc ya shigo ya masa Allura..hjy indirah tace meke da munshi babu wanda ya ansa ta atake ta juya ta sauke haushin hakan akan su hilda da junnut da suka ki ficewa su basu wuri.. Tace wai ku bakusan manyan ku ba?..maza ku fice ku bamu wuri.. Tsuliya azage suka fita sum sum kamar yan matan bin kida basu ma gaida kowa ba. Tuni Jahan K ta bata ranta ta fara kukuni,tace ciwon maita aka laka mashi,... ina zaman zaman na ankawo ni wata kasa marar dadi daga yau wannan yaxo maka gida sai gobe wannan yazo ..rabon kaamil da yayi ciwo yana kame kamen suna tun da chan da aka saka min ido a persia..ko Mena tsare ma mutane oho Har ta gama mitan ta babu wanda ya daga kai ya dube ta hjiya indirah ta budi baki kenan alhaj hamood yayi gyaran murya cikin nitsuwa yayi maganan sa...jahan Aarah kam duk hankalin ta nakan kaamil don batace musu uffan ba matar tana da tausayi sosai.. Jahan khatun kuwa ba dan jan numfashi sai ta shiga fetsa magana tana cewa mayya aka kawo gidan ta...ita so take a kore bahiyya ta ko sa ma ta bar mata gida..tun abun na wasa har maganan dai ya dawo babba awajen hjy indirah Ranta ya baci bataji dadi ba, .tace way shin wacece mayyar,?bahiyyan ce mayya koko wata daban?..ai naga duk yaran ki ne agidan nan,cin maita kuma ai sai tsoffi... Sarauniya dilshad ta kalle hjy indirah da wani irin sigar baraxana..bata kula ta ba itama ta bata rai abun ta alhj cikin rashin jin dadi yace dan Allah ya isa hakan nan abubuwa dayawa ne agaban mu ...da yaren su na persians dilshad Tace mashi ai tunda kaamil ya kwanta ba abunda yake cewa sai bahiyyya... Yaya baza ace da ita mayya ba? Cikin bacin rai hjy indirah tace to kenan ita tasa mashi ciwon dan gidan nan duk basu da idanun gani? ..normal high fever ke damun shi..,ta juya ta dube shi kaamil bayya ma jin su,tace to wllhy zaka ma warware .. Jahan Khtun tace in be warware ba mu mun san me zamuyi,dan haka kowa ya jira yagani ..kuma kowa ya sani babu dana babu zaman waje guda da mayya Jahan Aarah batace uffan ba har sanda taga hjy indirah ta kasa dena amsa su,. wani haushin hjy indirahn su junnut sukeji dan basu tafi ba labewa sukayi abakin door suna eaves droping duk abunda akecewa suna so suji.. Gashi junnut din bata so tayi wani abu anan din, ai ance mata dayan matar itace jahan Aarah mahaifiyar husban tobe din ta wato khaldun.. Dilshad ta matsa tana son taji dalilin daya sa tagan su agidan,dan so take maza su tattara su tafi dan adena haniyar ma gaba dayan shi Hakan datace sai ya ma jahan Aarah zafi..aganin ta tunda gidan na mijin su ne bai dace dilshad tana iko ba amma sanin halin ta yasa batace ufffan ba Kamar kuwa tatabo ma Alhj hamood abunda yake masa kaikayi daurewa yayi yacire nauyi yace ma dilshad akwai muhimmiyar maganan dayasa su dole suka zo baki daya inta bashi dama xaiyi ta anan Dilshad tace mashi tana jinshi ya fade ta Kamar yadda ya saba,cikin ladabi da iya bayani...yace mata dama yazo ne ya gaya mata cewa qaddara tayi halin ta,aure ya shiga tsakanin yar rikon su bahiyya da khaldun sannan auren subaya ma ya lalace a yau kotu ta raba su. Aure?...Wani dumm maganan ya doki kunnen su duka suka kalle shi with intense suprise Ba dilshad ba har su junnut dake tsaye ji sukayi kamar an sauke musu bomb a kunne ,..khal ya aure bahi? Jin kafarta ya kasa daukar ta Junnut sai tayi luuiii da zata zube kasa..da sauri hilda ta riko hannun ta tana mata ido akan kar tayi reacting dan kar asan dasu. ..suna ji alhj yace ai dama ana yin auren ne suka taho abujan.. ..Amma ga dalilin daya sa shi yace sujira shida kansa zai zo ya mata bayani,yace kiyi hakuri ur majest aure da mutuwa abu ne na ubangiji idan sunzo ba yadda dan adam zaiyu da shi,..yace indai akan auren saood da junnut ne to a shirye yake ya karbi duk wani zabin da sukayi ma dansa a kowani lokaci ..shidai fatan sa suyi hakuri suyi accepting wannan auren sabida abun da dansa ya nema daga gareshi kenan. "Tun kafin ya gama suturta maganan Jahan khatun ta wani daka musu tsawa ta tuma tace wai menene kake cewa ne..? "Wai mena keji ne hakan?Sa'ooddd din ne aka aura mashi wata na daban,da izinin uban waye..ta fada a mugun zafafe har tana tsumayi wani asararren kallon banza hjy indirah ta bita dashi tace da izinin uwar sa da ubansa ince kin jini?... Dilshad tayi sauri ta tsare su,tace dakata min...ni banji dadi ba sam,hamood ace ayadda nake da yaron nan har zaka masa mace bazaka jira inbada amincewa ta ba Wannan yarinyar ?Ko ba itace kaaamil yake cewa yana so ba?... Itace fa,. yes ur majesty ai itace ma mayyar..jahan khatun tayi blurting azafafe hankalin ta a matukar tashe ...hjy indirah tace ah a..kece mayyar dai khatun..daga yaro ya kamu da high fever sai alaka masa soyayya?nifa bangane muku ba ..ta juya tace hamood?kayi ma bakin matar ka linzami tafara wuce gona da iri Jahan khatun to! tace daga fadan gaskiya?in karya nake akira ta aji meke tsakanin ta da dana... Tsaki mai sauti hjy indirah ta sakw tace"..To yarinya dai da auren ta bawani kaamil din nan saood shine mijin ta na sunnah. Sannan Bamu son maganan banza inkya nema ma danki hayakin tsoffin mayu...u better do that... Can u excuse me?alokacin idanun ta sunyi tsaban bacin rai,Nan gida nane kisan agaban waye kike furta furucin ki..Wacece tsofuwar mayyar? . Mikewa tsaye hjy tayi tace mayya kam ke kika sani ni bana tsoron uban kowa bare uwar sa,yarinya da aure akan ta,bazaki laka mata danki ba. "Ko da ba auren ma Bata son shi.. baiyi mata..bahiyya Ahmad hamood saood sunan ta.. Gaba daya sai suka kule da furicin nata ..,nan wani zazzafan muhawara ya kaure akan kaaamil da bahiyya da kyar akayi setling zance tsakanin hjy indirah da jahan khatun as usual kowa cikin su ranshi abace ya koma ya zauna ...cike da saukar da kai alhj ya dada ba da sarauniya dilshad hakuri ya nuna mata lallai auren qaddararre Bawai dan araina zabin ta ba ..abun ya mugun yi musu zafi... a very big blow to sarauniya dilshad Tunda suke a duniyan su Alhaj hamood bai taba mata haka ba sai yau.. "...Anan bakin door Junnut tayi hawaye har ta gaji..hilda tayi tayi su bar bakin door inda suka labe sunajin sauran zancen amma tsaban firgici da tsananin kishi yasa junnut ta kame tana jin komai har iyayen su suka sauko suka warware maganan kuwa a tsanake Bacin rai matuka ya bayyana kansa akan fuskan jahan khatun kamar itace junnut din da aka aure mata saurayi ...gashi gani take kamar ba ataba raina mahaifiyar ta kaman na yau ba...duk dama jahan Aarah bata tanka ba amma duk laifin akan ta suka sauke Suka ce itace ta sa hakan ya faru,. ta juya kan miji dan ta nuna musu cewa ta isa da shi da kuma dan ta. Cikin zuciyar jahan khatun Tace ai dama daga jin ance bahiyya yar rikon jahan Aarahn tasan bazai yuwa ta hada hanya da yarinyar ba Kaamil tuni yayi bacci,dan surutun nasu bai amfane shi da komai ba Da shike su dilshad din tsoffin mugaye ne kuma munafukai duk jani injaka da akayi akan maganan,daga bisani sai suka juya suka amshe sa hannu biyu sunayi dai suna batsarwa. Sarauniya Dilshad tace toh dole ne asake yin bikin a idanun ta,tana so ayi musu royal wedding irin na al'adan su,biki take so ayi na dukiya da dukiya wanda zai sa kowa ya san dacewa dan su na farko wanda suke ji dashi shi yayi aure ...as for junnut sarauniya dilshad tayi nazari tace an tsayar da
Chapter 106 · 0% Book details