← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 173

Sashe 170

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Happy birthday leemahncyn catty jannah is ma wish for yha._ *_this significant page is for u MRS MARYAM SA'EED(mamn khair)With utmost respect and love._* _ALHAMDULLAHi._ Bayan kwana sha hudu Abubuwa sosai suka dada rincabewa a tsakanin familyn su da shikan sa masarautar khorshidy. musaman ma da subaya ta fara nuna rashin kunyar ta afili wa jahan khatun akan yawan cune da sharri da take yi ma mahaifiyar ta gashi kuma tana ta kokarin sawa adaga auren ta da aka riga fara shirin sa. "Subaya sosai ta bushe idon ta Bayan tana yarfa jahn khatun da magananun banxa a hakan ta sa dad din ta agaba da shagwaba da bori akan ita lallai su bar persian su koma gida ita tagaji Hakan sai ya dawo babban magana sakamakon bin bayan subaya da alhj hamood yy yana mai nuna ma jahan khatun bata isa ta kafa mashii dokan komai ba,gashi mulkin nata ma yaki sam ya amince. Wai yau har subaya ce xata sa doka aki bin nata?wannan abu yaci mata rai sosai A Ranar ihu da birgima jahan khatun ta rika masa tana tsine wa tana kiran sunan dilshad tana cewa taxo duniya taga cin amanar da hamood yake mata. Tace dama jira kake ta mutu ka wulkan tani Shikam alhj he make sure he made it clear,cewar sa baxai karbi mulkin komi ba,bakuma zai zauna da ita kadai a persia ba sannan baxai sake daga auren subayan shi ba Ita dai jahan khatun daga irin haka ya faru xata laka ma jahan Aarah..ita kuma jahan Aarah ayanzu tausayin jahan khatun takeyi gani take kamar stress din rabuwa da mahaifiyar ta ne dan kowa yasan sun shaku To tsabn fitinan rikici da maganan yasa kaaamil shima ya sa baki yana ma mahaifiyar shi nasiha time time. Shima Bata ko saurare shi ma shi ba dan sau biyu tana shara masa mari akan maganan,ana ukun da alhj hamood ya rama masa shine kaamil din ya tattara ina shi ya bar garin ya dawo nigeria Nan gida yazo wajen khal,yaji dadin kasancewar sa da su sosai musamman ma bahiyya duk dama yanzu tana fama da kasala sosai. Kaamil Ya lura har yanzu bahiyya tana jin kan junnut aranta Shi ya roki Alfarma akan khal ya bashi izinin duba junnut tare da sharadin ya masa alkwarin zaiyi droping charges ne in har yaga ta shiga hankalin ta Da shike bahiyya ta sa baki khal sai ya amince a saukake Kaamil yaje shii har jail,gaba daya junnut ta dawo abun tausayi..tana ta mashi kuka.. Kaamil bai tsaya Boye komai ba ya dada mata fada sosai gaskiya ya fito ya gaya mata akan rashin dacewar yarda ta dauke rayuwan ta Wasu Maganganun shin yasa ta kuka But da shike tayi tinanin in ta fada ma jahan khatun abun za'a dau mata fansa sai ta yaudare kaamil da cewa ta shiryu din Ba laifi kaamil ya ciro ta a jail ya kaita hotel ta tsaftce jikin ta straight suka biyo jirgin persia tare sun iso nan ma still sun samu ana ta gurmuzu. Aranar ashe wai Jahan Aarah ta roki alfarman alhj akan ya xauna a persia tare da jahan khatun aganinta hakan zai fi kwantar da fitinan dake tsakanin su Amma duk da haka jahan khatun sanda ta juya maganan ya dawo na cin mutunci Taki sam ta yarfa da nagarta irin na jahan Aarah,kai tace jahan Aarah itace munafukar data hana aiwatuwar komai.. Akan irin haka har saida alhj hamood yay fushi yace toh bazai xauna ba sannan aranan ma zasu tattara kayan su shida yayan sa du su barta anan inyaso tayi dik abunda xatayi Yana gama fadan hakan Jahan khatun ta fita daga site dinsu a fusace kamar zararriya ta wuce wani boyayyen site achan bayan inda ba mai shiga a masarautar wasu Abubuwa ta debo a kulle adan xani Ta kawo su site din ta ta ware su akasa tana kan jera su"Abubuwan gaba daya gini ne na gumakan Aljanu. daga cikin manyan gumakan daya na rike da takobi da wuta mai ci,daya na rike da wasu bakaken duwatsu dakn su suna juyawa Akan jan kyalle ta shimfida su tayi musu sujjuda tana wani irin yaren su na matsafa Kayan jikin ta take cirewa xata hau kan jan shimfidar yadin data sa awajen sai ga knocking, ..da katawa tayi tsam tayi shiru dan dama basu yarda agan su suna tsafi boro boro amma jin muryn junnut yasa ta bata dama ta shigo Junnut ta shigo tana rufe kofar alhaj hamood dake xagowa yagan ta sai yay kamar xai karaso amma sai ya dakata amsa kirar subaya awajen daya shigo wayar sa Junnut asadade take isowa kusa da jahan tana cewa ina wuni mumy gaba daya tsoro da mamakin abunda take gani ya hanata sakat. Bata hankara ba taji Jahan khatun ta jawo hannun ta zuwa gaban abun tsafi..thy ar very scary and dangerous basai ba gaya maka ma kasan bakaken shedanun aljanu ne A tsorace junnut ta runtse ido,jahan tace ke dan ubanki lpyar ki kuwa? Wai ma me yarike ki hakan nan anyi mutuwa tuntuni sai yanzu xaki zo..kema butulce ma kakan kin xakii ko? Junnut ta sauriin girgixa kai Tace nooo mumy..wann.. wannan ba tsafi bane?Gaskiya ina jin tsoron tsafin nan i wll go now zan dawo njima Harara mai xafi jahan ta balla mata tace tsoro? Who r u tryn to fooll?ko Ance maki bansan cewa kuna zuwa wajen boka keda hilda akan saood ana tsafin dake ba? A hujajan junnut ta dago ta kalle jahan khatun sai taji bakin ta ya rufe ta rasa me ma xata ce..look junnut komai lalacewa yake dadayi wancen shegiyar mata ta raba ni da shi he no longer listen to me daga mutuwar mum sai naga baban ku hamood kwata kwata ya sauya sarautar ma yaki amincewa an sure ayauma ita ta hada munafurci wau yanzu ma shiri yke xai barni anan nikadai Junnut tace ke kadai kuma? Tace yess wai sunn hade min kai,amma kuma ki tsaya ki gani bai isa ba Tace dama sihiri ne yake rike aure na da shi,so i brot this Yau xanyi masa mai kankat,bawa zan dawo da shi...just like the ancient sayf wannan sihirin da kike gani suna cikin taska na farko acikin shafin art of magic right from the devils of babylon Babu tausayi from now on i wll rule his life zan kuma kashe zuciyar matar sa,sai Tayi murmushi,sihiri shine rayuwa ta junnut. Ayau badon sihirin ba da baxan xauna da kamil anan gidan tsawon lokuta asirina bai tonu ba Kisani I need hamood for many things now ni Baxan yi sanya ba "Ni macece but Xan kare Sarautar gidan mu,zan bada ke wa dansa saood..sannan ina bukatar sa akan rywr kaamil..my dear, asalin mahaifin kaamil ya rasu and i do not want my sons life to end up with that story.. I must take action now naga Idan na sake nayi shiru hakan ne xai faru... bayau kinga xata tafi d shi ba toh wta rana ma sabida Aarah nasan baxan sake ganin idon hamood ba Thy r planing on leaving me today am sure kaamil ne kawai xai na kulawa dani nan gaba..and u know kaaamil is not A LEGITIMATE son of hamood yaron ex boyfriend dina ne dn sarkin.... Bata karasa ba taga yadda junnut ta firgita jikin ta na tsuma duk ta bude vaki alaman she is shock Whats wrong?ko dan nace kaaamil ba dan hamood ba kike birkita Wani hawayen rudani da fargaba junnuut ta zubo da shi tana girgixa kai Hey hey baby,its ok Kidena kukan u most adopt to all this things sirri na dayawa dole xaki san du sabida yanzu kinga babu mumy kece min ke daya wai Toh inashi saood din?me kuke ciki da maganan auren kin,? Ai kamar an kunne junnut wani kukan ta kuma fashewa da wani tsanancin kukan da babu control sanda haknlin jahan khtun ya mugun tashi da kyar junnut ta shiga bata labarin komai,tun daga day 1 har zuwan ta jail da duk abunda ya faru,dadin karawa taga jhan ta fada mata manyan sirrikan ta so she cudnt hide any fact "Tsaban abun ya sosa ma Jahan khatun rai yasa ta juya mata baya ta rike wall duk jikin ta na rawa tana tsumayin radadin fushi mamaki da kunan rai Now she got why Saood ko ta'aziyar ma baxai zo ba! "daga cikin zantukan junnut abubuwa biyu ne jahan take ji brain din ta will neva eva accept it.. Wato gaskiyar Labarin junnut din,she neva imagined that junnut ce tsinuwar aljanu ba bahiyya va,kuma ace har khaldun da kaamill Duk sun san da haka?Wannan wani irin fitina ne.. Junnut ta tsuguna kasa ta fashe da kukatana cewa mumy nima kitaimka min akan saood..I really want to take r veng on them sun wulkantani sosai So nake na aure shi auren dole,na juya shi sannan bakin ciki na ya kashe bahiyyyah Koda jahan khatun ta juya xata dube junnut,motsin door ne ya dakatar da ita. Subaya ce ta fara shigowa kafin Alhaj hamood sannan kaaaamil abayn su Ko idanun shi bai iya dagawa,Kallo daya xaka masa kaga yadda numfashin ke neman kwace masa alhaj hamood ya riko hannun shi sosai yana ma jahan khatun wani irin kallon raxanannen baraxana Yanayin su basai an fada ba kasan duk sun ji komai Ashe da alhj ya tsaya anan subayar da kaamil su suka ce da shi xasu xo su same shi suma suna so hadu su bada jahan khatun hakuri akan komai koda hnklin ta xai kwanta Dan Daga alhjn da subaya da kaaamil Ba karamin waaxantuwa sukayi wajen jahan Aarah akan jahan khatun ba Ta cire kishi da duk wani tunanin muguntar jahan lhatun tayi mataa baya..ta nitsu tayi musu nasiha mai tasiri akan ta. Tace musu su tausaya mata instead of kowa yana fito na fito da ita,ita kam bata damu ba koda baxata taba fahimtan ta ba..but ta gargade su da kar su bari familyn su ya watse ta dalilin haka Shigowar su kenan Site din suka fara jiyo magananun nan Tare da dad dinsu . Jahan khatun da junnut Duka suka mike a firgije,subaya ce ta
Chapter 170 · 0% Book details