← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 173

Sashe 148

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dinner. Posters,da magazines duk ya dau dumin event din da suka dawo tunda khal ya fice baidawo ba bahi ta shiga ciwon kai kwata kwata bata son abun d xai raba ta dashi suman kanta ma yau kama tai ta raba shi biyu ta kitse shi batajin kanta da lpya sosai amma junnut Sai taga kamar duk burin khal ne ya fita da bahi yau saman stage a wannnan ranar. "Lokaci bata karya kuwa dukan su white gown suka sa ta kamfanin gucci anko ne na musamman sunyi kyau,ya riko hannun matarsa da shike bahiyya nata sakakken buterfly abaya ne Haka sukaje har wajen d xaayi hidiman saka masa star,anan suka hadu da su jahan Aarah da subaya, kowa sanda ya rungume ta yana fadin albarkacin bakin shi,rashin kaaamil awajen yasa farin cikin sake haduwa da junan su ya ragu. Anan ma junnut tasha mamakin yadda familyn shi na asali suka watsar da kashin ta,she tot ko dan ana zumudin cikin bahiyya but no,level din datake so akaita shi taga ake ta daura bahiyya ayanzu. "ita junnut tana so ne wato taga jahan Aarah tana flaunting dinta tana nuna ta ga important contacts ana cewa khal zai aure ta,ana jawo ta cikin family ana ririta ta... Ita kuwa jhan aarah bawai taki dirin junnut ba amma rashin da'ar ta da fitina irin na jahan khatun yasa take fita sha'anin ta tana basar da ita. Khal is beyond what she want in a man ayanzu.. Tazan in har ta aure shi ko shaidan bazai mata kallon banxa ba Nan da shekaru aru in mutuwa zaiyi arzikin sa da matsayin sa zai kawo ma rayuwr ta daraja irin wanda take so hakan kuma ya ishe ta riga da wando. Dukan su suna zaune a hall din aka nada mashi stars dinshi matar sa da maman sa sune agefen sa,aka bashi award wanda yy dedicating yana kira sunan kowa daga familyn shi harda unrborn dinsa amma junnut bataji ya hada da sunan ta ba..yana ganu ta tashi ta fice fuskan t a daure aransa yasan Bada wani nufi yy hakan ba,but its feels awkward yana ganin ga matar sa agefe kuma ya kira sunan wata wai fiancee abin baimasa sam Jahan khatun kuwa zuwan ta bata wani dade ba tana gama hi hi da sauran mutane ta koma kan jinyar tsohuwar ta. "Jahan Aarah da subaya da shahrul suma basu tsaya jiran nite dinner ba ba suka tafi .. Junnut tana gidan amma Ko sallama basuyi da junnut ba sabida taki sam tafito tsaban yadda hnklin ta ya tashi,yadda suke taraiyar bahin na mugun cimata tuwo akwarya..she hates it with soo much passion Aynzu Wannan ma bai dame ta ba sosai ba,how can she use what jahan has brough her? Ita kadaice tasan cewa ba zuwan Allah da annabi jahan khatun tayi magani ta kawo mata wanda suke sa ran zai amfane su wajen juya kan wasan tunda abun nema ya samo khal ya samu koluluwar girman da suke ta jira Juya kullin abun take a hannun ta amma ta kasa samun nitsuwar da xai ce mata tayi using. Junnut tana son bahi kuma tasn inta aikata hakan dole ne bahi zata wahala ..amma in batayi hakan ba kusan rayuwar ta ne at stake...,"kenan akan bahiyya sai yazamto mata dole ta hakura da burarrikan ta akan khal?ba tantama tasan khal yana balain son bahiyya hakan nan familyn shi ammma ita fa? It has become a neccesity,ako yana son ta ko baya so dole ne ta kasance matar shi. Acikin wannan tunanin junnut takai awa tana juyi,tana mikewa ta shiga wanka babu abunda ke dawo mata sai memories dinsu na tun suna kananan yara da bahiyya.. Ta fito jikin ta asanyaye,jin wayarta yy kara ta dauka da zimman ko xa taga bahiyya na kira ko khal din dakan shi. Ganin jahan khatun yasa ta birkito sanda ta xauna kafin ta sa a kunne Tace ina wuni mumy?kin isa lpya basar da ita jahn khatun tayi a zafafe tace kin aikata abun da na saki ko bakiyi ba. Junnut tayi shiru,...cos she is deeply contamplating gani take kamar gaskiya bazata iya na maganin ba kawai tunda yace xai aure tan ai shikenn basai antaba bahi ba. Bata gama dawowa daga duniyar tunanin ba taji jahan ta daka mata tsawa tafara surutai adame. Ai Sai Kiyi ta sanya,ni wllhy zan cire hannu na akan ki.. Adame Junnut tace mumy pls ki saraure ni jahan tace yimin shiru,ehen ehn Have u heard the news? kinsan yau sa'ood ya gama hada takardun manyan qaddorin shi? Did u even know what he did? to bari kiji yarinya baki da time din sanya A dan tsorace junnut tace mum meyafaru ne..meyayi da takardun shin?i dont undrstand Eh i baxaki gane ba,kin xauna kina ta hauka i told kuskure ne barin wancan shegiyar yar da cikin saood,gashi nan ai sectary na tana fada min wai khal ya riga ya signing document mai dauke da entilement na rabin dukiyar sa ma wannan shegiya munafukar yarinyar da abunda ke cikin ta.. . He dint even tell anyone yaron nan baida hankali .Wayar sanda ta kusa fadowa daga kunnen junnut"Da mugun bugun zuciya tace wha....wh t?half of his entire wealth ...ma bahiyyr? Jahan tace yess da abunda xata haifar mai,kina fa cikin matsala junnut gwara ma ki tashi kisan nayi,kafin ta kashe shi dukiyar ya dawo nata ita daya ,kullum ina gaya kifita hanyar ta munafukar kawarkin gashi tagama da shi ta asirce shi..cike da raki jahan tace 'wayyyo Allah ke babu abunda xaki samu kenan? Yabata rabin dukiyan sa..to me amfanin aurenki da shi in rabin dukiyar sa natane da abun da zata haifa? "Wani birkitaccen kuka junnut ta fashe fashi har bakin ta na kawo kunfa.." Na shiga uku mumy Jahan tace sai Kiyi ta kuka,ki kashe kanki in zaki iya nidai The next time i wll call u kifada min kykkwar labari,act like ke jini khatun act now Ta katse wayar axafafe.. Dora hannu aka junnut tayi tana sulalowa kasa.. Wani ihu ta fasa tana burgima... Ji tayi kamar an rugaxa mata rayuwar ta ne gaba daya an dama mata burin ta,and who is at fault?..aranta tace bahiyya Aikuwa batayi kasa agiwa ba ta shirya tsaf tazo wajen bahiyyar,tana ta kule kulen ta arai Bahiyya kuma bata lura ba,dama kananan ciwon ciki ke damun ta tana ta complain ma junnut din. su biyu suna hiran su normal har khal ya dauka ko junnut din ma bazuwa dinner zatayi ba dama shi xaije da wurinr sabida bakin da suke wajen turawa ne yawanci duk basu san meke tafe a rayuwansa ba Sai yace ma bahiyya zai fara tafiya,amma xai aiko da mota akawo masa ita. Khal na fita sai tsumin junnut ya dada tashi na aikata mugun nufin ta,tana ta kallon bahiyya tana xaban kayan da xata saka taje taron Suna hiran anan bahi take gaya mata ai khal yace xaiyi introducing dinta ma matan abokanan sa na military. duk yadda junnut taso ta yaki shedan amma ina,"aranta taji why not tayi replacing bahiyya daren nan. bahi na bada baya tayi marmaza tadauko goran juice ta juye a cup dan maganin da bata san na miye din bane ta zuba ajuice din ta bada bahiyya tace mata tasha itakuwa rabar dake jikin cup din ya bata shaawa ta karba ta shanye tasss har tana gyasa Ko wani minti biyar batayi ba One time ciwon cikin ya fara murkusa ta"bahi tun tana cixa baki har ta rusuna tana wash wash"..ahakan ,junnut sai da tasan yadda tayi ta raba bakin bahiyya da cewa abata waya zata kira khal Wayar ma a falon ta barshi ta dada cusawa abayan trow pillow ta kuma kaita daki ta barta anan akan xataje ta kira shi.. Bahiyya taci azaban ciwon ciki tana ta murkusu ita daya jikin ta sai rawa yake tana zubda yawu.. Marmaza junnut tayi shiri cikin wata kafurar dinner gown royal blue ta isa wajen hidiman giya tasha ta mance da bahiyya dan ma karta ji ta tausaya. Wajen 5 star hotel ne,jigajigan masu kudi da yan mata da samari kowa na sha'anin sa. Khal na can ciki suna hira da wani babban army leautenant dan kasar korean lt Aman leonad.. Shi tun daxu ya aika mota kawo bahi amma sai shiru ya kikkira ta na ba a dagawa. Ashe Junnut ce ta kira drivern ta sa ya jira ta hade da mashi karyan itace matar khal din. Ko Driver ma yasha axaban oders da kadadi,yana dire ta awajen ta aike shi siyan abu acn cikin kasuwa.. Shigowa tayi hall din in a grand way,dan ta biya kudi duk an bata infomation tasan khal na sama bazai ganta ayanzu ba. Tayi kyau sosai,ta fito sexy and chic yadda ido ke binta ana admiring flowing gownn din ta yasa take jin wani karfin gwiwa Ta hadu da matan turawan nan,cikin salo ta soma boosting"..mrs sa'ood, har suka gane cewa itace matar celebrant. Kan kace kobo mutane sun rufe ta,wannan yazo yy gaisuwa ya tafi wannan ya xo Congratulations, Ure soo beautiful and classy,mrs general...ure lucky.. Wayannan sune words din dake kara rirituwa axuciyar ta in ana fada Sosai junnut taci kasuwar ta,kafin gulman yaje sama ya same kunnen khal Dayan friend dinshi daya zo bikin ne yake tuhumar sa ashe ka auren wata bansani ba Khal yace shi din kuwa? He tot ma wasa yake masa guy din yace he is serious gacan dayar matar ta tana gaisawa da guest Khal yace what? Bai dai yanke hukunci ba yace,maybe ko bhiyya ne take so tayi suprising dinsa. Dama hanklin sa yaki kwanciya da take kin daga wayar..a gurguje ya sauko,lokacin junnut ta shagala tana ta kisisina da karya ma matan turawa bata ma lura da futowar sa. Gaban matar babban ogan su mai gaba daya ya same ta tana cusa kai. Abun ya buga mai kai atake ya matukar hade ransa har masu niyyar masa magana ma duk suka ja baya. Gaban su yazo,junnut tana ganin shi sanda kirjin ta yay dukan tara tara ta fuske, "a very respectable old woman mrs vivian carter ta mayar mashi murmushi takai 75yrs old ana itama wata Kusar ce a white house din kasar America,tana mugun respecting din khal,so
Chapter 148 · 0% Book details